Sashe 29
Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ayaan gaba d'aya ya gama burkicewa besan lokacin da ya daka mata tsawa ba.....
Kiii tafiii naceee?????
Wannan qanwaa ta ce duk wani nauyin ta yana wuya na ne kina ganin kamar in kin barni da ita zan cutar da ita ne?????
Nace ki tafi ki tafi idan mhamah ta tazo abun baze yi kyau ba baza ta ta'ba qyale ki ba kinaji!!!??????????
Iya qololuwar firgita reetaj ta gama kaiwa ganin yalla'bai cikin irin wannan yanayin bata ta'ba gani ba ga kuma matuqar tsora ta da tayi jin cewa qanwar sa ce kuma gashi mhamah tana zuwa wadda itace macen da tafi tsoro a duniyar ta jikin ta ya hau tsuma ta gama rikicewa la'b'ban ta sai motsi suke da alamu tana son tayi magana ta kasa,
Ganin yadda ta firgice sai yaji babu dad'i hannun ta ya kama yasa tafin hannun sa cikin nata cikin sassanyar murya yace kiyi haquri reeetha ba"a son raina bane bana son mhamah tazo ta ganki karki damu akan ayaana zan kula da ita nayi miki alqawari zan maida ita gida lafiya kuma bazan bari mhamah ta san kece ba kiyi sauri ki tafi kinji??
Zame hannun ta tayi tana share qwalla ta juya ta fice.
Bata wani dad'e da tafiya ba sai gasu koda suka iso kowa gaisuwa yake miqawa mhamah dan kuwa babu wanda be santa ba a asibitin kasancewar babbar likita ce wadda qasa take alfahari da ita,,,
Kai tsaye d'akin aka raka ta sai dai cikin sa"a ko kuma rashin sa"a wani likita yace ranki ya dad'e qaramin me gida yalla'bai dabo magajin kanawa ya d'auki madam ya tafi da ita,,
Turus ta tsaya cikin 'bacin rai tace ya kaita ina??? Shiru yayi..
Ta darka masa tsawa ya kaita inaaa naceee!!????
Duk yabi ya daburce dan kuwa ayaan yayi masa kyakkyawan kashedi yana tsoron ayaan kuma yana tsoron mhamah dan haka bakin sa har rawa yake yace ban sani ba ranki yadad'e kawai dai ya d'auke ta,,
Ja'bar ta zauna a kan gadon marasa lafiya ta dubi abie tace kira min shi ,
Babu musu abie ya fara qwalawa ayaan kira ta waya sai dai kuma sa"a ko rashin ta yasa be d'auka ba,
Abie yace mhamah bhaiya fa baya amsa kira,
Tashi tayi tana takawa d'ai d'ai cike da shegiyar... (Wato izza) tace abie lallai ka nemo min shi ka bibiyi layinsa,
Kamar yadda ta fad'a abie qoqari yayi sosai sannan ya gano inda ayaan yake yace mhamah yana asibitin ki ,
Bata tsaya bashi amsa ba tayi gaba yabi bayan ta kai tsaye can suka nufa sai dai can d'in ma suna zuwa akace be dad'e da tafiya ba kuma ya tafi da mara lafiyar,
Mhamah kamar ta fasa ihu take ji ranta in yayi dubu ya gama 'baci har ta fara tsuma zuciya ta gama kawo ta wuya ta kasa gane abunda ayaan yake nufi da hakan ta kasa gane meye alaqar sa da buge ayaana da akayi??
Yanzu ma abie ne ya nemo shi yace mhamah yanzu yana asibitin *Dabo*
Babu sanyin jiki bare kullewar kai ba tareda jan lokaci ba suka nufi can d'in,,
Abun dai ya fara zame mata abun al"ajabi dan kuwa lokacin da suka isa ya tafi gida mhamah ji take kamar ta fashe dan baqin ciki da takaici ga tsananin 'bacin rai haka suka kuma d'aukar hanyar gida da suka isa lokacin har yayi mata komai duk wani temako da take buqata yayi mata kasancewar shima babban likita ne ,
Sai da mhamah ta qara bincika ta sosai ta tabbatar ta samu afuwa bacci kawai take sannan hankalin ta ya kwanta,
Dawo wa tayi kan ayaan da ya samu waje ya zauna ya hard'e qafa babu alamun wasa a tattare dashi kafe shi tayi da ido tana masa kallon tuhuma tace.. Bhetaa wanene wanda ya kad'e ayaana??
Uhmm kuma ba tare da ya damu ba bare ya bada koda haquri ne hakan beyi ba sam,
Shidai ayaan qasa yayi da kai kawai yayi bakam kamar be ta'ba magana shi a rayuwar sa ya tsani qarya baya yin ta kuma baya son me yinta shiyasa da yayi magana koda kashe shi za"ayi gara yayi shiru indai har ya tabbatar idan ya furta zata kasan ce qarya ce ko kuma abunda ya alaqance ta gashi sam sirrin zuciyar sa baya buyuwa a wajen mahaifiyar sa ita kad'ai ce take iya qissima shirun sa kuma cikin sa"a zata gane kuma zata bibiya amma duk da haka ya za'bi shirun domin yasan in ya fad'a ma sai tafi saurin ganowa kuma gaskiya baze iya bari tasan asalin abunda ya faru ba baya son reetaj ta qara fad'awa wata matsalar dan kuwa da alamu ran mhamah ya 'baci,
Hannu tasa ta tallafo ha'bar sa tace ina maka magana kayi shiru?? Tambayar ka nake kuma nasan ka sani ka fad'a min,
Har yanzu dai beyi ko alamar magana ba ta tambaye shi yafi a qirga amma shiru ammuu ce ta matso kusa da ita tace dhidi a gani na yaron nan be kamata kina titsiye shi haka ba kin sani dan ya sani ze fad'a kuma meye na tada hankali tinda har ta samu sauqi nasan kuma shegiyar fitinar ta da rashin jin magana sune suka gayyace ta har aka buge ta dan allah dhidi ki qyale shi be san komai ba fa,
Murmushin takaici tayi tace be sani ba amma da mamaki ace be sani ba mu aka kira kafin muje ya rigamu zuwa ya kuma d'au ke ta haka yasa mukai ta garari a titi hmm hakan be isa kisan cewa yana da masaniya akai ba?
Da raina be 'baci ba amma yanzu na gama kaiwa maqura kuma bazan qyale ba karki kuma sako min baki,
Ammuu tace shikenan didi amma da...
Shiru tayi saboda wani malalacin kallo da tayi mata,
Maida hankali tayi kan ayaan tace bazaka fad'a min ba?? Ya akai hakan ta faru ? Meyesa ka riga mu zuwa kuma meyesa ka d'auke ta sannan ina magana kamin shiru shima meye dalilin sa???
Zuwa yanzu ayaan ran sa ya fara so suwa dan kuwa babban raunin sa a rayuwa 'bacin ran mahaifiyar sa kwata kwata baya so yaga bata farin ciki a koda yaushe,,
Mhamah ta gama kaiwa qarshe ta d'aga hannu zata kwarara masa mari aarmaan yayi saurin riqe ta zuciyar sa na tafasa yace mhamah dan Allah ki qyale shi tinda kika ji yayi shiru be sani bane kuma jin labarin abunda ya faru abune me sauqi a wajen sa mhamah karda kiyi haka dan Allah dan dai bakisan abunda yake ji bane mhamah amma tabbas yana cutuwa da irin wannan abun sam baya son fushin ki be yarda da ganin 'bacin ranki ba ko wannan baze sa kiyi masa afuwa ba?? Nasan d'an uwa na idan ya sani baze 'boye miki ba amma dai kiyi haquri kuma kema kin sani baya son tambaya mhamah,,
Jikin ta ya d'an yi sanyi amma har lokacin bata yarda ba tashi tayi zata bar wajen ayaan ya rungume ta ta baya hawayen sa na sauka kan kafad'ar ta runtse ido tayi da qarfi dan kuwa anan ne za"a sha banban dan kuwa kwata kwata bata qaunar zubar hawayen sa lokaci d'aya jikin ta yayi sanyi sosai ta gane lallai bata kyauta ba,,,
Ayaat ce ta kalli sithara tace sithara da alama fah bhaiya yasan abunda ya faru kuma baya so ya fad'a da alama hakan yana da muhimmanci,
Sithara tace eh gaskiya to amma fa duk da a haka kamar dai ta haqura to amma ko ba yau ba zata iya dawo masa da zancen gaskiya dan kuwa abune me kamar wuya ta yarda koma ba ita ba duk wanda yaji ma ze sa ayar tambaya,
Ayaat tace to muyi wani abu mana sithara kice kece kika fad'a masa,
Zaro ido tayi tace rufamin asiri nima fah ita ta haife ni shi kan sa ma da yake babba ba tsira yayi ba bare ni ???
Ayaat tace ai kuwa ni zanyi magana dan in mukayi shiru magana bata mutu ba,
Sithara tace ayaat idan mu kai qarya fa ki sani shima laifi ne a wajen bhaiya ,
Ayaat tace ni dai zanyi kawai in an tambaye ki kice eh,
Kallon mhamah tayi ta wani shagu'be fuska ta koma kalar tausayi tace mhamah kiyi haquri am.. Nice dama na kira bhaiya lokacin muna magana sai shine na fad'a masa kuma yace yanzu zeje,
Sakin hannun sa da take riqe dashi tayi ta taka taje gaban ayaat tace haka ne??
Ayaat ta gyad'a kai,
Meyesa baki fad'amin tin wuri ba ??
Mhamah kar ranki ya 'baci dama shiyasa,
To shikenan bani wayar ki in duba idan naga qarya kike ??
Maida hannun ta baya tayi tana zaro ido dan kuwa bata ta'ba zaton mhamah zata ce haka ba ashe dai duk inda su ka kai ga wayon su mhamah kar take kallon su ,
Mhamah tace bani mana ?
Saduda tayi kawai ta miqa mata wayar,
Dubawa tayi cikin sa"a kuwa taga kiran da yayi mata a lokacin ya tambaye ta mhamah ta tawo?? Ita tama manta da wannan kiran shiyasa duk ta tsora ta sai da mhamah ta ganewa idon ta sannan hankalin kowa ya kwanta,,
Bayan wani lokaci...
Muhsin ne zaune a falon mahaifiyar suna fira muhseena tace yaya wai har yanzu anty bata haihu ba ???
Yace Idan ta haihu ai zakiji,
Turo baki tayi tace nifa gaskiya na gaji dan me ake yin auren ba dan a samu qaruwa ba nifa inason inyi y'ay'a fah,,
Muhsin shima abunda yake damun sa kenan rashin haihuwar ta gashi lokaci yana ja kuma ko 'batan wata bata ta'ba yi ba amma sai ya danne yace ..
Ke dalla bana son shashanci kwata kwata yaushe akai auren? ina ruwan ki da dole sai ta haihu ?? Kema kiyi auren mana sai kiyi y'ay'an tinda su kike so ,