← Book details Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 47

Sashe 32

Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A bakin wani lungu kika tarar da masu talla suna sana"ar su a wajen da masu baro da masu tallace tallace kika shiga cikin su kikai ta tsokanar su kina musu tayi wulaqanci ,
Har kika kaiga wani me sai da goba da d'ata kika tambaye shi nawa nawa yace ta nawa kike so kika ce sai ya fad'a miki kud'in ta ya fad'a miki sai kika ce ya siyar guda ashirin nera biyar??
Sai yaji haushi yace ta sadaka ce sai kika fara kiran yara kina cewa sadaka a wajen me goba yara suka taru wasu suna shirin sa masa hannu yana hanawa yace musu qarya ne suka dawo kanki suna tambayar ki sadaka ashe qarya kikai musu?
Ke kuma da kika tashi naki haukan sai kikayi baya baya da gudu kikayi kan baron nasa kika tsalla ke da gudu ta kai kika tafi da baron gaba d'aya kuka zube tare kayan cikin baron wasu suka gangara kwata wasu sukayi nasu waje wasu kuma yara suka sa wawa ganin haka yasa me goba ya biyo ki tareda cewa sai kin biya shi sai da kikayi masa tatas sannan kika ce bazaki biya ba shikuwa ya rako ki da gudu tare da wani abokin shi me yalo kema kuwa kika bud'a wuta ganin zasu cimmiki yasa kika rud'e kika hau titi ba tareda dubawa ba bakiyi tunanin wani abun hawan ze tawo ba ke dai burin ki kawai ki samu ki tsira daga hannun masu gobar nan ita kuma dai tsautsayi yasa ta shola ki kawai sai akayi asibiti da ke ,
Kafin mhamah taje wadda ta kad'e ki tabar asibitin kuma ko shakka babu bhaiyan mu ne yace ta tafi ,

Sai da sithara ta kai aya sannan tace akwai gyara ne a cikin magana ta ko nayi qarya a ciki?

Murgud'e baki tayi ta kauda kai,

Ayaat da aslam suka tafa yace kaji masuyi dan Allah gaskiya zaki zama babbar y'ar jarida ta qasa da qasa bi'izinirabbi haba nifa dama na sani abun da kamar wuya ace an kad'e ta ai duk gigin ta nasan dai tasan abunda baze mata kyau ba da hankalin ta dai idan taga mota ai dole ta gudu kuma munce wani shakiyyancin taje tayi tace a"a kuma ni nasan dai tana gefe indai ba kiran ajali ba babu yadda za"ayi mota tabita ta kad'e ta sai dai in itace ta kai kanta ,

A qufule tace kai wai dan tayi muku tatsuniyar nan sai ku wani yarda aikin banza duk fa qarya ne,

Muryar ayaan ce ta katse ta ya dafa sithara yace yayi kyau choti yanzu kin nuna min cikar aikin ki na jarida da kuma zarrar da kuke da gaskiyar zancen ki babu wani aibu nima nayi wannan binciken kuma na gane haka,

Maida kallon sa yayi ga ayaana yace ke kuma shadowa kullum shiyasa nake miki fad'a akan ki dinga kula da inda zaki shiga sannan ki kula da lafiyar ki amma kinqi ji yanzu da ta goce miki qashi fa?? Ko ta karya miki wani gurin kinga ai ta sabauta ki amma ke bakya ganewa,

A harzuke ta taso cike da tsiwa tace yaa isa haka mana!! Munafukin banza da wofi ba kaine ka sa ta buge ni d'in ba kuma in ba munafurci ba ya akai kace ta tafi ???
Kai har zaka wani ce ka damu da lafiya ta ne iyeh??? Ina ruwan ka dani ma nifa bana son takura ka gane ba kuma nason shishshigi babu kwarjini ka rabu dani inyi abunda nake so kaima kaje kayi wanda zakayi babu me hana ka dan haka karka takura min kuma ko a yanzu nayi niya zan sake kuma baka isa kace min komai ba kaji ko?? Ta yuwu ma karuwar ka ce shiyasa kace ta gudu,,,

Is
https://facebook.com/groups/575599953675542/

*💫💫ANNURI WRITER'S ASS.*💫💫
(Annuri is the best)

*(A.W.A)*

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FEViiYLkmiwKIUEZc2PcLD

*SIRRIN QETA*

*Page* *45~46*

*by yar gatan annuri writers*

🎉🎉 *Indo ce..*🎉🎉

*بسم الله الر حمن الحيم*

Kin fita ranar ba tareda kowa ya san ina kika tafi ba bayan kunje wata unguwa kika cewa direba ya ajiye ki koda yace a"a kikai masa bara zana shikuwa dama tsoron ki yake ji sai ya sauke ki kuma kika ce ya tafi ya baki waje idan ya sake ya fad'i inda kika je sai kin 'bata masa rai kuma kar ya sake ya biyo ki,

Haka ya qyale ki ke kuwa kika shirga cikin unguwar da bakisan suwaye suke rayuwa a ciki ba.

A bakin wani lungu kika tarar da masu talla suna sana"ar su a wajen da masu baro da masu tallace tallace kika shiga cikin su kikai ta tsokanar su kina musu tayi wulaqanci ,
Har kika kaiga wani me sai da goba da d'ata kika tambaye shi nawa nawa yace ta nawa kike so kika ce sai ya fad'a miki kud'in ta ya fad'a miki sai kika ce ya siyar guda ashirin nera biyar??
Sai yaji haushi yace ta sadaka ce sai kika fara kiran yara kina cewa sadaka a wajen me goba yara suka taru wasu suna shirin sa masa hannu yana hanawa yace musu qarya ne suka dawo kanki suna tambayar ki sadaka ashe qarya kikai musu?
Ke kuma da kika tashi naki haukan sai kikayi baya baya da gudu kikayi kan baron nasa kika tsalla ke da gudu ta kai kika tafi da baron gaba d'aya kuka zube tare kayan cikin baron wasu suka gangara kwata wasu sukayi nasu waje wasu kuma yara suka sa wawa ganin haka yasa me goba ya biyo ki tareda cewa sai kin biya shi sai da kikayi masa tatas sannan kika ce bazaki biya ba shikuwa ya rako ki da gudu tare da wani abokin shi me yalo kema kuwa kika bud'a wuta ganin zasu cimmiki yasa kika rud'e kika hau titi ba tareda dubawa ba bakiyi tunanin wani abun hawan ze tawo ba ke dai burin ki kawai ki samu ki tsira daga hannun masu gobar nan ita kuma dai tsautsayi yasa ta shola ki kawai sai akayi asibiti da ke ,
Kafin mhamah taje wadda ta kad'e ki tabar asibitin kuma ko shakka babu bhaiyan mu ne yace ta tafi ,

Sai da sithara ta kai aya sannan tace akwai gyara ne a cikin magana ta ko nayi qarya a ciki?

Murgud'e baki tayi ta kauda kai,

Ayaat da aslam suka tafa yace kaji masuyi dan Allah gaskiya zaki zama babbar y'ar jarida ta qasa da qasa bi'izinirabbi haba nifa dama na sani abun da kamar wuya ace an kad'e ta ai duk gigin ta nasan dai tasan abunda baze mata kyau ba da hankalin ta dai idan taga mota ai dole ta gudu kuma munce wani shakiyyancin taje tayi tace a"a kuma ni nasan dai tana gefe indai ba kiran ajali ba babu yadda za"ayi mota tabita ta kad'e ta sai dai in itace ta kai kanta ,

A qufule tace kai wai dan tayi muku tatsuniyar nan sai ku wani yarda aikin banza duk fa qarya ne,

Muryar ayaan ce ta katse ta ya dafa sithara yace yayi kyau choti yanzu kin nuna min cikar aikin ki na jarida da kuma zarrar da kuke da gaskiyar zancen ki babu wani aibu nima nayi wannan binciken kuma na gane haka,

Maida kallon sa yayi ga ayaana yace ke kuma shadowa kullum shiyasa nake miki fad'a akan ki dinga kula da inda zaki shiga sannan ki kula da lafiyar ki amma kinqi ji yanzu da ta goce miki qashi fa?? Ko ta karya miki wani gurin kinga ai ta sabauta ki amma ke bakya ganewa,

A harzuke ta taso cike da tsiwa tace yaa isa haka mana!! Munafukin banza da wofi ba kaine ka sa ta buge ni d'in ba kuma in ba munafurci ba ya akai kace ta tafi ???
Kai har zaka wani ce ka damu da lafiya ta ne iyeh??? Ina ruwan ka dani ma nifa bana son takura ka gane ba kuma nason shishshigi babu kwarjini ka rabu dani inyi abunda nake so kaima kaje kayi wanda zakayi babu me hana ka dan haka karka takura min kuma ko a yanzu nayi niya zan sake kuma baka isa kace min komai ba kaji ko?? Ta yuwu ma karuwar ka ce shiyasa kace ta gudu,,,

Islam ne ya harzuqo yayo kanta yana cewa ke baki da hankali ne wai?? mu zakiyi wa fitsara anan ?? Bhaiyan kike yiwa rashin kunya har kina nuna shi da yatsa??

Ayaan yace a'a islam sanyi mana ai abun be kai zafin haka ba kusan gaskiya ta fad'a babu wata alaqa tsakani na da lafiyar ta dan haka nima bazance a"a ba idan yanzun ma zata koma sannan kuma ni banida wata karuwa ba karuwa ta bace ba.
'Dan Yamutsa fuska yayi yace amma dai... Ina tunanin muna da alaqa sosai da ita,,

Kwashewa sukai da dariya aslam yace eh?? Bhaiya?? Da bakin ka ??? Wai kaine kake da wata alaqa da wata mace gaskiya abun zeyi zaqi,

Ayaat tace lallai kuwa bhaiya wallahi zan so in ganta yaushe zata zo gidan mu??

Murmushi yayi yace bazata zo ba,

Roooh yace bhaiya meyesa baza ta zo ba ??? To a ina take mu muje wajen ta bhaiya ai duk wadda ta iya alaqantuwa da kai ai kuwa taci mu jinjina mata,,

Dariya sukayi islam yace gaskiya kuwa dan kuwa wallahi tayi qoqari sosai kai tsaye ma zan iya cewa y'ar baiwa ce,

Ayaana ta gyatsile fuska tace y'ar baiwa ko dai y'ar gwaiwa har wani murna kuke yi ??
Maza kuje tazo muku da ciki niqi niqi tace ga d'an ku nan wannan mugun me irin halin shanu shine zeyi wata abokiyar arziki sai dai in y'ar iska ce wallahi ,

Sithara tace laa kishi take ayaat kuji fah bhai islam kuma tana so tana kaiwa kasuwa ya kamata ki fito ko fad'a mana fah idan son bhaiya kike tin kafin lokaci ya qure miki abu ne me sauqi ba sai kin jefe shi da irin wannan kalamin ba ,
Chapter 32 · 0% Book details