← Book details Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 47

Sashe 17

Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dariya yayi yace d'an iska har addu"a nake allah ya kawo ranar da zaka qure mhamah da wannan shiru shirun naka ta kakkashe ka da tafi ni kuma inyi dariya,,

Ka fad'a min gaskiya dai kar kaji kunya ta in ka fara tsinkar fure ne sai musa albarka,

Yasan baze ce komai ba dan haka be jira amsa ba ya d'auki littafin da yagani,

Sai a lokacin yalla'bai yace ka aje min littafin nan ,,

Naqi ajewar dallah malam bud'e wa yayi yana kalla sirrin qeta ya fara karo dashi idanun sa ne suka qara girma ya kalli yalla'bai yace sirrin qeta kuma?? Ni kuwa a bakin Ayana nake jin wannan kalmar amma dai littafin nan nata ne koh??

Yalla'bai yace ka ajiye dai nace koh?? Karka karanta fah,

Sake bud'ewa yayi yana qarewa rubutun kallo kafin yace kai ha'ha ayana batada hausar da zata iya rubutawa haka gaskiya,

Awaaz da reetaj da yawan mutane sukan d'auka d'aya ne sai dai kuma akwai banbanci ni na kasance reetaj awaaz kuma qanwa ta ce................

Shine iya abunda ya karanta ya d'ago yana kallon d'an uwan sa yace reetaj kuma?? Wacece ita???

Qwace littafin yayi tareda cewa nayi mata alqawarin bazan bawa kowa ya karanta ba ,,,,,,,,

Kallo ya bishi dashi ya tsura masa ido a ransa yana qissima ni kuwa na had'iyi layar karanta littafin nan ko da alqawarin nata ze kashe ka,

da yake yasan kan kayan sa sai cewa yayi..

Hmm???? Wannan kallon fah bhai na shan alwashi ne koh???

Murmushi yayi yace toh namijin tantabara fad'a min wacece ?

Bud'e littafin yayi ya janyo biron sa ya fara rubuta masa..

Tazo neman aiki ne a kamfani kuma ni bansan wane aiki zan bata ba dan bamu da gurbi nace ta haqura amma tanace na rasa ma yadda zanyi ban san akan mezan d'ora ta ba,

Tura masa yayi ya kar'ba ya karanta sannan ya ture littafin gefe ya tashi yana cewa kaga idan ka gama shiru shirun mayi magana nagaji da wannan yaren aladun naka ni na wuce shan shayi idan ka gama tunanin ka tawo,,

Har ya kusa fita yace..
ohhh na tuna bhaiya shawara,,

Dawowa yayi yace bhaiya baka da gurbi a kamfani to kuma kana buqatar me temaka maka a office d'in ka akwai buqatar wanda zeyi maka miqo can d'akko can kana buqatar me kulawa da kai tinda in ka zauna yanda kasan jikan *bilkisu me gadon zinare*
Sai izzar tsiya tinda haka ne me ze hana ka d'auke ta wannan aikin?? amma fah shawara ce ba basir ba ruwa kuma ya rage naka ko shawarar ko basir d'in wannan za'bin ka ne,,,

Murmushi ne ya bayyana a kan fuskar sa sosai,

'Aarmaan yace ka yarda da shawarar??

Wayar sa ya miqo masa yace harna tura mata saqo gobe tazo,

Dariya yayi yace kai bhaiya baka da haggu ni inata surutai na ashe kai har ka ida aiki gurugubjigubji ikon allah, dallah tashi muje mu d'anyi shaye shaye ya fad'a yana dariya,

Shi dai beyi maga ba ya tashi ya bishi hannun su sarqe da na juna suka nufi bangaren mhamah.....

Lokacin da reetaj ta ga saqon nan batayi la"akari da cewa dare ne ba tsalle ta doka harda ihu ta fara murna babu ji babu gani,
innan ce ta leqo tace ke bakida hankali ne baki san dare ba? Duk wannan tilin shekarun naki baki fita sahun hauka ba ?? Sai kace wadda akaiwa bushara da aljannah ???

Shiru reetaj tayi ta koma ta zauna,

Innan ta gama jarabar ta tayi gaba,

Sai da ta nutsu sannan tunani ya zo mata bafa cewa yayi ta samu aikin ba kawai cewa yayi gobe tazo idan ya kasance wannan murnar tawa ta banza ce fah??
Tsaki tayi tace na dena murnar ma qila ma ba aikin na samu ba laqwas tayi ta rufe duk wani shafin murna ta bud'e na tsammanin gobe da tunanin abunda ze faru a goben..........

Comment and share dan allah🙏🙏🙏🙏

Karku manta da sharhi😊😊😊
https://facebook.com/groups/575599953675542/

*💫💫ANNURI WRITER'S ASS.*💫💫
(Annuri is the best)

*(A.W.A)*

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FEViiYLkmiwKIUEZc2PcLD

*SIRRIN QETA*

*Page* *25~26*

*by yar gatan annuri writers*

🎉🎉 *Indo ce..*🎉🎉

*بسم الله الر حمن الحيم*

Bin bayan su nayi dan ganewa ido 👁️👁️ na a ina za"ayi shaye shayen dan naji dad'in bawa su maman najwa labari🤗🤗🤗

Inayi ina la'bewa dan kar su ganni dan tsoron yalla'bai nake kar ya zanewa *ablata* ni 😉😉😉😉

aarmaan yana ta surutu shi kuwa yalla'bai shiru kake ji wai malam yaci shirwa,

Wani falo ne danqarere wanda ya qawatu iya qawatuwa komai yaji banda tsiya inji maroqa..

Har suka isa tsakiyar falon wanda yasha rukuni rukuni na kujeru tiqa tiqa da sauran kayan qyale qyale..
(Irin nasu awaaz ba irin mu ba yaku bayi...lol..🤪..)

Yana cikin tafiya yaji an bugo ball sai qeyar sa sai da wutar kansa ta d'auke na wani lokaci..
Yana juyowa yaga itace ya cigaba da tafiya,

aarmaan ne ya juyo fuska a had'e ya kalle ta yace ke meye hakan??

Bhaiya wasan 20/20 nake bugawa,

Zeyi magana yaja hannun sa suka wuce,

Mhamah tana zaune ta hard'e qafa d'aya kan d'aya kusada ya zauna aarmaan ya zauna kusa dashi yana cewa...

Sai dake ya mhamah ,

Kasaitaccen murmushin ta ne ya bayyana kan fuskar ta tace daga ina haka??

Yana falon mu yana aikin sa ni kuma daga gurin ammuu nake,

Wane aiki ne kuma a lokacin nan??

Karat.....

Wani shegen kallo ayaan ya watsa masa yayi saurin had'iye sauran maganar,
Akayi sa"a bataji ba tace kai kuma kaje kayiwa ammuun shagwa'ba koh???

Aa mhamah ai na girma da shagwa'ba,

Yanzu ma cikin shagwa'bar yayi magana..

Mhamah tace amma ai baka dena ba ko??

Mhamah???

Ayaan ne ya kira sunan ta cikin salon tashi shagwa'bar,

Allah sarki tsakanin d'a da mahaifi sai allah daga wannan d'an kiran har ta gane me yake buqata,

Aarmaan yace to mhamah kinji asalin shagwa'ba'b'be.. irin bugun la"asar d'in nan''

Murmushi tayi tace bhetaa??
Lokacin shan shayi yayi koh??

Kwantar da kai yayi akan kafad'ar ta yana wani lumshe ido kamar qaramin yaro,

Kallon sithara tayi tace ki kawo wa su bhaiya shayi ,,

Zaram yayi ya d'ago yana kallon sithara kallon da yake mata ne yasa ta koma ta zauna ta tabbatar ba ita yake so ta kawo masa shayin ba,

Da kyar ya iya cewa yi karatu,
Ya maida kallon sa wa ayaana yace ki kula,

Zatayi magana mhamah ta d'aga mata hannu cikin takaici

Zatayi magana mhamah ta d'aga mata hannu cikin takaici ta juya ta nufi kicin,

Aarmaan yayi qwafa ba tareda yayi magana ba,

Ba tareda son ranta ba ta kawo musu shayin akan wani d'an madaidaicin plate ba wani me yawa bane shayin kawai sabo ne ko al"ada yakawo shan shayin,

kai tsaye wajen aarmaan ta fara zuwa yasa hannu ze dauka tayi saurin janyewa ta miqa masa d'ayan,

Ido ya zuba mata yana karantar ta kafin yace meyesa zaki janye ki bani wannan d'in mana,

Ha"ha bhaiya naka na musamman ne ,

Kafin yayi wani motsi ta miqa wa ayaan ya kar'ba..
ya dad'e yana kallon shayin kafin ya kai baki lokacin har aarmaan yayi kusan kur'ba ta uku,

Yana kur'ba ya furzar yana yatsine fuska mhamah da sithara harda had'a baki suke wajen tambaya lafiya?? Aarmaan kuwa ido ya zuba masa cike da son qarin bayani,

Girgiza kai yayi alamar a`a hakan yana nufin ba komai kenan,

Mhamah tace ka kula,

Cigaba yayi da shan shayin yana yatsine fuska,
Chapter 17 · 0% Book details