Sashe 16
Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har ta haqura da samun aikin wata zuciyar ta qara tunzura ta be kama ki kiyi zuciya ba ke me nema ce dole ki jure duk wani abunda za ai miki ai ance me nema yana tareda samu,
Haka ta kwana cike da qwarin guiwar komawa gobe,
Shiryawa tayi ba tareda ta tuna da abun da suka ce mata ba jiya ita dai ta sawa ranta indai har rabon ta ne aikin zata samu idan kuma bata koma ba tayaya zata samu tinda shi ba qafar da ze zo ya tarar da ita gareshi ba ,
Koda taje d'an guntun mutumin da ta raina hanata shiga yayi..
yace yanzu yalla'bai bayada lokacin ki karya umarni ne barin ki ki shiga,
Daaa tafiya zatayi amma wata zuciyar tace ki zauna ki jira ko wani abun yake yarda tayi da shawarar zuciyar ta dan haka ta samu wani waje tayi zaman ta tana kallon qayataccen wajen a ranta tana rayawa cewa su dai suna son nishad'i mutanen nan ko ina sai sun qawata shi suke iya zama kenan??,
Ta dad'e a wajen har wani lokacin kafin ta koma wannan karon sai da ya shiga ya tambayi yalla'bai ta shigo ko a"a dawowa yayi yace..
Yalla'bai yace na sanar dake cewa bazaki samu aiki ba babu gurbi a wannan kamfani namu kiyi gaba ko zaki samu a wani kamfanin tinda akwai su da yawa mu dai nan bazaki samu ba sannan yalla'bai yace yanaso ki girmama maganar sa koda be isa ya fa'da kiji ba to kisani a nan kamfanin su kansu manyan ma"aikatan sai da izinin sa suke komai dan haka yanzu bashi da ra"ayin d'aukar ma aikaci kuma babu wanda ze d'auke ki a wannan kamfani ki yarda da abunda ya fad'a miki karki kuma zuwa wannan kamfani wannan shine saqon yalla'bai gareki sai anjima ,
Kamar ta d'ora hannu aka ta fashe da kuka haka taji amma sai ta haqura aranta tace shegen nacin ki ne ya jawo miki,
Washe gari haka ta wuni duk babu dad'i tana zaune kan sallaya ta idar da sallar isha'i wayar ta ta fara qara,
Haka kawai taji gabanta ya fad'i har wayar ta kusa tsinkewa sannan ta jawota ta d'aga ta kara a kunne,
Awaaz tace hello reetaj yakike ?
Murmushi me quna reetaj tayi tace ina lafiya kefa ? ya gidan ?
Ahh ni kam ina lafiya gida kuma bakida hurumi akan sanin yadda yake,
Na kiraki ne dama akan naji ance kina neman aiki koh?
Sunkuyar da kai tayi qasa kamar wadda take gaban iyayen ta tace eh haka ne,
Meyesa naji duk kinyi sanyi ne kamar ba kece ba ?
Tayi tambayar cikin sigar rainin hankali,
Ta qara da cewa....
Meyesa kina neman aiki kin wahalar da kanki a banza kinsan mijina fah yanada kamfanin nan meyesa baki min magana ba ??
Ai da kin fad'a min ko share share ne sai kiyi musu,
yanzu gashi a banza kin 'bata lokacin ki harda kwana kin ki kusan sati a banza kuma kin samu aikin ??
Reetaj tace a"ah,
Ayyah dama waye ze d'auke ki aiki a yadda kike d'in nan ? Gashi rashin aure na damun ki ai duk wanda ya d'auke ki ma yasan abunda ya d'auka,
Hmm nufin ki kifara aiki ki yi kud'i koh???? bazaki ta'bba samun aikin nan ba reetaj kice nice na gaya mikki kawai kizo gobe zanyiwa miji na magana sai ya sama miki ko harkar sharar kamfani ce tinda kinga shi na gida ne amma in ba shi ba ba wanda ze kula ki bare ya wani baki aiki,
Yanzu ki fara ganin kinyi aure ma sannan ki nemi samun aiki domin aure shine kan gaba duk da nasan yanzu damarki ta wuce lokacin ki ya qare yanzu babu wani wanda ze aure ki bazaki samu miji ba reetaj bare kuma aiki kinsan samarin yanzu sunfi son y'ar shawalwala irin y'ar shekara ashirin ashirin da d'aya zuwa qasa amma ba keba ke dai bazaki ta'ba aure ba reetaj hahahaha ,
Ta kwashe da dariya,
Katse ta reetaj tayi da cewa...
dakata awaaz !!!! ,,,,
Kin fara shiga hurumin ubangiji zaki iya fad'an komai a kaina amma karki sake ki tsallake iya kar ki wannan fariya kike wa ubangiji dan baki isa ki fad'i abunda ze faru ba awaaz!!!!
Zanyi aure insha Allah kuma zan samu aiki da izinin Allah,
awaaz ban san meyesa kika damu da sai kinga kin kaini qasa ba me nayi miki awaaz??
Kina so kiga na fad'i a koda yaushe kuma bi"izinillah bazaki ta'ba ganin wannan ranar
ba,,,,,,,,
aikin da kike so ki ga nayi zan iya yinsa a ko ina amma ki sani bazan ta'ba aiki a qarqashin maci amana ba bazan yi aiki a qarqashin mijin ko ba awaaz komai girma da matsayin aikin da ze bani ku riqe abun ku banada buqatar sa wata rana ze iya yi muku amfani,,,,,
Idan kin gama maganar sai anjima yanzu banida lokacin ki,,,
Idan ya shigo kice yayar sa tana gaishe shi!!!!!!
Kuma idan nasamu aikin awaaz zanga wane irin baqin ciki zakiyi idan bakiyi bindiga kin fashe ba baki burgeni ba awaaz sai anjima,,,,
He! He!! He!!! 😅😅😅
Nasan kunyi kewar awaaz sosai shiyasa na ta'bo muku ita ta waya yanayin labarin nawa ne baze yuwu a dinga sako ta ba shiyasa bakuji ai nahin yadda take rayuwa a gidan taba sai nan gaba insha Allah amma lokacin ya kusa zuwa 😊😊 ina godiya gareku masoya na har kullum ina qara alfahari daku 🥰🥰 Allah ya bar qauna🤝🤝 fad'in ra ayoyin ku akan wannan labari shine ze nuna min alamar yadda kuke son shi yin shirun ku kuma shi yake nufin bakwa son shi kuma hakan yana nufin rasa qwarin guiwata ku daure dan Allah 🙏
Gaisuwa me yawa da ban girma gareku y'an uwa na rankatakaf d'in ku mutanen *💫💫annuri writers ass.💫💫*
Ina qaunar ku🥰🥰
Taki daban ce ya Ablati ☺️☺️☺️ Allah ya qara girma, jinjina irin ta sarakai ranki ya dad'e 🥰🥰 *hajara Ablah* 😊😊 Allah ya barki ko dan muji dad'i🤗🤗🤗🤗💃💃💃💃💃
Comment and sharhi dan Allah🙏🙏🙏🙏🙏
https://facebook.com/groups/575599953675542/
*💫💫ANNURI WRITER'S ASS.*💫💫
(Annuri is the best)
*(A.W.A)*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FEViiYLkmiwKIUEZc2PcLD
*SIRRIN QETA*
*Page* *23~24*
*by yar gatan annuri writers*
🎉🎉 *Indo ce..*🎉🎉
*بسم الله الر حمن الحيم*
Na dade' ina tunani a lokacin na rasa ta ina zan fara,
Duk abunda ya faru dani Awaaz ta kira shi da *sirrin qeta* lokacin da take fad'a min irin shiri da kwanton 'bauna da tayi min dan haka zan d'auka a hakan taken wannan labarin nawa shine.. *sirrin qeta* ,,,,,,,
A lokacin ne na fara rubuta wannan labarin har na kammala shi na miqo shi gareka
Kad'an kenan daga cikin labarina da kuma taqaitaccen tarihi na ,
Had'uwa da kai yana d'aya daga cikin abunda ya faru dani a rayuwa ta har ma da ganin dangin ka da nayi shima duk cikin labari na ne domin ranar ido na ya ganemin abun da ba ta'ba gani ba..
na rubuta komai da nasan ya dangan ce ni da wanda ya faru a kan idon ka da kuma wanda baka gani ba harma da irin kalaman da na furta a kan ka a bisa rashin fahim ta ban san sunan ka ba shiyasa nake kiran ka da yalla'bai domin idan ban sako ka cikin labarina ba to labarin be cika ba..
kayi haquri da duk wani abunda nayi wanda ya 'bata maka rai ka gafarce ni dan Allah,
Kuma banzo neman aiki dan abun duniya ba zaman gidan mu ne ya ishe ni baya qara min komai sai damuwa kuma a duk lokacin da na ziyar ci likita damuwa ce kan gaba a cikin abunda ke damu na kuma sukan ce inyi qoqarin dena sa damuwa a rai na hakan ze temakawa lafiya ta dan idan na zauna a gidan ma hawan jinin da su salma zasu sani ma kad'ai ya ishe ni ga rigimar kaka ta ga rashin mutuncin umman mu ga fushin mahaifiyata ga kyara ta da kowa yake yi inason mu"amala da mutane koda hakan ze rage min qunci shiyasa na yanke wa kaina shawarar neman aiki sai dai irin rashin nasara da rashin sa a ta yasa aikin ya gagare ni samu,
A nan na kawo qarshen wannan littafi wanda nayi masa laqabi da sirrin qeta littafi ne wanda zan iya kiransa da kundin qaddara ta,,,,,
Yalla'bai ina neman wata alfarma a wajen ka bayan ka karanta littafin nan kar ka bawa wani ya karanta idan zaka iya ka adana shi sosai idan kuma hakan baze yuwu ba dan allah ka dawo min dashi zan 'boye shi littafi ne wanda ya qunshi sirrin dake tsakani na da dangi na bana buqatar wani yasan sirrin mu,
kuma awaaz y'ar uwa ta ce har yanzu koda ta canja suna ko ta canja kamanni bazata iya canja jinin mu da yake yawo a jikinta ba,
dan haka banason fallasata ga kowa dan allah yalla'bai hakan ya zama sirrin tsakanin mu littafin nan tamkar amana yake a wajen ka kuma alqawari'''''""""
(Bissalam)
Daidai lokacin ya ajiye littafin a kan mez d'in dake gaban sa zazzafar ajiyar zuciya ya sauke gami da furzar da huci shafar sumar kansa yayi abunda ya zame masa al"ada ko kuma jiki ko d'abi"a koma a kira hakan da gado,
Runtse idanun sa yayi yana tunanin allah ya yarda yau na gama karanta wannan labari me ban tsoro alaqantuwa da juna shaquwa aminci abota kamar dai ni da d'an uwa na kuma sai cin amana ya biyo baya?? Wannan ai mummunar qaddara ce,,,,,,
Daidai lokacin d'an uwan nasa yayi sallama yasan ba amsa masa zeyi a sarari ba dan haka ya shigo ciki,
Dukan kafad'ar sa yayi yana dariya tareda cewa bhaiyaa ya zauna kan mez d'in yana cewa daga gurin ammuu nake,
kallon sa yayi ya kauda kai,
Tsaki yayi yace d'an qaramin mara kunya kawai wai me yake damunka ne kwanan nan naga ka wani canja kamar wani wahainiya lokaci d'aya ka canja salo kamar ma kanada wata y'ar damuwa kodai soyayya ce??,,
Ya fad'a yana kashe masa ido,
Kauda kai yanzu ma yayi sai dai yanzu yayi murmushi iya kan la'b'ba,,