Sashe 42
Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Koda ta koma gida ta bud'e kyautar karo tayi da wani fallatsetsen sariee me riga da sket sai qaton mayafin sa...
Gefe guda kuwa wata danqareriyar sarqa ce da awarwaro wanda daka kalle su zaka san na zallar gold ne
Sai kuma wata y'ar ledar da ban..
Zazzaro ido tayi harda dafe qirji tace yalla'bai ?? Wannan ai sunfi qarfi na..
Bata gama kid'imewa ba sai Da ta bud'e d'ayar ledar tayi karo da tamfatsetsiyar waya sai sheqi da walwali take kallon tata wayar tayi tace auu kenan da yaga waya ta ta fara lalacewa shine ya bani wata???
Lallai ma yalla'bai to ni yanzu ina zani da wannan tarkacen kayan y'an indian sai kace ma nace masa iya sawa nayi idan ma na bari su umma suka gani shikenan zasu d'aure ni da mugayen zargi,
Amma yalla'bai ya iya kato'bara ni ai wannan kyautar tasa tayi min tsada da yawa wannan ta masu kud'i ce ba mu talakawa ba...
Kai?? to kodai awaaz kawai zan bawa dama itace me son y'an india inaga zata iya sakawa ita wayar kuma kawai sai in riqe tinda tawa ta lalace dama..
Kai amma wallahi yalla'bai d'in nan an shagwa'ba shi da kud'i in ba haka ba ni y'ar aikin sa ze seyawa wannan kyautar ???
Anya ma kuwa ba mayar masa zanyi ba??
Kuma gaskiya baze ji dad'i ba,,
Gaskiya kawai na fasa mayar masa gobe zan kaiwa awaaz ,
Zaro ido tayi tace to kuma idan ta ce a ina na samu fa??
Wayyo Allah na..
kawai na fasa bata d'in ma zan ajiye su kawai har wani lokaci idan su ammah suka dena fushi dani sai in bawa awaaz nasan dai lokacin baza ayi min fad'a ba,
Amma ni babu abunda zanyi dasu dama be wahalar da kud'in sa ba,
Kuma fa amma sunyi kyau matuqa gaskiya musamman wayar nan abun ba a cewa komai gaskiya na gode sosai da sosai ni waya awaaz kuma kaya nasan zatayi farin ciki sosai tinda tana son kwalliya,
Ni na qagara ma ta haihu wallahi musha suna,
To kuma fa ko ciki bata dashi qila dan naji basa maganar..
To meyesa haka kuwa ???
Ta'be baki tayi tace oho dai kawai ni dai bari in 'boye kayan kar da su fatima su shigo,,,
Bayan ta gama surutan ta ta tashi ta 'boye su a cikin kayan ta,,,
Washe gari su alina sun koma wajen malam habu da zummar su ci masa mutunci akan kud'in su sai kuma suka ga ya miqo musu kud'in mamaki ya hana zeeny yin shiru har sai da ta tambaye shi gidan uban wa ya samu kud'i?
Yace ai mutumin da naso cutarwa nayi yinqurin zalumtar sa shine ya bani kud'in kuma ya d'auke ni aiki a qarqashin sa d'azu yazo tareda tauraruwar sa ya bani kud'in kuma yace in shirya in fita cikin gari in dena zaman daji gaskiya Allah ya za'be shi a cikin mutane tabbas na godewa Allah kuma zan cigaba da gode masa ta hanyar kyautatawa addinin mu musulinci da kuma kiyaye dokokin Alqur'ani megirma in kasance a koda yaushe ina bauta masa ina tasbihi a gare shi,,
Wannan itace irin godiyar da mu y'an adam ya kamata muyi wa Allah kodan baiwar da yayi mana,
Baqin ciki be bar zeeny tayi magana ba dan kuwa taso wulaqanta malam habu ga kuma uwa uba batun zuwan sa da tauraruwar sa,,,,
Zaune suke a office d'in reetaj tayi masa banza sai cinno baki take gaba shi kuwa kamar be damu ba sai shan abunsa yake da cokali ganin bata da niyar kula shi yasa yace bismillah fa sathie,
Ta'be fuska tayi tace Allah ya kyauta insha koko da yaji ai wannan sai kai ni ai in nasha mutuwa zanyi ko motsi ba lallai na qara ba,,,
Dariya yayi dan kuwa haka yake so dan yasan ba shan zatayi ba sai dai ma ta manna masa hauka idan yana sha ma har wani 'bata fuska take tana ta'be baki wai qazanta,,
Cike da zolaya yace dan Allah kisha ko kad'an ne ,
Juya idanuwan ta tayi zuwa sama tace bazan sha ba d'in kaje kai ta sha kai da kaga zaka iya a qa"ida ma yau bazaka kula ni ba bazan kula ka ba ko ka manta jiya munyi fad'a ne?? Ba nace na dena kula ka ba wai?? To kuma ina ruwanka dani???
Kaje ka kaini wani dajin har nakusa mutuwa har yanzu qafata ciwo takeyi kuma ko sannu ka qi kayi min ,,
Zuba mata ido yayi a ransa yana aiyana lallai da sauran ki nine zan miki sannun ashe zaki dad'e baki warke ba nine zan wani ce miki sannu nida ko kuka qanne na suke bana iya magana bare dan kinzo zaki min ta'bara bama dan ke ba nida ko haquri ban iya bawa mutum ba ??
Gyatsine fuska tayi tace wannan kallon kuma fa ?? Sa idinawas ???
Murmushi yayi yace ki gasa qafar da ruwan zafi wala"alla zata warke ko kije wajen me gyaran qashi ko kuma kawai ki zauna ki miqe qafar motar gingimari ta taka da yuwuwar ta dawo dai dai,,
Zaro ido tayi tace me???? Au haka ma zakace ??? Shikenan ai nace ma ka dena kulani ko?? to kayi shiru kawai yalla'bai,,,
Bazan warke d'in ba ni na dena ma fita daga yau nima son yawo na ne ya kaini babu inda zan qara zuwa ma tinda abun haka ne,,,
Qasa yayi da kai yana miskilar dariyar sa bayan kamar minti biyar yace...
Sathie ???
'Dagowa tayi ta kalle shi sai kuma tayi saurin kauda kai tace bana ce munyi fad'a ba wai,
Girgiza kai yayi yace a"a dama cewa zanyi dan allah zaki rakani asibiti??
Ahhh?? Asibiti kuma me zakayi a asibiti???
Zan duba wani mara lafiya ne ,,,
To baza ni ba ,,,
Shiru yayi mata dan yasan zataje d'in,
Jim kad'an sai kuma tace eh to bazani d'in ba.. To amma dai zani,, kawai dai ma ka tashi mu tafi yanzu kar da ruwa ya sakko sai kayi sauri ka dawo dani in tafi gida kar suga kamar na dad'e da yawa kar su zata na wuce wani wajen,,,
Dariya sosai yayi yana jinjinawa rikici da rigima irin nata kamar qaramar yarinya abun yana matuqar kai masa har kwanya shiyasa yake duk yadda zeyi ya kunna ta ,
Kafin ya kaiga tashi har taje bakin qofa yace kuma daa kika ce bazaki qara zuwa wani wajen ba,
To kai kuma banda abun ka ba fa irin da gaske d'in nan ba da wasa amma dai kawai muje mu dawo in yaso daga baya ba sai in dena zuwa ba amma kuma gaskiya ina son inje wani wajen fa..
To kawai ma dai abar wannan zancen ,,
To shikenan an bar wancan zancen ai kuma qafar ki ciwo take be kamata kije wani wajen ba,,
Tur'bune fuska tayi tace bayan na ma warke tin kusan shekaru bakwai da suka gabata qafar tawa ta dena ciwo kawai dai yanzu ka taso tin kafin na fasa zuwa kaji ko????
Tashi yayi yace to muje tinda kin matsa,,
Bayan yayi fakin tin kafin ya fito ya nad'e fuskar sa kiruf sai dai idanun sa kawai kallon ta yayi yace ki zauna anan ina zuwa kar kije ko ina dan nan babban asibiti ne zaki iya 'bata,
Wannan d'in wane asibiti ne da zan wani 'bata a cikin sa ance maka ni yarinya ce ???
Asibitin nasarawa kenan da kikaji ake fad'a to shine wannan kibi a hankali dai kar kiyi nisa inzo ina neman ki kuma akwai masu sace mutane idan baki wasa ba zasu sungume ki,
Hee"" ai kuwa nafi qarfin su duk girma na taya zasu wani iya d'auka ta kawai kai dai ka tafi kace ina gaida mara lafiya ina musu dubiya,
To yace kafin yayi gaba yana cewa ki kula fa naga kanki qara fasuwa yake kamar d'an maciji,
Ta'be baki tayi tace wallahi sai naje can na duba ga bishuyu can da shuke shuke sai kace bazani ba ta'b,
Yana tafiya ta tafi itama dai dai lokacin kuwa hadari ya fara had'owa yana rugugi.................
Commment and share dan Allah🙏🙏🙏
Karku manta da sharhi🥰🥰🥰
https://facebook.com/groups/575599953675542/
*💫💫ANNURI WRITER'S ASS.*💫💫
(Annuri is the best)
*(A.W.A)*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FEViiYLkmiwKIUEZc2PcLD
*SIRRIN QETA*
*Page* *55~56*
*by yar gatan annuri writers*
🎉🎉 *Indo ce..*🎉🎉
*بسم الله الر حمن الحيم*
Kafin kace me ya gama had'owa ya kaca me kawai jiran saukowa yakeyi,,,
Iskar da take kad'awa a wajen ba qaramin tafiya da hankali da nutsuwar ta yayi ba gashi ganye sai kad'awa suke abun gwanin qawa juyi takeyi tana dariya tana kallon sama harda tsalle tsalle kwata kwata ta manta a inda take.....
Mutum uku ya duba a gaggauce ya rufe ganin mutane saboda kwata kwata hankalin sa yaqi kwanciya duk nutsuwar sa tana kan reeetaj wadda yake jin kamar ba lafiya take ba lokacin da ya fito ruwa me qarfi tare da iska me feshi suka sakko a tare ko ganin gaban ka bakayi sosai kafin ya isa wajen mota ya gama jiqewa jalaf da sauri ya bud'e leqawa ya farayi yaga tana ciki ko bata nan cikin sa"a kuwa yaga wayam,
Baya yai da sauri qirjin sa ya bada rasss.. Baya baya yake kamar wanda yake tsoron motar yana girgiza kai tare da cewa a"a a'a reetha ki dawo ina kika shiga??, meyesa zaki tafi ??
Iya razana ya gama kaiwa qololuwa ya juya ko ina bega ko qyallin ta ba ,
Kira ya shiga qwala mata reetha!!! Reetha!!!!! Reetha!!!