Sashe 36
Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sanin halin fauza yasa yayi saurin cewa haba mana haba ke kuwa ai baza muyi haka ba nifa nace zan aure ki ko ta wane hali ne amma dai bazan bari awaaz ta sani ba gaskiya dan kuwa in ta sani akwai matsala amma kar kiyi wani tunani nifa masoyin ki ne ko kin manta ne??
Soyayyar da nake miki sam babu wata macen da zata samu wannan matsayin saboda ke ta daban ce kyakkyawa ta ina ma zaki had'a kanki da awaaz ai wannan bata ishe ki kishi ba ma,
Ki kwantar da hankalin ki tana can tana haukan ta zamuyi auren mu bata sani ba abunda yake daqile ni ma a yanzu bana so na aure ki ba tareda mami ta sani ba muna buqatar sa albarkar ta a cikin auren mu domin kuwa auren ki ne na haqiqa na gaskiya kece asalin masoyiya ta fauza shiyasa nake neman hanyar da zan sanarwa mami cewar ina son qara aure,
Ajiyar zuciya ta sauke tace gaskiya ne da buqatar albarkar mami a ciki amma gaskiya duk yadda zakayi kayi wallahi na gaji ni ina can ina missing d'in ka kai kuma kana can tare da waccan banzar ,
To shikenan zanyi kuwa cikin qaramin lokaci amma kema kiyi tunani kiga ta ina ya kamata in fara fad'a mata ?
Naga ma kwanan nan tana damuwa sosai akan cewar awaaz har yanzu bata haihu ba,
Ta'be baki tayi tace shikenan sai mun kuma had'uwa,
A gajiye ta taso daga aiki sai neman abun hawa take gashi ta rasa sai lelewa take har ta fara gajiya da tsayuwar gurin gashi mutane sai kallon ta suke takaici duk ya had'e mata goma da ashirin gashi har yau ko d'uriyar yalla'bai bata ji har zuciya ta fara raya mata shikenan ya barta yayi tafiyar sa baze dawo ba ta cire tunanin akwai wanda ze qara temakon ta a ruyuwar ta har ta yanke hukuncin bazata kuma zuwa aikin ba dan kuwa iya wahala tana shanta gashi kullum cikin zullumi da fargaba take karda y'an uwan sa su bibiyi aikin sa su ganta d'are d'are akan matsayin sa,
Tana cikin tunane tunane wata jibgegiyar mota ta tsaya a gaban ta,
Haka kawai taji gaban ta ya fara fad'uwa dim... dim... Waro ido tayi cike da zullumin wanda zata gani tayi tunanin ma wani daga cikin ahalin yalla'bai ne yazo zeyi sama da ita,,
Ganin babban yaro ya na tinkaro ta tayi mamaki sosai da tunanin abunda ya kawo shi gareta gashi da alamu a cikin kogin rashin mutunci yake,
Gab da ita ya tsaya a harzuqe yace uban waye kike bi a mota??
Banza tayi masa tana qoqarin ke'bewa ya finciko ta har sai da ta fad'a jikinsa yana cewa ba magana nake miki ba uban waye nace waye yazo ranar nan ya d'auke ki a mota ance kiyi aure kin qi shine zaki bi wani namijin uban me ya fini da zaki qini sannan shi ki dinga binsa??
Fizgewa tayi tace malam meye naka a ciki ina ruwan ka dani ba nace bazan aure ka ba?? To ka haqura mana nace bana son ka ko ana soyayya dole ne???
Ke ni kike fad'awa haka rashin kunya zakiyi min?? Ba tambayar ki nake ba??? Uban waye nace ?? Tinda kawai namiji kike buqata ba aure ba ai nima namijin ne meyesa tin farko baki fad'a min ba??
Yanzu ma lokaci be qure miki ba ai maza ki shiga mota ta meje duk abunda kike so sai in miki,
Tsartar da yawu tayi tace a"uzubillah Allah kayi mana tsari da shaid'an da shaid'anun mutane ni ba haka nake ba to kaje ka nemi wata amma ba ni ba batun kuma sanin ko waye ya d'auke ni a mota baka da wannan hurumin mafi sauqi ma a gare ka ka kama jikin ka ka ware daga nan sanin kowaye shi babu abunda ze amfana maka sai zallar 'bacin rai da qasqanci,
Wani fitinannen mari ya zuba mata A harzuqe yace ni kike wa rashin kunya baki san waye ni ba ko??? Ai kuwa sai kin fad'a min uban waye shi??????
Sai da tayi taga taga zata fad'i saboda ta maru ba qarya dafe kuncin ta tayi kanta a qasa kuka take shirin yi sai ta tuna da wata kalma ta yalla'bai kina da tsoron mutane da yawa ya kamata ki zama y'antacciya ga duk wanda yake son ganin kukan ki,
Babban yaro ya kuma cewa uban waye nacee????
'Dagowa tayi ta watsa masa wani iblishin kallo a dake tace baban baban ka ne ,
Marin ya kuma kifa mata yana cewa ni kike zagi???? Ni zakiyi wa hauka?? Wallahi yanzu zan nuna miki yadda akeyi har ni zaki kalla ki zage ni?????
Yanzu ma kanta yana qasa a tunanin sa ma kuka take amma sai yaji tana dariya sororo yayi yana kallon ta da mamaki yace uban me kuma kike wa dariya???
Murmushi tayi tace kai nake wa dariya ai ni ba zagin ka nayi ba gaskiya na fad'a maka kar kayi wata shakka tabbas shi d'in ba ajin ka bane ba tsarar baban ka bane sai dai baban baban ka kuma idan kayi tunani zaka gane hakan,
Niii?? Ya fad'a yana nu qirjin sa da d'an yatsan sa,
Gira ta d'aga masa tare da cewa ba waii,
Kwafe ta yayi da mari yace wallahi tallahi sai na gyara miki zama sai kin yi dana sanin rashin kunyar nan da kikai wallahi sai na gyara miki zama yarinya,
Reetaj tayi wata wawuyar dariya tana masa kallon sheqeqe tace qarya kake....
Koda akan ka nake da zama baka isa ka gyara min zama ba yaro wannan qarya ce dana sani kuma kaine wanda zaka fara yinta domin ni babu ita a cikin kundin rayuwa ta kaine zakayi nadama asararre kawai,
Wani marin ya qara watsa mata hagu da dama yana huci,,,,
Shafa gurin tayi tace nagode mutane suna kallon ka idan ka gama haukan sai ka wuce ko ??
Batu akan uban uban ka kuma ka janye shi dan kuwa yafi qarfin baban yaro sai dai kakan sa shashasha kawai wanda besan mutuncin kansa ba,,,
Daga haka ta ratse ta wuce wasu daga cikin mutanen da suke wajen suka sa ihu da tafi suna tayi musu daidai wasu ma suna cewa da ana samun irin ta da tuni matsala ta fece anyi maganin wanda basa mutunta mata ,,
Takaici ya hana babban yaro kata'bus yarasa ina ze sa kansa yaji sanyi dan haka ya wuce wajen zeeeny abokiyar shaid'ancin sa dan acan ne kawai ze samu nutsuwa a gurin ta,
Auzubillah"
Sai da taje gida sannan ta samu damar yin kuka tabbas taji zafin marin nan kuma taji ciwo da takaici amma babu yadda zatayi bata da wanda ya tsaya mata bare ya qwatar mata y'ancin ta amma tabbas yaci zarafin ta,
Sai da tayi kuka har ta gaji har sai da hawayen ta suka fara qafewa fuskar ta ta kumbura tayi jajir idanun ta kuwa sunyi lufu lufu sunyi jaaa,,
Koda dare yayi tana son bacci ya sureta amma yaqi tunani kala kala sun yi mata caa..
Tana cikin matsanancin kewar yalla'bai zuwa yanzu ta yarda cewa baze dawo ba tinda gashi har wunin yau ya qare babu labarin sa shikenan rayuwar ta irin ta daa zata dawo har ma tafi ta daa d'in tsanani,,,
Ganin baccin yaqi zuwa yasa ta d'auki wayar ta ta kunna data ta hau whatsapp dan yau wunin duka bata duba shi ba wata baquwar lamba ta gani tayi mata salam bata kai ga gane ko waye ba taji ana kiran ta video call ,
To fa waye kuma yake min irin wannan kiran da daren Allah ai kuwa bazan d'auka ba inaga irin y'an iskan garin nan ne..
Har ta kusa tsinkewa hannun ta ya dangwala a rashin sani kiran ya d'agu cikin lokaci kad'an taga yalla'bai ya bayyana a kan wayar ta sai da qirjin ta ya buga dan kuwa ba ta ta'ba zato ba ,
Da yake akwai wutar nepa kuma akwai haske sosai a d'akin yasa yana ganin ta rad'au ajiyar zuciya suka sauke a tare..
Ayaan yace washh wallahi duk na shiga rintsi sai yanzu na samu kaina abu daga wannan sai wancan..
Reetha?? Kina lafiya??
wallahi duk jina nake kamar ba ni ba da na kwana biyu ban gan ki ba sai naji kamar bakya farin ciki,,
Wasu sanyayan hawaye ne suka samu nasarar sheqowa bata iya yin magana ba dan kuwa tana furtawa zata ita fashewa da kuka kuma bata son tayar masa da hankali murmushi me kama da kuka tayi tana gyada masa kai,,,
Tashi yayi daga kwanciyar da yake a zabure yace reeetaj!!!! me yafaru??? Waye ya ta'ba ki ???
Shiru tayi tana qoqarin share qwalla,
A kid'ime ya qara cewa reetaj wane ne ki fad'a min mana waye ya ta'ba ki waye ya mare ki haka har da shatin yatsu?? ???? Kiyi magana mana reeeetha,,,
Fashewa tayi da kuka tana cewa babu kowa babu komai ni dai babu abunda akai min,,,
Takaici yasa ya katse wayar yayi wurgi da ita ,
Washe gari....
Misalin 09:00pm.
wata lafkekiyar mota ce ta tsaya a qofar gidan abdurrahman yana leqowa aka aika shi kiran reeetaj ,
Koda tace waye yace ta leqo ta gani shidai be sani ba amma a mota yake,
Leqowa tayi ganin bata ga kowa ba yasa ta d'an fito daga waje kamar daga sama taji an kama hannun ta ana janta cikin mota aka wurga ta aka rufe tana qoqarin qwacewa amma ta kasa,,
Zagayawa yayi yaja motar da wani mauhaukacin gudu ya tada qura a wajen kafin ka farga yasha kwana ya d'ora ta......................
Gaisuwa me yawa SIRRIN QETA FANS ina jin dad'in comment d'in ku da sharhin ku matuqa madallah da kulawah😇 Allah ya bar qauna😊😊
Ina yin ku irin ainun d'in nan 🥰🥰
Comment and share dan Allah🙏🙏🙏
Karku manta da sharhi🥰🥰🥰
https://facebook.com/groups/575599953675542/
*💫💫ANNURI WRITER'S ASS.*💫💫
(Annuri is the best)
*(A.W.A)*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FEViiYLkmiwKIUEZc2PcLD
*SIRRIN QETA*
*Page* *49~50*
*by yar gatan annuri writers*
🎉🎉 *Indo ce..*🎉🎉
*بسم الله الر حمن الحيم*