Sashe 34
Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariya yayi yana shafa sumar sa kamar yadda ya saba yace haba mana abun be kai haka ba sanyi mana idan so kike in tafi dake ai babu komai ki fad'a min kawai ko kuma dama kin gaji da gani na ne??
Haka kawai take jin duk ranta a 'bace ta rasa me yake mata dad'i a qufule tace eh na gaji da ganin ka d'in gara ma ka tafi karma ka dawo,
Shikenan dama ai zan tafi,
Daga haka ba wanda ya kuma magana har suka isa ameed yayi parking sannan yace yalla'bai anzo a bud'e murfi??
Kai ya girgiza masa,
Ya fita daga motar yana cewa to yalla'bai,
Maida hankalin sa yayi a kanta cikin tattausar murya yace reeetha?? Zan tafi d'in dan Allah kar kiyi kewa ta kuma karki bari in tafi da fushin ki ki gafarce ni kafin tafiya ta nasan na 'bata miki rai tinda har kike fushi dani amma ki sakko dan Allah kafin na tafi zanyi tafiyar awanni a sama kuma a cikin jirgi ban sani ba ma ko jirgin ze lalace ko ya fad'o muyi had'ari kawai shikenan na mutu kuma bana so na mutu da fushin ki..
Ni zan wuce idan Allah yayi na dawo to idan kuma ban dawo ba shikenan sai a derisslam,
Ya juya ze fice kukan da take maqalewa ya samu nasarar fitowa fashewa tayi da kuka harda shashsheqa ta riqe hannun sa katamau ta kasa magana gani take kamar in ya tafi ba ze dawo ba musamman da taji yayi wannan maganar dan kuwa ita dama asali tsoron jirgi take har mamakin yadda ake hawan sa aje wani wajen kuma a dawo lafiya take gashi kuma tana jin kamar zatayi rayuwa me d'aci idan baya nan ,
Dariya yasa yana cewa lallai kam ashe dai an damu dani da yawa haka ?? Ke da wasa nake miki fa babu abunda ze faru bi'izinirabbana,
Abunda yayi nad'in fuskar sa ya miqa mata yace goge hawayen sai ki fad'a min me kike so in tawo miki dashi?
Kuma idan baki dena kuka ba zan fad'awa mhamah ,
Kar'ba tayi ta goge hawayen sannan tace ai na dena kukan ma..
nidai babu komai kawai kace ameed ya maidani gida tsoro nake ji ,
Tsoro nakeji fa..
To tsoron dai har kin bari ya zama abokin ki..
Nace miki zaki san qanne na ko?? To bari yau ki gansu a zahiri,,
Girgiza kai take tana cewa a"a yalla'bai dan Allah kar su zo dan Allah ni bana son na sansu d'in na haqura ma kawai zan koma gida,
Hannun ta ya kamo yasa tafin hannun sa cikin nata a tausashe yace haba reetha ki nutsu mana ba zasu gan ki ba kina daga cikin mota zaki gansu kinga ai me baqin glass ce baza su iya ganin ki ba kuma ko sun ganki ma babu abunda zasu ce miki ai..
Ya kamata ki rage tsoron nan dan Allah,
Amma idan bakyaso ki sansu da gaske shikenan sai ki koma gidan sarkin gida,
Shiru tayi tace yalla'bai ni dai idan ka tafi zaka dawo??
Murmushi yayi yace reetha banida qasar da tafi wannan fa dole duk nisan da nayi zan dawo ko badan kowa ba ke kad'ai ma kin isa in dawo gareki ko ina na shiga,
Sai yanzu hankalin ta ya d'an kwanta tayi murmushi tace to yalla'bai nuna min qannen naka,
To kalli can yayi mata nuni da ayaana,
Da sauri tace yauwa yalla'bai ga ayaana can ko??
Yace um.. Ya akai kika san sunan ta??
Turo la'ben ta na qasa tayi tace yalla'bai nifa y'ar baiwa ce indai naga mutum ina iya gane sunan shi,
Dariya yayi yace yayi.. Ni kuwa yanzu zanyi maganin ki nuna mata wani rukuni yayi su biyar ne a wajen mata biyu maza uku sunyi ankon kaya iri d'aya blue d'in riga har qasa da ratsin fari anyi mata adon stones sai farin wando da rolling d'in farin mayafi mazan kuma d'aya da sarqa a wuyan sa d'aya kuma camera ce a rataye a kafad'ar sa d'ayan kuma ya wani murza wani baqin glass sai shan fusku yake daka gan shi kasan ba dama itama d'aya daga cikin y'an matan tasha baqin glass irin dai shigar da ayaana tayi kenan itama,
Kallon ta ayaan yayi yace to ga wasu can fad'amin sunayen su,
Dafe goshi tayi tace yalla'bai ai suna da yawa da dai su kad'an ne,
Jinjina kai yayi sannan ya nuna mata biyu daban mace da namiji su kuma ankon baqar riga me sirkin fari sukayi da baqin wando hira suke cikin nishad'i da alama tayi musu dad'i,
Ayaan yace to ga dai biyu tinda biyar sunyi yawa,
Dariya tayi tace yalla'bai nifa da wasa nake maka banida wata baiwa tayaya ma zan iya gane su kaima inaga da kyar kake gane su ,
Murmushi yayi yace nida abu na kice bazan gane su ba ??
Maida hankali zan fad'a miki sunayen su sai ki riqe,
Wancan me sarqar a wuya shine roooh
Me cemara kuma shine aslam shi muke kira da camera man
Me glass kuma shine islam,
Matan kuma me glass itace Ayaat d'ayar kuma sithara ayaana dai kin san ta to itama rukunin su d'aya idan suka had'u su shidan nan sai dai kawai a shafa fatiha amma mutuncin su kad'an ne kingan su dai yanda kika ga ke d'in nan haka suke akwai kaud'i shiyasa muke kiran su zafafa shida idan kina neman shakiyanci kika same su kawai kika kama ki wuce gida kin samu ,
Murmushi kawai reetaj take dan kuwa ba qaramin burge ta sukayi ba kallon sa tayi tace yalla'bai to su biyun can fa?? Amma dai mata da mijine ko naga kamar masoya ne,
Ayaan yace masoya ne mana da kansu duk kunnuwa..
Amma ba a kai ga auren ba abie da haana kenan su kuma yanda kisan tantabaru haka suke wai su majiya dad'in soyayya shashashu kawai,
Dariya reetaj tayi tace yalla'bai wallahi abun dariya da kan su duk kunnuwa to kunnen nasu har nawa ne???
Nifa yalla'bai koma riqe sunan banyi ba da wuyar fad'e harda me sunan mata islam ai sunan mace ne ko??
Ohh kin ta'ba ganin mace me suna Abul"islam??
Ta girgiza kai yace to kuma??
To amma yalla'bai sauran fa?? Naji sunan kamar ba na mutane ba,
Wayyo reetha kina makarar dani daga baya duk zaki san wannan,
Ameed ne ya leqo yace yalla'bai mhamah tana zuwa,
Ido reetaj ta zazzaro tana cewa na shiga uku na yalla'bai dan Allah ka barni in koma gidan uba na lafiya kar ka bari su....
Ganin roooh a kusa da motar yana qoqarin bud'ewa yasa ta saki waccan maganar ta fara cewa yalla'bai kana gani ze bud'e ka hana shi mana dan Allah karfa ka bari su ganni dan Allah kaji tausayi na yalla'bai banida kowa dan Allah karfa ka manta kowa ya guje ni yanzu idan suka gani shikenan tawa ta qare yalla'bai wallahi daga ganin wannan qanin naka baze yi mutunci ba ,
Hmm ke kina ta surutun ki ma badan ameed ya tare shi ba ai da tuni ya bud'e zaki fara jawo min dogayen alamomi,
Ameed ne ya leqo yace yalla'bai..
Be gama fad'e ba yayi masa alamar ya qyale shi,,,
Roooh yaja tsaki yana cewa ka fiye tarar aradu da fad'in kai mutum da d'an uwan sa amma sai kayi masa iyaka ka gama abunka ma dai gida d'aya muke kwana,
Daidai lokacin ya bud'e motar cakkk wutar kansa ta d'auke lokacin da yaga reetaj ta qanqame d'an uwansa ta rufe ido gamm dan kuwa ta gama saduda,
A hankali da kuma razani ya furta
bhaaiyaa????
Zuba masa ido yayi alamar yana sauraron sa,
Da kyar yace wai da gaske ???
Janyo ta ayaan yayi yace gata nan sunan reetaj,
Reetaj kuwa kuka ta fara yi tana zarowa roooh ido ganin shima ya tsura ta da nashi suna kallon kallo daidai lokacin reetaj ta hango mhamah gaf dasu shi kansa ayaan ya firgita ta bud'e baki zatayi ihu yayi saurin hura mata iska a baki sai maganar ta koma muqut....
Cikin hanzari roooh da jikin sa yake tsuma ya juya ya rungume mhamah gami da juyar da ita shiru tayi tana nazartar sa ko ba'a fad'a ba tasan ba a cikakken hayyacin sa yake ba,
Da kyar ya iya cewa ameeed ka gyara parking maza kayi baya da motar ,
Cikin hanzari ameed yayi baya da ita,
Roooh ya sauke ajiyar zuciya sannan ya zame daga jikin mhamah ya juya mata baya yana yamutsa sumar sa wanda da alama dai abun a jinin su yake,,
Mhamah ta qarasa kusa dashi tace roooh...
Menene yasa naji zuciyar ka tana bugawa haka lafiya dai ko ??
Naga kamar ba a hayyacin ka kake ba meyesa??
Kasa magana yayi dan kuwa indai zuciyar sa ta riga ta buga to shikenan ya burkice wani lokacin baya iya magana wani lokacin kuma idan ya furta ta to fa baza ta zama me dad'i ba shiyasa mafi yawan ci yake yin shiru,
Sake maimaita tambayar tayi da kyar yace
Banajin dad'i gaskiya mhamah muyi sauri mu koma gida mu bar wajen nan wai ma meyesa bhaiya ze je india yanzu,,,
Ajiyar zuciya ta sauke kafin tace shine yasa kake ta wani abu haka?? Kai fa ba yaro bane shima kuma haka wuce wajen y'an uwan ka kaji ko?
Bana son sanar da kai dalilin hakan roooh a cikin ranta take wannan tunanin,,
Daidai lokacin ayaan ya zo wajen sai wani sauke rumfar ido yake,
Mhamah tace bhetaa ? Sai na tawo ko??
ka kula sosai ka dena wannan shagwa'bar taka kaji ko,
Sake shagwa'bewa yayi yace mhamah to yaushe zaki zo??
Tayi murmushi tace bani da sanin lokacin sai abun da allah ya nufa kawai,
A mota kuwa bayan sunyi sallama ya tafi reetaj tayi tsilla tsilla har yanzu jikin ta be dena rawa ba dan kuwa iya firgita ta firgita,
Ameed ta kalla jiki a sanyaye tace ameed maza ka maidani gidan mu,
Beyi gardama ba yaja suka wuce,