Sashe 27
Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gyara tsayuwa yayi yace yalla'bai ka gafarce ni da abunda nazo dashi alfarma nazo nema yalla'bai "sunana muhsin d'an me kud'i"
ina aiki ne a wan can kamfanin naka lokaci d'aya sai suka dawo dani nan sukai min canjin wajen aiki ba tareda dalili ba dan kuwa ban aikata komai ba kuma na tambaye su hujja basu bani wata qwaqqwarar hujja ba na tabbata kawai suna baqin ciki ne da irin jajircewa ta akan kamfanin ka bana barin duk wanda yayi ha"inci shiyasa suka had'a baki suka dawo dani nan yalla'bai ina son komawa can da aiki na a duba lamari na dan allah..
Kuma sunce sai da suka nemi izinin ka a wannan office d'in yalla'bai a maidani wan can kamfanin a duba yalla'bai,
Magana ayaan ya yiwa ameed sannan ameed yace zaka iya tafiya yalla'bai zeyi nazari a kanka,
To nagode nagode yalla'bai a maidani dan Allah,
Bayan ya fita ayaan ya yamutsa sumar sa kamar yadda ya saba..
yace na fara zarewa da alama tunanin reeetaj ya fara gigita ni ameeed yanzu dan allah yaushe nayi wannan aikin yaushe na canjawa wani gurin aiki??
Kyakyacewa ameed yayi da dariya yace yalla'bai to ai ba kaine kayi aikin ba madam d'in ka ce,
Had'e fuska ayaan yayi yace ameed na ga ka fara rainani kaima zama da reetaj yasa kaga inda nake kwana ga surutun tsiya duk da dama haka kake amma ai baka yi min yanzu kuma duk ka zama wani hamago ni zaka cewa wani madam d'i na ko dai taka???
Dariya ameed yayi yace yalla'bai ai kaima ka canja kuma in kid'a ta canja sai rawa ta canja inji hausawa,
Wata shigiyar harara ya zabga masa yace ya ina maganar hankali da kai kana min shirme ???
Saurin kama kansa yayi yace yalla'bai zancen gaskiya baka san anyi wannan ba reetaj ce ta sa a dawo dashi nan,
Ido ayaan ya zuba masa yace me kake nufi meye alaqar ta dashi da zata sa a dawo dashi nan ta san shi ne ko kuwa???
Ameed yace yalla'bai duk bani da wannan amsar amma ina ganin bata san shi ba babu wata alaqa kuma a tsakanin su ranar nan wata ma"aikaciyar qaramin kamfani tazo tana neman ka nace mata baka nan naga kamar ta matsu da ganin ka a lokacin shine nace mata sai dai madam shine na shigo da ita sukai magana sai tace a dawo dashi nan..
Kuma yalla'bai sai ta zama kamar kai a lokacin dama dai itace iyalin ka dan ita kad'ai ce zata iya jimin da lamarin ka.....
Ameeeed!!!!!!
Ayaan ya kira shi a tsawace saurin gimtse baki yayi yana cewa yalla'bai!!!
Na yi shiru sanyiiii yalla'bai,
Zazzafar iska ayaan ya furzar yace ni kuwa zanji dalilin ta na yin haka nasan baza tayi ba tare da dalili ba ni tinda na ganshi ma sai naji kwata kwata tamu batazo d'aya ba,
Ameed yace haka ne yalla'bai duk da dama kai in ba dangin ka ba baka da wani makusanci amma dai duk da haka wannan gaskiya taurarin ku ne bazasu iya shan inuwa d'aya ba,,,
Wayar sa ya d'auka ya turawa reetaj kira bata gani ba sai da taje gida tayi mamakin ganin kiran sa sai dai tayi shiru kawai tayi masa flashing,
kiran ta yayi ta d'auka tayi sallama ya amsa sannan yace reeetha???,
Yalla'bai ?? Lafiya dai??
Eh lafiya akwai wani ma"aikaci da kika sa aka dawo dashi nan ???
Shiru tayi.....
*Gaskiya ina sonku da yawa sirrin qeta fans 🥰Kuyi haquri da wannan dan allah jiya da wuri nayi bacci kuma yau tin safe nake aikin typing wallahi bayan na gama ya goge da bazan yi ba ma kawai saboda ku na daure na qara yi ina godiya iya matuqa Allah yabar zumunci*
Jinjina preety ke kad'ai👍👍
Comment and share dan allah🙏🙏🙏
Karku manta da sharhi🥰🥰🥰🥰🥰
https://facebook.com/groups/575599953675542/
*💫💫ANNURI WRITER'S ASS.*💫💫
(Annuri is the best)
*(A.W.A)*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FEViiYLkmiwKIUEZc2PcLD
*SIRRIN QETA*
*Page* *39~40*
*by yar gatan annuri writers*
🎉🎉 *Indo ce..*🎉🎉
*بسم الله الر حمن الحيم*
Shiru tayi kafin tace eh yalla'bai anyi haka,,
Ohhh to meye dalilin hakan kuma dama kin san shi ne?? meye alaqar ki dashi??
Dariya tayi tace qaramin qanin d'an gidan kishiyar kakar baban babban abokin yayan dan kishiyar babar abokin abokin qanin maqocin mu ne""
Ko hakan beyi ba yalla'bai???
Yaa"ilaah''
Reeetha ya ina tambayar ki kina min irin wannan surutan barkatai??
A'a to yalla'bai me kake so ince maka?? Ni na farko ko da sau d'aya ban ta'ba ganin sa ba ko kai da yake aiki a qarqashin ka ba lallai in ka san shi ba bare kuma ni yalla'bai nifa wallahi ko sunan sa ma ban sani ba kawai daga jin yanayin halayen sa kawai naji gara na dawo dashi nan da aiki kuma nasan ko kaine hakan zakayi idan ma bakayi haka ba sai dai kawai ka kore shi ni ban san shi ba yalla'bai ko yanka ni zakayi bazan iya fad'a maka ko da sunan sa ba,,
To meyesa kuma kika dawo dashi nan??
Eh yalla'bai nayi hakan ne kawai dan shi naga yafi dacewa matar tazo ta kawo kukan ta san a share mata qwallah ta tarar baka nan ameed yace mata sai dai ni shine tace to kuma aka kawo ta guri na haka tayi ta girmama ni duk da ta fecewa shekaru na nesa ba kusa ba ta zauna ta fad'a min damuwar ta akan sa yana da jijji da kai ga fad'in rai girman kai duk ya tara..
Kuma baya bin dokar kamfanin baya bin matakin da ya dace haka yake karya musu dokokin su sannan yayi abunda ya ga dama a cikin kamfanin baya jin maganar kowa sai kace nashi haka ya maida kamfanin duk wasu ma"aikata qananu sai ya dinga tauye musu haqqi manyan ma in sunyi magana ya riga ya fi qarfin su kuma ya siye wasu daga ciki sai abunda yace suyi suke yi sun sha ganin ba daidai ba sannan idan suka bibiya sai su gane shine yayi ya raina ko wannen su babu wanda ya isa dashi ,
Yalla'bai kai ba lallai kaga aibun hakan ba dan kuwa yawan kud'ad'e da dukiyoyin da suke gaban ku yafi qarfin wannan kamfanin amma ni anawa nazarin yalla'bai hakan babban kuskure ne tinda kuma yanzu baya shakkar kowa a cikin su sai abunda yaga dama yake yi ai kuwa za"a samu matsala dan kuwa da alama irin mutanen nan ne masu son kansu ga yaudara shiyasa kawai naji hankali na be kwanta da barin shi a can ba nace su dawo dashi nan saboda nan babbae ma"aikata ce kuma kullum kana ziyartar wannan kamfanin zaka lura da duk wani abunda akeyi a ciki kuma kaga nan dole ya kasance qaramin ma"aikaci a qasan wasu kaga sai wasu sunci sun rage sannan ze samu bashi da damar da ze dannewa marasa qarfi haqqin su kuma irin masu qafafar nan yalla'bai sune daga baya suke qwacewa mutum dukiyar sa su maida ita tasu tinda yanzu yake irin haka kake ganin nan gaba bazeyi fin haka ba shiyasa kawai yalla'bai nace a dawo dashi nan sai ya gane shid'in ma ma"aikacin ku ne ba wai shine babban su ba ya gane shima qasa qasan wasu yake kuma yalla'bai bazan iya ganin an cutar da kai ba shiyasa nayi haka dan allah ina neman alfarmar nan karka maida shi koda ya buqaci hakan gara yayi hankali yalla'bai ,,,
Murmushi yayi yace shikenan kinyi abunda ya dace ya kika je gida??
Lafiya lau wallahi,
Yayi kyau,,
Katse wayar yayi ya kalli ameed yace dama na sani bazata yi abu kai tsaye ba gaskiya ta burge ni iya matuqa yanke hukuncin da ya dace kuma cikin lokaci jajirtacciyar yarinya bata shakkar kowa akwai ta da zarra sai dai in bata motsa ha hakan yana matuqar burge ni irin ta duk wani namijin arziki yake buqata a gidan sa,,,
Ameed yace yalla'bai ni kam ina ganin Aya wallahi kamar ba kai ba,,,
Banza yayi masa ya tashi yana cewa kawai ka bashi mazauni a kamfanin nan ka had'a masa da aikin da zeyi,
To yalla'bai ,
Haka rayuwa taci gaba da tafiya kullum qara shaquwa reetaj da ayaan suke zuwa yanzu ya zama kamar ba shine ba idan suka zauna fira shida ita kamar kar su tashi,
A yanzu reetaj tayi lafiya hankalin ta ya kwanta sai dai matsalar ta guda d'aya ce kawai *babban yaro* tinda ya qwafa ido ya ganta shikenan ya gallaza mata akan dole sai ta so shi ko ta qarfin tsiya kuma be 'boye mata halinsa ba a babban tantirin sa yazo mata kuma yace sai ya aure ta ko zata mutu abun yana damun ta amma ba wanda zata fad'awa ya share mata kukan ta haka nan ta fawwala wa Allah a cewar ta shine kad'ai wanda ze mata maganin natsalar ta,
Tana zaune kara tsaye taji ance anzo neman auren ta tinda taji an ambace shi hankalin ta ya tashi bata bari maneman auren sun tafi ba ta fito tace bataso a gaban su tayi futu futu da rai ta nuna ko an aura mata shi baza a ga daidai ba haka suka juya suka tafi ba tare da sun samu ba,
Tinda babban yaro yaji wannan baqin ciki ya qule shi kuma yayi qudirai kala kala a kanta dan shi dama ba wai sonta yake ba kawai gangar jikin ta yake so kuma yace sai ya samu sannan yayi ramuwar gayya akan abunda tayiwa mutanen sa,
A gidan su reetaj kuwa sai da ranta yayi mummunan 'baci fad'a da tashin hankali ba wanda bata fuskanta ba abba ya rufe ido yayi wa mahaifiyar ta kaca kaca tayi kuka har ta gode allah sosai tayi nadamar haihuwar reetaj da tayi tsakanin ta da ita sai dai tace taje dan kanta.. wannan kalmar da ammah tayi da kuma kukan da amman ta take yi ba qaramin tashin hankali yasa ta ba ita ma ta koka har ta gaji,
Ayaan ne kwance kan makeken gadon su yayi filo da tafukan hannun sa duka biyun yana kallon sama sai tunani yake yana Murmushi,