Sashe 18
Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ayaana kuwa juyawa tayi ta saki murmushin qeta a hankali yadda ba wanda zeji tace inason wannan miskilancin naka wata rana kuwa shine ajalin ka ni kuma ni zan kashe ka
,
Daidai lokacin da ze kur'ba aarmaan ya faki idon mhamah riqe hannun sa yayi kar'bi shayin sannan yabashi nashi...
Karaf sai a kan idon ayaana cikin kaud'i irin nata tace..
bhai ya kuma zaka bashi nak....
Kafin taqarasa ya watsa mata shayin a fuska ai kuwa ta shid'e gami da qwarewa fashewa tayi da kuka..
Mhamah tace lafiya ayaana me yafaru aarmaan??
Babu komai yace,
Hakan yasa ta maida tuhumar kan ayaana tana tambayar ta ya akai ayaana kuwa tselawa tayi da gudu sai part d'in ammuu...
aarmaan ma tashi yayi yabita,
Maida hankali tayi wa ayaan tana tambayar sa meye faru ??
Qasa yayi da kai alamar bashida masaniya akai daga bisani shima ya tashi ya bar falon,
Mhamah tace akwai abunda sukayi fa yaran nan kawai so suke su ninke ni amma tayaya aarmaan ze watsawa ayaana shayi haka kuma ace babu komai?
Kallon sithara tayi tace sithara me yafaru ? nasan kin sani,
Cikin inda..inda.. Tace mhamah bansani ba bansan meye ba amma dai naga bhai ya kar'bi shayin bhaiya shine kuma sai ya watsa mata da tayi magana,
Ajiyar zuciya ta sauke ta dafe goshi tace duk yadda akai wani kuskuren tayi shi kuma da zuciyar sa da rashin haquri sai ya watsa mata shayi a fuska beyi tunanin a yaya ze je mata ba? Beyi ma tunani ko ya sarqe ta a samu matsala ba??
Sithara tace hmm ni kam ai dashi da bhai roooh bansan wanda yafi wani zuciya ba,
Murmushi kawai mhamah tayi dan ita tasan kalar zuciyar ko wannen su kuma tasan halin kayanta ,
A falon ammuu kuwa ammuu tana zaune sai ga ayaana ta shigo tana kuka gaban ta ta zube tana ihu tana tari,
Aarmaan da jikin sa yake tsuma ya shigo a zafafe yayi kanta qafa yasa ya harbe ta yanda kasan wanda ze zura qwallo a raga,
Ammuu tasan ze iya yimata jina jina dan haka tayi saurin tareshi qoqarin zamewa yake ya qara kai mata duka ,
Abbhai ne ya daka masa tsawa... Ya anaa magana kana cigaba???
A zuciye yace abbhai yarinyar nan kawai dan taga bhaiya yanada haquri sai ta dinga yimasa abunda taga dama?? Kina ganin babu wanda ze iya miki.. dan kinga ana shige miki ko?? Kashe shi kike so kiyi ne??
Ya tambaye ta cikin tsawa,
Ammuu da take riqe da hannun sa tace haba kai kuwa meye kawo zancen kisa muna zaune qalau ??
Ku tambaye ta kuji me ta zuba masa a shayi ?? Ita ai tasan abunda tayi,
Gani abbhai da ammuu sun kafeta da ido kowa jiran amsar ta yake yasa cike da tsayayya tace nifa babu abunda na zuba masa ko d'and'ana shayin fa bakai ba ka watsa min shi,
Ammuu tace kaji dai.. kai daa baka sha kaji ba kake ta wannan baloqoqon??
Yarfa hannu yayi yace ni zata rainawa hankali yarinyar nan ?? ammuu karki manta nifa jami'in S.S ne ina sane da duk wani takunta ki barni da ita in karairaya ta idan yaso shi yazo ya d'ora ta da bakin ta zata fad'a kome tayi,
sakin sa ammuu tayi tace nasan halin ayaana sarai zata aikata dan haka karka raga mata,
Ganin yayi kanta yana shirin tafarfasa ta yasa cikin d'aga murya tace wallahi gishiri na zuba a shayin amma bayan haka banyi komai ba ammuu ki temakeni ze kashe ni,
Finciko ta yayi ya d'aga hannu ze zabga mata mari ayaan ya riqe shi ido ya zuba masa,
Hakan yasa ya yarfa hannu tareda cizon yatsa kwata kwata be so zuwan ayaan ba tareda ya kakkarya ta ya aje ba,
Murmushi ayaan yayi a hankali ya furta sanyi mana bhai..
aikin ka baya buqatar zafin rai irin haka ka dinga sawa zuciyar ka salama ,
Miqa masa shayin yayi yana kallon sa wanda yake nuna alamar kar'bi ka sha turewa yayi yace bana sha,
Miqawa ammuu yayi yace ammuu na qoshi,
Murmushi tayi tace zaku had'a ni da shayi a daren nan ance muku kowa ma buzu ne kamar ku basu ce mata qala ba duk suka fice,
Kan ayaana ta koma ta had'e rai miqa mata shayin tayi tace kar'bi ki shanye kuma zaki min bayanin abunda yasa kika zuba masa gishiri a shayi ,
Ba musu ta kar'ba dan ta san nan tazo inda za a yagalgala ta babu wanda zece a bari,
Tashi tayi ta lalla'ba zata gudu ammu ta dakatar da ita da cewa ina zaki kuma??
A shagwa'be tace ni fa wajen mhamah zani,
Ammuu tace to bazaki ba kinji ko?????
Tatta'be baki tayi zata qara fashewa da ihu tana cewa nifa a can zan kwana..
abbhai ya daka mata tsawa... Koma ki zauna karki qara fita!!!
Duk rawar kanta tana tsoron abbhai dan haka ba musu ta koma tayi laqwas,,
Reetaj washe gari tinda tayi sallah ta kasa komawa bacci cikin wani irin yanayi take wanda takasa gane na farin ciki ne ko akasin haka gaba d'aya ta qagara rana tayi haka tai ta zare ido har lokacin da ta fuskan ci idan taje zata samu yalla'bai yayi..
Tashi tayi ta shirya sannan ta kama hanya yau a adaidaita sahu take dan umma ta hana ta d'aukar mukullin mota a cewar ta itama yau zata fita dama mukullin d'aya ne ita kad'ai ce motar su ta hurumin matan gidan da yaran su banda ta mazan,
Bayan ya kaita ta sallame shi sannan ta kutsa kai ciki koda ta isa d'an guntun da ta raina ya tare mata hanya cikin harshen turanci yace..
Babu lokacin ganin yalla'bai a yanzu be bada damar hakan ba ... ya dai bada wannan in baki ya fad'a yana miqo mata wata doguwar takarda,
Kar'ba tayi ta bud'e karo tayi da wasu takardun kuma neman guri tayi ta zauna ta fara bud'ewa ga takardun da zata sa hannu ga kuma wata wadda take d'auke da kyakkyawan rubutu me d'auke da kalmomin hausa kamar haka....
*Zaki fara zuwa aiki gobe aikin ki kuma yana a office d'ina ne bayan haka kowaye saki wani aikin karkiyi ba hurumin ki bane babu ruwanki da shiga sabgar wani idan kika zo kawai ki wuce office d'ina kuma har sai abunda nace kiyi shine zakiyi*
Murmushin farin ciki ne ya sukwano kan fuskar ta har hawaye saida tayi na farin ciki tashi tayi ta nufi wajen d'an guntu tace bani pen,
Beyi gardama ba ya bata dan kuwa yanzu ganin martabar ta yake dan a cewar sa tanada tasiri sosai a kan uban gidan sa mutumin da idan yayi magana baya maimaitawa kuma idan ya fad'a ta zauna ko a gidan su idan ya yanke hukunci babu me qetarewa ko iyayen sa baza suce a"a ba.. Bashida lokacin wani ma"aikaci ba ruwan shi da sabgar kowa bare ya samu lokacin da ze fad'i magana har ka zauna tirsasawa kuma daga baya yazo ya yarda da buqatar ka abun da ya bashi mamaki ma yadda ya d'auke ta aiki a office d'in sa wanda ko manyan ma'aikata ba qaunar yaga sun shiga yake ba..
Be yarda da wani ma"aikaci ba sai shi kad'ai... amma lokaci d'aya yaga wadda ta karya wannan tsohon record d'in..
dan haka dole ya girmama ta,
( ni kuwa nace kuji d'an guntu da d'igimi....)
Sa hannun tayi sannan ta mayar masa da takardun da biron ta d'auki d'ayar takardar me d'auke da wasiqa,
Da murnar ta tabar kamfanin tareda shirin zuwa tin sassafen gobe,
Bata bari sai yamma ba ta sanarwa su huzaifa har gidan su afiya ta shiga ta gayawa umman su sunyi farin ciki sosai da sosai ,,,
Da daddare cikin d'oki ta tashi tana duba kayan da zata saka gobe ta d'akko wancen tace beyi ba ta d'akko wancan tace beyi ba ita kad'ai,
Su fatima suna gefe suna ta kumfa dan basuso ta samu aikin ba ita kuwa da gayya take tsalle tsalle tana murna dan kowa ya gane gobe ba wunin gida zaman d'aki,,
Tana cikin birkita kayan tayi karo da wata farar takarda d'auka tayi ta warware ko ba a fad'a ba tasan rubutun yaya muktar ne fara"ar ta ta qaru karantawa ta farayi tana murmushi...
*Yau ba bacci qanwa ta ta samu aiki ina taya murna da farin ciki kamar yadda nasan kina cikin farin ciki yau nasn murmushi yana bayyane akan fuskar ki ina fatan d'orewar wannan farin cikin da murmushin har abada qanwa ta allah ya temaka*
Ajiyar zuciya ta sauke tana share hawaye a ranta tace yaya muktar ashe da gaske baza tsane ni ba ??
Kuka ne ya qwace mata sai da tayi me isar ta sannan ta rage ruwan ido ta d'auki kayan atamfa ce me fari da blue riga da sket ba wani ado akaiwa d'in kin ba sai da d'inkin ya tsaya ko ba"a fad'a ba kasan zasuyi mata kyau,,
Washe gari..................
Jinjina gareki aminiya ta *shajarafi y'ar mutan kt*
Allah ya baki lafiya me d'orewa 😊
Allah ya baki ikon qarasa mana twins🥰🥰
Comment and share dan allah🙏🙏
Karku manta da sharhi 🥰🥰
Yau zanga first 💃💃
https://facebook.com/groups/575599953675542/
*💫💫ANNURI WRITER'S ASS.*💫💫
(Annuri is the best)
*(A.W.A)*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FEViiYLkmiwKIUEZc2PcLD
*SIRRIN QETA*
*Page* *27~28*
*by yar gatan annuri writers*
🎉🎉 *Indo ce..*🎉🎉
*بسم الله الر حمن الحيم*
Tin wuri ta shirya dan kar ta makara akayi sa"a kuwa yalla'bai be qaraso ba sai d'an guntu,
Iso yayi mata ciki yace ta fara da gyara komai yayi daidai sannan ya gaya mata wasu daga cikin abunda zatayi,
Batayi musu ba ta fara gyara office d'in dandanan komai yayi tsaf komai ya d'au saiti shi kanshi d'an guntu sai da ya sara mata yadda ta gyara shi tsaf..
Zeyi mata surutu sai ga yalla'bai ya iso hakan yasa beyi mata bayanin da yace zeyi mata ba,
Shi kuwa ayaan tinda ya zauna danne danne yake a laptop d'insa ko kallon ta beyi ba,