← Book details Rayuwar Mace Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 66

Sashe 11

Rayuwar Mace Complete Hausa Novel · about 7 min read

A duk maganganun Mama babu daya da ya tsaya mata a rai wanda dama bata sani ba face wai Adam yana son ta, wai Adam yana son ta. Ta tabbata a kaf duniyar nan babu wacca Adam ya tsana sama da ita, da za'a bashi bindiga ace ya harbe mutum daya ta tabbata ita ce, haka take itama a wajenta, tana jin tsanar sa sosai a zuciyar ta, tsanar da bata taba yiwa wani mahaluki ba, bata son ganin ko da fuskar sa ce, dan ta gama tabbatar da rashin imanin sa, bashi da kirki lamba daya, ta yaya ake tunanin zata iya gyara shi, bayan shi a ganin sa babu wani abu da yake mara kyau? Bayan ba dauke ta a matsayin mutum me daraja ba? Tana ji Maman ta cigaba da magiya, ta amsa mata da kai dan bata san kuma me zata ce mata ba, ba zata taba fahimtar ta ba, tunda ta riga ta saka son kai a cikin al'amarin auren masu, wanda ta tabbata tayi hakan ne saboda personal interest dinta, ba wai dan alakar ta da abban su ba, ba kuma wai dan soyayyar da take ikirarin Adam din nayi mata ba.
Fitowa sukayi in da suka bar su, ta koma kusa da su Nadeeya ta rabe tana jin hirar da suke, kiran sallar magriba ya tashe su daga wajen, ta bi bayan su Nadeeya zuwa daki, sukayi sallah tana zaune a gefen gado suka idar, sai suka cigaba da zama a dakin suna hirar karatu. Mama ce ta aiko ta zo, ta fito ta ganshi a tsaye ya jingina da bangon falon.

"Bishi kuje asma'u, zaa aiko muku da abinci wai Ashe tun da ya fita be koma gidan ba."

Murmushin yake tayi, gabanta ya hau dukan uku uku, yayi mata alamar su je yana nuna mata hanya, ta shiga gaban sa ya take mata baya yana murmushin mugunta.

_ZAFAFA BIYAR!! ZAFAFA BIYAR!! ZAFAFA BIYAR!!_

_ASSALAMU ALAIKUN MASOYA MAKARANTA LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

_BARKAN MU DA SALLAH, ALLAH YA MAIMAITA MANA, AAMIN_

_KU MATSO KUSA, ZAFAFAN NAKU SUN SAKE ZABUROWA DA ZAFIN SU KAMAR YADDA KUKE KAUNAR SU._

_WANNAN KARON MA SUNZO DA WANI SALO MAI NUTSUWA HADI DA ZAFAFAN DARUSSA NA RAYUWA KANA DA FADAKARWA AKAN RAYUWAR YAU.. BANGAREN KOGIN KAUNA KUWA BAA MAGANA. DOMIN WANNAN KARON SUN SAKE TAHOWA DA ZAFAFAN KAUNANNAKI MASU NARKE ZUCIYOYI._ WANDA ZASU ZO MUKU IN SHA ALLAH

_KADA KU MANTA ZAFAFAN NAKU DE SUNE KAMAR HAKA_

_SAFIYYAH HUGUMA: TAZO DA NATA SALON MAI SUNA: *KUFAR WUTA*_🥰

_BILLYN ABDULL TA ZABURO DA WANI TAKEN MAI SUNA: *BAQAR INUWA.*_😍

_MAMUH GEE ITAMA WANNAN KARON TA SAKE TAHOWA DA: *NOORUL-ALB*_🥰

_HAFSAT RANO WANNAN KARON TAZO DA NATA RUBUTUN MAI SUNA: *RAYUWAR MACE*_❣️

_NANA HAFSATU (MSS XOXO) WANNAN SALON MA TAZO DA : *MASARAUTA*_😍

***_DUKA LITTAFAI BIYAR ZASU ZO MUKU NE AKAN FARASHIN YADDA SUKE KAMAR KODA YAUSHE_*

_BIYAR : DUBU DAYA (1k)_
_HUDU: 700_
_UKU: 500_
_BIYU: 400_
_DAYA: 300_

_AKWAI TSARIN VVIP SUITES GA MASU SON HAKAN. FARASHIN SU DABAN, DOMIN KARIN BAYANI SE A TUNTUBE MU TA: _

*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN👇👇_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya👇🏼

*_09032345899_*

*KATIN MTN*👇👇

09166221261

______________________

ZAFAFA BIYAR

VVIP SUITES : 3500 (PC/TA PRIVATE KAI DAYA)

VIP SUITES : 3K (VIA GROUP) A VIP GROUP ZAA DINGA TURAWA.

TWO PAGES DAILY
INSHA ALLAH!! MORNING/NIGHT. SAFE DA DARE.

*_TEAM ZAFAFABIYAR_*

*RM*
       8
_SAKINA VENDIBLES_
_SAKINA VENDIBLES_
_SAKINA VENDIBLES_

_(INDE HARKAR TURARUKA NE MASU KAMA JIKI DA GIDAH KAI HARDA TSUGUNNO. SAKINA VENDIBLES ITACE KAN GABA)_

_SUNA DA KAYA INGANTATTU MASU MATUKAR KYAU AKAN FARASHI MAI RAHUSA.)_

_KINASON ASAN KIN ISA MACE? WADDA ZAKUYI GOGAYYA DA MASU SAKA DESIGNER TURARE AMMA KI FUSU KAMSHI? DUK INDA KIKA GIFTA ASAN EH. KEDIN TABANCE , KIN ZARCE SAURAN MATA)_

_AKWAI KHUMRAH WHITE AND BLACK_

_KULACCAM BLACK (FOR HAIR( AND WHITE FOR BODY_

_WASU DAGA CIKIN KAYAYYAKIN MU SUN KUNSHI👇_

Turaren wuta list* 
Queens special
Kajiji mix
Kajiji whole
Gabgab
Brown Hawiii
Special Halut
Sandal balls
Sandal strips
Sandal flakes
Dubai oud
White Hawii
Classy Dufr
Black bange
Black bange
Musky Dorrot(Na tsuguno)
Cous cous

*_DA SAURAN SU DA YAWA_*

*_Handles_*
*Instagram* @sakina_vendibles *Facebook*
@Sakina vendible *Tiktok*
@Sakina vendibles_

***Tafiya take ba tare da ta san ina take wurga kafarta ba, kasancewar shi a bayan ta, ya hana mata dukkan nutsuwar ta, har suka isa gate din gidan ta ja ta tsaya, ya karaso yana wuceta ya kwankwasa kofar, mai gadi ne yazo ya bud'e da sauri, ya wuce ciki ta bi bayan sa a darare, be kula taba har suka shiga ciki, yayi hanyar bedroom din sa hakan ya saka ta tunanin ko ya rabu da ita ne, tayi saurin yin hanyar dakin ta, ji tayi an fizgo ta da karfi, har sai da ta bugu da gefen bangon da yake tsaye.

"Dan Allah kayi hakuri!" Tace cikin muryar ta gwanin ban tausayi.

"Ni kika ciza? Ni!?"

Ya nuna kansa still yana rik'e da ita gam.

Girgiza kai tayi da sauri alamar a ah, murmushi yayi ya shiga janta zuwa cikin dakin, yana zuwa ya wurgar da ita a tsakiyar dakin ta durkushe da sauri.

"Kwashe kayan nan dukka ki wanke su a toilet din nan, kuma minti goma kawai na baki, idan kika wuce haka sai na yi k'asa k'asa dake!"

Kallon tarin boxers da singlets dinsa tayi da yace ta wanke a minti goma, ta hau tattare kayan da azama, komawa yayi ya zauna akan couch yana duba agogon wayar sa,

" Kuma su fita sosai wallahi, useless!"

Da sauri take komai, ta tara ruwan ta shiga wanke su da sauri tana kuma saka karfi wajen dirza su sosai. Wayar da ya saba ya shiga amsawa hakan ya mantar dashi duba lokacin da yake har ta gama tas ta fito dasu a cikin bucket. Hada ido sukayi ya harare ta ya cigaba da wayar, ta fita ta zagaya chan baya wajen abun shanya ta shanya su dukks sannan ta gudu dakin ta. Bayan ya gama wayar ya zo ya murda kofar yayi tsaki ya fice daga gidan.

Washegari su Ya Hadiza suka kawo gara suka tafi ba su wani dade ba, tun daga nan da ta ga kafa ta dauke ta daina yarda su hadu, kafin ya dawo ta dauki abinda zata dauka ta shige daki, har ta samu tsarki ta soma sallah ta shiga kaiwa Allah kukan ta, dan shi kadai ne zai yaye mata damuwar ta.
Watarana bayan magriba haka tayi sallah ta idar, ta koma ta zauna ta dauki wayar ta, tana dannawa rabin hankalin ta yana kan chatting din da suke da Rauda har bata ji motsin komai ba, sai ji tayi an bud'e kofar, ta saki wayar ta fadi garin mikewa tsaye. Fuskar sa a hade tamau babu alamun tausayi ko sassauci, wajen da take yayo gadan gadan, tayi yinkurin guduwa ya tarde ta, tayi kamar zata fadi, ya tare ta da hannun sa ta fado jikin sa, ya daga ta chak ya fice da ita daga dakin duk ihun da take da magiya ko gezau be ba, sai da ya kaita dakin sa sannan ya jefa ta a saman gadon, ya koma ya sakawa kofar key ya rufe ya dawo in da ya barta tana kuka ya daka mata tsawa

"Dan rashin mutunci na biya kudi nayi komai amma kice ba zaki bani ba, abun da gashi nan kamar banza kyauta ma ake raba mana shi bama so, ko dan kinga na damu? Taimaka miki nayi kar sha'awa ta kashe ki a gida ba aure, shine zaki dinga wahalar dani a banza."

Yace yana huci, ya hawo gadon ya sake fizgota, ya murde mata hannu zuwa bayan ta sannan ya zuge zip din rigar ta har kasa ya yi wurgi da ita, idon ta, ta runtse tana cigaba da kuka. Kare mata kallo ya tsaya yanayi, kafin ya shiga sarrafa ta yadda yake so, ya kuma yana mata motsi ko kad'an, ya danne ta ko ta ina, yaci karfin ta, saddakarwa kawai tayi ta dinga jan kuka saboda yadda yake mata, babu digon tausayin ta, hannun ta da yake baya ya sage sosai yayi tsami saboda yadda ya danne su, numfashin ta taji yana sama-sama, ta dinga jin tamkar ranta zai fita daga jikinta saboda azaba. A hankali a hankali komai na jikinta ya saki, ta sume ba tare da ya sani ba!

Afwan! normal posting zai fara in Sha Allah weekends. Nagode

_SAKINA VENDIBLES_
_SAKINA VENDIBLES_
_SAKINA VENDIBLES_

_(INDE HARKAR TURARUKA NE MASU KAMA JIKI DA GIDAH KAI HARDA TSUGUNNO. SAKINA VENDIBLES ITACE KAN GABA)_

_SUNA DA KAYA INGANTATTU MASU MATUKAR KYAU AKAN FARASHI MAI RAHUSA.)_

_KINASON ASAN KIN ISA MACE? WADDA ZAKUYI GOGAYYA DA MASU SAKA DESIGNER TURARE AMMA KI FUSU KAMSHI? DUK INDA KIKA GIFTA ASAN EH. KEDIN TABANCE , KIN ZARCE SAURAN MATA)_

_AKWAI KHUMRAH WHITE AND BLACK_

_KULACCAM BLACK (FOR HAIR( AND WHITE FOR BODY_

_WASU DAGA CIKIN KAYAYYAKIN MU SUN KUNSHI👇_

Turaren wuta list* 
Queens special
Kajiji mix
Kajiji whole
Gabgab
Brown Hawiii
Special Halut
Sandal balls
Sandal strips
Sandal flakes
Dubai oud
White Hawii
Classy Dufr
Black bange
Black bange
Musky Dorrot(Na tsuguno)
Cous cous

*_DA SAURAN SU DA YAWA_*

*_Handles_*
*Instagram* @sakina_vendibles *Facebook*
@Sakina vendible *Tiktok*
@Sakina vendibles_

RM*
       9
Chapter 11 · 0% Book details