Sashe 8
Kiran Rabo Book1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dad yana shiga falon Narma ya kalla ya ce, "Daughter waye ya baki izinin yiwa Tiger magana a falo? Waye shi É—inki da zaki kalle shi ki ce masa hiii? Shi bai miki magana ya girmama ki ba sai ke zaki yi masa magana?. What kind of nonsense is the?." Narma ta turo baki gaba ta ce, "Dad who's Tiger? I don't know him."
"Guest É—in da kika zo kika samu tare dashi a falo."
"Ohh Dad! daman shine tiger din? But ba kace É—an daba bane ba?."
"Yes he's."
"But dad, he looks so handsome and decent."
Yayi tsaki ya ce, "look Narma! Ya kamata ki san matsayin da ki ke dashi, dan bai yi kama da ɗan daba ba ba haka yana nufin in kin ganshi ke zaki yi masa magana ba. Babu ruwan ki dashi, aiki yake yiwa babanki ya biya shi, bana son magana ta sake haɗa ki dashi kin ji ko?." Narma ta ce, "Okay Dad, Ka san halina, ni mutane ma ba isa ta kallo suka yi ba balle shi da ba mutum ba, Na dauƙa tare da Daddy suke tha's why na yi magana. But ba shine jiya ya saka aka kama wani a Kano ba?."
Hararar ta yayi sai ta yi ziping bakinta ta ce, "Sorry Dad." Ya sake kallon ta ya ce, "what is your problem?."
"Dad I need money."
"Shine dalilin da ya saka ki ka bini falo?."
"Yes. Zan yi order ashobi na bikin Samra." Yayi tsaki ya ce, "okay zan tura miki." Tayi murmushi ta ce, "thank you dad."
"Ya maganar saurayinki Ashraf?." Narma tayi dariya ta ce, "yau zai zo." Sen ya ce, "zuwa yanzu ya kamata ayi magana ayi bikin ku ko?." Tayi farrr da ido ta ce, "okay dad." Da mamaki yake kallon ta jin ta amsa abinda bata taɓa amsawa ba ya ce, "are you ready?."
"Sure" ta amsa tana kifta ido cikin murmushi.
Sen ya kalli Mum ta da take shigowa falon ya ce, "My dear your daughter she's ready to get married." Mum ta yi dariya tace, "ya kamata daman ai" ta faÉ—a tana zama akan kujera.
Narma tayi dariya ta ce, "Dad ya maganar zuwa kano?." Sen ya ce, "Yauwa maganar zan yi miki daman, Kin ga tiger ba?."
"Yes dad."
"To da shi zan haÉ—a ku a Kano ya zama escort É—inki kuma driver, duk inda kika shiga yana tare dake na tabbatar bazai bari wani abu ya same ki ba."
Mum ta ce, "Tiger! Kana so kace da ɗan daba zaka haɗa min yarinya?." Sen ya ce, "Nafi yarda dashi akan police, zai kula da ita bazai bari wani abu ya same ta ba." Mum ta ce, "this is bad idea Sen, Ta ya zaka haɗa ɗan daba da daughter suna shaƙar numfashi ɗaya? Matsayinsu ai ba ɗaya bane. Ta ya zai shiga motar da Narma take ciki? Hakan ai babban abin kunya ne kuma is so disgusting" ta faɗa tana yatsina.
"Na sani, na kuma sam abinda nake yi. Kuma daman su aikin su su yi a biya su, in ba dan zai kula da ita ba ai ko kusa da ita bai isa yazo ba balle har ya samu damar yi mata magana. To na yarda da aikinsa hundrent percent, in nace kar ya bari wani ya kalle ta ma zai iya shiyasa na zaɓe shi. Kar ki damu wannan ba komai bane aiki ne kawai."
Narma ta ce, "Dad ni tsoronsa ma nake ji, kuma ta ya za ka haɗa ni dashi bayan bana tunanin ya taɓa zuwa school?." Dad yayi dariya ya ce, "Daman ai ya kamata ki ji tsoronsa, yadda ki ke jin tsoronsa haka ake jin tsoronsa a duk inda ya je, Ganin sa kawai a kusa dake babu wanda zai iya yi miki magana. Kuma ba maganar school, dan bana tunanin ya yi secondry school."
Mum ta wara idanu ta ce, "da jahili zaka haÉ—a min yarinya? Gaskiya ban amince ba."
Dad ya ce, "haba dear, ki yarda dani mana na san abinda nake yi fa." Narma ta ce, "amma Dad sai ayi min dariya in aka gan mu tare."
"Kar ki damu kowa ya san aiki yake miki a ƙasan ki yake." Narma ta ɗan yamutsa fuska ta ce, "well, a wanne Guest house ɗin zan zauna? Kasan akwai friends ɗina da zamu zauna tare."
Sen ya ce, "bana tunanin zan bar ki ki zauna a guests house, Ina tunanin ki tafi hotel kawai."
Narma ta ce, "okay Dad, yadda ka ce" ta tashi tana hawa sana dan ta É—auko jaka ta tafi aiki.
Mum ta kalli Sen ta ce, "amma my dear meyasa zaka haÉ—a ta da wani É—an daba for god sake? Meye haÉ—in ta dashi? Iya wannan bad smell É—in ma da suka yi ai sai ya saka tayi ciwo, gaskiya hakan bai yi min ba."
Sen ya ce, "wannan ɗan daban ba irin wanda ki ka sani yake ba, kuma aiki ne na lokaci kaɗan da ya ƙare shikenan ba sake ganin ta zai yi ba. Ni nasan matsayinsa bai kai ace yana jan Narma a mota ba, kawai zamu jure ne saboda lafiyar ta. Zai iya bada ransa akan kula da Narma, ko da kashe shi aka yi a maimakon Narma an fa kashe banza."
Mum ta ce, "in ba dan aikin ba ina shi ina haÉ—uwa da Narma? Ai sai dai a tv." Sen to yayi dariya ya ce, "na san abinda nake yi kar ki damu." Ya faÉ—a yana tashi ya hau sama bayan ya saka waya a kunnen sa.
*******
Nayla tana zaune tana shan tea tana danna waya Abiy ya fito falon yana kallon ta yana murmushi. Itama murmshin ta yi ta ce, "Abiy har ka fito?." Abiy ya ce, "To Mamana ta gama shirin tafiya Kano ba dole na fito ba."
Nayla ta wara idanu da mamaki ta ce, "Abiy kai zaka kai ni?." Yayi murmushi ya ce, "Mun yi magana da Salisu jiya bazai samu damar kai ki ba, sannan Yayan ki Jawad baya nan balle ya miƙa k, Kin san ni bana barin sauran direbobin gidan nan su kai ku waje mai nisa dole ni zan kai ki." Mama ta shigo yana falon tana faɗin, "Abiy ban da dai kana so ka wahala ga direbobi a gidan nan sai kaje da kanka?." Nayla ta ce, "Abinda na gani kenan Mama."
Ya girgiza kai ya ce, "kin san bana son driver ya kai ta Kano in ba Baba Salisu ba, nafi yarda ta tuƙinsa akan kowa. Jawad yana wajan aiki balle ya kai ta, Ahmad ma baya nan balle ya kai ta."
Mama ta girgiza kai fuska da murmushi amma zuciyarta cike da baƙin cikin abinda ya ce. Abiy ya kalli Nayla ya ce, "ta so mu je, so nake ta je lafiya ta kuma dawo lafiya, ni badan ta matsa ba ai babu inda zata je saboda bana so tayi nisa da gida." Nayla tayi murmushi ta ce, "Abiy ai bazan jima sosai ba zan dawo."
"Shikenan Mamana yadda ki ke so." Ta ajjiye mug ɗin hannunta ta shiga ɗaki sai gata ta fito da jaka ta tafiya ta kalli Mama ta ce, "Mama zan tafi" ta kalli Jalila ƙanwarta da Jalil ɗan autan su da suke fito tace, "zan tafi."
"Allah ya kiyaye" suka faÉ—a a tare. Jalil ya ce, "Ya Nalya kar ki daÉ—e, in bakya na gidan nan babu daÉ—i." Murmushi ta yi ta shafa kansa tace, "an gama auta. Me zan taho maka dashi?."
"Wannan donut ɗin da muka taɓa ci...." Ya faɗa yana jan sunan dan ta tuna. Ta yi dariya ta ce, "kar ka damu auta in sha Allah."
Jalila ta ce, "Ya Nayla ni dai kunun Hajja nake so." Nayla ta yi dariya ta ce, "tun daga Kano zan yi dakon kunu...? Lallai sannun ki Jalila."
"Allah ba don school ba sai na biki."
"Wani lokacin sai mu je tare."
Mama ta ce, "Nayla har na fara kewarki." Nayla ta ce, "Nima haka Mama" ta faÉ—a tana Rungumeta. Abiy da yake kallon su cikin murmushin haÉ—in kan Æ´aÆ´an na sa ya ce, "to mu je." Nayla ta saki Mama tana cewa, "Abiy motata fa?."
"A Kano zan bar ki ki ja mota? Gaskiya Nayla da sauran ki baki san ina ne Kano ba." Tayi dariya suka fito har harabar gidan ta shiga mota tana É—agawa Mama hannu suka fita.
Mama ta girgiza kai tana kallon bayan motar har suka fice ta ce, "Nayla lokaci dai, ki jira ki sha mamaki dan wallahi! wallahi! sai ma farraƙa wannan soyayyar da yake miki. Ki je ki dawo, sai na tabbatar da kin je gidan auren da zaki sha wahala, So nake ki ƙare a wahala har abada, bana so ki san daɗin aure ko kaɗan. Ina nan ina jiran ki!."
*Book 1 free ne*
*Book 2&3 paid ne, akan naira 500 kacal*
*VIP group 1k*
*VIP2 on ArewaBooks.*
*domin biyan kudi ka tuntubi wannan number via WhatsApp*
wa.me/2349030398006
Dm to subscribe yours.
Nana Haleemaâ¤ï¸
*KIRAN RABO.*
#Fitattubiyar2025
Â©ï¸ *Nana Haleema.*
Wattpad@Nanahaleema
Arewabooks@nanahaleema11.
https://chat.whatsapp.com/K8IEI39TB803y9pEtzMmdp?mode=ems_copy_t
*Book 1*
*P 04*
Nayla da Abiy tafiya suke a mota a hankali kafin ya kalle ta ya ce, "Ummina." Ta kalle shi ta ce, "Na'am Abiyna."
"In kin je Kano ban da yawo kin ji?." Ta É—aga kai sannan ta ce, "in sha Allah Abiy."
"Kin ga abinda ya taɓa faruwa dake a shekarun baya shiyasa na tsani zuwan ki kano, ki kula ba ko yaushe zaki gida fita ba."
Nayla ta ce, "zan kiyaye in sha Allah Abiy."
"Yauwa. Allah ya yi miki albarka ya jiƙan Ummanki." Ta amsa da amin kafin ya kalle ta ya ce, "zan saka miki kuɗi a account ɗinki duk abinda ki ke so sai ki siya." Tayi murmushi ta ce, "Thank you Abiy." Shima murmushin ya yi kana ya ce, "Ya batun Sadiq ne? Ban ji kin ce komai ba." Ta turo baki tace, "Abiy ya cika takura, kuma shi wai in na aure shi bazan yi aiki ba ni kuma gaskiya a'a" ta faɗa da shagwaɓa tana juyar da fuska gefe tana ƙifta idanu.