Sashe 40
Kiran Rabo Book1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya ce, "Amma kin canja Narma, da ba haka ki ke ba yi min gabaÉ—aya. Yadda ki ke welcoming É—ina in na zo gidan nan yanzu kin daina. Nayi miki laifi ne?." Narma ta ce, "baka yi mun laifin komai ba, kawai bana son yawan magana ne." Ashraf ya nuna kansa ya ce, "Har ni bakya son magana dani?."
"Ba haka nake nufi ba."
Ya ce, "Okay, zan barki ki huta zuwa kwana biyu zan dawo mu yi magana." Narma ta ce, "thank you" ta faÉ—a tana komawa É—aki ya bita da kallon mamaki.
Tana shiga ta cire É—ankwalin kanta cillar ta ce, "Aikin banza kawai, Bana son magana dashi gabaÉ—aya." Ajiyar zuciya take yi kafin ta É—auki wayar ta tana kallon number Omar. Kira tayi ba tare da tunanin komai ba tana jira a amsa.
A lokacin Omar yana zaune a É—akinsa ya ga waya na shigowa, bai manta number ba yana gani ya gane ta kamar bazai É—auka ba sai kuma ya É—auka ya saka a kunne. Narma ta yi ajiyar zuciya jin ya É—auka sannan ta ce, "Hello Faruk."
Omar ya yi É—iff jin muryarta har cikin jininsa, wani irin yanayi yake ji yana ratsa gangar jikinsa. Kafin ya yi magana ta sake cewa, "Ka manta dani ko? Tunda na tafi ko waya baka yi min ba."
Nan ma Omar ya yi shiru bai amsa ba, ta kwantar da murya ta ce, "Faruk na san kana ji na, kawai baka son magana da ni ne." Omar ya rasa abinda zai ce mata, bai saba waya da mace ba balle ya san abinda zai ce mata sai kawai ya ce, "kin je lafiya?." Da shagwaɓe ta ce, "yau kwana na nawa da dawowa sai yanzu zaka tambaya?."
"Uhum!" Shine abinda ya ce kawai bai yi magana ba. Narma ta ce, "ina nan na kasa mantawa da tunaninka, bana iya komai a ko yaushe sai tunaninka, na kasa gane me yake damuna."
Omar ya yi shiru yana jinta yana mamakin kenan itama tana tunaninsa, to akan me?. Narma ta yi ajiyar zuciya ta ce, "ka manta dani ko? Ni ban manta da kai ba." Nan ma bai yi magana ba kuma bai bata wata alama da zata fahimci ya ji ba. Narma ta ce, "baza ka yi min magana ba?."
"Ina jinki" ya faÉ—a dan shi bai san me zai ce mata ba wallahi. Narma ta ce, "zan zo Kano ina so na haÉ—u da kai."
"To" shine abinda ya furta kawai sai yaji ta yanke wayar, ya bi wayar da kallo yana mamakin son ganin sa da take yi da kuma dalilin kiransa.
Narma kuwa ta kashe wayar ne saboda jin an buɗe ƙofa an shigo Mum ta bita da kallo ta ce, "wai me yake damunki? Me Ashraf ya yi miki ne?." Narma zata yi magana Mum ta ce, "ki zo." Ko ɗankwalin bata ɗaura ba ta biyo Mum ta samu Dad falon sama yana kallo tahowar su. Zama tayi Dad ya kalle ta ya ce, "me yake damunki Narma me Ashraf ya yi miki?." Narma ta ce, "ni bai yi min komai ba."
"Amma meyasa ki ke treating reletionship É—inku like that? Kin san yana sonki ai kema kina sonsa. Shine future husband É—inki, meyasa ki ke masa haka ne?." Narma ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Dad!." Dad ya kalle ta ya ce, "ina jinki." Narma ta ce, "Ni yanzu gabaÉ—aya bana son Ashraf, bana tunanin zan iya aurensa! In fact akwai wanda nake so zan aura ba shi ba" ta faÉ—a kai tsaye tana kallon Dad da yake kallon ta.
*Book 1 free ne*
*Book 2&3 paid ne, akan naira 500 kacal*
*VIP group 1k*
*VIP2 on ArewaBooks.*
*domin biyan kudi ka tuntubi wannan number via WhatsApp*
wa.me/2349030398006
Dm to subscribe yours.
Nana Haleemaâ¤ï¸
*KIRAN RABO.*
#Fitattubiyar2025
Â©ï¸ *Nana Haleema.*
Wattpad@Nanahaleema
Arewabooks@nanahaleema11.
*Book 1*
*P 19.*
Dad ya bita da kallon mamaki ya kalli Mum da take kallon sa itama kafin ta sake kallon Narma ya ce, "Bakya sonsa yanzu?." Ta É—aga kai alamun eh kamar zata yi kuka. Dad ya ce, "meyasa? Ya yi miki laifi ne?." Narma ta ce, "bai yi min komai ba Dad, kawai zuciyata bata sonsa yanzu."
Mum ta ce, "to wa ki ke so?." Narma ta kalle ta ta ce, "Wani ne Mum, zan faÉ—a miki in muka gama daidaita kan mu." Dad ya ce, "Waye shi?."
"Dad zan faÉ—a maka, but not now" she said it from the bottom of her heart, and her voice trembled with emotion.
Dad ya ce, "to shi Ashraf ya zaki yi dashi? Kin san yana sonki ko?." Narma ta ce, "to Dad saboda yana sona sai na cutar da kaina?."
"Amma bazai ji daÉ—i ba dai ko?."
"Amma Dad rayuwata ce."
"Is okay. Shi wanda ki ke so É—in a Kano ku ka haÉ—u?" Dad ya tambaya da kulawa yana kallon ta.
Narma tayi murmushi ta ce, "Yes Dad." Ya kalli Mum yana murmushi kafin ya sake kallon ta ya ce, "Alright, ki je ki huta in ya so daga zamu sake yin magana." Narma in a trembling voice ta ce, "Dad zaka amince min na aure shi?." Dad ya yi murmushi ba tare da damuwa ba ya ce, "why not my baby? Tunda kina sonsa ai shikenan. Ki je ki huta."
Da sauri Narma ta miƙe ta shiga ciki cikin farin ciki. Dad yana dariya ya kalli Mum ya ce, "ashe wannan ne dalilin da ya saka Narma bata son dawowa daga Kano, she's in love." Mum ta yi dariya ta ce, "nayi mamaki fa, ka duba yadda take da Ashraf amma tunda ta ce bata so bata son ɗin ne. Ka san ita free and open ce, bata ɓoye abinda yake damunta ko kaɗan. Gaskiya zan so naga waye wannan da ya kama zuciyar Narma very cheap haka."
Dad ya ce, "Oh love! Kin manta a ranar da na fara ganinki na fara sonki? Uhum kin manta?" Ya faÉ—a yana kallon Mum da murmushi. Mum tayi dariya ta ce, "I will never forget that time, shi ake kira da love at first sight." Dad ya yi murmushi ya ce, "indai Narma zata yi farin ciki hakan ya yi min dadi." Hira suka cigaba da yi cikin farin ciki da son samawar da Æ´arsu abinda take so.
 ••••••••
  Â
    Omar bayan ta kashe wayar gabaɗaya kashe masa jiki tayi, ya rasa abinda abinda yake yi masa daɗi. Tana faɗa masa tayi kewarsa, to wai me hakan yake nufi ne? Sannan bata manta dashi ba? Shi ya ɗauka a kwanakin da ya wuce ta manta da shi kamar yadda yake ƙoƙarin mantawa da ita. Ajiyar zuciya ya yi a bayyane ya ce, "ko meyasa ta ce tayi kewa ta oho."
Wajan Didi ya shiga ya samu tana amsa waya, daga yadda take mayar da amsa ya tabbatar da Yayan mahaifiyar su ne. Kamar bazai zauna ba sai kuma ya zauna, ta gama wayar ta kalle shi ta ce, "Baba Adamu ne, yana magana ne akan kayan É—akin bikina." Ya kalle ta a kaikaice ya ce, "Haka aka ce masa bani da kuÉ—in da zan miki kayan É—aki?. Didi ya kamata ki ja musu kunne fa su daina shiga lamarina da naki, Ina ruwan su ne wai?." Didi ta ce, "da ruwan su mana Omar, iyayen mu ne."
"Iyayen ki dai, ni kam babu ni. Kuma babu abinda za a karɓa daga wajan su komai ni zan yi in sha Allah. In kuma ki ka ce sai kin karɓa wallahi na bar garin nan baza ki sake ganina ba, sai ki zauna dasu ki cigaba da rayuwa tunda su ki ka zaɓa.
Tayi murmushi tana kallon sa a ranta tana ayyana bai san hidimar aure bane, in ba dan haka ba bazai furta komai shi siya yi ba, shida ba sana'a yake yi ba an ina zai samu kuÉ—i?. Ita har mamaki take yi da bata ji yana zancen bashi da kuÉ—i dan ta san dai ba abinda yake yi balle tace kuÉ—i na shigo masa. Sannan tana mamaki in ya siyo mata kaya ya kawo mata, kayan sakawa ko na abinci haka yake siyowa ya kawo mata. In ta tambaya ya ce ta san ba satar mutane yake yi ba.
Tana ji yana ta yi mata mita tayi masa shiru bata ce komai ba dan bazata tanka masa ba indai akan dangin su ne baya gane gaskiya, ko me zata ce bazai amince ba gwara ma tayi shiru. Haka ya dinga faɗa lokacin da aka kai kuɗin aurenta gidan Kawu kamar shine babba itace ƙarama, wai meyasa ba a kawo masa ba ai ya isa ya aurar da ita. Ita dai bata tanka ba tayi masa banza dan tana tankawa zai hargitse ya tashi garin Kano. Ajiyar zuciya tayi tana ayyana rigimar Omar yawa ce da ita.
"Kai ma sha Allah, Allah ya kaimu garin madina. Allah ka sa ina da rabon zuwa wannan gari, Allah ya sa ko a radio na ci wata gasar da za a kaini Madina. Omar kalli yarinyar nan ka gane ta?" Ta faɗa tana nuna amsa wayarta. Bai yi musu ba ya kalla ya ga yarinyar sanye da baƙar abaya tayi rolling kanta fuskarta ɗauke da murmushi. Ɗauke kai ya yi ya ce, "a'a." Ta harare shi ta ce, "Nayla ce fa, jikar Hajja." Tsaki ya yi ya ce, "itama dai ban san ta ba."
"Yarinyar da ka dinga bawa tsoro a gidan nan? Kai Omar har yaushe ta bar Kano da zaka ce ka manta ta?. Yarinyar da ka ceta lokaci......" katse ta ya yi ta hanyar faÉ—in, "to wacece É—ina da zan kasa mantawa da ita? Mun haÉ—a dangi ko kuma akwai wani abu tsakanina da ita?."