Sashe 29
Kiran Rabo Book1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya kalli Dpo ya kafin ya ce, "a fara bawa kowa haƙƙinsa tukunna, zan faɗa maka inda zaka same su wani lokaci, amma ba yau ba." Dpo ya ce, "babu damuwa. Da za a samu shugabanni kamar ka ai da Kano ta zauna lafiya. Ga ka dai kowa ya san ka amma baka ɓarnar da ƴan uwanka suke yi, ban san meyasa ake kiran ka da ɗan daba ba, dai kai ba shi ba ne." Bai ce komai ba ya fito ya shiga mota itama ta shiga ya ja motar ya nufi gidan da Narma ta sauka.
Yana tsayawa a harabar ta buɗe motar ta fito jiki a sanyaye dan kanta ciwo yake yi mata matuƙa saboda kukan da tayi. Fitowa Shima ya yi tana niyar shiga ya ce, "kin ga." Ba musu ta tsaya cak ta jiyo tana kallon sa ya tako inda yake ya miƙa mata key ɗin motar. Ta kalli key ɗin da yake bata ta kalle shi ta ce, "kaje da ita."
"Karɓi" ya sake faɗa yana miƙa mata fuskarsa a ɗaure yamau.
A shagwaɓe ta ce, "hannuna yayi nauyi bana iya ɗaukat komai, maganin ma wahala nake sha wajan riƙewa." Ledar hannunta ya buɗe ya saka mata key ɗin ya juya ya fita daga gidan. Ajiyar zuciya tayi bayan ya fita tana kallon sa ta ce, "kamar wani mai hankali, ba dan shi ba da waya ta ta tafi kenan" ta faɗa tana shiga falo.
Kunna wayar tayi tana ajiyar zuciya kiran Dad ya shigo, É—auka tayi daga can Dad ya ce, "Narma ina kika saka wayarki? Ina ta kira tun É—azu bana samun ki." Narma ta ce, "Dad!" Sai ta saka kuka hankalinsa ya tashi ya ce, "me ya faru? Tiger ne ya sake miki wani abun?. Talk to me mana kin saka ni a ruÉ—ani."
"Dad tare ni aka yi a under the flyover, they snatched my phone and my atm card. Dad sun yanke ni a hannuna jini yana ta flowing" ta faɗa tana jan kalmar ƙarshe tare da fashewa da kuka.
"Innalillahi! Daughter me ki ke cewa? A ina haka ya faru? Ina shi Tiger É—in yake?." Ba ta yi magana ba sai kuka, kawai ya yanke wayar ya kira ta video call ta É—auka ta ganshi a zaune shida Mum harda Najwa a rikice suke ce mata ne ya faru.
Narma ta ce, "Dad ba da shi ne fita ba, ni kaÉ—ai na fita."
"Are you mad Narma? Nace baki da hankali ne. Me na faÉ—a miki akan fita ke kaÉ—ai? Ban yi miki warning akan haka ba?." Ganin yana faÉ—a sai Mum ta ce, "My dear ka yi mata a hankali baka ganin tana da ciwo ne?. Daughter calm down ki faÉ—a mana abinda ya faru."
Narma ta ce, "na jira shi bai zo ba sai na hau mota na fita, ina cikin tafiya sai motar ta tsaya na fito daga motar sai ga wani ya saka min wuƙa ya ce na bashi wayata, da zai ƙwace wayar ne ya yanke ni....!" Ta faɗa tana hawaye.
Dad ya ce, "oh my god! Yanzu ya jikin naki?. Kin je asibiti?." Mum cikin faɗa ta ce, "'ni banga amfanin wannan banzan Tiger ɗin ba, ban ga amfaninsa da ka bashi ragamar kula da yarinya ta ba. How com yana matsayin driverta ya barta ta fita ita kaɗai?. Gaskiya dear bazan iya tolerating wannan shirmen na sa ba, zan tura mata da poliçe da zasu kula min da ita. Kalli hannunta fa, kalli girman ciwon da ka ji mata akan wayar one million."
Narma ta goge ido ta ce, "No Mum, ya taimake ni. Ban san ya aka yi ba ina wajan sai na ganshi yazo, he took me to the hospital and had my wound dressed, then muka je har inda masu ƙwacen wayar suke zama ya kaɓo min wayar har suka bani haƙuri. Sai da ya dawo dani sannan ya tafi."
Jin haka gently Mum ta ce, "kina nufin har inda wanda suka ƙwace miki wayar ya je ya karɓo miki?."
"Yes Mum, har da atm card ɗina ma an bani. Ba ma iya phone ɗin ba duk wanda aka karɓawa waya yau ya karɓa ya kaiwa police station za a neme masu shi." Dad ya kalli Mum ya ce, "Now you understands why I have trusted him right? You should see the benefit of being him with Narma?." Narma ta yi shiru ya kalle ta ya ce, "na tabbatar da ace tare ku ke babu wanda zai ce zai miki wani abun."
"I see, Dan suma bashi respect sosai har mamaki nayi."
"You see. Kina ji, yanzu ki je ki huta ki yi bacci sosai da safe sai mu ƙarasa maganar."
Narma ta ce, "but Dad I'm scared wallahi, please can you convince him to come and stay with me? In yana kwana a nan zan fi samun tsaro sosai." Dad ya ce, "don't worrry, yanzu ki kwanta." Amsawa tayi ta kashe wayar ta tashi ta sha magani ta kwanta.
Dad bayan ya kashe wayar ya kalli Mum ya ce, "kin ga abinda nake faɗa miki ko?. Ɗan iska sai da ɗan iska irinsa ake zama lafiya." Mum ta ce, "na fahimta, amma ya cika zaƙewa ne da yawa baya bata girmanta." Dad ya yi murmushi ya ce, "ƙyale ni dashi, tunda har ya taimake ta ai komai ya yi kyau."
Omar kuwa a haka ya koma gida jikinsa duk babu ƙarfi, ƙhamshin turaren Narma ya gama kama kayan jikinsa gaba da baya. Duk ya takura ya kuma damu saboda turaren ya ishe shi duk da yana da daɗin ƙamshi sosai, amma ya takura masa so yake ya cire kayan ya huta.
Yana shiga gidan ya ga Didi a tsaye, ta ƙaraso inda yake ta ce, "Tun ɗazu nake jiran dawowaka, ko abinci baka ci ba." Kallon rigarsa tayi kasancewar ta blue mai haske ta ce, "Omar me nake gani a jikinka kamar jini?." Kallon rigar ya yi ya kalle ta zai yi magana ta ce, "Omar kar ka ce min faɗa ka yi."
Omar ya ce, "Ban yi faɗa da kowa ba Didi, taimako nayi, kar ki damu." Kallon fuskarsa tayi sai taga bai yi kama da wanda ya yi faɗa ba, dan ta san in faɗa ya yi jiyoiyin kansa ma zasu tona masa asiri saboda ɓacin rai.
"Wa ka taimaka haka?."
"Wata yarinya aka ƙwacewa waya kuma aka yanke ta a hannu shine na taimaka mata." Da mamaki take kallonsa ta ce, "ƙhamshin turarenta nake ji a jikinka haka?." Ɗan kulle ido ya yi ya buɗe dan bai so ta ji ƙhamshin ba ya ce, "shi shine."
"Wanne irin taimako ne wannan da ƙhamshinta zai dinga tashi haka a jikinka?." Ya kalle ta ganin tana kallon sa kamar bata yarda ba ya ce, "kin san bazan miki ƙarya ba ko?." Didi ta ce, "na sani, ban ce kana ƙarya ba, ina so na tabbatar ne kawai."
"To ki yarda" ya furta mata a taƙaice ya wuce ya kyale ta. Mamaki abin yake bata, taimako ya yi, taimakon ma mace ya taimaka kuma ga ƙhamshinta a jikinsa, wanne irin taimako ne wannan haka?. Babu mai bata amsa hakan ya saka ta ƙyale shi da tambaya ta shiga ciki.
Washe gari.
Da labarin abinda Tiger ya yi aka tashi, kusan duka mutanen da aka ƙwacewa waya a daren jiya an basu kayar su, musamman wanda aka ƙwacewa a arear da ya karɓa. Ana ta saka masa albarka dan an faɗi sunan sa ance Omar wanda aka fi sani da Tiger.
Nayla na zaune kusa da Hajja tana kallon labaran tana murmushi. Hajja ta kalle ta tace, "ke lafiya ki ke murmushi?." Ta kalli Hajja ta ce, "Hajja Omar ƙanin Didi shine ya karɓo wayoyin da aka ƙwacewa wasu jiya, Wallahi shine abin ya yi min daɗi sosai."
Hajja ya ce, "indai irin wannan abubuwan ne ya saba, inda iya haka yake tsayawa da ya zama mutumin kirki sosai, to shima shegen kansa ne. Lokacin da yake cikin Æ´an daban kaca-kaca baza ki so ki ji irin abinda yake yi ba, ya zubar da jinin mutane da yawa ba kaÉ—an ba. Allah sarki Aisha, ya wahalar da baiwar Allah nesa ba kusa ba, itace zuwa wajan Æ´an sanda, itace zuwa prison, ita zuwa inda yake zama. Kaii...sai dai Allah ya biyata kawai, amma Omar ya wahalar da ita har yanzu yana kan bata ciwon kai." Nayla tana ji tayi shiru amma Allah ya sani ya yi bala'in burgeta, haka kawai taji tana so ta ganshi ko da kuwa zai yi mata tsawa.
Hajja ta sake kallon ta taga sai murmushi take yi ta ce, "Wai murmushin ne har yanzu?." Nayla ta ce, "wani abun na gani a wayar." Hajja ta É—auke kai sai Nayla ta ce, "Hajja an ce Didi ma tayi rashin lafiya, bara naje na duba ta." Hajja ta kalle ta ta ce, "Keda bakya son shiga gidan?."
"Hajja ai lalura ce kuma tana da kirki sosai."
"Ki jira Salma ta dawo sai ku je."
"A'a Hajja, kamar wata baƙuwa?, bara naje dai" ta faɗa tana ɗaukar hijjabi ta saka, ta ɗauki wayarta fita Hajja ya bita da kallon mamaki.
*Book 1 free ne*
*Book 2&3 paid ne, akan naira 500 kacal*
*VIP group 1k*
*VIP2 on ArewaBooks.*
*domin biyan kudi ka tuntubi wannan number via WhatsApp*
wa.me/2349030398006
Dm to subscribe yours.
Nana Haleemaâ¤ï¸
*KIRAN RABO.*
#Fitattubiyar2025
Â Â Â Â Â Â Â Â©ï¸ *Nana Haleema.*
Wattpad@Nanahaleema
Arewabooks@nanahaleema11.
https://www.tiktok.com/@nanahaleemawriter?_t=ZS-8zaZqblsrGp&_r=1
*Book 1*
*P 14.*
Nayla sai da tazo ƙofar gidan Didi sai kuma gabanta ya faɗi matuƙa, ta runtse ido tare da ajiyar zuciya ta shiga gidan da siririyar sallama. Yana tsaye a tsakar gidan dube-dube da alama akwai abinda yake nema, jin anyi sallama ya juya kai tsaye suka haɗa idanu da Nayla.
Sanye yake da riga mai siririn hannu kamar singlet amma tafi singlet girma da rufe jiki. Sai dogon wando mai jikin Damisa dan sai ka É—auka da fatar Damisa aka yi shi. MurÉ—aÉ—en jikinsa duk a bayyana haka farar fatansa a bayyane take tana É—aukar ido, ga wanda bai san shi ba dole in yaga fatarsa sai ya tsaya yana kallo saboda haskenta.