Sashe 71
Ba Sonta Nake Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Ni kuwa a lokacin har na lumshe ido ina jiran bacci ya dauke ni amma na fara jin motsi a parlour na,nan da nan na tsure dan ya tuno min da horror film da na kalla sannan ina matukar tsoron mage a rayuwa ta.karkarwa jikina ya fara lokacin da naji kukan mage da gaske ne kuka na fara ina karanto duk ayoyi da addu'oi da suka zo bakina na ja bargo na rufe har kaina.
Lokacin da na daina jin kukan magen na fito da kaina a hankali ina dube-dube a cikin dakin ganin babu komai yasa na sauko a hankali cikin tsand'a na fito parlour shima na leka banga komai ba amma kofan parlour a bud'e take bà yan ina da tabacin na kulle.
Ai ban san lokacin da na fita a guje ba jikina na kara daukan karkarwan ban tsaya a ko ina ba sai dakin Zafar da yake baccin karya.
"Finally" yace can kasan makoshi Yana murmushiin jin dad'i,kamin ya ankara sai ji yayi na fado kan shi tare da kankame shi cikin tashin hankali da tsoro Ina "mage mage Zafar a parlour na,I don't like cats ina matukar tsoron su nace ina kara shigewa cikin jikin.
Da kyar ya samu ya fusgo numfashin sa daya bar jikim sa na wucin gadi,hannu 2 yasa ya kara mana ni da jikin shi yaja bargo ya rufa mana yana shasshafa ni da sauri-sauri dan gaba daya notin kan shi ya kwance babu abinda yake gani ko yake ji a halin da yake ciki sai na cikar burin shi bai taba shiga hali na bukatuwa kaman yau ba.
Nima duk da ina Jin bakon al'amari a tare da ni firgita da nayi bai barni na dawo normal ba,shima ganin ban hana shi ba ya fara aika min da sakonni da zafi-zafi cikin fitan hayyaci.
Ban ankara ba naji yana kokarin zame min riga cikin sauri na rike mishi hannu ina girgiza mishi kai,da kyar na iya bud'e baki na nace" kayi hakuri ba muyi haka cikin yarjejeniyar mu ba"
Idanun shi da suka canza kala ya watso min, cikin azama nayi kasa da nawa har yanzu jikina bai bar rawa ba sai da ya min kallon kysan 30 seconds sannan ya janye idon nashi a fuskata ya dawo dashi kan kirjina da ban saka komai a ciki ba kawai rigan bacci na zura,da yake rigan mai mannewa a jiki ne ana iya ganin su freely.
Yawu ya hadiye da kyar tare da maida kallon shi kan fuskata yace" na san da wannan just ki bar abinda ya wuce ya wuce pls, yanzu mu fuskanci gaba".
Dan Satan kallon shi nati naga har yanzu idon shi a kaina suke na sauke nawan ina" ba zai yiwu ba Zafar abubuwa nawa ka fad'a min kamin auren wanda kace ba zasu taba canzawa ba" na karasa ina addu'an Allah yasa yace ta janye kalaman nashi.
*I'm very sorry I always keep u people waiting,Dan Allah kuyi min afuwa wlh na fiku son inga mun kammala littafin nan Amman hakan Bai yiwu ba,ina ganin korafin ku a groups har da pc insha Allah zaku rinka jina a duk lokacin da na samu sarari*.