← Book details Zan Bi Zabin Umma Na Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 47

Sashe 46

Zan Bi Zabin Umma Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana zaune Hafsat tana mashi hira suna dariya ta shiga tayi turus tana raba idanu, ya sakar mata murmushi yana mik'a mata hannuwa ya ce, "Zo inji waye ya b'atawa ranki ya dade rai in nemi ba'asi." Ta d'aure ta karasa duk da jikinta da yake rawa tana tuna abun da ya faru a ranakun tsoro ya kamata, ya kama hannunta ya sumbata yana mai sakar mata murmushi ya ce, "Ina wuni ranki ya dade?" Duk da sanin da ta yi mashi mutum ne mai fahimta amma bata yarda sun had'a idanu ta ce, "Lafiya lau." Ta gaisheshi sai dai kamar kullum bai amsa ba saidai cewa da ya yi, "Ba za ki yi min ya jiki, na gode da abincinki mai d'an karen dadi."
"Ya jiki?"
"Da sauki."
"Allah ya k'ara sauki."
"Amin, ranki ya dade."

Ya juyawa wa Hafsat ya ce, "Ba zaki gaida ranki ya d'ad'e ba." Ta yi murmushi kafin ta ce, "Bana son na katse maku hira ne shiyasa, Aunty Fatima Ina wuni?" Batuul ta ce, "Lafiya lau Angel, sannu sa k'ok'ari na barki da fama ke daya." Ta juyawa Aliyu ta ce, "Ka yi hakuri na tsorata ne shiyasa na dauke kafa amma yanzu na dawo zama daram." Ta girgiza kai ya ce, "Babu komai ranki ya dade, dukkanin wanda ya sanki yasan yarintarki da tashinki ya kamata a ce ya yi maki uzuri."

Ta ce, "Na gode," a rayuwa tana son Aliyu saboda halayensa masu kyau, yana da hali na fahimta, ba ya mumuna zato, bugu da kari ya iya zama da mata biyu, irinsu za su iya zama da mace hudu and idan har sun yi dace babu wanda zaiji kansu saidai idan an samu mai mugun hali ne a ciki ta rink'a tada zaune tsaye amma Ida har za'ayi mashi adalci yana iyakar k'ok'arinsa wajen kwatanta adalci a tsakaninsu.

Ta koma gefe kadan dasu ta ja kujera ta zauna, Aliyu ya kama hannun Hafsat yace, "Kin ganta tsoro ne da ita kamar farar kura tun muna yara take da tsoro, idan abun ya k'ara faruwa na bar maki amanarta ki yi iyakar k'ok'arinki domin kareta." Ta gyad'a kai tana mai sakar mashi murmushi. Ji Batuul ta yi hawaye sun zubo mata, da sauri ta gogesu tun kafin ya gani ya tada hankalinsa akan sanin dalilin zubar hawayenta.

Cikin ikon Allah abun bai k'ara samunsa tana nan ba, idan abun ya tashi Hafsat tana shan wahala ba kadan ba, akwai ranar da yanka mata hannu saida aka yi mata dinki amma wanna bai saka ta nisanceshi duk da rokonta da Abbi da Ummi (Iyayensa) sukayi akan ta hakura ta koma gida amma still ta zauna.

Lokacin da ya farka ya dubeta tana barci daga zaune ta yi pillow da gadon, idanunsa suka sauka akan hannunta wanda ya tabbatar da cewa aikinsa ne, tausayinta ya kamashi ya bubbuga gadon, ta bude idanuwa ta mike zaune tana lumshe idanu tana budewa ta ce, "Aliyu."

Aliyu ya b'ata fuska ya ce, "Ba ki jin kunyar kiran sunana kai tsaye." Ta marairaice murya ta ce, "Sunanka yana matuk'ar min dadi ne shiyasa amma ay ba na fad'a a gaban mutane." Ya gyad'a kai ya ce, "To shikenan."

Ya kama hannunta yana kallon aika-aikar da ya yi mata, da damuwa ya ce, "Ki yi hakuri." Ta girgiza kai ta ce, "Babu komai." Ya ce, "Ki koma gida, raina ba ya dadi akan abubuwan da nike maki." Ta ce, "Lokacin da ina cikin matsala ka tsaya min ka zame min gata don haka nima zan tsaya a kusa da kai in kula da kai da iyakar iyawata." Ya ce, "Idan kuma na baki umarni fa." Ta shafa gemunsa tana wasa dashi tana jan dogon hancinsa ta ce, "Oh-Oh." Ya kama hannun ya tura a cikin wandonsa yana yawo dashi akan joystick dinsa ta zaro idanu jin girman abun da kaurinsa a hakan ma yana cigaba da mikewa ne, ta kalleshi ta zaro idanu, ya d'aga mata gira ya ce, "Ina matuk'ar sonki Hafsat, a yau zan tabbatar maki da matsayinki a zuciyata."

Kafin ta samu zarafin magana ya hade bakunansu yana yawo da harshensa yana mata salon sumbata mai tsayawa a rai a lokaci guda yana yawo da hannunta a cikin wandonsa yana bata karatu akan yadda za ta yi mashi. Yana yawo da daya hannunsa a saman kirjinta da suke tsaye kamar zasu tsone mashi idanu, ya tura fuskarsa a tsakiyarsu yana yawo da tongue dinsa a tsakaninsu kamar k'aramin yaron da ya samu alewa.

Dadi ya ratsata tana nishin dadi ta turo mashi su yayi yadda ya so, ya mikar da ita ya saka hannuwa yayi kasa da skirt dake a jikinta ya tura hannunsa a kasanta yana yawo dasu yana turasu ciki, babu abun da take sai nishin dadi, ya yi kasa da wandonsa, saida yayi addu'a sannan ya fara mai gaba daya yana murzata a hankali cike da nutsuwa yana sumbatu tare da saka mata albarka yana fad'a mata yadda yake sonta, yana kallon cikin idanuwanta tana kallon cikin idanuwansa komai ya wakana, yadda yake murzata, yadda yake turata, yana aikata komai cike nutsuwa da so, yayi matuk'ar bata mamaki bata san akwai irin wadannan maganganun a bakinsa ba, ya iya soyayya mai tsarawa a rai, ya matseta da bango ya hanata motsawa domin yaji dadin nuna mata soyayya mai tsayawa a rai.

A ranar taji ta daban, ta jita a matuk'ar farin ciki, Aliyu ya nuna mata soyayya da bata tab'a tsammanin za ta samu ba, nagartaccen namiji da ya kure a fagen sarrafata, yana murza kirjinta a lokaci daya yana sarrafata da nutsuwarsa.

Bayan komai ya lafa ya rungumeta a jikinsa yana mai saka mata albarka, ta sakashi a farin ciki marar misaltuwa, yayi sama da ita zuwa bandaki inda aka k'ara buga wani wasan kafin sukayi wanka suka fito ya haye saman gado yana mai nuna mata kusa dashi. Ta girgiza kai sai a lokacin kunyarsa ta kamata tana tuna yadda komai da wazana da irin da kallon da yake mata a lokacin wanda yake tattare da so da kauna, ta make kafad'a tana nuna mashi daya gadon inda take kwana, ya shammaceta ya janyota jikinsa ya kwanta tayi lamo a faffadan kirjinsa tana shakar kamshinsa mai sanyaya mata zuciya tana jinta a cikin matuk'ar farin ciki.

Washegari dukkanin lokacin da suka had'a idanuwa zata tuna yadda komai ya faru, so da kauna da ya nuna mata da irin kallon so da yake mata a lokacin komai yake wazana, saidai kawai taji ta saki murmushi, ya tashi kanta a daren jiya, ya bata karatun so mai wahalar mantawa.

Cikin ikon Allah abun yana raguwa, yana samun sauki har yakan jima sosai abun bai faru ba, anyi discharging dinsa suka koma gida ya tare a bangaren Hafsat wacce Abbi ya zubawa kaya naji da fad'a taso a ce ya ta siya da kanta saidai tana ganin girmansa ba zata iya mashi musu ba, ta tare a bangaren Hafsat ne saboda halin da yake a ciki duba da yanayin Batuul idan ya zauna a bangaren abun za'a iya kasancewa cutarwa a gareta.

Har gida Batuul da Aliyu sukaje suka baiwa Mommy hakuri akan fushi da takeyi da Batuul, "Aliyu tunda har kazo da kanka babu damuwa na yafe, Allah ya saka maku albarka, Allah ya albarkaci aurenku, ya baku zaman lafiya. Ina diyata Hafsat?" Aliyu ya ce, "Tana gida." Mommy ta b'ata rai ta ce, "Shine baku tafo min da ita ba, baku kyauta ba." Aliyu yayi kasa da kai ya ce, "Za ta zo." Mommy ta ce, "Ina jira, ka gaida min da ita." Yace, "Za ta ji." Daga nan suka wuce gidan Ummi itama hakurin suka bata saidai ita bata dauki abun da zafi ba, ta fahimci Batuul sannan kuma tayi mata uzuri duba da yanayinta, nasiha tayi sosai.

Koda suka koma gida bai manta da sakon Mommy, ya rungume Hafsat ta baya yana mai sakar kamshinta mai dadi, hannuwansa akan kirjinta yace, "Mommy tana gaishe dake, ta ce tana nan tana jira." Ta lumshe idanu tana mai amsar sakon da yake aika mata ta ce, "Ina amsawa, In sha Allah idan na fita zan je in gaishe da ita." Yace, "Da kuwa kin kyauta, Allah yayi maki albarka." Ta amsa da, "Amin."

Ganin yana kunce wando ta ware idanu ta ce, "A parlour muke." Ya kashe mata ido daya ya ce, "Har a dinning table ana yi idan baki da karatun ki nutsu ki dauka sannu a hankali zan koyar dake komai."

Yayi sama da ita ya sauketa akan kujera ya ware kafafunta ya rufa a kanta yana sarrafata cike da kwarewa da so, yana mata kalaman da suke sakata jin kunyarsa har mamakinsa takeyi, tana mashi kallon shiru-shiru ashe oga ne ta wannan fagen. Yana tashin kanta da salon soyayyarsa, yana kure mata karatu da salon soyayyarsa, tun tana jin kunya ta nokewa har ta saki jiki tana kallon cikin idanunsa tana more kallon son da yake mata a dukkanin lokacin da yake tarayya da ita. Bakinsa akan kirjinta wadanda ba ya gajiya da wasa dasu, idan har yana a kusa da gida ba ya gajiya da murzasu.

Bayan komai ya lafa ya rungumeta yana mai sauke ajiyar zuciya ya mik'a hannu ya dauko makullin ya mik'a mata, "Gashi na siya maki." Ta rungumeshi tana mai nuna farin cikinta, ya sumbaci kumatunta ya ce, "Uhm mu je sama kiyi min godiya da kyau." Yayi sama da ita ya wuce sama yana dauke da ita.

Tana kure ado a gidan, shiga take ta kece raini, idan har za ta yi kwalliya sau dubu to kuwa Aliyu yana kalmomin yaba kyawun da tayi guda dubun, ya matuk'ar sakata farin ciki kasancewarta mace wacce take son idan tayi ado a dubeta a yabata, yabon ya fiye kyautar da yake mata a wasu lokuttan, tana matuk'ar jin dadin yaba adonta da yake, ta zage damtse tana kure wanka a gidan, kullum shine yawo da guntun boxer ba ya tab'a gajiya da ita.
Chapter 46 · 0% Book details