Sashe 19
Zan Bi Zabin Umma Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yace, "Na dauka kun dawo. Motocinki na kawo maki. Benz, Jeep, da rangers rover new model. Daya benz ta Umma ne, direba ya rink'a kaita unguwa idan baki nan, da sauran aiken gida." Ta girgiza kai, ya fahimci abun da take nufi, ya murtuke fuska yace, "Zamu b'ata." Tace, "Tuba nike ranka ya dade." Yace, "Yauwa Matar Hisham." Maganarsa ta tuna mata da Aliyu, ta saka hannu ta goge hawayen da suka zubo mata tana mai kawar da tunanin daga zuciyarta. Ta amshi makullin motocin tana shiga tana murmushi, tace, "Na gode ranka shi d'ad'e. Allah ya karo arziki."
Ya gyara tsayuwa yace, "Idan kinji dadi, kiyi min kalaman soyayya in nada a wayata ina saurare ina jin dadi."
Ya kunna recording, Hafsat ta janyon gefen mayafi dake a kanta tace, "Ina matuk'ar sonka ranka shi dade. Allah ya k'ara arziki da lafiya. Allah ya jikan Abbu."
Ta mik'a mashi wayarta tana shiga motocin yana daukar hotuna, kiran sallar Magrib suka jiyo yayi mata salaam ya shiga motarsa ya wuce. Ta juya ta koma ciki, a gajiye take, tana gama sallar Isha'i, tayi wanka ta kwanta bacci ne yayi awon gaba da ita bayan da ta maida wayarta silent, Hisham yana kira bata sani ba.
*****
Washegari tana da lecture karfe takwas na safe wannan ya saka tana gama sallar asuba ta fara shiri ganin shirinta yana daukar lokaci, ta samu breakfast akan table, ta murmusa tana mai jin kaunar Ummarta da tausayinta na sadaukarwa da dawainiya da tayi bata a rayuwa, bata da abun da zata biyata dashi da ya wuce biyayya a gareta, kamar mai rad'a tace, "ZAN BI ZAB'IN UMMANA KODA ZUCIYATA BATA SO. Ummana ta kaina." Taci ta koshi, ta leka ta gaishe da Umma. Lokacin da ta koma bedroom ta tarar da miss call dinsa guda biyu,
Ta shirya cikin leshe dinkin boubou ta murza dauri, ta zuba gold wuya da hannu, ta maida dubanta akan inda takalman suka ajiye tana shawarar saka masu tudu ko kuma flat, karshe ta saka half cover, ta yafa mayafi akan kafad'a, tayi matuk'ar kyawu, ta k'arasa inda handbag suke ta dauki guda daya ta saka jotter tareda wayoyinta, school I'd card, ATM card da sauransu, saida ta shiga tayi wa Umma sallama.
A compound ta samu masu aiki suna shara, a tare suka rusuna suka gaishe da ita, ya amsa da fara'a. "Da fatan babu wata damuwa?" A tare suka ce, "Babu." Ta gyad'a kai, "Okay, idan wani abun ya taso kuyi magana, in sha Allah babu abun da zai gagara." Sukayi godiya, ta wuce parking space, ta bud'e motarta Jeep ta shiga, tana akan hanya kira ya shigo wayarta ta gangara akan titi kafin ta amsa, Jalila ce, tace, "Kina ina? Okay na fito, ki fito bakin titi."
Ta tsaye ta sameta, ta gangara gefenta ta parker motar, tayi kasa da glass tace, "Ki shigo, mi kike jira, ko sai kin saka mun makara."
Jalila ta ware idanu fuskarta dauke da mamakin ganin Hafsat ce, ta zagaya bangaren mai zaman hakanan. Da mamaki tace, "Yaushe kikayi sabuwar mota k'awata?" Idanunta akan titi tace, "Jiya ya kawo min motoci guda hudu, wannan sai Range rover new model da kuma benz, sai benz ta Umma da kuma aiken gida. Jiya na tura maki ta what'sapp."
Jalila ta bude data dinta tana mai cewa, "Rabon da in bude data dina tun jiya da marece. Wow amma kin gode, kinga har an saka order ban gani ba, har da receipt."
Saida tayi replying sannan suka dasa hirar motocin tana yabasu, tayi parking suka wuce venue da suke da lectures, karfe goma suka fito suka shiga wata lectures, saida suka biya cafeteria suka ci abinci sannan suka kama hanyar gida a motar Hafsat.
Jalila tace, "Zamu tsaya kasuwa in amshi wasu shaddoji da aka aiko min daga Kano." Hafsat tana mai cigaba da tuki yayinda idanunta suke akak titi tace, "Okay."
Jalila tace, "Jiya da rana ya turo kudin, wai kuma da dare yake sonsu, nace zanyi mashi refund ban san order ta sauri, hakanan a tada maka hankali, shiyasa ban amsa komi yawan abun da zan samu. Shine yace ya hakura zuwa yau da rana."
Hafsat tayi murmurshi tace, "Jalila er kasuwa."
Jalila tace, "Hisham's Angel. Hajiya Hafsat Haruna. Mata a gidan Hisham."
Hafsat ta bugi starry tana dariya tace, "Nayi maki kyautar gida da mota."
A tare sukayi dariya, ta tsaya kasuwa, Jalila ta kira ya kwatanta mata inda yake, suka fito sukaje inda yake, ya dauki numbar dake a saman wrapping da aka yi wa shaddojin, ta nuna mashi wayarta dake ringing, ta bashi kudi ta amsa suka juyo.
Hafsat tana mai tada motar tace, "Gida zan wuce dake kiga motoci." Jalila tace, "Mama zatayi fad'a." Hafsat tace, "Da kaina zan mayar dake gida, ban da ban san barin Umma ita kadai, da a can zanyi kwanciyata."
Saida ta tsaya ta nuna mata motocin sannan suka shiga ciki, tayi wanka suka ci abinci suka zauna a balcony suna hira, Jalila ta kira mai shaddojin, tayi mashi kwatance, bayan ya iso ya kirata, tace, "Angel. Muje."
Bakar abaya ce a jikin Hafsat ta warware mayafi dake a saman kanta ta yaneshi, black arebain gown ce a jikinta, tayi rolling veil dake a saman kanta, ta zura takalma dake kusa da ita, ta janyo wayarta suka fita, motarsa tana parker a gefen titi, suka gaisa ya amshi shaddojin suka juyo suka dawo, mai baiwa flower ne yana cutting wasu branches, yayinda yarinya er kimanin shekaru goma take zaune daga gefe tana wasa, ya rusuna tareda gaidasu.
Hafsat ta amsa tana kallon yarinyar, ya fara kame-kame kasancewar yaji ance bata son hayaniya, "Wacece?" Ta tambaya. Muryarsa tana rawa yace, "Diyata ce." Tace, "Kirata."
Isah ya kwalawa yarinyar kira, "Rufaida." Rufaida ta rugo tace, "Gani Baba."
Hafsat tayi murmurshi tace, "Miye sunanki, daughter?" Rufaida tace, "Rufaida."
"Kina cin abinci?" Ta tambayeta. Ta gyad'a kai, Isah yayi saurin cewa, "Taci abincin masu aiki da aka bani." Tace, "Yauwa." Ta lumfasa sannan tace, "Bata zuwa makaranta ne?"
Isah yace, "Ehhh.
"
Hafsat tace, "Gobe zan had'aka da wani, ku je a yi mata registration, a biya kudin karatunta tun daga primary har zuwa secondary."
Isah ya fashe da kuka na jin dadi yana godiya, "Na gode sosai Hajiya. Allah ya k'ara budi." Tace, "Amin."
Ta kama hannunta tace, "Rufaida muje kibi abinci."
A parlour suka barta tana cin abinci yayinda Umma take kallon wa'azi suka wuce balcony, Rufaida ta gama cin abinci, tana wasa bacci yayi awon gaba da ita.
Da Isah ya tashi tafiya, Iman ta shigo ta dauketa, Hafsat ta bashi atamfofi guda biyar ya kaiwa mamarta, ta bada kudi a yi wa Rufaida siyayya.
Hafsat ta shirya cikin leshe dinkin half gown da zani, ta zuba gold wuya da hannu, ta kashe dauri, ta rike kugu ta juya ta k'ara juyawa. Jalila tace, "Besty kinyi kyau ba k'arya."
Ta zura takalma half cover, tareda feshe jikinta da perfumes masu saukin kamshi, ta suri mayafi ta daura akan kafad'a dauki wayarta suka fita, Jalila tayi wa Umma sallama sannan suka sauko kasa suka fita, a motarta Jeep suka fita, tayi parking a kofar gidansu Jalila suka fito suka shiga ciki, tana lura da kallon da mutane suke mata suna kus-kus suna gulma, tayi kamar ba taga suna yi ba.
Hisham ya kira, Aliyu ta tuna yayinda hawaye suka cicciko akan idanunta. Har ta tsinke bata d'aga ba har saida ya k'ara kira.
Ganin bata da niyyar d'agawa Jalila ta dan juyo tace, "Bakiji wayar tana tsuwwa." Ta goge hawayen da suka zubo mata ta amsa kiran kamar mai rad'a tace, "Ranka shi d'ad'e." Daga daya bangaren yace, "Kina ina?"
Taku har kullum Aysher Angel (Matar Aliyu).🥰😘🥰
*ZAN BI ZAB'IN UMMANA*
_(Koda Zuciyata Bata So)_
*NA*
*AYSHER ANGEL*
Page 10
*Free Book Ne Daga Farko Har Karshe.*
*Daga Marubuciyar:*
1. Matar Aliyu (The Upside Of Down) 600
2. Mutuwa A Maƙoshi 600
3. Su ne Su ka Janyo Min Book 1 and 2 500
4. Ban Dace Da Shi Ba 600
5. Ban Aikata Ba (Confusion Upon Confusion) 600
6. Mugun Abu Jakada (Her Rude Boss) 600
7. The Choice I Made 600
8. Zane a kan ruwa (mai wahalar gane kamanni)
9. Y'an Mata 500
10. Ya fi Ƙarfin Kai na 600
11. Ya fi Ƙarfin Zuciya ta 600
12. Chasing My heart, A Tsakanin So 600
13. Ba ni da laifi 300
14. Zan bi zab'in Umma na (Koda Zuciyata Ba ta So) Free
15. Rumana's Diary
WhatsApp 09169472057
Tace, "Ina gidansu Jalila amma yanzu zan dauki hanya." Daga daya bangaren yace, "Okay, ki biyomu ta wajen gidanmu mu gaisa." A cikin ranta ta maimaita kalmar mu gaisa, tayi zaton zaice ne in ganki domin nayi kewarki akwai abubuwa da yawa da yake mata da suke matuk'ar bata mamaki, red flag mai kyau amma ta kawar da kai domin ta cika burin umma, saboda ta rasa Aliyu, bata wani zab'in da ya wuce Hisham atleast yana nuna ya dawo da ita yana bata kulawa, yana damuwa da damuwarta.
Yace, "Ehhh, Mu gaisa." Sai a lokacin ta farga da zancen zuci da tayi ya fito fili. Tace, "Alright, yanzu zan fito."
Ta gangara da motarta gefen titi, tayi parking kusa da get din yayi daidai da fitowar Hisham, ta bud'e murfin motar tareda zuro kafafunta ba tareda ta fito ba, ya dafa motar yana sakar mata murmushi yace, "Angel." Yana sanye da kananan kaya da suka matuk'ar mashi kyau. Aliyu ya fado mata a rai. Da sauri ta kawar da tunaninsa ta sakarwa Hisham murmurshi tace, "Ranka shi dade." Yace, "Kina lafiya?" Ta gyad'a kai tace, "Lafiya lau, ban yi kyau bane." Ta fad'a jin bai yaba mata ba. Ya lumshe idanu ya bude yace, "Kinyi kyau, lovely." Tayi murmurshi tace, "Kayi kyau."