Sashe 21
Zan Bi Zabin Umma Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aysha ta maida idanunta akan agogo dake manne a bango wanda ya nuna karfe ukku da mintina goma daidai, ta fasa ihu tace, "Jameel, ka cuceni! Ita kuma wanda ta aureshi sai na saka ta tantance cewa ta auri wanda yafi karfinta, shi kuma idan yana ganin barazana nike, zan nuna mashi aiki da cikawa, da ni yake magana." Ta fice fuu tana kiran numbar k'awarta wacce take rakata yawon wajen bokaye.
******
BAYAN DAURIN AURE
Hisham yana gaisawa da mutane fuskarsa dauke da zallar farin ciki, yana sanye da farar shadda dinkin babbar riga, har ya manta Aysha a rayuwarsa, wayarsa ce tayi tsuwwa, ya zaro ya duba itace ta tura mashi text message, saida gabansa ya yanke ya fad'i amma ya dake.
Aliyu ne ya mik'a mashi hannu suka gaisa yana mai tayashi murna.
******
Tunda ya kirata ya fad'a mata an d'aura gabanta yake faduwa wanda ta rasa dalilin haka, daya daga course mate dinsu ya kira ta amsa tayi jim sannan tace, "Bari in turo maku su Jalila." Ta tsinke kiran tana maida dubanta akan course dinta da suka zo, "Jalila. Nasreem. Nu'ayma. Nafeesa. Meerah. Jidderh. Ku shigo da su Yusuf suna a bakin get, ku wuce dasu daya bangaren kafin nan nayi wanka."
Suka fita suka shigo dasu zuwa wancen bangaren inda a nan ta shirya tarbarsu, abinci ne a manyan kuloli wanda ta tanada saboda mutanenta, zuba da kanka, shinkafa jalof, da nama, da tsire, lemu a gefe, suka ci suka koshi.
Ta shirya cikin daya daga cikin dogayen riguna na fitar biki, mai kwalliya da suka dauko ta baje basira ta cancara mata kwalliya da tayi mata kyawu tayi matuk'ar kyau, ta zuba gold, ta fita tareda Jalila wacce ta dawo ganin shiru-shiru ba ta je ba kuma sauri suke kasancewar suna hutu ne, wasu daga wasu garuruwan suka zo.
Ta kofar baya suka bi zuwa daya bangaren tayi masu sannu da zuwa, suka tab'a hira, suka tayata murna, tayi masu godiya, suka dauki hotuna sannan suka wuce bayan da ta saka aka yi masu takeaway na snacks da kaza tare da drink.
Hisham yazo, babu kunya ya rungumeta aka daukesu hoto, k'awayenta suna masu bidiyo, shine yayi amma itace aka bari da kunya, hotuna sukayi sosai.
Durkushe take tana kuka yayinda Mama take mata nasiha, ta gama k'awayen Umma sukayi mata suna nusar da ita dubarun zaman duniya, yadda zata kula da mijinta, tasha kuka sosai, tana kuka aka banbareta daga jikin Umma aka fita da ita, aka sakata mota.
Gidansu Hisham aka fara wucewa da ita, aka damka amanarta a hannun Momcy daga nan aka kaita gidanta, ta takure a gefen gado tana kuka. Jalila suna mata dariya.
Washegari walima, wacce za'ayi a gidansu Hisham, ta shirya cikin leshe brown wanda yayi matuk'ar mata kyau, makeup artist ta cancara mata kwalliya, ta kashe dauri, mayafinta akan kafad'a, ta zuba gold wuya da hannu, jikka da takalma da take sanye dasu masu matuk'ar tsad'a, kada aje kan gold da take sanye dashi, uwa uba leshen dake a jikinta.
Hisham ya shigo aka masu hotuna da bidiyo, ya sakata jikinsa yana juyawa da ita yana rawa, ya dauketa cak yana takawa ana masu bidiyo, ji tayi kunya ta kamata amma shi ko a jikinsa, ta b'oye fuskarta a kirjinsa tana ji kamar kasa ta tsage ta shige.
Anyi walima lafiya an tashi lafiya, k'awayenta sun wuce gidajensu kasancewar Hisham ne zai wuce da amaryarsa, bayan ta gama sallar Isha'i tana rakube a dakin Momcy ita kadai, Fatima ta shigo ta sanar da ita zuwan Hisham daukarta. "Aunty Hafsat, yaya Hisham yazo."
Mikewa tayi tabi bayanta, kallo daya tayi mashi tayi kasa da kanta tareda zama kusa dashi, Momcy tayi masu nasiha sosai tareda saka masu albarka. Fatima ta rakasu har bakin mota sannan ta juya ta koma ciki.
Yana tuki tayi shiru tana wasa da zoben dake a hannunta. Yace, "Matar Hisham, babu hira ne." Ta turo baki tace, "Ban yi." Ware idanu yayi yace, "Mi yayi zafi haka?" Tace, "Oho." Sai kuma ta fashe da kuka tace, "Ni ka mayar dani wajen Ummana na fasa auren."
Abu biyu ne suka tarar mata, idan ta tuna har ta girma, har tayi aure a yau amma mahaifinta bai tab'a waiwayarsu ba, da kuma damuwa ta rabata da Umma da aka yi.
Yace, "Kin fasa auren?" Ta gyad'a kai tana sheshshekar kuka tace, "Ehhh, na fasa." Yace, "Ni kuma ban fasa ba. Miye mafita kenan?"
A daidai lokacin ne a gidan aka bude get ya shiga da motar, ta zuba idanu tana kallon katon gidan, wanda a rashin saninta ba zata tab'a rayuwar jin dadi a cikinsa ba.
Yana gaba tana biye dashi, ya bude wani bedroom ya shiga, ta zauna a gefen gado, ya jasu sallah raka'a biyu ya dafa kanta yana motsi da bakinsa, ya janyo leather dake a gefensu ya dauki kaza guda daya tare da bottle water, ya bar mata daya, ta dauka zai ciyar da ita da kansa ne amma ga mamakinta sai taga ya koma gefe, tana ci tana hawaye, bata ci na kirki ba ta ajiye. Ya dawo kusa da ita ya matse mata har tana iya jiyo lumfashinsa, tayi baya da sauri, ji tayi yace, "Ki je ki yi wanka ki saka kayan bacci. Ina zuwa?" Ta dauki doguwar rigar barci ta wuce bandaki.
Lokacin da ta fito ta tarar dashi kwance akan gado yana sanye da guntun boxer kawai, ta kawar da kanta yayinda kunya ya kamata, ta rab'a ta zauna a daya bangaren, da mamaki take kallonshi jin yace, "Ki bani labari." Maganarsa bata bada magana ta k'ara kallonshi domin share tantamar watakila wasa yake mata da barkwanci saidai da gaskiyarsa yayi maganar, yace, "Babu abun da zanyi maki, ki bani labari, kince marubuciyarki Aysher Angel ta fara sabon littafi ki karanta min." Da mamaki tace, "Littafin hausa kuma?" Damuwarsa shine ya ci gaba da sauraren muryarta.
Tayi tunani iri-iri amma bata tab'a sakawa a ranta wannan abun zai faru ba, tace, "Na gama karanta maka wancen, sabon kuma ban siya ba." Yace, "Kiyi payment yanzu sai ki turo mata receipt idan ta gani zata tura maki."
Tayi kamar yadda ya fad'a sannan ta ajiye wayar tace, "Bata online kuma bacci nikeji." Tana mai sakin hamma, yayi jim sannan yace, "Okay, saida safe."
Ta gyad'a kai tareda kwanciya ta takure a waje daya, bacci yayi dadi ta gangaro inda yake tareda shigewa jikinsa, yayi still yana kallonta, tana da matuk'ar kyau saidai KAMANNI da muryarta take da muryar Bilkisu shine abun da yake janshi zuwa gareta.
Ta shige sosai har ya soma jinsa a wani yanayi da ya kasa jurewa, ya haye a kanta yana murzata cike da salo, ta dauka a cikin barci ne har saida taji abun yayi yawa, ta bude idanunta tareda ja da baya saidai ta makara, azabar zafi ya ratsata a yayinda yake shigarta, ta fasa ihu tana mai tureshi saidai bai san tana yi ba, yana murzawa yana sambatu, tasha wuya, tasha kuka, tana kuka tana dukan kirjinsa amma ko gizau baiyi ba, saida ya samu nutsuwa sannan ya gangara gefe yana mai sauke lumfashi yayinda take kuka, koda yatsanta bata iya d'agawa, baki daya jikinta rawa yake, ji tayi yayi sama da ita, tana tureshi amma ko gizau baiyi ba, ya sakata a ruwan zafi, ta k'are kirjinta tana turo baki ganin yadda ya tsura masu idanu, tana tureshi tana dukan kirjinsa tana kuka amma yayi mata banza, ya gasata, yayi mata wanka, ya nadota a towel ya fito tareda kwantar da ita, ya turata jikinsa ya rungumeta, ta fara mutsu-mutsu yayi mata rad'a, yace, "Kina son muyi na biyu ne." Ya fad'a yana mai tura hannunta a cikin wandonsa yana murza joystick dinsa yana lumshe idanu yana gurnani. Ta fizge hannunta tace, "Na bari." Tayi lamo a kirjinsa babu jimawa bacci yayi awon gaba da ita, ya tsura mata idanu yana mamakin matuk'ar kyawunta, dirinta da halittarta, bata da makusa ta kowane bangare amma har zuwa wannan lokacin ba ya jin sonta a cikin zuciyarsa, muryarta ce take janshi zuwa gareta.
A hankali ta bud'e idanu wayam taji babu shi babu alamarsa, motsi taji a bandaki tayi saurin rufe idanunta, ya fito jikinsa yana digar ruwa, ya zura farar jallabiya, gani tayi ya nufo inda take, da sauri ta k'arasa rufe idanuwan, ya zauna a gefen gadon ya kama hannunta yana murzawa a hankali yace, "Angel."
Ta zare hannunta ba tareda ta bude idanunta ba, ya gane nufinta kunyarsa takeji, mikewa yayi ya nufi yana mai cewa, "Ki tashi, kiyi sallar asuba."
Ta mike tana tafiya dakyar tana yatsine fuska saboda zafi da takeji a kasanta, ta dannawa kofa makulli kafin ta shiga bandaki ta k'ara gasa jikinta, ta dauro alwalla, ta tada sallah, ji tayi cikinta ya fara kukan yunwa, ta rarumo sauran kazar jiya ta cinye, taja bargo tana b'ata fuska a sanadin ciwon da kasanta yake mata, tana ji yana kwankwasa tayi kamar tana barci, kunyar had'a idanu take dashi, tana kuma jin haushinsa bayan dukkanin rokon da tayi mashi jiya amma yayi banza da ita.
Hisham ya juya ya wuce kitchen ya had'a kunu ya zauna a parlor yana sha yana kallon labarai, misalin karfe bakwai da rabi Momcy ta aiko masu da breakfast, ya ajiye a dinning table ya zubawa kansa, ya ci sannan ya koma saman bene ya dauki spare key ya bud'e kofar ya hangota a kudundune akan gado tana bacci, ya juya tareda rufe mata kofa.
Karfe goma na safe, ta sauko kasa, kallo daya tayi mashi tayi kasa da kai ta gaishe dashi. "Ina kwana?" Idanunsa a kanta yace, "Kin tashi lafiya." Ta turo baki tace, "Lafiya lau."
Tana jin kunyarsa kuma tana jin haushin banza da yayi mata a daren jiya duk da rokonshi da ta rink'a yi.
Ta zauna akan dinning table, ta turo baki da shagwab'a tace, "Ka zuba min."
Hisham ya ajiye newspaper dake a hannunsa, yaja kujera dake a kusa da ita ya zauna, ya bude warmer ya zuba mata abincin ya tura mata a gabanta, ta maido mashi gabanshi, turo baki tace, "Da kanka zakayi bani."
Cikin ranta tace, "Yadda ka wahalar dani, nima sai na wahalar da kai."