Sashe 9
Sooraj Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hanunsa ya ɗaura akan makunnin wutan dake falon haɗe da ɗan matsawa, take haske ya gauraye cikin falon, saurin ɗago kanta da ta cusa acikin cinyoyinta tayi, idanunsu ya sauƙa acikin na juna, wani irin bugawa kirjinta yayi kamar zai faɗo waje, take jikinta yaɗauki rawa, da sauri ta rumtse idanunta, ganinsa a haka babu riga da tayi, ya mafi yunwar da takeji ɗaga mata hankali.
"Wai Uban me kikewa kuka?" ya tambayeta a tsawace.
Bakinta ne ya ɗauki rawa, ƙanƙame jikinta tayi guri guda, ahankali ta shiga jijjiga masa kanta alaman "Babu"
"Mcheeww" yaja tsuka cike da takaicinta.
Kallonta yayi a ƙufule sakamakon yanda yaga gaba ɗaya jikinta na rawa. Harara ya wurgamata haɗe da nufar inda zai sadashi da kitchine ɗin dake cikin falon.
Tana ganin tafiyarsa, ta saki wani irin marayan kuka, aranta tana cewa, inane takawo kanta, wataƙila ma saida ita zaiyi, shikenan itakam ga abun da guduwa yajawo mata.
Mintuna kaÉ—an yadawo cikin falon, hanunsa É—auke da wani cup, Æ™arasowa gabanta yayi haÉ—e da miÆ™a mata cup É—in.  Jikinta na rawa haka tasanya hanu ta karÉ“i kofin, ruwan tea ne aciki, hanunta har É“ari yake alokacin da takai kofin bakinta, abun da batasani ba shine Tea É—in da zafi sosai, da sauri ta furzar da wanda ta kurÉ“a, sakamakon Æ™ona mata harshe da yayi,  ta gefen ido yakalleta, haÉ—e da yin wata muguwar murmushi, yana sane ya haÉ—a mata tea É—in da tafasheshshen ruwa.Â
Hawayene suka gangaro daga cikin idanunta, harshenta ya ƙone sosai, amma Allah yasani bazata iya haƙura da shan tea ɗin ba, saboda yunwa takeji sosai. Haka ta daure ta cigaba da shan tea ɗin tun tanajin zafinsa har ta daina ji, tas ta shanye tea ɗin ta aje kofin, lokaci guda jikinta ya soma tsatstsafo da gumi, sake jin gina bayanta tayi da jikin bango tana sauƙe ajiyar zuciya akai akai.
Fitowa yayi daga kitchine É—in haÉ—e da sanya key ya rufe Æ™ofar, plate ne ahanunsa, wanda ke É—auke da yankakkun kayan fruit,  miÆ™a mata plate É—in yayi cike da haushinta yace Â
"GargaÉ—i na Æ™arshe kada ki sake tashina idan ina bacci!"  Â
Itadai kanta na ƙasa bata sake ɗagowa ta kallesaba tun ganin farko da tayi masa, jin ƙaran rufe ƙofarsa ne, yasa ta sauƙe ajiyar zuciya, da bibbiyu take tura yankakkun kayan fruit ɗin abakinta, fruit ɗin nada yawa, amma saida taci fiye da rabinsa sannan taji ta dawo cikin hayyacinta, hamma tayi haɗe da tashi tsaye tanufi wajen da fridge ke aje, bata iya buɗe fridge ɗin ba, hakan yasa tasoma kiciniyar ɓalle murfin, da ƙyar dai tasamu ta buɗe dayake murfin na glass ne, kana iya hango komai dake cikin fridge ɗin, goran ruwa ta ɗauka tasha, mayarda sauran ruwan tayi cikin fridge ɗin, saɗaf saɗaf haka ta koma ɗakin da ta ganta aciki tun farko, jingina tayi da jikin ƙofar tana mai ƙarewa ɗakin kallo,  tsananin tausayin kantane ya kamata, yau gata a wata duniya wacce batasan ina bane, gata acikin gida tare da wani, wanda batasan ko shiɗin waye bane, ahalin yanzu batasan menene makomarta ba, zamewa tayi akan yalwataccen carpet ɗin dake malale a tsakar ɗakin, kuka tashiga rerawa marar sauti, sosai tayi kuka harsaida taji kanta yayi mata nauyi, sannan ta tsagaita ajiyar zuciya tashiga sauƙewa akai akai, tana jingine ajikin bango, wani wahalallen bacci ya ɗauketa.....
Tunda kukanta ya tashesa yakasa komawa bacci, toilet yashiga ya ɗauro alwala, dardumansa ya shumfiɗa yatada sallah.... Yajima yana salla kafun ya idar, laptop ɗinsa yajawo ya soma gudanar da wasu ayyuka, yananan har aka ƙira sallan asuba,  rufe laptop ɗin yayi yafita zuwa masallaci...
Sauri Sauri yake shirya kansa kasancewar angayyacesa meeting É—in gaggawa anan branch É—insu dake cikin Kaduna.
Sanye yake da riga da wando na suit masu mugun tsada da kyau, navy blue colour, takalmin ƙafarsa kuwa toms ne mai kyau shima navy blue colour, sosai yayi kyau acikin kayan, nikaina bansan haɗuwarsa takai hakaba, sai yau dana gansa acikin shigar suit. Lol.
Agogon Rolex yake Æ™oÆ™arin É—aurawa a tsintsiyar hanunsa, babu abun dake tashi ajikinsa sai daddaÉ—an Æ™amshin turarensa mai sauÆ™ar da nutsuwa, gashin kansa kuwa sai Æ™yalli yake fitarwa, sosai yasha gyara da mayuka kala kala,  wayarsa mai tambarin Apple abaya ya É—auka, tare da key É—in motarsa, kana yafice daga cikin É—akin..Â
Haɗaɗɗiyar sabuwar motarsa BMW ya hau, mai gadi na buɗe masa ƙofa ya cillata kan titi ahankali yake murza steering motar cike da nutsuwa..
Tun ƙarfe 7 tatashi zama tayi jigum acikin ɗakin, kallon kayan jikinta tashigayi gaba ɗaya sunɓaci da jini, gashi sunyi bala'in yin dotti, banda ɓarkewan da saman rigarta yayi.
Tun tana zaune tana nazari harta kwanta, juyi kawai take tayi, amma gaba É—aya bata da nutsuwa, jin ana knocking Æ™ofar É—akinnata yasa taji Æ´aÆ´an cikinta sun sake hautsinawa saboda tsoro, cigaba akayi da knocking Æ™ofar, yayinda itakuma ta matse jikinta waje É—aya, mugun tsoronsa takeji. Â
"Good Morning Madam" taji muryan mai knocking ƙofar na faɗan haka.
Tsorone yasake kamata, raba idanu tashiga yi tana neman wajen ɓuya don batasan meyake cewa ba, tasan dai wani yare kawai yake yi.
Peter dake tsaye jikin ƙofa hanunsa riƙe da leda ɗin abinci, yaji yasoma gajiya saboda haka, yaciro wayarsa yaƙira ogansa,  bansan mai SOORAJ yafaɗa masa ba, sai gani nayi ya aje ledan abakin ƙofa yajuya yayi tafiyarsa.
Jin shiru andaina ƙwanƙwasa ƙofarne bakuma alamar motsin mutum, yasata sauƙo daga kan gadon ahankali. Saɗaf saɗaf take tafiya harta buɗe ƙofar ɗakin, bugewa tayi da ledan da Peter ya ajiye. ko kallon ledan batayi ba tashiga takawa harzuwa tsakiyan katafaren falon.  Gaba ɗaya bata cikin nutsuwarta sai waige waige take, ƙirjintane keta bugawa da sauri sauri fatanta ɗaya Allah yasa kada wani yakamata.  Wata ƙofa dake cikin falon tanufa, tana buɗe ƙofar kuwa ta buɗu, wani irin ƙaƙƙarfan ajiyar zuciya tasauƙe sakamakon ganinta a waje da tayi.  Da sauri sauri ta nufi inda ta hango wani ƙaton gate, burinta ɗaya shine ta ganta awaje, sam batajin zata iya zama agidan ƙattin maza, wataƙilama da wata manufa suka ajiyeta.   Taci sa'a kuwa babu kowa abakin gate ɗin saboda haka gadan gadan tanufi ƴar ƙaramar ƙofan dake jikin gate ɗin ɗaura hanunta tayi ajikin ƙofan tare da buɗewa....
*(Niba cikakkiyar bahaushiya bace dole sai kunyi haƙuri da hausana, nasan wasunku bakomai suke ganewa acikin rubutuna ba😥)*
      *21/March/2020*
*✅OTE ME ON WATTPAD*
     @fatymasardauna
#hearttouching
#truelove
  ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
      *SOORAJ !!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
       *WATTPAD*
     @fatymasardauna
*(Banso cigaba da rubutunnan ba amma yazanyi daku😥 My Wattpadians sun sakoni gaba, waƴand sukace aci gaba sunfi waƴanda sukace a dakata yawa... Nagode da nunawa littafina ƙauna. Inayinku hundred percent My Wattpadians Allah yabar Ƙauna!!)*
       *Chapter 9*
Sake lumshe gajiyayyun idanunsa yayi, aransa yanaso yaje yasanar da mahaifiyarsa matsalan dake damunsa, saidai kuma sosai wata zuciyar ke gaya masa hakan badai dai bane.  Jikinsa asanyaye ya nufi wajen da yayi parking motarsa.
***
Bacci tasha sosai ba ita tafarka ba sai lokacin da aketa ƙiraye ƙirayen sallan la'asar. Banɗaki tashiga ta ɗauro alwala, kan lallausan carpet ɗin dake malale a gefen gadon ta hau haɗe da tada Sallah, bayan ta idar da sallan ta zauna jigum haɗe da sanya hannayenta ta tallafi kyakkyawar fuskarta. Jitayi ruwan hawaye sun cika idanunta, tausayin kanta take, musamman ma yanzu da take cikin rayuwa irin ta BULAYI.
***
Kallon Mamaki Mas'oud ke yiwa SOORAJ, da ƙyar ya iya cewa. "Me hakan yake nufi kenan SOORAJ? kakuwa san illan abun da kake shirin aikatawa? ajiye mace'n da ba muharramanka ba acikin gidan ka fa abune da baidaceba sannan kuma hatsarine babba"
Murmushin gefen baki SOORAJ yayi, haÉ—e da É—aukan cup É—in fresh milk É—in dake aje agabansa yaÉ—anyi sipping kaÉ—an, miÆ™ewa tsaye yayi tare da kai dubansa ga agogon dake É—aure a tsintsiyar hanunsa.Â
Â
"Ni zan wuce" yace da Mas'oud ataƙaice.
Kallonsa kawai Mas'oud yayi haÉ—e da girgiza kansa.
"Nasani dama SOORAJ ba zaka taɓa sanjawa ba" Mas'oud yafaɗi haka acikin zuciyarsa. SOORAJ baisake bi takan Mas'oud ba yanufi wajen da motarsa take.
Yana shiga cikin motar ya murza mata key haÉ—e da cillata kan titi. Direct babban asibitin dake cikin Garin Kaduna ya nufa.
Ajiyar zuciya mai ƙarfi Dr.Waleey yayi haɗe da gyara zamansa, kallon SOORAJ yayi cike da tausayawa....   "Ka kwantar da hankalinka SOORAJ, akwai wani sabon magani idan na ɗauraka akai wata ƙila adace"
Kallon Dr.Waleey Sooraj yayi da shanyayyun idanunsa.
"Banatunanin akwai wani maganin da zan ƙarasha Dr.Waleey, zan haƙura kawai, zamana ahaka wata ƙila shine abu mafi alkhairi!" yafaɗi maganar cike da raunin zuciya.
"Karkace Haka SOORAJ, kada ka karaya, sauƙi zai iya samuwa ako da yaushe, kasan Allah Babu yanda baya ikonsa, amma nikaina al'amarinka yana matuƙar girgizani, nasha samun case ire iren wannan, amma naka yayi worse." Ɗan tsagaitawa daga maganan Dr.Waleey yayi, haɗe da sauƙe ajiyar zuciya, cigaba yayi da cewa.
"Kada kadamu Sooraj Insha Allah watarana sai labari." ya ƙare maganar cike da son ƙarfafawa Sooraj guiwa.
Murmushi Sooraj yayi haÉ—e da cije lips É—insa,  jin Dr.Waleey kawai yake, amma ji yake ajikinsa kamar shikam ahaka zai mutu, ahaka zai Æ™are rayuwarsa babu wata ingantacciyar farinciki.Â
Sunan wasu magunguna Dr.Waleey ya rubutawa Sooraj a ƴar wata farar takarda. Hanu Sooraj yabasa sukayi musabaha, kafun ya fice daga cikin office ɗin.
Direct Pharmacy yaje yasaya maganin, sannan yabar cikin asibitin.
***
Idar da salla'n isha ɗinta kenan ta zauna akan gado, haɗe da kama cikinta daketa yi mata kukan yunwa, gawani tsoro daya lulluɓeta, ayanda tafahimta shine ita kaɗaice ke rayuwa acikin gidan, domin kuwa tunda ta zauna bataji motsin kowa ba. Sam bata saba irin wannan zamanba, tasaba gaba ɗaya rayuwarta cikin aiki take, sam bata da hutu, yi wancan ɗauko wancan, da haka ta saba, shiyasa gaba ɗaya takejinta amatuƙar takure.