Sashe 41
Sooraj Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙarfe Biyu daidai jirginsu ya sauƙa ababban airport ɗin dake cikin garin Abuja,  wani kyakkyawan saurayi wanda aƙalla bazai haura 29 years ba, shike sauƙowa daga kan matattakalan jirgin Sanye yake da riga da wando na jeans masu kyaun gaske, kai tsaye baza'a ƙirasa da fari sol ba, sannan kuma shi ba baƙi bane, yana daɗan tsayi daidai misali sannan yana da faffaɗan jiki, daga yanayin shigarsa kaɗai zai sanar maka da ɗan gaye ne, fuskarsa ɗauke take da murmushi, Kamalu driver yana hangosa ya ƙarasa garesa da sauri cikin yanayi naɗan girmamawa yace "Ranka ya daɗe barka da zuwa"
Murmushi Alhmustapha yayi tare da bawa Kamalu driver hannu suka gaisa, cikin muryarsa yace "Yauwa Kamalu barka da aiki!"Â Â
Tunda suka baro airport É—in Kamalu driver ke ta masa zuba, yayinda shikuma yawan maganartasa ba sosaiba saidai murmushi kawai da yakeyi.
Gyara zama Shukra tayi cikin kulawa tace "Me yasa zaki tauyewa kanki haƙƙi Zieyaderh? indai kina sonsa kawai ki amsa masa, mene aibun Pharouk? Sam bashida wani aibu komai nasa mai kyau ne, inta ƙaicemiki babu wata ƴa mace da zataga Pharouk kuma ta ƙishi coz ba Namijin wasa bane"
Sunkuyar dakai Zieyaderh tayi tare daɗan ciza lips ɗinta, "Bansan ya zanyiba Shukhra amma karki manta nafaɗa miki matsayina bai kai ace naso Pharouk ba, duk da bansan wanene shiba amma nasan ko sama zata haɗe da ƙasa yafini tsatso me kyau, da kuma gata, banason na tozarta rayuwata Shukhra!" taƙare maganar idanunta cike tab da ƙwalla.
Ajiyar zuciya Shukra tayi tare da sakin murmushi "Wannan ba hujja bane Zieyaderh, ana iya auren shegiyama wacce bata da uba, balle keda kike da uba, balallaine don bakisamu kulawan mahaifanki yazamana kin tauyewa kanki haƙƙi ba, ke macece idan baki zaɓi mijin da zaizame miki garkuwa ba me kenan kikayi? Ki farka daga baccin da kike Zieyaderh akowacce ƙwanan duniya ƙara girma muke, ayanzune yakama musan dacewa muma matane sannan ayanzune yakamata mukau da wani shashanci da yarinya wanda ke cikin sense ɗinmu, yes nasani bamu da wasu shekaru masu yawa amma kuma babu wani abu na ƴan matanci ayanzu daya ɓoye kansa ajikinmu, zamu mori damarmu ne kaɗai idan mukayi amfani dashi tun muna ƙanana, alokacin da muka girma kuwa bazamu taɓa morarta da kyauba, saboda alokacin bakowa ne zaizo ya kallemu yace yana sonmu ba, ayanzu kuwa kowa so da sha'awarmu yake" Ɗan tsagaitawa da maganar tayi tare da sanya hannunta ta dafa kafaɗan Zieyaderh.
"Ki amincewa Pharouk Zieyaderh, inada tabbacin Pharouk bazai taɓa nuna miki tsana tsangwama da kuma kyara ba!"
Wani irin ajiyar zuciya me ƙarfi Zieyaderh ta sauƙe, tabbas tasan abunda Shukhra ta faɗa gaskiya ne, saidai kuma tayaya zata furtawa Pharouk cewa tana sonshi? Idan har taso Pharouk menene matsayin tunanin Mr.helper dake kwance acikin zuciyarta? Da sauri takawar da wannan tunanin acikin zuciyarta.   Murmushi tayi cike da son samawa kanta ƙarfin guiwa tace "Zan faɗa masa komai game dani Shukra, idan har zai soni ahaka to nima zan amasa masa, saɓanin haka kuwa shikenan zanjira wata ƙaddaran"
"Bazai taɓa gudunki ba Insha Allah!" cewar Shukra. Dariya suka sanya su dukansu.
5:10 pm zaune take acikin motar gaba ɗaya tunaninta yayi nisa izuwa maganganun da sukayi da Shukhra, sanyin AC'n dake tashi acikin motarne ya cakuɗa da daddaɗan ƙamshin turaren sa, duk da cewa baya cikin motar amma zaman dayayi acikin motar da safe yasanya har yanzu ƙamshinsa bai bar cikin motarba, hakan yasanya taji gaba ɗaya jikinta yayi wani iri, jingina bayanta tayi da jikin kujeran motar tare da lumshe idanunta, sosai ƙamshin yake jefata cikin wani irin yanayi. Sam batasan da cewa sun iso gidan ba  saida taji Kamalu driver ya tsaida motar. Jiki asanyaye take tafiya harta kawo ƙofar falon, tura ƙofar falon tayi ta shiga, da ƴar siririyar muryarta tayi sallama, Amustapha dake tsaye acikin falon ya juyo ahankali yana me amsa mata sallaman, idanunsune ya sarƙe acikin na juna, da mamaki akan fuskarsa ya shiga kallonta,  Itama kallonsa take, "Almustapha" Muryar Ummu da suka ji yasa suka ɗauke idanunsu akan juna.
Ummu ce taÆ™araso cikin falon fuskarta É—auke da murmushi.Â
Kallon Zieyaderh tayi tare da cewa "Zieyaderh ga É—ana Almustapha"
Mamakine ya bayyana akan fuskar Zieyaderh amma saita share,cikin sakin fuska tare da murmushi taÉ—an rusuna tagaidashi, shima murmushinne akan fuskarsa ya amsa mata, har yanzu yana me dubanta don baigaji da kallonta ba. Harta haura steps bai É—auke idanunsa akanta ba, Murmushi Ummu tayi sannan ta juya tafice daga cikin falon don dama fita zatayi.
Da ƙarfi ya buga table ɗin dake gabansa ransa amatuƙar ɓace yace "Get out Aneesa!!"
Murmushi Aneesa tayi tare da juya idanunta dake cike da ruwan hawaye, laɓɓanta ta ciza, "Bazan tafi ba RAJ Why kake kyarata? menene bani dashi? Kyau,Ilimi, dukiya, ko kuma me?" Ta tambayeshi hawaye suna mai sauƙa daga cikin idanunta.
Ransa amatuƙar ɓace yace "Kifitarmin a office!!!"
Murmushi mai ciwo Aneesa tayi cike da son ƙuntata masa tace "Baka sona saboda kai bakayarda da kanka bako? Hmmmm najima da sanin abunda kake ɓoyewa RAJ, najima da gane cewa kai Rago ne, Kafito fili kafaɗamin cewa kai ba Namiji bane mana, Ohhhhhh nagane kanajin kunyar sanar da duniya cewa kai wani marar amfanine ko, bansan meyasa ba duk da nasan cewa kai ba Namiji bane amma na liƙe maka, wallahi RAJ saika aure ni koda......"    Wani irin bahagon mari SOORAJ ya sauƙe mata akan fuskarta wanda saida yagigita ta. Bata gama dawowa cikin hayyacinta ba ya ɗamƙi wuyanta da ƙarfi, mannata yayi da jikin bango tare da sanya hannunsa da ƙarfi ya yaga rigan dake jikinta, dayake doguwar rigane ajikinta hakan yasa ya yagata har ƙasa, take surar jikinta ya bayyana, idanunsane suka rikiɗe sukayi wani irin jaaa tamkar anwatsa masa barkono, lokaci guda jikinsa ya ɗauki ɓari tamkar wanda aka jonawa shocking.
"Ni ba Namiji bane ko? Yess niba Namiji bane, amma yanzu zanyi miki abun da wanda ba Namiji ba bazai taɓa iya yimiki shi ba" yana gama faɗan hakan ya wurgata saman table, tare da sanya hannu ya zare belt ɗin dake jikinsa.
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
      *SOORAJ!!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
     *WATTPAD*
  @fatymasardauna
#romance
*This page is dedicated to my Brother HAMEED ALI (@Hameed29) I really ⤠You Brother*
       *Chapter 33*
Wani irin jiri ne ke ɗibansa, duhu shine abun dake neman mamaye ganinsa, jin duniyar yake gaba ɗaya tana juya mai, da ƙyar ya iya buɗe ƙofar ya fito hannunsa dafe da kansa. Jefa ƙafafunsa kawai yakeyi batare da yana kula da inda yasa gaba ba, da ƙyar ya iya kawo kansa wajen motarsa, yana shiga yayi mata key.   Sam baya wani iya ganin gabansa da kyau, yanayin yanda gateman yaga yayo kansa da motar ne yasanya babu shiri da sauri ya buɗe masa gate, mamaki kwance akan fuskarsa na irin tuƙin gangancin da yaga yanayi.
Da wani irin speed yake tuÆ™a motar shikansa baisan wani irin gudu yakeyi ba, babu babban abun tashin hankali da tsoratarwa kamar yanda Æ™wayoyin idanunsa suka rikiÉ—e suka zama jajur dasu, gaba É—aya jijiyoyin dake jikinsa duk sun tashi sunyi raÉ—o raÉ—o, mussamman forehead É—insa wanda jijiyoyi suka fito sukaÉ—i raÉ—a raÉ—a.  Irin gudun da yakeyi akan hanya ne, yasanya mutane da yawa ke kauce masa, da Æ™arfi ya daki gate É—in gidan wanda don kansa saida ya buÉ—e,  aguje mai gadi ya fito don kowa yaji irin dukan da akaiwa gate É—in yasan ba lafiya ba. Da gudu yashigo cikin gidan kodamuwa da gaban motarsa da ya lotse baiyi ba. Wani irin bahagon parking yayi.Â
Ummu da Almustapha ne suka miƙe atare sakamakon jin yanda aka buga ƙofar falon da ƙarfi, waigawansu yayi daidai da shigowansa cikin falon, ƙirjin Ummu ne yashiga bugawa da sauri ganin yanda yake tafiya yana gauraya hanya tamkar wanda ke cikin maye, sannan kuma ga hannunsa dafe da forehead ɗinsa.
"SOORAJ!" Ummu taƙira sunansa aɗan razane.
Bai waiwayo ba baikuma tsaya da tafiyan dayake ba kana kuma bai amsata ba, ya nufi hanyar da zata sadashi da É—akinsa.
"RAJ!" Almustapha yaÆ™ira sunansa,  kamar yanda bai amsa Ummu ba haka bai amsawa Almustapha ba, haka ya buÉ—e Æ™ofar corridor É—insa ya shige. Da sauri Ummu tarufa masa baya, baifi saura taku uku tsakaninsu ba ya shige cikin É—akinsa tare da murzawa kofar key,  mamakine ya kashe Ummu hakan yasa ta tsaya cak, don tunda ta haifeshi bata taÉ“a ganinsa acikin irin wannan yanayin ba.Â
Ajikin ƙofar ya zame tare da sanya hannuwansa ya dafe kansa dake barazanan tarwatsewa.  "Me yasa bazaka fito ka faɗawa duniya cewa kai ba Namiji bane? RAGO!"  waƴannan kalaman suke ta yawo acikin brain ɗinsa suna me hautsina duk wani lissafin nutsuwarsa.  Idanunsa da suka kaɗa suka zama jajur ya buɗe tare da sauƙesu akan mirror, zumbur kamar wanda akawa allura haka ya tashi ahankali yashiga takawa har ya ƙarasa gaban mirror'n, tsayawa yayi yana me kallon kansa, da sauri sauri yashiga cire rigan dake jikinsa, take murɗaɗɗen surar jikinsa da buɗaɗɗun muscles ɗinsa suka bayyana acikin madubin, 6 packs ɗin dake kwance raɗa raɗa akan cikinsa yakai hannu ya shafa,  ɗauke hannunsa daga cikinsa yayi ya taɓa fuskarsa da tayi jajur tsaɓan tsananin ɓacin rai da yake ciki.
"DA GASKE KAI BA NAMIJI BANE!!"
Zuciyarsa tafaɗa masa haka batare daya shiryawa jin hakanba, wani irin ihu yayi tare da sanya hannunsa ya naushi madubin, take ya tarwatse awajen, hannunsa ne ya shiga ɗigar da jini amma ko ajikinsa, wani ƙaton glass wanda yake kamar madubi ansanya rose aciki ya ɗaga tare da wurgi dashi, ƙaran fashewan Glass ɗin take ya cika ɗakin,  tamkar wani zararre haka SOORAJ yaci gaba da wurgi da duk wani abun daya gani, gaba ɗaya ya watsar da kayan shafan dake kan mirror'n sa, kalmar da akace shiba Namiji bane, ita ce kawai keta yawo acikin brain ɗinsa, haka yakeji kamar zai haukace.
Hankalin Ummu ne yakai ƙololuwan tashi jin irin ƙaran fashewan abubuwa dake fitowa daga ɗakin Sooraj, Almustapha ne yaƙaraso da hanzari cike da mamaki yake kallon Ummu, hankalinsa atashe yace "Meke damunsa ne haka?"