Sashe 50
Sooraj Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hawayen dake cikin idanunta ne suka gangaro ahankali tasa hannu tashare,  "Nayarda inasonka, amma zan barwa zuciyata ita kaÉ—ai, zan jure duk wani zafi da Æ™unci, idan har soyayyarka zata zauna azuciata bazata fice ba, ko ba komai watarana ita zata tausheni" maganan da takeyi acikin zuciyarta kenan...  Haka taÆ™are gaba É—aya wunin ranan cikin damuwa, sam walwalanta ya ragu babu wani jin daÉ—i atattare da ita. Koda aka tashi amakaranta data koma gida aÉ—aki ta zauna, ko abinci bata fito taci ba, damuwar SOYAYYARSA ne kwance aÆ™asan ranta.Â
Tun É—azu yaketa juyi akan makeken gadonsa, shikansa baisan tunanin me yake ba, yasan Æ™addara tana iya sauyawa ako da yaushe amma baya fatan tasa Æ™addaran ta sake sauyawa, saboda zai iya jure komai amma banda sabon baÆ™on yanayin dayake samun kansa aciki kwana biyun nan, yasani shi mai rauni ne ako da yaushe... Kansa ya cusa acikin pillow tare da sakin wani numfashi me zafi, baitaÉ“ajin ciwon Æ™addaransa ba sai ayanzu, yanaji ajikinsa cewa zuciyarsa nason wani abu, to amma metakeso? shine abun daya kasa sani, sau da dama yakanjinta awani É“angare ne na zuciyarsa, amma asannu sannu sai yakejin gaba É—aya ta mamaye zuciyarsa, kowani bugun numfashin da zaiyi da fargaba yake tafiya, ada baisan wani damuwa da zafin zuciya ba, amma asannu yanzu duk ta dalilinta yasansu,  yana da buÆ™atar sanin me hakan yake nufi, baisan mezai kira abun ba, amma wani lokaci yakanji dama ace bai santa ba kwata kwata, yakanji inama da ace baizama silan taimakonta ba wataÆ™ila da bata shigo rayuwarsa ba, akullum ji yake kamar an rubuta wani abu daya shafeta acikin Æ™irjinsa, saidai babu wanda zai sanar dashi me hakan ke nufi. Idanunsa da suka kaÉ—a sukai ja ya ware tare da É—aukan wayansa ya turawa peter saÆ™o, akan yayi masa booking flight,   kallon agogo yayi yaga Æ™arfe 7 na dare, ahankali ya sauÆ™o daga kan gadon tare da Æ™arasawa gaban drawer É—insa, wata black trolly ya jawo tare da buÉ—e sip yashiga É—ebo kayansa yana zubawa acikin trolly'n, yagama sawa aransa cewa acikin waÆ´annan satuttukan bazaiyi zaman Nigeria ba....Â
***
Dariya sosai Yasmeen keyi wanda hakan ya matuƙar harzuƙa Aneesa, cikin yanayin fushi tace "Wallahi indai ina da rai bazan taɓa barin SOORAJ ba dole sai na koyardashi yanda zaiyi ya zama namijin gaske!"
Gimtse dariyan da takeyi Yasmeen tayi tare da cewa "Bakida hankali Aneesa, ko kin manta nice wadda nafara son SOORAJ acikin zuciyata? Ke Sha'awar SOORAJ kawai kikeyi Aneesa nikuma ba iya sha'awaba sonsa nakeyi, bandamu ba don kince shiba Namiji bane, ni indai zanna ganinsa akusa dani akullum zan iya jurewa, please Aneesa kibarmin SOORAJ dan Allah Ina burin kasancewa dashi"
Tsuka Aneesa tayi tare da cewa "Duk da cewa shiɗin bashida amfani amma duk da haka inajin sha'awarsa, aranannan naso ace dagaske fyaɗe zaimin, tabbas nasan danaji daɗin da wata mace bata taɓajiba, don hakan ni awajena bazai zamanto fyaɗe ba, hmmm amma haka guy ɗinnan yatafi yabarni da yagaggen riga ko breast ɗina bai iya taɓawa ba!!" Aneesa taƙare maganar cikin yanayi na ƙufula.
Dariya Yasmeen tasakeyi tare da cewa "Bazan hanaki ba Aneesa, amma inaso ki sani bazan janye daga son SOORAJ danake ba saidai mu duka biyun Allah Yabawa me rabo sa'a"
***
Kasancewar Yau Abba zaidawo hakan yasa Oummu tun safe take ta shirye shiryen dawowarsa, tsaye take a kitchine tana Æ™oÆ™arin harhaÉ—a abincin da tayi akan tray... Almustapha ne yashigo cikin kitchine din fuskarsa É—auke da É—an damuwa.  Kallonsa Oummu tayi cike da mamakin ganin yanayinsa tace "Almustapha lapia kake kuwa?"Â
Murmushi yayi tare da cewa.
"Tsoro nakeji Oummu"
Shaye da mamaki Oummu tace "tsoron me?"
Ƙasa yayi da murya tare da cewa "Tsoron abun da muka shirya, nayi wani tunani, yakamata mugayawa RAJ gaskiya Oummu kinsan zuciyarsa, kar azo ayi abunnan kuma yace bayaso, sannan karkuma bayan anyi yazo yace zaiga laifina"
Murmushi Oummu tayi tare da cewa "Karka damu Almustapha, naɓoye hakanne bawai don wani abuba saidon inason wannan auren yafi waƴancan auren nasa ƙarko, jikina yajima da bani cewa awannan karon SOORAJ bazai saki matar da zan aura masa ba,  kayi haƙuri Almustapha mucigaba da gudanar da shirinmu ayanda muka tsara!"
Murmushi Almustapha yayi tare da É—aukan yankakken apple yakai bakinsa cikin yanayi na jin daÉ—i yace "Amma gaskiya Oummu kada asa lokacin bikinnan da yawa, don kinsan bazan iya jurewa ba watarana kada nayi abun dazai sanyashi gane plan É—inmu!"
"Karka damu banajin bikinnan zai wuce 3 weeks saboda nima akwai abun danake hangowa, saidai kuma ita yarinyar ce bansan yazataji ba idan taji haƙiƙanin wanda ta aura."
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
       *SOORAJ!!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
        *WATTPAD*
     @fatymasardauna
#romance
       *Chapter 39*
Amatuƙar gajiye ta dawo daga makaranta, gaba ɗaya ƙafafunta ciwo suke, kasancewar yau ɗin kusan awa guda suka ɗauka tsaye acikin Lab, tana shiga cikin ɗaki tasoma rage kayan jikinta, wani white towel ta ɗaura aƙirjinta wanda ya kawo har kan santala santalan cinyoyinta, bathroom ta wuce kai tsaye, wanka tayi tare da ɗauro alwala. Wata pencil tightly skin gown tasanya wanda bayanta taƙasa yake aɗan tsage,  sosai rigan tabi haɗaɗɗiyar surar jikinta ta lafe,  wani ɗan madaidaicin hijab ta sanya ajikinta, kai tsaye tanufi ɗakin Oummu, tana knocking door ɗin, Oummu ta bata izinin shigowa, Zaune tasameta akan wata luntsumemiyar kujera dake cikin ɗakin, gabanta wasu takardune yayinda hannunta ke ɗauke da pen. Da murmushi akan fuskarta ta amsawa Zieyaderh gaisuwan da tayi mata, tare da ɗan zare farin glass ɗin dake sanye a idonta tana me cewa "Ya school ɗin?" "Alhamdulillah!" Zieyaderh ta amsa aɗan sanyaye, ƙatuwar leda wanda ke ɗauke da tambarin sunan wani super market Oummu ta miƙo mata tare da cewa. "Ungo amshi Kayan da kuka saya da Almustapha ne, ashe wai ke ya sayawa sai kimasa godiya"
Asanyaye takarɓi ledan dake shaƙe da kaya, cikin sanyin daya sake zama sabo agareta tace "Oummu kitayani godiya, nagode sosai!"
Murmushi Oummu tayi irin tasu ta manya tare da cewa "Ae kinfi kusa dashi ayanzu zai kyautu kiyi masa godiyan da kanki!"Â Â
Murmushi kawai tayi cike da kunya ta sadda kanta ƙasa tare da miƙewa tsaye, da ƙyar ta iya jan ledan don tana da nauyi, haka tafita daga cikin ɗakin tanajin wani iri acikin zuciyarta. Tana shiga ɗakinta ta Zazzage ledan akan gado, tabbas sayayyan da sukayi ita dashi ne, sam bata wani ji farinciki ba, juyawa tayi ta fice aɗakin don samawa kanta abun da zata ci, batajin cin wani abu hakan yasa ta tsiyayo fresh milk me sanyi, kanta aƙasa take haura step ɗin da zai sadata da samannasu, sam bata kula da cewa shima yana zuwa ba, haɗuwarsu waje ɗaya ne yasanya gaba ɗaya fresh milk ɗin ya zube masa ajiki, cikin tsautsayi cup ɗin ya faɗi ya tarwatse a wajen. Aɗan razane ta ɗago kanta ta kalleshi, daidai lokacin shima ya ɗago kyawawan idanunsa, idanunsune suka sauƙa acikin na juna, da sauri tayi baya kasancewar sunyi matuƙar kusa da juna, bisa tsautsayi ta aje ƙafanta akan fasassun glass, wani irin ƙara ta sake tare da rumtse idanunta ƙam, beautyful eyes ɗinsa yaɗan zaro waje tare da kallon ƙasa inda ƙafanta tuni har ya soma fidda jini. Ƙaran da tayi shiya janyo hankalin Oummu, da sauri ta fito tare da ƙarasowa inda suke, cikin yanayi na damuwa tace
"Subahanallahi me ya faru?"  cikin tsananin zafin dake ratsa har ƙwaƙwalwarta, ta buɗe idanunta da suka tara ruwan hawaye kana sukai ja, yunƙurin ɗaga ƙafanta ta somayi, amma zafin da takeji ya hanata, hakan yasa ta saki wani ɗan siririn ƙaran wahala,  small pink lips ɗinsa ya ɗan ciza tare da raɓawa ta gefenta zai wuce. "SOORAJ me kayi mata ne?" cewar Oummu tana me ƙoƙarin kama ƙafan Zieyaderh don ta duba, fuska ɗauke da ɗan mamaki yasake ɗan waro Idanunsa alaman ni kuma mezan mata, kana ya taɓe lips ɗinsa.
"Subahanallah tayaya haka ta faru? Glass fa ta taka" Oummu tafaɗa tana me riƙe da ƙafan Zieyaderh, wanda har yanzu yake fidda jini, ƙarasowan Almustapha cikin falon kenan ya taraddasu atsaitsaye, da sauri ya ƙaraso garesu yana me cewa "Lafiya kuwa Oummu me ya faru?"
"Fasashshen glass ta taka, please zoka riƙemin ita naɗauko first aid box sai kayi mata treatment!" Oummu ta faɗa cike da tausayin halin da Zieyaderh ke ciki.
Babu musu Almustapha ya haura kan step É—in tare da sanya hannayensa duka biyu ya kama kafaÉ—un Zieyaderh, wanda hakan yasa harta É—an kwanto cikin jikinsa. SauÆ™e hannayensa akan kafaÉ—unta, yayi daidai da bugawar zuciyarsa, da sauri ya rumtse idanunsa tare da dunÆ™ule hannuwansa, lokaci É—aya yaji wani irin jiri na neman kadashi, aÉ—an hanzarce ya juya cikin azama yabar falon.Â
Da taimakon Almustapha ta iya ɗingisawa zuwa kan kujera, sosai takejin zafi domin kuwa glasses ɗin sun ɗan caketa sosai, Oummu ne ta dawo hannunta ɗauke da first aid box, zama Almustapha yayi akan sofa tare da ɗaukan ƙafannata ya ɗaura akan wani ɗan madaidaicin stull, da cotton yayi using wajen goge mata jinin da ya ɓata ƙafannta, hannunsa yasa ya kama ƙafan, cike da kulawa ya shiga dubawa ko akwai wata ɓoyayyar kwalba dake a
cikin ƙafar, ganin babu yasanyashi ɗaukan hydrogen ya haɗa da auduga ahankali yake ɗan goga mata akan ciwon, kuka tasanya me sauti tare da rumtse idanunta, sosai takejin zafin hydrogen ɗin, murmushi Almustapha yayi ganin yanda take kuka tana me cije baki,  cike da salon tsokana yace.
"Haba Bae da zafi ne?"Â