Sashe 40
Sooraj Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yauwa, dama wai me gadine yanzun yashigo yace wai wani yana sallama dake awaje, shine nace ko kunyi da wani zaizo wajenki ne?"
Idanu Zieyaderh ta zaro, lokaci guda ƙirjinta yashiga wani irin bugu, bakinta narawa tace "Ni....ni...kuma?"
"Eh haka dai yace, yanaga kin tsorata? Maza kije kiga ko wayene bakyau kabar mutum yana jira!" Ummu nagama faÉ—an haka ta juya ta fice daga cikin É—akin.
Tsorone ya kama Zieyaderh adaburce ta sanya hijab dinta,kana ta buÉ—e Æ™ofar É—akin ta fice.  Bataga Ummu afaloba kai tsaye saita nufi hanyar waje.Â
Koda tafito compound É—in gidan idanunta tashiga warewa ko zata hango wanda akace na nemanta.
Tun fitowarta daga cikin falon yake kallonta, sosai tayi masa kyau acikin hijab É—in dake jikinta, ashe sosai uniform ke É“oye kyawunta.   Kamar wanda akace tawaiga bayanta, hangosa tayi tsaye ajikin black car É—insa mercedes benz, sanye yake da riga da wando na bugaggiyar shadda Blue colour wanda tayi matuÆ™ar yi masa kyau, mamakin ganinsane kwance acikin ranta amma saita sunkuyar da kanta Æ™asa tare da nufar inda yake, murmushine kwance akan fuskarsa yana me kallonta harta Æ™araso. Cikin siririyar muryarta tayi masa sallama. Bai amsa sallamannata ba saima tsayawa kallonta da yayi, jin shiru bai amsa mata ba yasanya ta É—ago kanta ta dubeshi, idanunsune suka sarÆ™e cikin na juna, yanayin kallon daya mata yasanya ta sauÆ™ar da idanunta Æ™asa da sauri tana murmushi.  Kansa yaÉ—an sunkuyo yana leÆ™a fuskarta, ganin haka yasa tasanya tafukan hannunta ta rufe fuskarta da sauri. Â
"Jiya nakasa bacci saboda bansan wani hali kike ciki ba, amma ganinki danayi yanzu yasa naji sanyi araina, basai ma kin faɗa ba nagane kinji sauƙi" Yafaɗi haka cike da tsantsar nuna kulawarsa gareta.
Har acikin ranta taji daɗin maganganunsa, domin tanada buƙatar kulawa sosae.
ÆŠan matsowa kusa da ita yayi hartana iya jiyo sassanyan Æ™amshin dake fita ajikinsa. Hannayensa yakai ya zame hannunta dake kan fuskarta.Â
Cikin wata irin sweetness voice yace "Kullum ƙara kyau kike, komai naki me kyaune, zanso kasancewa dake akoda yaushe sannan akowacce rana, please faɗamin kina sona?" yaƙare maganar yana me juya idanunsa akan kyakkyawar fuskarta.
Lumshe kyawawan idanunta tayi sosae zuciyarta ke bugawa, batasan me zatace masa ba, sannan kalamansa sunyi mata nauyi sosai, shikaɗai ya lura da mota ƙiran black range rover dake shigowa cikin gidan, kasancewar ita tabawa ƙofar gate baya, sannan gaba ɗaya tunaninta yatafi izuwa wani wajen daban.  Ahankali taɗan buɗe idanunta tasaci kallonsa, abun da bata saniba shima kallonta yake sai kawai idanunsu ya sauƙa acikin na juna. Da sauri ta kawar da kanka gefe tare da sanya hijab ɗinta ta kare gefen fuskarta, idanunta ne suka sauƙa akan motar da ta shigo cikin gidan, wani irin masifaffen tsorone ya kamata take jikinta ya soma ɓari, lokaci guda jikinta yashiga fidda gumi,  yana gama daidaita parking ɗin motar yafito, sanye yake da white t-shirt and combat army jeans, baƙaramin kyau yayi ba sosai kayan suka fitar da kwarjininsa. Cikin isa yake takunsa yana me dosowa cikin gida, saidai abun mamaki bai ɗago kai ya kallesu ba, bawai kuma don baigansuba tun shigowansa idanunsa sukayi masa tozali dasu,  baya baya Zieyaderh keyi tana me ƙoƙarin ɓoyewa abayan Pharouk, tuni hawayen tsoronsa sun cika idanunta. Yayinda shikuma yake daɗa kusanto inda suke, fuskarsa sam babu alaman wasa ko murmushi akanta.
*Vote*ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
     *SOORAJ!!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
    *WATTPAD*
 @fatymasardauna
#romance
    *Chapter 32*
Cikin nutsuwa yake takunsa, tuni Zieyaderh ta koma bayan Pharouk ta ɓoye, rumtse idanunta tayi ƙam cike da fargaba. Ƙamshin turarensa da yacika hancinta ne yasanya jikinta ya soma rawa, saboda tasan zuwa yanzu yana gab dasu.  Sam bai kallesuba balle yasa aransa cewa da gaske mutanene awajen, kansa tsaye ya wuce.
Aƙalla taɗauki kusan 5 minute ahaka, idanunta a rufe suke, jin shiru bataji motsin kowa ba  yasanya tasoma buɗe idanunta ahankali, da beuty face ɗinsa tasomayin arba yayinda ya kafeta da sexy eyes ɗinsa, waro idanunta waje tayi tare da ɗanja da baya tashiga waige waige.
Murmushin daya bayyana dimples É—insa yayi, tare da ɗan kashe mata idanunsa É—aya.       Â
"Tsoron me kikeyi haka? ba Brother É—inki bane?"
Kanta ta sunkuyar ƙasa tare da sauƙe ajiyar zuciya, duk da bata ganshi awajenba amma amatuƙar tsorace take domin batasan wani hukunci bane zai biyo baya.
"Meyasa kikejin tsoronsa? Ya hanaki kula kowa ne? Waye shi awajenki? Please tell me karkimin ƙarya!"  yafaɗi haka yana me gyara tsayuwarsa tare da kafeta da idanunsa....
Sallama ɗauke aƙasan maƙoshinsa yashiga cikin falon, kai tsaye ɗakinsa ya nufa.
"SOORAJ!" Ummu dake zaune acikin falon taÆ™ira sunanshi.Â
Cak ya tsaya da tafiyan, ahankali ya É—an juyo ya kalleta.
Fuskarta babu alaman wasa batare da ta kalleshi ba tace "Badai ka É—auki maganganun da Abbanka yayi maka amatsayin wasa ba?"
Shiru yayi tare da sunkuyar da kansa ƙasa, baijin zai iya furta wata kalma awannan lokacin.
Sanin halinsa yasanya Ummu cigaba da cewa. "Kashiga hankalinka Sooraj, yakamata ace kasan mekakeyi, sai yaushene zaka fuskanci cewa ka girma? sai yaushe ne zaka nemawa kanka mutumci da daraja tahanyar yin aure? Ashe kafiso koda yaushe muta faɗa muna nanatawa duk akanka kai kaɗai? Idan kasake mahaifinka yayi mummunan fushi dakai to wallahi ba zakaga da kyau ba, sannan kuma gobe Almustapha zai dawo ka tura mota a ɗaukosa!" Ummu tafaɗi maganganun fuskarta babu alaman wasa.
Kansa kawai ya jinjina alaman yaji, ko 1 second baiƙara ba ya juya ya shige ɗakinsa.
Da kallo Ummu tabisa, tarasa hali irin na sooraj wani kalan alfano gareshi, ita tahaifesa amma batasan a ina yasamo wannan miskilancin nasa ba, sam itakam ba haka take ba.
Yana shiga cikin É—akin ya murzawa Æ™ofarsa key, kayan jikinsa ya shiga ragewa, towel ya É—aura ya shige bathroom, ruwa ya sakarwa kansa tare da sanya hannunsa na dama ya dafe bango, lumshe kyawawan idanunsa yayi tare da sauÆ™e ajiyar zuciya, kansa ya É—aga sama ruwa ya shiga dukan fuskarsa, saida numfashinsa yasoma barazanan É—aukewa sannan ya sauÆ™ar da kansa Æ™asa, numfashi yashiga fitarwa akai akai, yana mejin zuciyarsa na bugawa da Æ™arfi.Â
ƘanÆ™ance idanunsa yayi tare da lumshesu alokaci guda. "Zieyaderh!!" yaÆ™ira sunanta in a cool voice É—insa. Â
Kanta ta ɗago tare da ɗan satan kallonsa, cikin muryarta me sanyi tace. "Na'am!"
"Inasonki!" YafaÉ—a asanyaye yana me karyar da kansa gefe.
Kanta tajinjina tare da ɗan sakin murmushi, ƴan siraran laɓɓanta dake motsawa ahankali ya kalla.
Da alama maganace abakinta amma tanajin nauyin furtawa.
"Bakiji daÉ—in zuwana ba ko?"
Kanta ta girgiza alaman "A'a"
"To meyasa ba kya farinciki? Natafi ko kin gaji da ganina?" Ya tambaya yana me zura hannayensa acikin aljihun wandonsa.
Kanta ta girgiza cikin wani irin yanayi na shagwaɓa tace
  "A'a nifa bance haka ba!"
Idanunsa ya lumshe har cikin ransa yaji salon shagwaɓan nata ya taɓasa, cikin ƙasa da murya yace  "to faɗamin"
Tafukan hannayenta tasanya ta rufe fuskarta tana dariya.
"Pleaseeee mana baby faÉ—amin kina sona?"Â
Kasa jurewa tayi da sauri tajuya cikin yanayi na ɗan gudu gudu sauri sauri ta nufi cikin gida, murmushi Pharouk yayi tare da binta da kallo, wani irin sanyi yakeji acikin ransa, duk da cewa bata furta masa da bakinta ba, amma tabbas yasan bataƙinsa, don baiga ƙiyayyarsa acikin ƙwayan idanunta ba, motarsa ya buɗe ya shiga tare dayi mata key, mai gadi ne ya wangale masa gate, haka yabar cikin gidan zuciyarsa da tunani kala kala, gaba ɗaya ayar tambayarsa ya ɗigata ne akan SOORAJ.
Da É—an gudunta tashigo cikin falon, tana rufe Æ™ofar ta saki wata ajiyar zuciya tare da sanya hannu ta dafe Æ™irjinta, ƙoÆ™arin daidaita nutsuwarta tayi sannan takalli É“angaren Sooraj,  jin gabanta ya faÉ—i yasanya ta haura sama tana shiga cikin É—akinta tafaÉ—a kan gado tare da lumshe idanunta, wani iri takeji azuciyarta, batasan dalilin da yasa takejin Pharouk awani É“angare na zuciyarta ba, saidai kuma ako da yaushe kalamansa daÉ—i suke mata.Â
Luf yayi akan gadon tare da sake cusa kansa cikin pillow, gaba ɗaya ya rasa inda zai tsoma kansa yaji daɗi, ba yason yakai gayin abun dazai dameshi daga baya hakan yasa ya jure duk wata damuwarsa, sosai yakejin rauni azuciyarsa, musamman dangane da matsalarsa,,,  yajima yana saƙawa da kuncewa acikin zuciyarsa kafun daga bisani bacci ɓarawo ya sace sa.
Washegari.
Alhamdulillah yau taji daɗin jikinta sosai hakan yasa ta shirya kanta tsab cikin shigar uniform ɗinta, hakanan takejin sanyi azuciyarta, ahankali take saƙƙowa daga kan step ɗin. Ƙaran takun takalmanta yasanya shi ɗago da kansa, dai dai lokacin itama ta ɗago kanta, idanunsune ya sauƙa cikin na juna, da sauri tayi ƙasa da kanta, shima kansa ya kawar tare da ci gaba da sipping coffee ɗinsa.
Sumu sumu haka taÆ™arasa sauÆ™owa daga kan steps É—in, ahankali take tafiya harta Æ™araso inda yake, cikin wata irin murya me sanyi tace "Ina kwana!" Â
Bai amsata ba hakan yasa taɗan ɗago kanta ta kalleshi, ganin kamar baisan tana wajenba yasanya ta soma wasa da yatsun hannunta tana me murzasu, cikin yanayi naɗan shagwaɓa tace "Ina kwana Ya...yah?"
A yanzu kam ɗago kansa yayi ya kalleta saidai haryanzu bai amsa mata ba,  jiki asanyaye ta gyara zaman school bag ɗinta sannan tanufi hanyar fita daga cikin falon.
Kamalu driver tasamu tsaye ajikin mota, da sauri ta ƙarasa tare da buɗe gidan baya ta zauna,  tana ƙoƙarin aje school bag ɗinta, ya buɗe ƙofar motar ya shigo, ƙamshinsa take yacika ko ina dake cikin motar, mamakin shigowarsa cikin motar ne ɗauke akan fuskarta. School bag ɗinta ta rungume aƙirjinta tare da duƙunƙune jikinta waje ɗaya, tunda suka ɗauki titi yake ta faan latsa wayarsa, gaba ɗaya kwarjininsa ya cika mata ido, musamman yau da yasha ado cikin white and black suit, sai ya zamana yaƙara kyau.  Aƙofar makarantar tasu Kamalu driver yayi parking motar, kamar marar gaskiya haka ta buɗe ƙofar motar tafice, ko taku uku batayiba taji ƙaran tashin motar, tana waiwayawa taga sunbar wajen, tana shiga cikin school ta haɗu dasu Nasmah, gaba ɗayansu hankalinsu atashe suke tambayarta yaya jikinta, sosai taji daɗin kulawarsu agareta da haka suka wuce class.