Sashe 36
Sooraj Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
      *Chapter 29*
"I love you!!!"Â ya faÉ—a slowly yana me murza yatsun hanunta dake cikin nasa.
Da sauri ta ɗago golding eyes ɗinta ta kallesa, wani irin abune taji yana yawo acikin jikinta, sam batasan me yasa wani yanki na zuciyarta ke ƙoƙarin accepting ɗinshi ba, hannayenta dake cikin nashi ta soma ƙoƙarin zarewa, babu musu yasake hannun nata, sai dai kuma be janye mayun sexy eyes ɗinsa daga kanta ba.   Murmushin daya bayyana kyawunta tayi tare da miƙewa tsaye, batare da ta kalleshi ba tace "Zan koma class"
Shima miƙewa tsaye yayi tare da ɗan sakin murmushin daya sanya dimples dinsa loɓawa, wani farin envelope yazaro daga cikin aljihunsa, wanda aka ƙawata bayan envelope ɗin da zanen flowers masu sheƙi, gwanin burgewa, miƙa mata envelope ɗin yayi,  ɗago ɗara ɗaran idanunta tayi ta ɗan kalleshi, mumushi yayi mata kamar zai shige jikinta haka ya sake matsowa gaf da ita, yanayin idanunsa ne suka sauya, take taji wani sabon abu na sauƙa ajikinta.  "Pleaseee!!" yaja maganan tare da ɗan ƙanƙantar da idanunsa.  Adaburce tashiga kakkare jikinta, sam bata sabayin irin wannan kusancin da wani namiji ba, gaba ɗaya duk abun da Farouk keyi mata ganinsu take wasu daban, kowacce kalma da zata fito daga bakinsa jinta take tayi mata nauyi, takan rasa nutsuwarta idan taganshi akusa da ita sosai, domin wani irin faɗuwar gaba takeji,   ganin irin mood ɗin data shiga yasanyashi sake kamo soft hand ɗinta, envelope ɗin ya ɗaura mata akan hanunta, tare da bin kyakkyawar fuskarta da ido,  sam batasan da yaushene kuma ya akayi taganta tana tafiya ba, sauri tashiga yi burinta ɗaya taganta acikin class, gaba ɗaya ma ta manta da cewa basuyi sallama ba. Shikuwa Farouk wani killer smile ya sake bayan yaga shiganta cikin class, baisan me yasa ba hakanan yake losing control ɗinsa idan yana kusa da ita,  ayanda ya fahimce ta yarinyace wacce take real innocent, batasan komai agame da soyayya ba, da wannan daman zaiyi amfani wajen koya mata sonsa, zai koya mata yanda zata sosa fiye da kowa, daga ƙarshe kuma zaiyi ƙoƙari wajen ganin ya sameta amatsayin Mallakinsa, sosai yake sonta, sosai yake kuma son kasancewa tare da ita. Da wannan tunanin ya ƙarasa wajen da yayi parking motarsa.
Kamar wacce aka jefo haka ta faɗo cikin class ɗin, ko izinin shiga ajin bata nema ba.  da yake a bencin gaba suke kuma malamin dake cikin class ɗin, gaba ɗaya hankalinsa naga board yana rubutu, shiyasa bai kula da shigowanta ba harta zauna,  kallonta Shukra da Nasmah sukayi, cikin ƙasa ƙasa da murya Nasma tace. "I hope ba wani abun kikayi ba, naga jikinki duk yayi weak"
Sai alokacin taɗan soma dawowa sense ɗinta, murmushi ta ƙaƙalo tare da girgiza kanta alaman babu komae. Nasmah bata sake cewa komai ba ta maida hankalinta ga karatun da ake musu.
Duk abunda Malamin Chemistry É—in ya koya musu ta bayan kunnen Zieyaderh yabi ya wuce, sam ko kaÉ—an hankali da tunaninta ba akansa suke ba, tunaninta yayi nisa ne izuwa wani waje daban, Farouk shine wanda yayi tsaye aranta.
"I love you!!!"
kalmar daya furta mata shiketa dawowa cikin tunaninta, lumshe beauty eyes ɗinta tayi tare da sakin wani murmushi wanda batasan da bayyanarsa ba, hakanan taji wani sanyi aranta, sosai daɗin kalman ke ratsata, kulawa shine abun da ta rasa tun tana ƙarama, kalmar Soyayya kalmace da babu wani wanda ya taɓa furta mata shi, hakan yasa takejin ayanzu tamkar wani kyautan farinciki Farouk ya bata, duk da cewa kai tsaye bazata iya tantance me takeji agame dashi ba, amma tabbas zuciya koya take tanason me kyautata mata, tana a wannan tunaninne har malamin chemistry ɗin yafita batare da ta saniba, kasancewar period ɗinsa ya ƙare, dafa ta da Shukra tayi shi yayi sanadiyar ɓacewan tunanin da take.
"Lafiyanki ƙalau kuwa Zieyaderh?"
Shukra ta tambaya tana me ƙarewa fuskar Zieyaderh'n kallo.
Board ta kalla tare da É—an waiwayawa bayanta, cikin mamaki tace.
"Wae ina chemistry teacher'n ya fita ne?"
"Da ke zai tsaya jira?" Shukra ta bata amsa tana me harhaɗa text books ɗin dake watse saman desk ɗinta.
Murmushi kawai Zieyaderh tayi tare da duban Nasmah, cikin sakewa tace.Â
"Gaskiya ban fahimci abun daya koyarba please Nasmah taimaka min"
Dukansu tsaida abunda sukeyi sukayi tare da kallonta.
"Bazaki taÉ“a fahimta ba ae tunda anzuba miki kalaman love acikin brain É—inki" Shukra tafaÉ—a tana me guntse dariyar dake ranta.Â
Hararanta Zieyaderh tayi tare da cewa "Love kuma?"
Dariya Nasmah da Shukra sukayi tare da tafawa,  kallonsu tayi kawai itama saitayi murmushi,Â
jujjuya envelope ɗin dake hanunta ta shiga yi.
"Lover gurl!" Shukra tafaɗa tana dariya.
Kallonta Zieyaderh tayi, cikin yanayi na shagwaɓa tace "Allah Shukra banaso fa" Dariya dukansu suka sanya, envelope din dake hanunta ta soma ƙoƙarin buɗewa, duk suka zuba mata ido.
Wani golding colour neck chain ne me kyau da tsadar gaske ne ya bayyana acikin envelope É—in.
"Wow!!" Nasma da Shukra suka haɗa baki wajen faɗa, da sauri Nasma ta karɓi envelope ɗin ta ciro chain ɗin,   saboda tsabar kyawun chain din har ɗauke musu ido yake.
Kallon Zieyaderh Nasmah tayi tare da cewa  "Gaskiya guy É—innan ya haÉ—u, wannan chain É—infa na gold ne, zaikai 50k fa!"Â
"Wasa ma kike, zai iya kai 60k wannan neck chain din, gaskia guy É—innan ya iya bada gift" Shukra tafaÉ—a tana me jujjuya chain É—in ahanunta.
Zaro idanu Zieyaderh tayi sakamakon jin kuÉ—in chain É—in, cikin yanayi na tsoro tace.
"Zan maida masa gaskiya ni bazan karɓa ba"
Baki Nasma da Shukra suka sake suna kallonta, cikin nuna mata batasan me takeyi ba Shukra tace "Zaki mayar masa fa kikace?"
"Eh, bazan iya sawa ba gaskiya" Zieyaderh tafaÉ—i haka har acikin azuciyarta.
Dariya suka sanya su duka biyun, cikin dariya Nasmah tace
"Allah har yanzun baki waye ba babe, ae idan masoyinka ya maka kyauta baka maida masa."
Murmushi kawai Zieyaderh tayi kana ta kifa kanta akan desk, wani abune taji ya tsaya mata arai, har abada bazata taÉ“a manta matsayinta da kuma wacece itaba, sam bazata yaudari kanta ba, tanajin su Nasmah nata yaba neck chain É—in tayi musu shiru,, Shigowan Islamic teacher yasanya su yin shiru, tare da bada hankalinsu gareshi.  Gaba É—aya wunin ranan Zieyaderh asukurkuce tayishi, abu biyune ke tsaye aranta,  ƙarfe 5 pm daidai aka kaÉ—a musu Æ™ararrawan tashi. AmatuÆ™ar gajiye takejin kanta, sama sama sukayi sallama dasu Nasmah, kana tanufi inda Kamalu driver ke tsaye yana jiranta, gidan baya ta buÉ—e ta shiga, duk da cewa tafi yawan zama agidan gaba, don bata damu da zaman gidan baya ba.Â
Tunda suka ɗauki hanya ta maida hankalinta kan titi, sanyin AC'n dake tashi acikin motar ne ya sanya tasomajin sanyi,  hakan yasa ta duƙunƙune jikinta.
Saida sukazo gaban tamfatsetsen gate ɗin gidan Kamalu driver ya danna horn, take aka wangale masa gate ɗin gidan ya tura hancin motar ciki.
Wata Black colour jeep ce tayi parking a gefen gidan, wanda tun barowarsu makaranta take biye dasu batare da sunsan da hakan ba.  Murmushi Farouk yayi tare da sauÆ™e ajiyar zuciya, key ya sake yiwa motar tare dayin reverse, sai yanzu yakejin sanyi aransa, sam bada wasa yakeson Zieyaderh ba, so yake ya mallaketa, so yake ta soshi fiye da yanda zata so kowa, aransa ya gama yarda da shawaran da zuciyarsa ta basa, saboda haka da confidence É—insa ya juya yakoma inda ya fito. Â
Kamalu driver na gama daidaita parking, agajiye ta buɗe murfin motar ta fice, school bag na riƙe ahanunta ta nufi hanyar da zai sadata da babban falon gidan,  bakinta ɗauke da sallama ta shiga cikin falon, babu kowa afalon sai TV plasma wanda yaketa aiki shi kaɗai, direct sama ta wuce, kamar zata wuce ɗakinta sai kuma ta ƙarasa gaban ɗakin Ummu tayi knocking, daga cikin ɗakin Ummu dake zaune tana karanta jarida tace "Yes come in"
Tura ƙofar ɗakin tayi tashiga bakinta ɗauke da sallama, ganinta yasa Ummu taɗanyi murmushi.
"Barka da gida Ummu" Zieyaderh tafaɗa cikin ƙasa da kai.
"Yauwa Zieyaderh kindawo ko, ya school É—in?"
"Alhamdulillah!" Zieyaderh tafaÉ—a still aÉ—an kunyace, domin har acikin zuciyarta tanajin girman Ummu.Â
"Masha Allah, to je kicire uniform É—in akwai abinci a dinning" Cike da kulawa Ummu tafaÉ—i haka.
Miƙewa Zieyaderh tayi tare da cewa "to"
Har ta fice daga cikin ɗakin Ummu bata daina kallonta ba, hakanan alkunyan Zieyaderh'n ke burgeta, sam baruwanta da rawan kai, komai nata acikin sanyi takeyinshi, tabbas zata sowa ɗanta Almustapha samun kyakkyawar yarinya kamar Zieyaderh, ta yanke hukunci aranta zata samu Mas'oud suyi magana, lallai tanason ganin iyayen Zieyaderh, don tanason nemawa ɗanta Almustapha auren Zieyaderh a wajensu, tasan Almustapha bazai taɓa ƙin zaɓinta ba, musamman ma idan yaga Zieyaderh tasan dole zai sota, dama kuma shi bai da wata matsala bakaman SOORAJ ba wanda komai nasa aƙa'idance yake.