Sashe 42
Sooraj Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hawayene kwance acikin idanun Ummu amma saitayi Æ™oÆ™arin maidasu cike da damuwa tace "Almustapha bansani ba, kafun nazo ma ya rufe Æ™ofarsa, bantaÉ“a ganin Sooraj acikin irin wannan yanayin ba, bana fata acemin shaye shaye Sooraj yayi, domin sam ni ajinina ban haifi Mashayi ba, don Allah Almustapha kamasa magana ya buÉ—e Æ™ofarnan!" Duk yanda Ummu taso hana Æ™walla fitowa daga cikin idanunta saida suka fito.Â
Hankalin Almustapha amatuƙar tashe yashiga bubbuga ƙofan yana ƙiran sunan SOORAJ.
Ya soma fita daga hayyacinsa, gaba É—aya ya birkita É—akin, yayi watsi da komai. Jinine ke É—iga ahanunsa sosai, gaba É—aya ya É“ata Æ™asan É—akin da É—igo É—igon jini.  Wani irin jiri ne ke É—ibansa, hakan yasanya shi faÉ—awa kan gado ya lumshe idanunsa, jiyake kamar duniyar zata kife tsabar tsananin ciwon da kansa ke masa.Â
Tun yanajin yanda Almustapha ke buga ƙofar har ya daina jin komai, sakamakon wani wahalallen bacci daya ɗaukesa.
Ummu kuwa ganin yaƙi buɗe ƙofan yasanya taje ta ɗauko spire key na ɗakinsa, Almustapha ne ya buɗe suka shigo atare, mamaki da tsorone ya bayyana akan fuskokinsu sakamakon yanda suka ga ɗakin ya sauya kammani, ga kuma ɗigo ɗigon jini akan tiles, kan gado Ummu ta kalla nan ta hangoshi yayi kwanciyar ruf da ciki, hannunsa kuwa duk jini ne wanda ya bushe.
Da sauri taÆ™arasa tare da sanya hannu ta taÉ“ashi "Sooraj!!" Ta Æ™ira sunansa murya araunane, kana taÉ—an leÆ™a fuskarsa. Wani irin ajiyar zuciya ta sauÆ™e alokacin dataga bacci yake. Kallon Almustapha dake tsaye yayi shiru tayi, sannan tashiga Æ™arewa É—akin kallo, gaba É—aya Sooraj ya hautsina komai, fasssun glasses da mirrors ne zube aÆ™asan É—akin wanda idan baka kulaba tsab zasu raunata ka.Â
"Mutafi" tace da Almustapha tana me wucewa gaba, babu musu ya rufa mata baya.Â
Kallonta Almustapha yayi tsananin damuwa ne bayyane akan fuskarsa yace "Dama bashida lafiya ne Ummu? ko akwai wata damuwa ne?"
"Lafiyanshi ƙalau Almustapha ko da safe ma anan yayi breakfast, bansan mene yasameshi ba, ban taɓa ganinsa acikin irin wannan yanayin ba. Ko na ƙira Abbanku ne?"
Da sauri Almustapha yace "Karki ƙirashi Ummu, Isha Allah babu wata matsala maybe anɓata masa rai ne, kinsan Sooraj tun muna ƙanana bai iya ɓacin rai ba"
Ajiyar zuciya Ummu ta sauƙe sakamakon jin abun da Almustapha yace, tabbas SOORAJ bai iya ɓacin rai ba sam, idan ransa ya ɓaci to sai gyaran Allah. Daga nan bata sake cewa komai ba ta haura sama.
Zieyaderh ce zaune akan gado sanye take da dogon wando marar nauyi wanda yakasance rubber pencil, sai wata Æ´ar farar vest marar hannu, tayi shigarne saboda ana yanayi na zafi, jin motsi kamar za'a shigo É—akin, yasanya ta É—aukar hijab É—inta dake kusa da ita ta sanya da sauri, tana gama sanya Hijab É—in taji ana knocking Æ™ofa, bedroom slippers É—inta ta sanya kana ta nufi jikin Æ™ofan, tana buÉ—ewa tayi arba da Ummu, É—an matsawa baya tayi zatayi magana Ummu tarigata da cewa.  "Kije ki kimtsawa Yayanki É—akinsa, sannan kuma kiyi hankali wajen shiga É—akin akwai fasassun kwalba zasu iya raunataki!"  bata wani tsaya jin ta bakin Zieyaderh'n ba ta juya ta nufi É—akinta, Mamakine yaÉ—an kama Zieyaderh musamman yanda taga damuwa kwance akan fuskar Ummu, sannan kuma Ummu bata taÉ“a cewa ta gyara masa É—aki ba sai yau, da wannan tunanin acikin ranta ta sauÆ™o Æ™asa kai tsaye ta nufi É—akinsa, ko lura da Almustapha dake zaune acikin falon ba tayi ba.Â
Ahankali tatura ƙofar ɗakin ta shiga bakinta ɗauke da sallama,  da fasassun glasses ɗin dake ƙasa tasomayin arba, baki buɗe take ƙarewa kowani kusurwa dake cikin ɗakin kallo, mamakin yanda aka hargitsa ɗakinne ya kamata, don kuwa ancire komai daga ma'ajinsa anyardashi ƙasa.  Kallon Beedshet ɗin dake yashe aƙasa tayi sannan ta dawo da kallonta kan gado inda yake kwance, ƙirjinta ne taji yaɗan buga don ayanda taga ɗakin ahaukace batayi tsammanin ganin wani acikinsa ba. Idanunta ne suka sauƙa akan hannunsa wanda ke ɗauke da jini, wani irin tashi tsikar jikinta yayi, har saida ta ɗan ciza laɓɓanta.   "Kenan shine yayi duk wannan abun?" tambayar da tayiwa kanta kenan tana me duban jinin dake jikin tiles ɗin.  cikin takatsantsan ta ƙarasa gaban gadon tare da kafeshi da ido.  "Meke damunshi? Bashi da lafiya ne?" zuciyarta ta tambayeta tambayar da bata da amsa.   Ganin saƙawa da kuncewa ba nata bane yasanya ta ɗauki abun shara da packer tashiga tattara glasses ɗin, tana kammalawa ta ɗauko moper tayi mopping ɗin wajen, room freshner ta fesa acikin ɗakin take ko ina yaɗauki ƙamshi, kayan shafansa ta jere masa akan mirror sannan ta ninke bedsheet ɗin dake ƙasa ta ɗaurasa akan gado,   saida ta maida komai dake cikin ɗakin nead kafun ta buɗe fridge ta ɗauko ruwa wanda bashi da sanyi sosai, audugan da ta gani acikin drawer ɗinsa ta ɗauko, ahankali taƙaraso jikin gadon tare da zama daɓas akan carpet ɗin daya kewaye gadon, dayake hannun nasa me ciwon ba'akan gadon yake ba hakan ya bata daman sanya hannunta ta kamo nasa hannun, ruwa ta ɗiga ajikin auduga sannan tashiga goge masa busashshen jinin dake hannunsa, ahankali takeyi kuma cikin nutsuwa gudun kada ta tashesa.
Ahankali yaɗan buɗe idanunsa da suka ƙanƙance, cute face ɗinta ya kalla da kuma small lips ɗinta, maida idanunsa yayi ya rufe yana mejin yanda take lallaɓa hannun nasa tamkar wanda aka bawa ajiyan ƙwai,    sam batasan da cewa ya farka ba,domin gaba ɗaya tabada hankalinta ga aikin da takeyi,   tas ta goge masa jini har ya zamana tana iya ganin yankewan da yayi, wani irin tausayinsa ne taji ya kamata, tasan dole idan ya farka sai ciwon yayi masa zafi, wata ƙila yanzu ma yanayi masa zafi, tunowa da haka yasanya taɗan sunkuyo da kanta, ahankali tashiga hura masa iskan bakinta adaidai kan ciwon, tayi hakanne saboda ta sama masa sauƙi, kasancewar idan taji ciwo in tana hurashi baya yi mata zafi, hakan yasa tashiga yi masa.
Wani irin sanyi yakeji na ratsa jikinsa, duk da cewa ciwon bayayi masa wani zafi sosai, amma hakan da tayi masa ya sanya ya samu relief, don har wani sabon bacci yaji yana fusgarsa, luf yasakeyi akan gadon tare da sake lumshe idanunsa. Sai yanzu yakejin ya dawo cikin sense ɗinsa, sai yanzu abubuwan da yayi ɗazu ke dawowa cikin brain ɗinsa,   shiru yayi yana mejin yanda zuciyarsa ke bugawa, tabbas SHI BA NAMIJI BANE yau ya sake tabbatarwa kansa da hakan, duk da cewa tuntuni yasan yana da rauni ta ɓangaren mu'amala da mace amma baiyi tunanin matsalartasa takai har haka ba, bazai taɓa iya biyawa wata mace buƙatarta ba, sannan bazai taɓa iya alfahari da kanshi amatsayin cikakken Namiji ba, baisan menene Sha'awa ba, bai taɓa jiba bai kuma san ya akeji ba, baisan ya Sex yake ba bai kuma san ya daɗi da rashinsa yake ba. Tabbas shi gwanine akowani ɓangare amma awannan ɓangaren shi rago ne. Zuwa yanzu ƙwaƙwalwarsa takusa daina aiki domin kuwa tunani na neman illata ta, Meyasa bayajin Sha'awar mace? Me yasa bazai taɓa iya yin sex da mace ba? Me yasa bayajin wani abu na musamman ajikinsa dan gane da kowacce mace? Waƴannan tambayoyin sunjima suna barazanan tarwatsa zuciyarsa wajen neman amsarsu amma har yau baisamu amsan ba, hakan yasa ya rufe sirrinsa yabar abun amatsayin ƘADDARA me girma agareshi. Ajiyar zuciya me ƙarfi ya sauƙe, tare da rumtse idanunsa da ƙarfi, shi LOOSER ne, amma duk da haka baya fatan ci gaba da zama looser akoda yaushe, saboda haka ayanzu baijin zai baiwa hawayen dake cikin idanunsa daman fitowa......
(Kowani bawa da irin Æ™addaransa, haka kuma kowani labari da irin yanda aka tsarashi, tabbas nasan nan gaba kaÉ—an zanzo wajen da bazai taÉ“a yi muku daÉ—i ba, bakuma zanzo wajen ason raina bane ba, labarinne yazo ahaka, sai ansha gwagwarmaya, sai anfuskanci Æ™alubale, sai kuma anjure ake kaiwa ga daÉ—i,  tabbas wasunku nasan bazasu iya juran wannnan wajenba, nasan Æ™orafe Æ™orafen ku zaita iskeni, nasan zakuyi challenge's É—ina, wasunku zasu faÉ—amin magana mai daÉ—i, wasunku kuwa zanji saÉ“anin haka daga bakunansu, tun ayanzu ina fuskantar challenge's daga wajen wasu, tabbas nice me labari kuma nice me rubutu, idan asonane ako da yaushe nayi abun dazai faranta ranku, wannan shine kullum fata na, watarana inada important abun da zanyi amma haka nake squeesing nayi typing duk dan nafaranta muku, shin me zanji araina idan kuka jefeni da magana marar daÉ—i? kunaga zanji Æ™arfin guiwa da farincikin sake yi muku wani fejin da zaku karanta? Tabbas nasan kuna Æ™oÆ™ari sosai sosai,musamman yanda kuke mini votes da comment, har acikin raina ku na dabanne My Wattpadians people, acikinku wasu ke faranta raina akuma cikinku wasu ke disturbing É—ina, amma nidai ina muku son so, nasan wasu mutane dagangan suke faÉ—an wata maganan duk dan su É“ata raina, amma babu damuwa dukanku ni inasonku.... Ni mutumce me Æ™aunar duk wani maisona.... Please! Please!! Pleaseeeee!!! Idan kinsan nan gaba kaÉ—an zaki fito kiyi challenging É—ina akan labarinnan don Allah ki haÆ™ura da karantawa wannan roÆ™o ne nayi muku masu challenge's É—ina. Love You all and Son So My lovely fansâ¤*
*Vote and Comment*ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
       *SOORAJ!!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
      *WATTPAD*
    @fatymasardauna
#romance
        *Chapter 34*