Sashe 43
Sooraj Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali idanunta ke lumshewa da alama bacci takeji, amma kuma har izuwa wannan lokacin bata daina hura masa iskan dake bakinta ba.  Ahankali yake fitar da numfashi, yana mejin sanyi na sauƙa acikin zuciyarsa, juyo da kansa ɓangaren da take yayi tare da sauƙe gajiyayyun idanunsa akanta,  itama ɗago manya manyan idanunta tayi ta kalleshi, hakan yabawa idanunsu daman sarƙewa acikin na juna, wani irin mimmiƙewa gashin dake jikinta sukayi, take tsikar jikinta ya shiga zubawa, tamkar wacce aka watsawa ruwan sanyi, ba komai ya haifar mata da hakan ba kuwa, face arba da sexy eye balls ɗinsa da tayi, wanda suke lumshewa ahankali tamkar na mejin bacci. ƙasa tayi da idanunta, batare da ta sake hannunsa dake cikin nata ba, ƙofar ɗakin aka buɗe hakan yasa ta ɗago kanta da sauri ta kalli ƙofan, Almustapha ne ya shigo bakinsa ɗauke da sallama, da sauri tatashi daga zaunen da take tare da sakin hannunsa ta koma gefe.  Ƙarasowa cikin ɗakin Almustapha yayi yana me ƙare mata kallo, cikin muryarsa me sanyi yace. "Ya tashi ne?"
Kai kawai ta iya gyaɗa masa alamar "Eh" Raɓawa tayi tagefenshi ta fice daga cikin ɗakin.  Binta yayi da kallo harta fice, ajiyar zuciya ya sauƙe tare da juyowa ya kalli Sooraj wanda ko motsawa baiyi ba.
"RAJ" Almustapha yaƙira sunanshi.
"Ummm!" Sooraj ya amsa masa akasalance yana meƙoƙarin tashi zaune.
Kallonsa Almustapha yayi sosai sai kawai yayi murmushi tare da cewa. "Ya jikin naka?"
"Wani yace maka banida lafiya ne?" Sooraj ya faɗa yana me ƙoƙarin sauƙa daga kan gadon.
"No ni ne kawai nake tunanin baka da lafiya, ko dai mutanen naka ne suka motsa?" Almustapha ya tambaya yana me ƙoƙarin gimtse dariyan dake bakinsa.
Hararansa Sooraj yayi baice dashi komai ba ya nufi hanyar da zai sadashi da bathroom, sarai yasan iskancin Almustapha yawane dashi, yanzu idan ya tsaya yadinga ɓata ransa kenan.
Dariya Almustapha yayi tare da jawo laptop É—in Sooraj É—in yashiga amfani dashi.
Luf tayi akan gado tana me sauÆ™e ajiyar zuciya akai akai, ƙwayan idanunsa ne keta yiwa nata idanun gizo, lumshe idanunta tayi tare da sakeyin hugging pillow'n dake hannunta, hancinta takai kan hannunta wanda tariÆ™eshi dashi, sosai hannunnata ke Æ™amshinsa, wani irin kasalane taji yana sauÆ™a mata, tabbas ayanzu tayarda da cewa shiÉ—in na musammanne, kamar yanda komai da ya shafesa yake na musamman.Â
Tari yake sosai acikin toilet É—in, wanda har hakan yaÉ—auki hankalin Almustapha dake zaune akan gado, ɗan tsayawa yayi ajikin Æ™ofar toilet É—in, tare da cewa "RAJ are you Okay?" shiru baiji ya amsa masa ba, hakan yasa ya tura Æ™ofar bathroom É—in, da sauri ya Æ™arasa wajen Sooraj dake tsaye agaban sink yana goge bakinsa da tissue.Â
Idanu Almustapha ya zaro tare da duban tissue ɗin dake hannun Sooraj hankalinsa amatuƙar tashe yace
"RAJ jinin mene wannan?"
Hararansa Sooraj yayi cike da ƙosawa yace
"Amma dai ban gayyatoka ba ko?"
Fuskar Almustapha babu alaman wasa ko tsokana yasake cewa. "RAJ jinin menene wannan? please tell me dama baka da lafiya sosai har haka ne?" Gaba É—aya Almustapha ya É—aga hankalinsa.
"Bakina ne ya fashe!" Sooraj yafaÉ—a ataÆ™aice yana me sanya ruwa ya shiga wanke bakinsa.Â
Kamar statue haka Almustapha ya tsaya yana kallon Sooraj, sam bai yarda da cewa wai bakinsa ne ya fashe ba, cikin yanayi me É—auke da tsananin damuwa yace
"Shi kuma tarin da kake fa?"
"Uhhhhhh! am tired, please Mustapha leave me alone!!" Sooraj yafaÉ—i haka yana me dafe forehead É—insa, sam bayason irin wannnan tambayoyin da Almustapha keyi masa.
Jiki asanyaye Almustapha ya juya ya fice daga cikin toilet É—in, saidai har cikin ransa yasan wannan jinin daya gani abakin Sooraj bana lafiya ba ne.
Almustapha na fita Sooraj ya sanya duka hannayensa ya riÆ™e weast É—inshi, iska ya fesar ta bakinsa tare da lumshe idanunsa, shikansa yasan bai taÉ“ayin tari yaga jini ba sai yau, sai alokacin ya tuna da cewa sam bayashan maganinsa. Wanka yayi kana ya É—auro alwala, towel É—aure a weast É—inshi ya fito, black jeans and black t-shirt ya sanya, duk Almustapha na kallonshi, ganin zai fita baice dashi komai ba yasanya Almustapha tashi da sauri ya bishi, atare suka tafi masallaci.....Â
Saturday.
Kasancewar yau ba makaranta hakan yasanya tun tashinta tashige kitchine, zuwa yanzu ta iya abubuwa da dama na dangane da girki, saboda haka kafun Ummu ta sauƙo ma ta kammala kusan rabin aikin, ɗauke da murmushi Ummu ta shigo cikin kitchine ɗin.
"Zieyaderh!" Ummu taƙira sunanta.
Barin aikin da takeyi tayi tare da juyowa, cikin ladabi tace " Ummu ina kwana"
"Lafiya lau" Ummu ta amsa mata tana me Æ™arasowa cikin kitchine É—in. Â
Atare suka kammala aikin, kamar koda yaushe Zieyaderh ne ta jere duka abincin akan dinning,  Ƙamshin turarensa ne yafara sanar da ita zuwanshi, hakan yasa ta kasa ɗaga idanunta. Shine agaba Almustapha na biye dashi abaya haka suka nufo wajen dinning ɗin, Ummu naganinsu tasaki murmushin jin daɗi.
"Morning Maaa!" Sooraj ya faɗa agajarce yana me ƙoƙarin zama akan kujera.
"Morning" Ummu ta amsa tana me É—an shafa kansa.
Rungumeta Almustapha yayi tare da yimata kiss a forehead É—inta cike da kulawa yace.
"Good Morning Ummuna!" Murmushi Ummu tayi tare da shima da shafa kansa tace.
"Morning My Son"
Tana É—ago idanunta suka faÉ—a cikin na Almustapha hakan yasa ta saki murmushi tare da cewa "Ina kwana"
Murmushin shima yayi mata haÉ—e da cewa "Kintashi lafiya?"
"Lafiya" ta amsa tana me Æ™oÆ™arin serving É—insu.Â
ÆŠan satan kallon Sooraj tayi, taga gaba É—aya hankalinsa nakan wayarsa, cikin sanyi tace.
"Yayah Ina kwana!"
Shiru yayi kamar bazai amsa ta ba sai kuma ya amsa mata da "Lafiya" acan Æ™asan maÆ™oshinsa.Â
Kamar yanda tasani kuma taga bashida wani abun sha daya wuce fruit salad, hakan yasa ta ajiye wani glass bowl wanda ke É—auke da fruit salad agabansa.Â
Serving ɗin kanta tayi sannan ta zauna, Ummu da Almustapha ne kawae keta hira, itakam dama mezatace acikin hirarsu, shikuwa SOORAJ dama kowa yasan ba magana yake ba.... Jin hirar su Ummu na damunsane yasanyashi miƙewa tsaye yabar wajen, da kallo Ummu tabisa har ya shige ɗakinsa.
Ahankali Zieyaderh itama tamiƙe tsaye don dama tuntuni ta ƙoshi da abincin, damar tashi kawai takejira. Sunanta da Ummu taƙira yasanyata dakatawa daga yunƙurin barin wajen da takeyi.
"Zauna inason magana dake" Ummu tafaɗa tana me ƙokarin aje kofin tea din dake hannunta.
Ƙirjinta ne yashiga bugawa lokaci ɗaya taji gabanta ya faɗi, aɗaɗare ta koma ta zauna akan kujera, miƙewa tsaye Almustapha yayi tare da ɗaukan kofin tea dinsa yabar wajen.
"Zieyaderh!" Ummu taƙira sunanta.
Bata iya amsawa ba saidai É—ago kai da tayi ta kalli Ummun jiki asanyaye.
Ummu bata wani damu da rashin amsawannata ba tace "Nayi magana da Mas'oud saidai abun da yafaɗamin akanki ya matuƙar girgizani, inaso kifaɗamin gaskiyar wacece ke? sannan kuma inason sanin ina mahaifanki suke da har zaki nesanta kanki dasu, karkimin ƙarya don banason ƙarya, Inajinki!" Ummu tafaɗi maganar tana me maida gaba ɗaya attention ɗinta ga Zieyaderh.
Ƙirjinta ne ya buga take idanunta suka cicciko da ƙwalla, bakinta na rawa tace. "Banda mahaifiya tun ina ƙarama ta rasu, natashi agaban Mahaifina da kuma matarsa sam bansan wani abu waishi soyayya ba, kullum cikin ƙunci da kaɗaici nake rayuwa, babu wani wanda yadamu da farinciki ko jin daɗi na, bansan kowa daga cikin dangin mahaifiyata ba saboda naji Babana yace ita ba ƴar garinmu bace, ban kuma san inane garinsu ba, tun ina ƙarama nayi sabo da wahalwahalun rayuwa, duk wani rashin gata ya ƙare akaina, sam babana bai ɗaukeni ƴa wacce ya haifa acikinsa ba, bansan daɗin mahaifi ba" Kuka ta fashe dashi tare da kifa kanta ajikin table, saida tayi kuka sosai sannan ta ɗago kanta hawayenta ta share kana ta cigaba da bawa Ummu labarinta, kama daga kan zancen aurenta da tsoho ɗan dashe har izuwa yanzu da take tare dasu, durƙusawa tayi akan guiwowinta cikin kuka tace "Ummu ki gafarceni saboda ni Ya Mas'oud yayi miki ƙarya."
Hawaye ne suka cika idanun Ummu, tabbas yarinya ƙarama kamar Zieyaderh bai kamata ace an banzatar da ita har haka ba, ya kamata ne ace anbata kyakkyawan kulawa.
KafaÉ—unta Ummu takama ta É—agota cike da kulawa tashiga share mata hawayen dake kwaranya akan fuskarta.
"Ya isa daina kukan haka nan, naga kanki yayi datti É—auko mayafinki muje shagon saloon!" Ummu tafaÉ—i haka cike da kulawa.
Jiki asanyaye haka Zieyaderh ta haura sama don É—auko mayafinta. Da kallon tausayi Ummu tabi bayanta, bawani jimawa sosai sai gata ta dawo sanye da hijab ajikinta.
Ko amota shirune ya biyo baya tsakaninsu, dan kowa da abun dayake saƙawa acikin ransa. Ummu kam tuni tagama yanke shawaran abun dake ranta, wayarta ta ɗauka ta turawa Almustapha da Sooraj text akan tanason ganinsu, daga haka ta aje wayarta.
Sosai aka gyarawa Zieyaderh dogon gashinta, lokaci guda ya ɗauki ƙamshi da walwali, daga shagon saloon Super market suka wuce, sosai Ummu ta sai mata kayan kwalliya dana sawa masu kyaun gaske, daganan suka ɗauko hanyar dawowa gida.
Tana sanya ƙafarta acikin falon idanunta suka sauƙa acikin na Almustapha wanda yasha kyau cikin baƙaƙen kaya. Da sauri tayi ƙasa da kanta, don har acikin ranta batajin daɗin irin kallon da yakeyi mata, kai tsaye ta haura sama nan tabar Ummu afalon.
Ummu na zama akan kujera Ya buɗe ƙofar ɗakinsa ya fito, sanye yake da army 3 guater jeans da kuma black t-shirt, fuskarsannan babu alaman farinciki ko sakewa akanta, haka yaƙaraso cikin falon, akan kujeran dake facing na Ummu ya zauna tare da ciro phone ɗinsa daga aljihun wandonsa yasoma dannawa.
Gyara zama Ummu tayi cikin yanayi na kulawa tace "Banƙiraku nan don na faɗa muku wasa ba"Kallon Almustapha tayi cikin kulawa taƙira sunanshi, da "Na'am ya amsa mata tare da ɗagowa ya kalleta.
"Nasan banice na haifeka ba, amma kuma kana mini biyayya tamkar yanda zakayiwa mahaifiyarka, haƙiƙa amatsayina na yar mahaifiyarka inada ƴancin dazan iya zartar da duk hukuncin da naso akanka, kasani tamkar yanda nakeson ɗan cikina Sooraj kaima haka nake sonka, saboda haka na zaɓa maka matar da zaka aura ina fatan bazaka watsamin ƙasa a ido ba?"