Sashe 69
Sooraj Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Ƙaddara itace wacce tarigayi fata Mas'oud, kamar yanda Dr.Waleey ya faɗa hakane, ƙaddarata tana da girma sosai, banso shigowarta cikin rayuwata ba Mas'oud, saboda nafi kowa sanin menene illata, bazan amfaneta dakomai ba, sannan aurena yazama laluri agareta, aurena zai kashe mata ƙuruciyarta zai kuma kashe mata lokacinta, anayin aure ne don aji daɗi akuma raya sunna, bazan taɓa iya jiyar da ita wannan daɗin ba Mas'oud, saboda ina ɗauke da Nakasa." Ɗan tsagaitawa yayi da maganan, still murmushi yayi tare da lumshe idanunsa, cikin sanyin murya yace.
"Kasan yanda nakeji akanta kuwa Mas'oud? Bansan daliliba amma kowani bugun zuciyata da tunaninta yake tafiya, Inajinta awani ɓangare na jikina, tayaya zan cutar da yarinya ƙarama kamarta? duk wata mace indai bata kasance marar lafiya ba tabbas nasan tana buƙatar Namiji akusa da ita, Ni nakasance saɓanin tunanin mutane, bazan amfaneta ba." Ajiyar zuciya ya sauƙe tare da ɗan cije laɓɓansa, yanzun kam sosai rauni ya bayyana akan kyakkyawar fuskarsa, tunda yake bai taɓajin ciwo da ɗacin rashin kasancewarsa lafiyayyen namiji ba sai yau, dama irin wannan ranan yaketa gudu, shiyasa ya keɓe rayuwarsa daga sha'anin mata, irin wannan raunin yake gujewa kansa shiyasa ya nesanta kansa da soyayya, gashi duk iyaka gudunsa ranar ta riskesa, ɗago idanunsa yayi ya kalli Mas'oud wanda ƙwalla suka cika idanunsa tab, murmushin daya sanya hawayen dake cikin idanunsa gangarowa yayi tare da cewa.
"Zanyi abun daya dace Mas'oud!."
Yana kaiwa nan azancensa ya buɗe murfin motar ya fito, Da kallo Mas'oud ya bisa harya buɗe tangamemen gate ɗin gidannasu ya shige, hawayen dake cikin idanun Mas'oud ne suka samu daman gangarowa waje, wani irin tausayin abokinnasa yakeji, cikin sanyin jiki yaja motarsa yabar ƙofar gidan.
Tsaye take agaban dressing mirror, wani haɗaɗɗen humra wanda Hajiya Arabi ta bata, take shafawa ajikinta, gaba ɗaya ko ina dake cikin ɗakin ya cika da ƙamshin humra'n nata,
gaba ɗaya ta shagala da abun da takeyi, sanye take da bathrobe pink colour ajikinta, wanda ya tsaya iyaka cinyarta,  kunce igiyan bathrobe ɗin tayi tare da ɗan zamesa ya sauƙa zuwa kan ƙugunta, humra tashiga shafawa akan ƙirjinta har zuwa kan kafaɗunta, sam ta manta da cewa ma aɗakinsa take, gaba ɗaya ta saki jiki, daga gefe guda na zuciyarta kuwa, mamakin ɗaukewan period ɗinta take, don yau kwata kwata kwanansa ɗaya amma ya ɗauke, baikuma taɓa yi mata haka ba,   ahankali ya murɗa handle ɗin ƙofar ɗakin ya shiga, tsaye yayi ajikin ƙofar yana me ƙare mata kallo tundaga sama har ƙasa, santala santalan legs ɗinta dake ta shinning ya kalla, kana ya sauƙe idanunsa akan bayanta wanda ya matuƙar fidda shape ɗin gefe da gefen cikinta, yayinda fatar bayan nata ke shinning tana fidda wani irin ƙyalli, lumshe idanunsa yayi ahankali ya soma takowa zuwa gareta, sam batasan da shigowarsa cikin ɗakin ba, gaba ɗaya hankalinta yayi nisa wajen rufe kwalban humran dake hannunta, taku ɗaya ne kacal ya rage atsakaninsu, tsayawa yayi, yayinda sosai ƙamshin da jikinta ke fitarwa yayi masa daɗi, ɗan lumshe idanunsa yayi, hannunsa dake rawa yakai kan fresh skin ɗin dake tsakiyar bayanta.
Azabure Pharouk yayi wurgi da laptop É—in dake hannunsa, wani irin tuÆ™uÆ™in baÆ™inciki da É“acin rai ne suka cika idanunsa har suke neman rufe ganinsa, jikinsa ne ya É—auki rawa tamkar mazari, cikin Æ™unan zuciya yafara sambatu lokaci guda kuma yasaki wata mahaukaciyar dariya mai cike da Æ™eta, abayyane yace.Â
"Aure ko, hmmm lallai kuwa mu dukanmu zamu rasata, aurenta da kayi bashike nuna cewa ka mallaketa ba SOORAJ! tabbas kashiryawa rashinta daga yau zuwa sauran ranaku masu zuwa."
(kuyi haƙuri two days bana baku updated da wuri, insha Allah yanzu zannayin ƙoƙarin baku update akai akai saboda inason nima na ƙare labarin soon!)
*Vote*
  *and*
*Comment*
Â
   fatymasardauna
*Vote*
*and*
*comment*
fatymasardauna
*Vote*
*and*
*comment*
fatymasardauna
*Vote*
  *And*
*Comment*
      fatymasardauna
Dedicated To My Life (Sardauna)
WATTPAD
fatymasardauna
romance
Chapter 44
Maimaitawarda marokinzaiyi karaf akunnen sooraj wata mummunarfaduwargaba sooraj yaji saikumayasauke nannauyar ajiyar zuciya yasakiwani kayaceccen murmushi wandashikansa baisan ma anar yinsaba yadaiji tamkar ansaukemasa wanidutsene akan kirjinsa.......................âœï¸nagajizanhutakuyi godiya kunji
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
      *SOORAJ !!!*
   *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My life Sardauna*
        *Wattpad*
    @fatymasardauna
#hearttouching
     *Chapter 48*
Wani irin zazzafan numfashi ya fesar, tare da sake kamo labb'anta na ƙasa yaɗan tsosa, numfashinsa ne yasoma ƙoƙarin sarƙewa, yayinda ƙirjinsa ke dukan uku uku, gaba ɗaya jikinsa ya ɗauki rawa, haka yakejin kansa na sarawa.
Wasu irin zafafan hawaye ne suka cika idanunta, ayayinda suke gangarawo izuwa gefen fuskarta,  wani abu takeji na musamman acikin jikinta,
jitake kamar zata shiɗe, yayinda wasu irin baƙin abubuwawa ke yawo acikin sassan jikinta, tanajin kamar zata zauce.
Hannunsa ya ɗaura adaidai saitin zip ɗin rigar dake jikinta, ahankali yayi ƙasa da zip ɗin rigar, sauƙan da lallausan tafin hannunsa sukayi, akan lallausan skin ɗinta ne, yasanyata sauƙe wata irin ajiyar zucia me karfi,   sake ƙara shigewa cikin jikinsa tayi, yayinda daddaɗan ƙamshin turaren sa ke ƙara hura mata wutar sha'awar dake damunta,  sannu ahankali, ɗumin bakinta yasanyashi jin wani iri ajikinsa, sake lumshe idanunsa yayi, cikin wani irin yanayin dake fusgarsa, yashiga sucking tongue ɗinta ahankali.
Wani irin sabon abune ke tasowa Zieyaderh, wanda yasanya har takejin kamar numfashinta na koƙarin ƙwacewa, bakomai ya haifar mata da hakan ba kuwa face yanda tausassun lips ɗinsa ke kokari wajen sarrafa tongue ɗinta, wani abune ke tsarga mata har cikin tafin ƙafarta, kamar yanda take ƙoƙarin fusgo numfashinta, wanda ke ƙoƙarin ƙwacewa, hakannne shima ya kasance a bangarensa,  lokaci guda idanunsa suka cika da wasu irin k'walla, ahankali yasoma janye bakinsa daga cikin nata, wani irin numfashi mai zafi ya fesar, alokacin dayake zare bakinsa daga cikin nata, sake ɗagota jikinsa yayi, fuskarsa yakawo daidai saitin tata fuskar,  bakinsa dake ɗauke da danshin saliva, yakai kan forehead ɗinta inda ya manna mata wani zazzafan kiss,
wanda taji sanyinsa har cikin jikinta, forehead ɗinsu ya haɗe waje guda, wasu irin zafafan hawaye ne suka sauƙo daga cikin idanunta, sosai yaƙara mata wutar sha'awa, saidai kuma awannan karon ba iya zallan sha'awa bane ke damunta, wani irin azabebben ciwon ƙaunarsa ne ke motsa ta, sam bazata iya jure zafin ciwon So da kuma na sha'awa ba.
Ahankali ya bud'e idanunsa wanda suka kaÉ—a sukai wani irin ja, innocent face É—inta ya kalla, kana Æ™asa Æ™asa ya kalli yanda kyawawan laɓɓanta suka jiÆ™e da yawun bakinsa har wani shinning suke, ahankali yakai bakinsa daidai saitin idanunta, batare da ta tsammata ba, kawai saijin sauÆ™an bakinsa tayi akan idanunta, inda ahankali ya shiga tsotse hawayen dake maÆ™ale cikin eye lashes É—inta, wani irin yaarr! haka taji ajikinta, lokaci daya jikinta ya sake,Â
ahankali yake yawo da harshensa akan fuskarta ta, cikin wani irin tsananin tausayinta daya rufesa, yashiga ƙoƙarin danne yanayin dayakeji, kansa ne ke barazanan tarwatsewa, yayinda yake masa wani irin masifaffen ciwo, ahankali ya ɗaura laɓɓansa adaidai gefen bakinta, har takai ga yana iya kamo leɓen bakinta na ƙasa, harshensa yasanya rabi acikin bakinta rabi kuwa na bisa harshenta, cikin nutsuwa yake ɗan goga harshen nasa akan lips ɗinta, duka hannayensa yasanya akan kafaɗunta, cikin dauriya yayi ƙasa da rigan jikinta, yayinda yasanya duka hannayensa, akan skin ɗin bayanta yana shafawa, bazata iya jurewa ba, hakan dayakeyi mata tamkar wuta yake ƙara kunna mata, jitake kamar yana tada mata da wani abu acikin jikinta, bazata iya haƙurin jure rashin daddaɗan saliva ɗinsa abakinta ba, wani irin garɗi takeji acikin saliva dinnasa wanda hakan yasanya takejin kamar zata zauce, cikin tsananin shagwaɓa haɗi da ciwon dake nuƙurƙusanta, ta sanya laɓɓanta duka biyu inda ta riƙe tongue ɗinsa, idanunta sun rufe bataji bata gani, gaba ɗaya ta birkice, yayinda tsikar jikinta suka mimmiƙe, ahankali irin na wacce bata taɓa ba, taɗan tsotsi tongue ɗin nasa, sauƙan tausassun laɓɓanta akan harshensa ne, yasanya tsikar jikinsa mimmiƙewa, kana kuma jijiyoyin jikinsa suka fito sukayi raɗa raɗa,  lokaci guda yaji mararsa ta daure, daga gefe guda kuwa kansane ke barazanar tarwatsewa, lokaci d'aya wani irin zazzafan zazzaɓi ya rufesa, cikin dauriya da ƙarfin hali yaɗan janyeta daga jikinsa, hannayensa yasanya ya kama duka shoulder ɗinta, jin yanda hannunsa daya riƙeta yaɗauki zafi zau yasanyata buɗe idanunta wanda suka d'an rage girma,  gani tayi ya rumtse idanunsa, yayinda yake ta aikin jujjuya kansa, da'alama sosae kannasa keyi masa ciwo, tsorone ya kamata, hakan yasanya takai hannunta, inda ta taɓa jikinsa, zafi zau haka taji tamkar garwashin wuta,  cikin wata irin raunanniyar murya tak'ira sunansa, inda tace.
"Ya....ya!."