Sashe 8
Sooraj Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rumtse idanunta tayi da ƙarfi sai alokacin tatuna da cewa tana cikin gudu taji wani abu ya doketa har saida ta ɗagu sama, to daga wannan lokacin bata sake sanin maiya faru ba sai yanzu data ganta cikin wani ɗaki.
Hanu Dr.Salees yakai jikinta ya taɓa, zafi zau yaji ajikinnata,  alluran daya shigo dasu yasoma ɓarewa, ganin allura ahanunsa yasa Ziyada sake fashewa da sabon kuka, murya adashe tace "Don Allah kayi haƙuri karkamin, wallahi bazan sake guduwa ba!"
Mamakine yakama Dr.Salees sai kawai yatsaya yana kallonta. Dai dai lokacin SOORAJ yashigo cikin ɗakin.
Kallonsa Dr.Salees yayi haɗe da cewa. "Yauwa SOORAJ gwamma daka shigo ai, kaga wannan ƙanwartaka tsoron allura takeyi, kuma akwai zazzaɓi ajikinta dole sai anyi mata allura sannan zata samu relief, bayan haka kuma yakamata kanemo mata ko tea ne tasha, akwai yunwa ajikinta sosai"
"Okay, kayi abun daya dace kawai!" SOORAJ yafaÉ—a a gajarce, domin baison yawan surutu.
Kai kawai Dr.Salees yagirgiza aransa yana mamakin miskilanci'n SOORAJ.
Ziyada na kuka haka Dr.Salees yayi mata allura, SOORAJ kuwa yana zaune ko kallon inda suke baiyi ba, earpiece ma yasa akunnensa yana sauraran cool music.  Dr.Salees nagama aikinsa yafita daga cikin ɗakin.
Cusa kanta tayi acikin pillow tana kuka, hakanan taji haushin mugun mutumin daya sanya akayi mata allura, dama ance mata turawa mugayene to gashi yau ta tabbatarwa kanta, domin kuwa tana da tabbacin cewa shiÉ—in idan ba bature bane to kuwa balarabe ne, don wannan farinnasa ba'a banza ba.Â
Yana zaune aka soma knocking É—in Æ™ofar É—akin.Â
Â
"Come in" yafaɗa da ɗan ƙarfi. Wani matashin saurayine ya turo ƙofar ɗakin yashigo, jikinsa sanye da wata jar riga wacce agaba da bayanta aka rubuta MUZAFAS HOTEL da manyan harufa.  Manyan ledodin dake hanunsa ya miƙawa SOORAJ cike da girmamawa,  kuɗi SOORAJ yaciro daga cikin wallet ɗinsa ya miƙawa matashin saurayin.   Kallon SOORAJ saurayin yayi zaiyi magana, SOORAJ yaɗaga masa hanu, haɗe da cewa
"No badamuwa jeka kawai"
Godiya Matashin saurayin yashiga yiwa SOORAJ cike da murna yafice daga cikin É—akin.
ÆŠaukan leda É—aya daga cikin ledodin SOORAJ yayi, cikin Unigue Voice É—insa yace
"Tashi kici abinci!" yanayin yanda yayi maganar ne yasata saurin juyowa takalleshi, saidai kuma yanda ya fusge, yasa tashiga raba idanu kozataga wanda yayi maganar, domin ayanda yasha mur bazaka taÉ“a cewa shine yayi maganan ba.  Aje mata ledan akan É—an Æ™aramin drawern dake kusa da gadon yayi, juyawa yayi cikin takunsa na isa yafice daga cikin É—akin. Â
Tana ganin fitansa ta sauƙe wata irin ƙaƙƙarfan ajiyar zuciya, har acikin zuciyarta tsoronsa takeji.
Shiru yayi bayan yagama sauraran jawabin dake fita daga bakin Dr.Salees.
Hanu yasa yashafi sajensa, sam bayajin yiwuwar abunda Dr.Salees ɗin ke faɗi, daransa da lafiyansa bayajin zai iya kwanan asibiti. Tashi yayi tsaye yabawa Dr.Salees hanu suka sakeyin musabaha kana yafice daga cikin office ɗin bayan yasanya hanu acikin wata takarda.  Ɗakin datake kwance ya nufa, bayajin abunda zai aikata akanta daidai ne, amma kuma hakan shikaɗai ne mafita.  Yasan abun da zuciyarsa ke raya masa ba abu bane mai kyau, amma kuma baida wata hanyar dazai samawa kansa hutu sama da wannan, idan kuwa har maganar da Dr.Salees yafaɗa masa gaskiya ne, to yazama lallai ya aikata abun da zuciyarsa ke umartansa daya aikata, a wani ɓangaren baidamu da wani irin kallo mutanen duniya zasuyi masa ba, yasan kansa yasan ba irin sa mata ke ɓuƙata ba, kyawunsa da haɗuwarsa afili kawai suke, amma abaɗininsa yafi kowani irin namiji rauni....
*(My Wattpadians Vote É—inkufa yana Æ™asa😥 I swear ku Æ™ara yawan vote kokuma nata baku gajeren pages)* ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
        *SOORAJ !!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
*🌈Kainuwa Writers Association*
_{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_
*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*
     Â
       *WATTPAD*
    @fatymasardauna
   *CHAPTER 7*
A ƙalla yaɗauki kusan mintuna 4 ajikin ƙofar, yayinda hanunsa ke kan handle ɗin ƙofar. Cije laɓɓansa yayi kana yatura ƙofar ahankali yashiga.
Duka hannayensa ya zuba acikin aljihun wandonsa yana kallonta cike da takaici. Kallonsa yakuma maidawa ga ledan daya aje mata, yananan ayanda ya aje, don ko taɓa ledan batayi ba.
Ƴar ƙaraman tsuka yaja, haɗe da sanya hanu ya ɗan bugi kansa.  "Wannan yarinyar da'alama itace ƙaddarata ta biyu!" yafaɗi haka cikin wata silent voice, sam bayason damuwa, gashi yafahimci cewa ita kanta Yarinyar Damuwa ce mai zaman kanta agaresa.  "Yanzu da tayi bacci, shine takeso ya ɗauketa ko kuma me?" yatambayi kansa cike da takaicinta.
Tsuka ya kuma ja kana yafice daga cikin É—akin.
Mintuna kaɗan wasu nurses su biyu suka shigo cikin ɗakin, kasancewar alluran da Dr.Salees ya mata nada matuƙar ƙarfi bazata iya farkawa nan kusa ba, yasa Nurses ɗin suka ɗaurata akan wani gado wanda keda ƙafafun taya,  haka suka turota akan gadon har bakin motarsa, buɗe musu gidan baya yayi suka sanyata aciki.  Da wani irin gudu ya figi motartasa yafice daga cikin asibitin,  shikaɗai yaketa zuba tsuka, har ya iso makeken gidansa dake cikin unguwar Malali, yana gama daidaita parking ɗin motar tasa, yaɗauki goran ruwan dake gefensa, ɓalle murfin yayi haɗe da kai goran bakinsa,  gaba ɗaya ruwan dake cikin goran yashanye tas, ko kaɗan bai rageba,  yanaganin wayarsa na ƙara amma yaƙi ɗagawa, duk da bai duba sunan dake yawo akan screen ɗin wayarba, amma yasan wake ƙiransa, tunda yatafi yabarsa kuwa to shima bazai ɗaga ƙiransa ba, idan wulaƙancine shima ya'iya salo salo.
Direct É“angaren da zai sada sa da part É—insa ya nufa.  Yana shiga cikin bedroom É—insa yasoma rage kayan dake jikinsa. Wani farin towel ya ciro acikin drawer'nsa ya É—aura, bathroom yashiga tare da kwanciya acikin haÉ—aÉ—É—en jakuzzie'n da ruwan cikinsa ke ta tashin Æ™amshi. lumshe gajiyayyun idanunsa yayi, Sosai yakejin sanyin ruwan na ratsa sa.  AÆ™alla yakusan 30 minute yana kwance acikin jakuzzie'n.  Da Æ™yar ya samu ya iyayin wanka, jinsa yake amugun gajiye.   Koda yafito a wanka sama sama yashafa mai, da body spray É—insa mai matuÆ™ar Æ™amshi, ya feshe duka jikinsa, take É—akin yasake gaurayewa da wani ni'imtaccen Æ™amshi.  3 guater combat jeans yasanya, sai kuma wata riga da bata da nauyi.  Ƙara gudun AC'n É—akin yayi, haÉ—e da faÉ—awa kan gado, pillow ya jawo ya É—aura kansa, tare da lumshe idanunsa.Â
Ƙarar wayarsane takaraÉ—e kunnuwansa, tsuka yayi cikin baÆ™in ciki yajawo wayar ya kara akan kunnensa,  shiru yayi batare da yace komaiba, baiduba wake Æ™iransaba alokacin daya É—aga wayar, amma tabbas yasan cewa bawani wanda zai Æ™irasa adaidai wannan lokacin in banda Mas'oud.Â
Jin yayi shiru baice komaiba yasa Mas'oud buga tsuka cike da haushin SOORAJ ɗin yace...  "Karkayi tunanin nawani damu da kaine, tausayin yarinyar mutane kawai nake, yanzu yajikinnata? inafata dai ta farfaɗo ba wata matsala?"
Ƙirjinsa ne ya buga, da sauri ya buÉ—e idanunsa da suke a lumshe, haÉ—e da tashi zaune, hanu yasa ya É—an doki kansa, harga Allah shi ya ma manta da batun wata yarinya, sam yamanta da tana cikin motarsa, da sauri ya kashe wayar, tare da sauÆ™owa daga kan gadon. Bedroom slipper É—insa yazura aÆ™afafunsa kana yafice daga cikin É—akin. Â
Key yasa ya buɗe murfin motar, tananan kwance tana sheƙa baccinta cikin kwanciyar hankali.
Hararanta yayi kafun ya tura kansa cikin motar, É—aukota yayi kamar wata Æ´ar baby yayi cikin gidan da ita.   Ɗakin dake gefen nasa yashiga da ita, komai na É—akin neat kamar akwai wani wanda ke rayuwa acikinsa. Yana zuwa daidai gadon ya saketa, ji kake tim tafaÉ—i akan lallausan katifan dake kan gadon.  Tabbas da badon alluran da aika mata mai Æ™arfi bace, da ayanda ya wurgatan nan dole saita farka.  Juyawa yayi yafice daga cikin É—akin.  Ɗakinsa ya koma, rigar jikinsa ya cire, komawa kan gado yayi ya kwanta. Shi kaÉ—ai yake Æ™unÆ™uni acikin zuciyarsa har bacci yaÉ—aukesa.....Â
1:30 am
Tsananin yunwan dake damunta, shiyayi sanadiyar farkawanta daga bacci..   Buɗe gajiyayyun idanunta tayi tana jujjuyasu ahankali. Azabure tatashi tana ƙarewa ɗakin data ganta aciki kallo, tabbas idan zata tuna, wannan bashine ɗakin da ta ganta ɗazu aciki ba, da sauri tashiga waige waige, dirowa tayi ƙasa tana ƙarewa royal bed ɗin data ganta kwance akansa kallo, jingina tayi da bangon ɗakin zuciyarta cike da tarin tsoro da kuma tambayoyi, hanu tasa ta dafe cikinta, da takejinsa kamar babu ƴaƴan hanji acikinsa, tsabar yunwan dake nuƙurƙusanta, wani irin juwa ne ke ibanta, durƙusawa tayi aƙasa haɗe da fashewa da kuka,  da duka hannayenta ta kama cikinta, tunda take adunia bata taɓa jin yunwa irin wanda takeji ayanzu ba, jitake kamar wani abu na tsakalan cikinta. Miƙewa tayi ta buɗe wata ƙofa dake cikin ɗakin, atunaninta ko wani ɗakine da zata iya samun abinci taci,  gani tayi ɗakin ba komai sai fanfo da kuma wasu fararen abubuwa, saikuma wani abu da tagani asama kamar famfo, duk da cewa bata taɓa zuwa birni ba, amma jikinta yabata cewa nan ɗin banɗaki ne, jan ƙofar tayi ta rufe haɗe da nufar wata ƙofar, tana jan ƙofan kuwa ya buɗe, ahankali ta buɗe ƙofar ta fita, ganinta tayi acikin wani katafaren falo wanda yagaji da haɗuwa, duk da cewa babu yalwataccen haske acikin falon, amma hakan baihanata ganin kyawun falon ba, wurga idanunta dake ɗigar da ruwan hawaye tasomayi tako ta ina, tsorone yasake kamata, kawai saita sulale awajen tashiga rera kuka.
Bayida nauyin bacci ko kaɗan, sama sama yakejiyo gunjin kuka acikin kunnuwansa, ɗan ya mutsa fuskarsa yayi, haɗe da buɗe idanunsa. Shiru yayi yana maijin sautin kukan naƙara ratsa kunnuwansa,   Ahankali yace "Najidowa kaina masifa!"
Gyara kwanciyarsa yayi cike da takaicin tashinsa daga daddaÉ—an baccinsa da tayi, hanu yasanya ya toshe kunnuwansa, sosai yatsani jin kukan mace arayuwarsa, so yayi ya shareta amma kukan da takeyi masa yakasa barinsa yayi hakan. SauÆ™owa yayi daga kan gadon, batare daya sanya riga ajikinsa ba ya fice zuwa falo. Â