Sashe 68
Sooraj Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ruwan wanka ya haɗawa kansa acikin bathtube inda ya cika turaren wanka aciki, kwanciya yayi luf acikin bathtube ɗin yana me sauƙe ajiyar zuciya, sosai yakejin wani irin bacci na fusgarsa, wanka yayi kana yafito daga cikin toilet din, ƙamshin sabulunsa ne gaba ɗaya ya cika ɗakin, wanda hakan ya narkar da zuciyar Zieyaderh dake kwance, cikin nutsuwa ya gama shafa body lotion ɗinsa, men crazy t-shirt black colour tare da pencil crazy jeans shima black colour yasanya, sosai kayan suka fito da natural white skin ɗinsa, suka kuma yi masa kyau matuƙa,  Duk abunda yakeyi tanajin motsinsa, amma saboda tsoro takasa koda kyakkyawan motsine.
 Yana gama kimtsa kansa ya nufi kan lallausan doguwar kujeran da ayanzu ta zame masa gado, kwanciya yayi akanta yana me fitar da wani irin numfashi, idanunsa ya ɗan lumshe tare da buɗesu ya sauƙesu akanta, ahankali yake bin jikinta da kallo, harya kawo idanunsa kan fararen ƙafafunta wanda aka ƙawatasu da zanen jan lalle, cikin nutsuwa yake kallon zanen lallen dake ƙafafunnata tamkar mai nazartar wani abu, azahirin gaskiya kuwa idanunsa ne kawai kekallon zanen, dan sam ƙwaƙwalwarsa ba zanen take kallo ba, ayanzu damuwarsa tafi ta da yawa, yakanji kamar zuciyarsa zata tarwatse, sannan yakanji kamar ana buga masa guduma atsakar kansa, musamman aduk sanda ya tuno da cewa ita din matsayin mata take agaresa, yazaiyi da haƙƙin ta dake rataye a wuyansa? tayaya zai zama cikakken namijin da zai iya maidata cikakkiyar mace? kwarai ya sani bazata iya ɗaukar rauni da damuwarsa ba.
Ajiyar zuciya ya sauƙe tare da lumshe idanunsa, inama da ace Kaddara bata zamo silar haɗuwarsu ba, ya tabbata da duk haka bata faru ba, inama da ace wani namijin daban kaddara ta zaɓa mata ba shiba, tayaya zai fara fuskantarta da matsalarsa? lumshe idanunsa wanda suka soma sanja launi daga fari zuwa ja yayi tare da sakin zazzafar ajiyar zuciya, mintuna goma kacal da kwanciyarsa bacci ɓarawo ya saceshi.
Ahankali taɗan buɗe idanunta, sam babu wani ƙwaƙƙwaran motsi dake tashi acikin ɗakin, sai sautin ƙaran ac da kuma sautin numfashinsa dake fita ahankali, ɗan juyo da fuskarta tayi ta fuskanci inda yake kwance, ajiyar zuciya ta sauƙe ganin cewa yayi bacci, zuro da ƙafafunta ƙasa tayi tare da miƙewa tsaye, cikin takun sanɗa tanufi hanyar fita daga cikin ɗakin, murɗa handle ɗin ƙofar tayi ahankali kana ta fice.
Tana samun kanta acikin Æ™awataccen falon nasa, tasaki wata irin narkakkiyar ajiyar zuciya, daidaita nutsuwarta tayi tare da zame É—an kwalin dake kanta ta yafa bisa jikinta, duk da cewa tana matuÆ™ar jin kunyan Ummi ayanzu, amma tanaga zama da Ummi'n zaifiyi mata daÉ—i akan tazauna shiru cikin miskilancinsa. Â
Bakinta É—auke da sallama haka ta kutsa kanta cikin falon Oummu'n, zaune Oummu take akan kujera, yayinda Aunty Muhibbat kuwa ke kan dinning area tana haÉ—a abinci acikin basket.
Ganin Zieyaderh yasa Oummu faÉ—aÉ—a fari'arta.
Cikin ladabi haɗi da girmamawa Zieyaderh tayi ƙasa da kanta tare da durƙusawa har ƙasa tagaida Oummu'n, fuska ɗauke da murmushi haɗe daso da kuma ƙauna Oummu ta jawota, tare da zaunar da ita akan kujeran da take.
Cikin kulawa Oummu ta tambayeta jikinta.
"Dasauƙi."
Tabawa Oummu'n amsa murya asanyaye, ƙarasowar Aunty Muhibbat wajen yasanyata sauƙowa daga kan kujeran cikin girmamawa tagaida Aunty Muhibbat ɗin.
Fuska asake Aunty Muhibbat ta amsa mata tare da cewa.
"Yanzu nake shirin kai muko break fast, sai kuma gaki kin fito, wa yace miki amarya tana zuwa gaisuwa? ae saidai azo agaisheta."Â
Mumushi Zieyaderh tayi cike dajin kunya tayi kasa da kanta, basket din abincin Aunty Muhibbata tamiƙo mata tare da cewa.
"Idan kina buƙatar wani abu waya kawai zakinayi amma kizauna aɓangarenki kinji, nan ɓangaren Oummu ne saboda haka sai angayyaceku kafun kuzo!." Cikin sigar wasa Aunty Muhibbat taƙarishe maganan.
Wani irin kunyane yasake rufe Zieyaderh, Oummu kuwa murmushi kawai tayi, karɓan basket ɗin tayi inda tamiƙe asanyaye ta nufi ƙofar dazai sadata da ɓangaren nasu,
da kallo Aunty Muhibbat ta rakata, aranta tana me ƙissima abubuwa da yawa, hakanan jikinta yafara bata wani abu dangane da SOORAJ, duk da cewa tunanin nata yayi gaggawa, amma dai tabbas zuciyarta nayi mata wani zargin na daban, lumshe idanunta tayi aranta tana cewa.
"Ya Allah Kasa kada tunanina ya zama gaskiya."
Hira suka shiga ɗan taɓawa kaɗan kaɗan ita da Oummu.
Itakuwa Zieyaderh tana shiga falon nasu aje basket ɗin tayi, inda ta zauna akan ɗaya daga cikin royal chairs ɗin da suka ƙawata tsakiyar falon, kasancewar bata wani jin yunwa sosai hakan yasanya bataci abincin ba, idanunta ne suka sauƙa akan wani haɗaɗɗen hotonsa wanda ke saƙale ajikin bango, sosai hoton yayi kyau yayinda aka sirrantashi cikin wani glass mai tsada, ahankali tashiga takawa harta ƙarasa inda hoton yake, idanunta ta tsurawa hoton tare da sakin wani murmushi, ahoton sanye yake da army jeans black and black t shirt, yayinda yasanya wasu kyawawan combat shoe suma kalan baƙaƙe aƙafansa, yanayin tsayuwar da yayi acikin hoton, yasanya shi yin kyau sosai, murmushi taƙarayi tare da kai hannunta daidai saitin bakinsa, sosai murmushin dake ɗauke akan fuskarsa ta ƙara bayyana tsantsar kyawunsa.
"Kafi kyau idan kana murmush!."
Tafaɗi maganar acikin zuciyarta, sai dai abun da bata sani ba shine maganartata tafito fili, ahankali tasanya hannunta ta shafo kan kyakkyawar fuskarsa, aranta tace.
"Kai É—in na dabanne! babu wani É—a namiji dazai gwada maka komai, koba kyauba kana da abun da sauran maza basu dashi."
Lumshe kyawawan idanunta tayi tare da ɗan matsawa daga jikin hoton, juyowan da zatayi idanunta suka faɗa cikin nasa idanun, ƙirjinta ne taji yaɗan buga, cikin yanayi na ɗanjin kunya tayi ƙasa da kanta, shima ɗauke idanunsa daga kanta yayi tare da raɓawa ta gefenta ya wuce, ƙasa ƙasa tabi sa da kallo harya fice daga cikin falon, sosai yayi kyau cikin ssbuwar shigar daya kuma sauyawa, lumshe idanunta tayi tare da komawa cikin falon ta zauna, luf tayi akan kujera tana mejin wani irin tsananin shauƙi na ratsa gaba ɗaya jikinta, wani irin abu takeji ajikinta wanda batasan dame zata ƙirasa ba, tanajin gaba ɗaya tsikar jikinta na mimmiƙewa, haka tayita juyi akan kujera daga ƙarshe bacci ya ɗauketa batare da ta shiryawa hakan ba.
Gyara zama Mas'oud yayi tare da duban Sooraj wanda ya sunkuyar da kansa ƙasa, ɗago idanunsa yayi ya kalli Dr.Waleey, cikin yanayin dake nuna damuwa akan fuskarsa yace.
"Idan har kuma kun gazo gano matsalar RAJ, hakan nanufin kenan sihiri ne ko kuna shafan aljanu."
Murmushi Dr.Waleey yayi tare da girgiza kansa, cikin son kwantar musu da hankali yace.
"Sam ba asiri bane bakuma shafar aljanu bane kamar yanda kayi tunani, sau dayawa Allah kan jarrabi bawansa ta ɓangarori daban daban, wata jarrabawar abayyane take wata kuwa takan zuwa aɓoye, sannan acikin gaba ɗaya mutanen duniya babu wani wanda ya isa ya gujewa ƙaddararsa, me kyu ko akasinta, Ƙarfin ikon Allah ya wuce tunani, tayanda zai iya jarrabanka da komai, haƙiƙa Allah na jarraban bawansa da jarabawa mafi girma, sau dayawa kuma idan Allah ya jarrabi bawa da jarrabawa mafi muni sai hankalin wasu daga cikin mutane ya gushe, har ta kaisu ga mantawa da ƙarfin ikon Allah, Idanunsu kan rufewa, sukan dage akan cewa asiri akaiwa mutum, bayan kuma babu wani wanda yayi masa asiri jarrabawace kawai daga Allah!."
ÆŠan numfasawa yayi tare da shafa sumar kansa, kallon Sooraj yayi da kyau, cikin tsananin tausayin Sooraj É—in da yakeji yaci gaba da cewa.
"Haƙiƙa kai ɗin maitawakkaline, sannan kuma kana da ƙarfin imanin riƙo da ƙaddara, tabbas jarabawar da Allah ya ɗaura maka mai matuƙar girmace, bakowani Namiji bane zai iya juran rufe sirrinshi tare da fawwalawa Allah Lamuransa kamar yanda kayi ba, Baka da matsalan komai Sooraj, kuma kaima watarana Insha Allah zaka zama cikakken Namiji mai lafiya, watarana kai da kanka zakayi mamakin kanka, Insha Allahu bazaka taɓa tabbata ahaka ba!." Dr.Waleey yakai ƙarshen zancen cikin tausasa murya.
Ajiyar zuciya Mas'oud yayi cikin sanyi yace da Dr.Waleey
"Tayaya?"
Still murmushi Dr.Waleey yayi, zamansa ya gyara da kyau, tare da gyara zaman glass É—in dake idonsa.
"Tabbas zai iya zama cikakken namiji kuma lafiyarsa zata iya dawowa ako da yaushe, zai iya samun sauƙi idan har ya kawar da duk wani tunani tahanyar sarrafa matarsa koda ko bayajin daɗi."
Shiru yayi kana yacigaba da cewa.
"Kusanci da mace zai iya daidaita komai, sannan yawan raɓan mace zai iya rage masa kaso 30 acikin 100 na matsalar dayake tattare da ita."
Sake kallon Sooraj da haryanzu kansa ke ƙasa yayi cikin lallami yace.
"Ka gwada jarrabawa Sooraj, domin lafiyarka abun buƙatace agareka, Namiji baya taɓa zama ingarma kuma jajirtacce, harsai yakasance yana iya biyawa matarsa buƙata, haƙiƙa nasan cewa kaiɗin gwarzone, saidai kuma irin wannan rashin lafiyan taka zata iya haifar da babban matsala arayuwarka, idan ka gwada za a dace insha Allah, matsalace da ka soma jinta ajikinka tun shekatu 8 da suka wuce, bada ita aka haifeka ba saboda haka zaka iya, watarana kuma zakayi mamaki."
Lumshe idanu Mas'oud yayi tare da buɗesu alokaci guda, kallon Dr.Waleey yayi tare da basa hannu sukayi musabaha, cikin ɗan sukunin da ya samu acikin ransa najin cewa amininsa zai samu lafiya yace.
"Mungode sosai doctor!."
Nan sukayiwa Dr.Waleey sallama, shidai Sooraj Æ™ala baice daga bakinsa ba har suka bar cikin asibitin, hasalima wani irin abune yaji ya toshe masa maÆ™oshi.Â
Tunda suka shiga mota babu wanda yace da É—an uwansa wani abu, agaban tangamemen gate É—in gidansu Sooraj É—in, Mas'oud yayi parking motar.
Ajiyar zuciya ya sauƙe tare da kallon Sooraj wanda yajingina bayansa da jikin kujeran motar.
Cikin kulawa Mas'oud ya ƙira sunansa.
"RAJ!."
ÆŠago idanunsa wanda suka É—an soma sanja launi Sooraj yayi ya kallesa.
Idanu Mas'oud yaÉ—an lumshe cikin son samawa Sooraj É—in nutsuwa yace.
"Tabbas nayarda, kamar yanda Dr.Waleey yace idan ka jarraba zaka iya, please RAJ ka jarraba."
Murmushin dayafi kuka ciwo ne ya bayyana akan fuskar Sooraj, cikin cool voice É—insa yace.Â