Sashe 12
Sooraj Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hanu yasa ya shafi tarin sumar dake kansa, ware idanunsa da suka soma rikiɗa daga farare zuwa kalan ja yayi, wani zafi zafi ya keji aƙasan ƙirjinsa, ga wani zazzaɓi dake shirin dirar masa lokaci guda, haka yake aduk sanda yayi yunƙurin tuna wani abu da ya danganci sha'awa sai yayi wani zazzaɓi mai zafin gaske, abun yakan fin ƙarfin brain ɗinsa, duk yanda yaso yayi wani tunani mai ƙarfi abun ya faskara.    Tashi yayi yanufi wata ƴar ƙaraman drawer dake cikin office ɗinnasa,   buɗe drawer'n yayi haɗe da ciro wata allura, tun ɗazu ya haɗata amma hatsarin dake cikinta yasa yaɗan jinkirta yinta, shikansa baisan mai zai biyo baya ba idan yayi alluran, amma bashi da wani zaɓi wanda ya wuce yayi ta.
akan jijiyar dake hanunsa na dama ya saita alluran, rumtse idanunsa yayi haɗe da soma matse ruwan alluran acikin jikinsa, yana gama yiwa kansa alluran ya buɗe durstbin ya jefa alluran aciki,   suit ɗin sa dake rataye kan kujera ya ɗauka yariƙe ahanunsa, haɗe da ɗaukan wayoyinsa.   Fitowa yayi daga cikin office ɗin haɗe da sa key ya rufe ƙofar office ɗin.  Ta ƙofar baya yabi direct inda zai sadasa da parking space ya nufa,  yana zuwa ya faɗa cikin motarsa, haɗe da kunnata yafice acikin Bank ɗin baki ɗaya....
Yanayin yanda yake murza steering motar kaÉ—ai ya isa tabbatar maka da cewa ba Æ™alau yake ba, saboda a slow yake tuÆ™a motar kamar wani wanda baida ishashshen Æ™arfi ajikinsa,    ahalin yanzu yakai wani stage da ko iya kallon gabansa bayayi sosai, idanunsa sun yi jajur dasu yayinda suka Æ™anÆ™ance alokaci guda, yanayin yanda yake danna horn É—in motar ne yasa mai gadi ya yi saurin wangale masa gate, kashe motar yayi haÉ—e da kifa kansa akan steering motar. Jiyake gaba É—aya duniyar na juya masa, gawani zazzaÉ“i da ya rufesa, hatta numfashinsa saida ya sauya. Da Æ™yar ya iya buÉ—e murfin motar ya fito. Direct babban falon gidan ya nufa. Â
Tana zaune akan sofa ta Æ™urawa TV plasma'n daketa aiki idanu, sosai kallon ya É—auki hankalinta. Ahankali ya tura Æ™ofar falon ya shiga, idanunsa a lumshe haka yasoma takawa zuwa cikin falon,  ɗago da manya manyan idanunta tayi ta kalleshi, kasa É—auke idanunta tayi akansa ganin yanda yake tsaye kamar ma baya cikin hayyacinsa.   Yana É—aga Æ™afansa yaji gaba É—aya jikinsa yayi sanyi komai nasa ya tsaya cak, take numfashinsa ya Æ™wace mai, yanke jiki yayi ya faÉ—i a wajen baya ko numfashi.Â
    *Vote me on Wattpad*
     @fatymasardauna
#heartouching
#truelove
*Vote me on Wattpad*
   ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
      *SOORAJ !!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
*🌈Kainuwa Writers Association*
      *WATTPAD*
   @fatymasardauna
#romance
   *Chapter 12*
Arazane ta tashi daga zaunen da take haɗe da waro manya manyan idanunta.  Lokaci guda jikinta ya ɗauki rawa, ƙafafunta na rawa haka ta nufi inda yake a yashe baya numfashi.
Hanunta dake rawa ta É—aga haÉ—e da kaiwa kan fuskarsa, hanunta tasa adai dai saitin hancinsa, saidai bataji abun da takeson jiba, wato numfashi.
Tsorone yasake kamata, hanunta ta É—aura akan kafaÉ—unsa ta shiga jijjigasa, cikin wata irin murya mai É—auke da tsantsar tsoro haÉ—e da ruÉ—ewa tace.  "Katashi ka buÉ—e idanunka Don Allah!"    wasu hawaye masu zafi ne suka soma sulalowa daga cikin idanunta suna sauÆ™a akan fuskarta.   Ganin jijjigashi da takeyi bazai kawo mata wata mafita ba, yasa aguje ta fice daga cikin falon, wajen mutumin dake zaune a bakin tankamemen gate É—in gidan ta nufa. Yanayin yanda yaganta abirkice har yaso yaÉ—an tsoratashi.  Kafun yace wani abu ta rigashi cikin haki tasoma cewa....   "Baya numfashi kataimakeni kada ya mutu!" Â
 Zaro idanunsa waje Sammani mai gadi yayi cike da tsoro. Yana ƙoƙarin tambayarta meke faruwa, yaga ta sake rugawa aguje ta koma ciki. Cikin hanzari shima ya rufa mata baya.
Sake zube guiwowinta tayi a ƙasa haɗe da cigaba da jijjigashi,  Dai dai lokacin Sammani mai gadi ya shigo,  ganin Ogan sa kwance aƙasa baya motsi yasanyashi ƙarasowa cikin falon da sauri har yana jin tuntuɓe.
"Meke faruwa mekikayi masa?" Sammani dake a ruÉ—e ya tambayi Ziyada wacce gaba É—aya hawaye sun gama wanke mata fuska.
Cikin tsoro tashiga girgiza kanta cikin sarƙewar murya tace.
"Wallahi banyi masa komai ba, bani bace, kawai nima gani nayi ya faɗi, Allah banyi masa komai ba!" Taƙare maganar tana mai fashewa da wani irin kuka mai sauti.
Da gudu Sammani yafita daga cikin falon, Kamalu driver yaje ya ƙira suka dawo falon a tare, hankalinsu amatuƙar tashe.
Da ƙƴar Kamalu driver da Sammani suka iya ɗaga Sooraj suka yi waje dashi, ganin haka yasa itama ta rufa musu baya, mota Kamalu ya buɗe suka sanyashi agidan baya.
"Kajira gidan, mu zamu kaishi asibiti" Kamalu driver yace da Sammani mai gadi.  Kallon Ziyada da har yanzu idanunta ke fitar da ƙwalla yayi.  "Muje" yace da ita yana mai buɗe mata murfin motar, da saurinta ta faɗa cikin motar shima Kamalun yashiga. Sammani ya buɗe musu gate suka fice daga cikin gidan, gudu sosai Kamalu keyi hakan yasa basu wani jima ba suka isa asibitin da yasan Sooraj ɗin nazuwa.
Da taimakon wasu likitoti aka ɗaura Sooraj akan wani gado mai ƙafafun taya, sannan aka gungurasa zuwa Emergency Room..
Kai Ziyada ta cusa acikin cinyoyinta, haÉ—e da sakin wani sabon kuka,  addu'a take aranta Allah Yasa ba mutuwa yayi ba, hakanan takejinsa acikin wani É“angare na jikinta, ko ba komai yayi mata hallacci, ya killace rayuwarta daga gurÉ“acewa, bazata taÉ“a son wani abu ya sameshi ba. Â
A Emergency Room kuwa sosai likitoti suka duƙufa akansa wajen basa taimakon gaggawa, da ƙyar suka samu suka shawo kan al'amuran, alokacin da suka gano matsalar kuwa baƙaramin mamaki sukayi ba, domin sun gano cewa allura akai masa ko yayiwa kansa, wacce take da mugun haɗari sannan tana da ƙarfin gaske, aƙalla idan a kayiwa mutum ita zai iya kaiwa sati ɗaya batare daya san inda hankalinsa yake ba, koda kuwa ya farfaɗo ba zai dawo cikin hayyacinsa da wuri ba, sai dai ma shi Sooraj ɗin yaci sa'a jininsa na da ƙarfi sosai, amma duk da haka ƙarfin alluran yayi tasiri acikin jikinsa.   Drip suka ɗaura masa sannan suka wuce dashi wani ɗaki na musamman, kasancewar kusan duka likitotin asibitin sun sansa, don yana zuwa lokaci zuwa lokaci yana dubawa koda akwai waƴanda suke da buƙatar taimako shi yakan zuba dukiyarsa ya taimaka musu.
Dr.Haisam wanda yake É—aya daga cikin manya manyan likitotin asibitin ya kalli Kamalu driver, dawo da kallonsa ya kuma yi ga Ziyada wacce har yanzu kuka take.... Â
"Tare kuke ne?" Dr.Haisam ya tambayi Kamalu yana maiyi masa nuni da gefen da Ziyada'n ke zaune.
"Eh ƙanwar Oga ce" Kamalu driver yafaɗi haka, don ya rasa ma mai zai ce.
Kai Dr.Haisam yajinjina alaman gamsuwa,  kallon Ziyada ya kumayi wanda itama a yanzu kallonsa takeyi.
 "Biyoni Office" yace da ita yana mai nufar hanyar office ɗinsa.
Kallon Kamalu driver Ziyada tayi, kansa ya jinjina mata alamar ta bi Dr. Haisam ɗin, jiki a sanyaye tabi bayanshi.
Zama Dr.Haisam yayi akan kujera haÉ—e da yi mata nuni da wata kujera dage aje gabansa yace "Ta zauna"Â
A É—aÉ—are ta zauna akan kujeran tana mai murje Æ´an yatsun hanunta.
"Ya Sunanki?" Dr.Haisam ya tambayeta.
Murya araunane tace "ZIYADA"
Kansa yajinjina haÉ—e da maimaita sunan ZIYADA acikin ransa.
"Ki kwantar da hankalinki Ziyada, ki daina kuka kinji, yayanki zai warke insha Allah, Ina iyayenku suke? don yana da kyau na tattauna matsalan dake damunsa dasu"Â
Ɗago jajayen idanunta tayi ta kallesa, murya asanyaye tace.
"Basanan sunyi tafiya!"  ita kanta batasan ya akayi taji ta furta wannan ƙaryan ba, sai dai kuma bata da wani abun da zata ce masa ne wanda ya wuce hakan.
Ajiyar zuciya Dr.Haisam yayi haÉ—e da cewa.
"Shikenan ba damuwa, amma a wannan yanayin yayanki yana tsananin buƙatar kulawarki, bazance miki zai farfaɗo a yau ko gobe ba, wannan na Allah Ne, amma ki zauna atare dashi ki basa kulawa har zuwa farfaɗowansa, idan drip ɗin da aka sanya masa ya ƙare kizo ki ƙirani saina cire masa ko"
Kanta kawai ta kaɗa masa alamar  "To"
"Tashi kije" yace da ita yana mai ƙoƙarin haɗa wasu takardun dake kan table ɗin gabansa.
Tana fitowa Kamalu driver ya tambayeta wai me Dr.Haisam É—in yace mata.
"Babu"  kawai ta basa amsa ataƙaice, wata Nurse ce tazo garesu, kallon Kamalu driver tayi haɗe da cewa "Oga yace katafi ƙanwartasa sai ta kula dashi"  kai Kamalu driver ya jinjina alaman gansuwa, sannan nurse ɗin ta wuce gaba Ziyada ta rufa mata baya.
Nurse ɗin na nuna mata ɗakin da yake kwance ta juya tayi tafiyarta. Ahankali tatura ƙofar ɗakin ta shiga.
Yana kwance akan gadon asibitin, kansa da jikinsa duk suna fuskantar sama, yayinda idanunsa kuwa suke a rufe ruf, wata na'ura ne mai kamar computer agefensa, yayinda aka saƙala masa wata ƴar waya da tafito daga jikin na'urar a ƙirjinsa.  Wasu hawayene taji sun taru sun cika idanunta, wani irin tausayinsa ne mai ƙarfi ya ɗarsu acikin zuciyarta.
Ahankali ta taka har zuwa jikin gadon, kan kujeran dake kusa da gadonnasa ta zauna, a kusa da inda hanunsa yake ta ƙifa kanta. Kusan 30 minute ta ɗauka tana zaune a wajen, a hankali ta ɗago kanta haɗe da duban ledan ruwan da aka ɗaura masa, gani tayi saura kaɗan ruwan ya ƙare.  Dawo da kallonta tayi zuwa jikinta, kwata kwata ta manta da shigan dake jikinta, baƙar doguwar riga ce ajikinta mai dogon hannu, sai kuma mayafin rigan dake ɗaure akanta, warware mayafin rigan tayi da yake yana da girma ta rufe jikinta dashi, fita daga cikin ɗakin tayi, da ƙyar ta iya gane office ɗin Dr.Haisam, yana zaune tashigo tasanar masa cewa ruwan yakusa ƙarewa..
Cire masa ledan ruwan Dr.Haisam yayi kana ya barsa sai zuwa anjima asake sa wani.