Sashe 45
Sooraj Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
nan, ahankali sanyin iska ke busa ko ina, hijab ɗinta iska keneman yayewa, da sauri tasanya hannuwanta ta kameshi ƙam ajikinta. Yanayin na fusgarta hakan yasa kai tsaye ta nufi wajen da garden ɗin makarantar yake.
Ƴan tsirarun ɗalibai ne awajen, kowa harkan gabansa kawai yake. Gefe da garden ɗin wasu kujeru ne masu kyaun gaske da aka tanada don zama, tana zama aka soma yayyafi hakan yasa tatashi da sauri don komawa cikin makaranta.  Idanunta ne suka sauƙa akanshi, tsaye yake ya sanya duka hannuwansa acikin aljihun wandonsa, idanunsa ƙyam akanta fuskarsa ɗauke da beautiful smile,  cike da mamakin ganinsa tasaki murmushi tare da sanya hannu ta kare kanta, kasancewar zuwa lokacin ruwa ya fara sauƙa kaɗan kaɗan.  ganin haka yasanyashi takowa yazo gab da ita, cikin sexy voice ɗinsa yace.
"Kina tsoron ruwa ne?"
Murmushi tayi wanda har saida ya bayyana white teeth É—inta, kanta ta kaÉ—a masa alamar "Eh" ruwane ya É“arke me Æ™arfin gaske hakan yasa lokaci guda ta ruÉ—e, shikansa Æ™arfin ruwan yabasa mamaki, hannunta ya kama zuwa wani É—an rumfa dake wajen, duk da shigarsu rumfar iya kawunansu kawai ruwan zai tare amma banda gangar jikinsu.  Cikin yanayi na tsoro ta naÉ—e hannayenta akan Æ™irjinta, kallonsa tayi da fuskarta dake jiÆ™e da ruwa. Murmushi yayi mata tare da É—age mata giransa É—aya, itama murmushin tayi masa tare da sake takure kanta waje É—aya, don bawai sun tsirane daga ruwanba, har yanzu yana dukan jikinsu, tuni uniform É—inta yajiÆ™e sunbi jikinta sun lafe, shikansa Pharouk gaba É—aya ya jiÆ™e duk da cewa akwai denim Jacket ajikinsa hakan bai hanashi jiÆ™ewa ba.  bakinta har rawa yake saboda sanyi.Â
"Zieyaderh!" yaƙira sunanta akasalance.
Ɗago fuskarta tayi ta kalleshi, idanunsa ya sauƙe akan beautyful lips ɗinta wanda suka jiƙe suke kuma ɗigar da ruwa, wani irin tashi yaji tsikar jikinsa yayi, take lissafin kansa suka shiga kuncewa, wani irin saliva dake maƙale a maƙoshinsa ya haɗiya, sam bata ɗauke idanunta akansa ba, yanayin sanyin da take ji yasanyata lumshe idanunta tare da ɗan buɗewa alokaci guda, hakan da tayi baƙaramin kyau yaƙarawa face ɗinta ba, take yaji wani irin different feelings na sauƙa ajikinsa, ji yake kamar yajawota jikinsa ya bata professional kissing, amma mene sunansa idan yayi hakan? jingina bayansa yayi da jikin bango tare da lumshe idanunsa, bugun zuciyarsa ƙaruwa take, wani irin maganaɗisun sha'awarta ne ke fusgarsa, lokaci guda mood ɗinsa ya sauya. Cikin zaƙuwa da tsayuwan Zieyaderh ta juyo ta kalleshi acikin yanayinta na shagwaɓa tace "Am tired!!" Ahankali ya buɗe idanunsa wanda sukai ja ya sauƙesu akanta, wani irin yarrr taji ajikinta sakamakon kallon cikin idanunsa da tayi, batasan irin wannan yanayin ba hakan yasa ahankali tace "Are you okay?"
Akasalance yayi murmushin daya bayyana dimples É—insa.
"Yes am okay!" yafaÉ—a yana me Æ™are mata kallo, murmushi tayi masa sannan ta juya tacigaba da kallon ruwa sam ta manta bata maida hannuwanta Æ™irjinta ta kare baiyanar dasukayi ba, don saboda yanayin sanyin da ake ciki yasanya tsikar jikinta mimmiÆ™ewa, hakan yasa nipples É—inta ma suka miÆ™e tsaye, har idan kayi mata kallon tsab zaka iya ganinsu.  SauÆ™an idanunsa akan Æ™irjinta baÆ™aramin gigita masa tunani yayi ba, take yaji tunaninsa ya tsaya cak, da sauri ya É—auke idanunsa daga kanta tare da sanya baki ya cije laɓɓansa. (Nasan team RAJ, zasuce inama da ita da Sooraj neðŸ˜)   Wani irin tsawa da aka buga ne ya matuÆ™ar firgitata har batasan sanda ta dawo baya da sauri ba, sambata kula ba ta faÉ—a jikinsa, Æ™amÆ™ame jikinta tayi Æ™aÆ™am tare da rumtse idanunta.  "Innalillahi" kawai take ambata acikin zuciyarta don ta tsorata, ashe ba ita kaÉ—aice ke ambatan hakan ba harda Pharouk don alokacin da bayanta ya mannu da Æ™irjinsa baÆ™aramin ruÉ—ewa yayi ba, har numfashinsa saida yashiga seizing na Æ´an wasu minutes.  Hanneyansa dake rawa yaÉ—aura akan shoulder É—inta, hakanne ya bata damar dawowa cikin hankalinta, da sauri ta matsa gefe, cikin wani irin kunya ta jawo hijab É—inta ta rufe fuskarta. "Me na aikata haka?" ta tambayi kanta cike da nadama.
Matsowa yayi gab da ita tare da sanya hannu ya É—
ago haÉ“anta, hijabin ya ja baya fuskarta ya bayya, da sauri ta kulle idanunta don batajin zata iya haÉ—a idanu dashi.Â
Murmushi yayi mata ahankali ya sunkuyo da kansa daidai fuskarta, kiss yayi mata a forehead ɗinta, tare da kai bakinsa daidai saitin kunneta ahankali yace "Ki kulamin da kanki!" Yana gama faɗan haka ya juya acikin ruwan ya tafi, yayi hakane saboda matuƙar ya ƙara some minutes awajen, zai iya hugging ɗinta. (Chab lallai Pharouk yau zakasha zagi awajen ƴan team ɗin SOORAJ)
BuÉ—e idanunta tayi ahankali cike da fargaba da kuma tsoron abun daya mata, babu wani namiji daya taÉ“a yi mata kiss saishi, mekenan hakan yake nufi? ta tambayi kanta cike da mamaki, kallon bayansa tayi don zuwa yanzu yayi mata nisa, tafiya yake kamar baidamu da ruwan dake dukansa ba.  Â
*SOORAJ*
Tsaye yake acikin wata baranda, dagashi sai wani white crazy jeans dake sanye ajikinsa, bashida ko riga sosai murÉ—aÉ—É—iyar surar jikinsa ta bayyana, glass cup ne ahannunsa wanda ke É—auke da ruwan inibi,  ruwa da iska ake sosai, amma ko kaÉ—an baijin wannan sanyin ajikinshi. Hakanan yakejin kansa cikin wani bad mood, baikuma san dalilin hakan ba, tunanin dake maÆ™ale azuciyarsa ayanzu yafi komai damunsa, meyasa yake ganinta acikin idanunsa? meyasa yakeji tamkar anrubuta wani abu daya shafeta acikin zuciyarsa? yana da buÆ™atar sanin meyakeji, da kuma dalilin dayasa yakejin hakan acikin rai da zuciyarsa.Â
Ahankali ƙarfin ruwan ke tsagaitawa, ganin haka yasa cikin sauri ta nufi farfajiyan makarantar, harda ɗan sassarfa take haɗawa wajen shigewa cikin ajinsu, Nasmah da Shukra dake tsaye bakin window sukayo wajenta da sauri cikin damuwa suka haɗa baki wajen tambayanta ina taje "Garden" ta basu amsa ataƙaice.  Sunyi mamakin hakan amma sai kawai suka share suka cigaba da hiransu.
Ruwan na tsagaitawa aka tashesu ko 5 ma batayi ba, saboda sosai garin ya ɗau sanyi.   Atare suka fito ita dasu Nasmah,   daidai lokacin wata baƙar Car ƙiran Jeep ta kunno kai cikin makarantar,  tsayawa sukayi a compound ɗin makarantar Zieyaderh na ta baza idanu ko zata hango Kamalu driver.  Ƙasa yayi da glass ɗin motar tare da kafeta da idanunsa, ahankali ya danna horn, hakanne ya ɗauki hankalin ɗalibai da yawa har kowa yajuyo yana kallonsa, idanunta ne suka sauƙa akanshi, tsananin mamakine ya kamata, tabbas tasan ita yazo ɗauka, to ina Kamalu driver? ya ma akayi yasan antashesu? Duk bata dame amsa mata waƴannan tambayoyin, hakan yasa tayiwa su Nasmah sallama tanufi inda yake.  Tana buɗe murfin motar wani sassanyan ƙamshin turare ya daki hancinta, saidai wannan turaren sam ba irin wanda yake gigita tunaninta bane.  Ɗan satan kallonsa tayi tare da cewa "Ina wuni"
Bai amsa mata ba sai dai murmushi da ya bayyana akan fuskarsa.  Har suka soma tafiya babu wanda yasake ce da ɗan uwansa wani abu, saidai kuma yana yawan satan kallonta lokaci zuwa lokaci, aranta mamakin yanda halinsu ya kusan zuwa ɗaya take.  "Kenan su duka familyn su haka suke?" ta tambayi kanta azuci. "Uhmmm gwara wannan ma ae yana murmushi amma wancan Mr.Helper ɗin kam, ko murmushinsa bantaɓa gani ba" Ita kaɗai take magana da zuciyarta har suka iso gaban wani tafkeken mall.
(Najidaɗin addu'o'in ku agareni, nagode Allah yabar ƙauna💜
then Gaskia kunbani dariya😅 wae don nace nan gaba abun dazai faru acikin book É—in bazai muku daÉ—i ba shine duk kuka ruÉ—e haka, hahhhhh ku kwantar da hankalinku wasa nake mukuðŸ˜)
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
      *SOORAJ!!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
      *WATTPAD*
   @fatymasardauna
#romance
       *Chapter 36*
Agaban ƙaton mall ɗin yayi parking motar tare da dubanta, murmushi ɗauke akan fuskarsa yace "Muje ki rakani sayayya"
Mamakine ya bayyana akan fuskarta, amma sai ta share bata nuna ba, buɗe murfin motar tayi tare da fitowa waje. Yana gaba tana biye dashi abaya, haka suka nufi cikin ƙaton mall ɗin.  Direct ɓangaren kayayyakin mata suka nufa,  ita dai binsa kawai take, aranta tana me mamakin ganin sun shigo wajen sayayyar mata,  ɗan juyowa yayi ya kalleta, matsawa gefe yayi tare da yi mata nuni akan ta shige gaba. Kallonsa tayi alaman me hakan ke nufi.  "Muje mana ko bazaki tayani zaɓa bane, matata zan sayawa kuma agemate ɗinki ce, shiyasa nafiso ki zaɓa mata masu kyau!" Ya faɗi maganar yana me jujjuya wata brown ɗin abaya dake hannunsa. Murmushine ya bayyana akan fuskarta.
"Kenan dama yana da mata?" tayiwa kanta tambayar cike da É—an mamaki.  Jin cewar matarsa zai sayawa, yasanya duk wani abu da tagani idan ya mata kyau saita É—auka, dogin riguna kala uku ta zaÉ“a masa masu kyaun gaske, wanda suke asalin Æ´an dubai new designer.   Da ace tasan kuÉ—insu da bata É—auka ba, don kowanne kuÉ—insa yakai 35k, kaya masu kyau ta zaÉ“a masa, duk wanda ta É—auka sai yayi murmushi yace yayi, daga É“angaren kayayyaki É“angaren chocolates and sweets suka nufa, wannan kam shida kansa ya É—auka, sai ya duba wanda baida zaÆ™i sosai sannan yake sanyawa acikin basket É—in dake hannunsa.Â
Koda suka kammala, cewa yayi tajirasa awajen da ake biyan kuɗi, komawa cikin mall ɗin yayi ya shiga dube duben ƴan abun da yake da buƙata.
Yana dawowa ya biya kuÉ—in, wani daga cikin yaran dake aiki awajenne ya kai musu kayan mota.Â
 Ahankali yake murza steering motar, yana me gutsuran diary milk chocolate ɗin dake hannunsa, kallonta yayi tare da ɗan sakin murmushi "Hummm" yafaɗa yana me miƙo mata chocolate ɗin alaman ta amsa. Murmushi itama tayi masa tare da kaɗa kanta alamar "A'a"
"Bafa kyauta bane, gutsura zakiyi ki bani!" ya faÉ—i haka yana me mayar da chocolate É—in bakinsa.
Idanunta ta waro cike da mamaki, sai kuma abun yabata dariya wanda har hakan yasa ta dara, kallonta yayi tare da cewa "Kina mamaki ne? bazan iya baki duka bane shiyasa!"  Yayi maganan murmushi ɗauke akan fuskarsa.