Sashe 34
Sooraj Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
11:00 am daidai ya soma ware idanunsa ahankali har ya buɗesu duka, gani yayi kamar ɗakin na juya masa hakan yasa ya maida idanunsa ya rufe, mintuna uku tsakani yasake buɗewa, yanzu kam daidai yake ganin komai, jiyayi gaba ɗaya jikinsa yayi wani iri tamkar anyi masa duka, hannunsa yakai ya shafa tulin sumar dake kansa wanda yasha askin afro,  ƙafafunsa ya zuro ƙasa tare da miƙewa tsaye, hannu yasanya ya zuge zip ɗin wandon dake jikinsa, yana tafiya haka yacire wandon sannan ya buɗe wata ƴar glass drawer sabon white colour bathrobe na maza ya ciro ya sanya ajikinsa, direct bathroom ya wuce, wanka yayi sannan ya haɗa da brush, yana fitowa ya jona handryer, dashi yayi amfani wajen busar da lallausan gashin kansa,  sama sama yashafa mai ajikinsa, wani oil and body perfume me daɗin ƙamshi ya shafa ajikinsa.  Kasancewar yau Jumma'a yasanya shigar da zaiyi yauɗin ta da bance, duk da cewa shi baiwani damu da manyan kayaba amma time to time yana ɗan sanyawa,  wata haɗaɗɗiyar getziner blue colour wacce kuɗinta ya haurawa 40k ya zaro daga cikin tarin kayansa wanda yawansu basu faɗuwa, wani haɗaɗɗen half cover shoe me kalan blue wanda akawa samansa ado da ɗan ratsi ratsin golding ash ya zaro daga ma adanan takalmansa, takalmine me kyaun gaske wanda aka sanya kuɗaɗe wajen sayansa, Hulan daya zaro ma ta musammance itama ajikinta akwai ratsi ratsin golding ash da blue,  Saida yagama kimtsa kansa cikin getziner'n wacce tasha ɗinkin half jumper, sosai yayi wani irin kyau me ɗaukar hankali, takalma ya zura aƙafafunsa sannan ya soma ƙoƙarin ɗaura agogon sa na companyn Gucci me tsadan gaske, yana kammalawa ya sanya hula akansa, baƙaramin kyau Sooraj yayiba acikin wannan shigan, wani irin ɗaukar hankali kwalliyartasa keyi, ga sajensa daya kwanta akan fuskarsa, juyawa yayi yaɗan kalli mirror, shikansa baƙaramin kyau yaga yayiwa kansa ba, musamman yanda kwarjininsa yasake bayyana afili, sosai ya fito a cikakken Namiji wanda ya amsa sunansa, turarukansa ya ɗauka ya feshe jikinsa da su take ɗakin ya gauraye da sassayan ƙamshinsa mai sanya nutsuwa,  wayarsa yaɗauka yasanya acikin aljihunsa tare da ɗaukan key ɗin Black Range rover car ɗinsa,  cikin takunsa me ɗauke hankali yake tafiya Iya kyau yayishi har ya gaji  (Team RajZiyada please kuyi imagine yanda Sooraj ɗinku ya haɗe.lol)
Ahankali take saƙƙowa daga kan step ɗin dake cikin falon, Plate ɗin da taci abincine riƙe ahanunta tafito daniyar zata kaisa kitchine,  ƙamshin dayake kashe mata jiki yake kuma sanyata acikin wani irin yanayi shine yafara dukan hancinta lokaci guda ya gauraya da numfashinta, saboda tsabar daɗin ƙamshin batasan sanda ta lumshe kyawawan idanunta ba, tana buɗesu kuwa idanunta suka sauƙa akan zallan kyawu da kwarjinin dake dosowa cikin falon, wani irin dokawa taji ƙirjinta yayi, take jikinta yasoma karkarwa kamar maijin sanyi batare data kulaba tayi missing step ɗaya take tatafi zata faɗi da sauri tariƙe ƙarfen dake gefen matattakalan plate ɗin hanunta kuwa faɗuwa yayi dayake plate ɗin irin na cikin gift set ɗinnan ne tassss haka ƙaran fashewarsa ya cika falon, jin ƙaran fashewan abu abayansa yasanya shi juyowa, ido huɗu sukayi shida ida, kallon yanda plate ɗin ya tarwatse awajen yayi, baiko sake kallon gefen da take ba yasakai yafice daga cikin falon yana gyara zaman agogonshi, ita kuwa Ziyada tamkar wacce aka dasa haka ta kasa motsa koda ɗan yatsan ƙafanta ne, wani irin ƙarya idanunta ke mata don har yanzu gani take tamkar yana wajen.
"Zieyadah!"
Ƙiran sunanta da Ummu tayi shiyayi sanadiyar sauƙar da idanunta ƙasa murya asanyaye tace "Na'am"
Kallon plate ɗin daya tarwatse aƙasa Ummu tayi cikin ɗan mamaki tace.
"Ya akayi haka ta faru?"Â Â
"Umm dama bankula bane shine yafaɗi!" Ziyada tafaɗa tana me ƙoƙarin maida ƙwallan dake cikin idanunta.
"Inadai baijimiki ciwo ba?" Ummu ta tambayeta cike da kulawa.Â
"Eh!" tasake faÉ—a murya araunane. Â
"Shikenan to kidai kula kada yamiki illa, ni zan fita bazan jimaba zan dawo ki kula sosai" Ummu tafaÉ—a tana me gyara zaman gyalen dake jikinta.
"Adawo lafiya" cewar Ziyadah tana me É—an satan kallon Ummu wacce tasha ado da gwala gwalai masu tsadan gaske, itakam da badon É—an zaman da tayi acikinsu ba to tabbas da zatace ba Ummu bace ta haifi Sooraj domin sam jikin Ummu bainuna hakan ba zallan kudi da jindaÉ—i haÉ—i da wayewa kawai jikin Ummu ya nuna. Â
Haka Zieyada ta gyara wajen amma gaba ɗaya tunaninta yana wani waje daban, daga wani ɓangare na zuciyarta kuwa daɗi takeji ranan monday zasu koma makaranta.
Sooraj kuwa yana fita haɗaɗɗiyar car ɗinsa ya shiga tare da bata wuta,  kai tsaye Central Mosque ya nufa domin samun sallan jumma'a, koda aka idar da sallan daga masallacin direct JABI LAKE yanufa don sunyi da Mas'oud zasu haɗu acan.
Vote
  &ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
     *SOORAJ !!!*
  *Written By*
phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
*🌈Kainuwa Writers Association*
      *Wattpad*
  @fatymasardauna
#romance
      *Chapter 28*
Inda yake zaune wani secret wajene me kyau da burgewa, wajen tamkar garden haka yake domin anƙawatasa da korayen furanni masu sanyin ƙamshi.
Zaune yake akan wata haɗaɗɗiyar chair wanda aka ƙawata tsakiyanta da wani haɗaɗɗen table me kyau, drinks ne kala kala ke jere asaman table ɗin, gefe dashi Mas'oud ne ke sipping coconut juice, yayinda Sooraj ke aikin latsa wayarsa, azahirin gaskia idan kaga yanda gaba ɗaya attention dinsa ke kan wayan zakayi tunanin wani abu me amfani yake aiwatarwa, saɓanin haka kuwa kwata kwata hankalinsa ba ga wayar yake ba, idanunsa ne kawai ke kan wayan amma gaba ɗaya tunaninsa yayi nisa izuwa wani ɓangare na daban, duk abun dayake Mas'oud na kula dashi, ɗan aje cup ɗin coconut juice ɗin yayi tare da duban Sooraj...
"Bazaka taɓa daina sakanka adamuwa ba matuƙar bazaka fito ka faɗa mana damuwarka ba, haka kuma bazaka warke daga ciwon dake damun zuciyarka ba matuƙar ba zaka amayar da abun dake cikinta ba, har yaushene zakana ɓoye matsalanka RAJ? taya kake tunanin zaka samu sassauci da kuma nutsuwar zuciya bayan bakanemi hakan ba? shin ni bankai na zama abokin da zaisan matsalarka bane RAJ? tun muna ƙanana muke abota me yasa har yanzu bankai jigon dayakai sanin sirrinka ba?" Duka waƴannan tambayoyin Mas'oud yayiwa Sooraj alokaci ɗaya fuskarsa ɗauke da damuwa.
Ɗan numfasawa Sooraj yayi tare da ɗago kansa, ɗan kallon Mas'oud yayi sannan ya kau da kansa gefe, lips ɗinsa ya ciza tare dayin wani shu'umin murmushi, wanda shikaɗai yasan ma'anarsa, cikin husky voice dinsa yace.  "Babu wani wanda zai fahimci matsalata Mas'oud, idan nafaɗa maka matsalata ba lallai ka yarda ba, idan nace maka bansan waneneni ba nasan bazaka taɓa yarda ba, wannan dalilin shiasa banason nayi sharing damuwata da kowa, saboda damuwata damuwata ce ni kaɗai!" cikin wani irin yanayi ya ƙare maganar tare da haɗiyan wani saliva me ɗaci da ya tsaya a maƙoshinsa.
Cike da mamaki haÉ—i da rashin fahimta Mas'oud yace "Banfahimci inda kalamanka suka dosa ba Sooraj, me hakan yake nufi?"
"Aure ne banaso Mas'oud, sam banason zama da kowace mace, nafison nayi rayuwata ahaka" ɗan tsagaitawa da maganan yayi tare da kallon kansa, daɗan ƙarfi ya cije laɓɓan bakinsa kana yaci gaba da cewa "Bazan taɓayiwa wata mace amfani amatsayin namiji ba, niba kamarka bane bakuma kamar sauran maza bane, inada rauni Mas'oud inada rauni wanda yake barazanar durƙushewar rayuwata, ita ƙaddara tana iya zuwa wa bawa aduk yanda baizata ba, ta ɓangarena haka tawa ƙaddaran take, amma banajin akwai wata wacce zata rayu dani ahaka, banajin zanyi wani farinciki.... " Kasa ƙarasa maganan yayi sakamakon wani irin nauyi dayaji ƙirjinsa yayi, bada kowani lokaci yacika yin magana me tsawoba, hakan yasa yanzu yakejin kansa tamkar zai faɗo ƙasa, yayinda yakejin tamkar ana hura masa wuta acikin ƙirjinsa. Bottle water Mas'oud ya miƙo masa, babu musu ya amsa bai aje bottle water'n ba har saida ya tabbatar da babu wani sauran ruwa acikin goran, wani irin ajiyar zuciya mai ƙarfi ya sauƙe, ɗago idanunsa da suka soma rikiɗewa daga farare zuwa jajaye yayi ya kalli Mas'oud daya kafesa da idanu,  wani ɗan murmushi yayi tare da sanya hanu yashafi sajen dake kwance akan fuskarsa.
''Zan tafi, kada ka manta ranan monday muna da meeting" yanakaiwa nan azancensa ya miƙe tsaye kota bakin Mas'oud bai tsaya jiba yayi gaba, binsa Mas'oud yayi da kallo har ya ɓacewa ganinsa, wani irin iska me zafi Mas'oud ya fesar tare da sanya hannuwansa ya dafe kansa, sai ayanzu brain ɗinsa ke ƙoƙarin harhaɗo masa matsalolin Sooraj, batun yauba ya kamata ace yagano menene matsalan, tunanine barkatai suka shigo cikin brain ɗinsa, wasu abubuwa daya tuno da kuma maganganun da sooraj yafaɗa masa yanzu sune suka taimaka wajen kawo masa haske daga duhun daya shiga, wani irin faɗuwa yaji gabansa yayi yayinda bugun numfashinsa ya soma fita da sauri sauri, abayyane ya furta.
"Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!!" kansa ya kifa ajikin table ɗin, take yaji ruwan hawaye naƙoƙarin cika idanunsa, da sauri ya yi ƙoƙarin maidasu, car key dinsa ya ɗauka, haka ya bar wajen jiki babu ƙwari.
Sooraj kuwa tafiya kaɗan yayi ya gangara gefen titi tare da yin parking din motar, kansa yakifa akan steering motar tamkar me bacci, aƙalla yaɗauki sama da 30 minute awajen har saida yajisa ya fara zama normal sannan yasake ta da motar ya cillata kan titi.
***
Monday.
Kamar yanda duk wani ma'aikaci da student's sukasani Monday ranace me mahimmanci agaresu, sannan kuma ranace da ko wani ɗalibi yakewa kansa shirin makaranta na musamman kasancewar ansha hutu harna tsawon kwana biu.
Æangaren Ziyada ma hakance takasance domin kuwa yau zasu koma makaranta inda zasu tafi S.S.2
Tun ƙarfe 5 da ta tashi tayi sallan asuba bata yarda takoma bacci ba, ƙarfe shida da rabi daidai ta shiga toilet donyin wanka.