Sashe 7
Sooraj Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ka kwantar da hankalinka ba wani babban damuwa bane, buguwane kawai, tabugu sosai gaskiya, amma dayardan Allah munshawo kan komai, saidai kuma bamusan awani irin yanayi zata buɗe idanuba, amma muna kyautata zato, Insha Allahu ma zata tashi lafiya, Allah dai yatsare na gaba"
Da "Ameen" Kawai SOORAJ ya amsa yana mai sauƙe ajiyar zuciya akai akai.
Bisa umarnin SOORAJ aka maidata wani special room,,,,  ahankali yaturo ƙofar ɗakin yashigo, sauƙe idanunsa yayi akanta, tana kwance flat kanta na kallon sama, gaba ɗaya rigar dake jikinta ta ɓaci da jini, kanta kuwa a ɗaure yake da farin bandeji (bandage) yayinda tulin gashin kanta ke watse akan pillow, ɗauke kansa yayi daga kallonta tare da ƙarasowa cikin ɗakin, kan wata kujera yaje ya zauna haɗe da kai dubansa kan ledan ruwan da aka saƙalashi ajikin wani dogon ƙarfe, yana shiga cikin jikinta ahankali, kallonsa yakuma dawowa dashi kan agogon kamfanin Gucci dake ɗaure a tsintsiyar hanunsa. Ƙarfe goma na safe daidai haka agogon yanuna masa, hanunsa yaɗaura akan haɓansa haɗe da furzar da iska daga bakinsa, miƙewa yayi tsaye tare da nufar ƙofar fita, haryaje bakin ƙofar kuma sai ya tsaya juyowa yayi ya kalleta, idanunsa ne suka sauƙa akan ƙirjinta da kusan rabin breast ɗinta suke a bayyane, da sauri yakawar da kansa, wani irin bugawa yaji kansa yayi, kamar andoka masa guduma,  jacket ɗin dake jikinsa ya cire tare da nufar inda take kwance, saidai koda wasa baisake barin idanunsa sun kalli ƙirjinnata ba,  jacket ɗin nasa yarufa mata ajikinta, kana yafice daga cikin ɗakin.   Office ɗin Dr.Salees yaje ya biya kuɗi, aka tura nurses guda biyu wanda zasu tsaya akanta don bata kulawa, shikuwa motarsa yashiga yabar asibitin.   Direct gidansa ya nufa ransa ajagule, sam baiso haka takasance ba, yau yatsara tafiya Abuja, amma ga abun daya faru, zaman cikin Kaduna yakamashi dole harzuwa farfaɗowar yarinyar.
Wanka yayi kana yazo ya kwanta akan gado, lamo yayi yana tunanin yanda accident ɗin ya kasance, sai alokacinne ma mamaki ya kamasa, ƙaramar yarinya irinta mai zai fito da ita awannan lokacin? da dukkan alamu kuma ba acikin hayyacinta take ba. "To kodai mahaukaciya ce?" ya raya hakan azuciyarsa, da sauri ya kawar da wannan tunanin acikin ransa, wayarsa yaɗauka ya kunna karatun Al'Qur'ani mai girma, yana cikin jin karatun bacci ɓarawo ya sace shi.....
(More Comment nd Vote more typing😠kuyi haƙuri yau banyi editing ba...  Zan fara halina fa readers idan nayi update yau sai jibi kuma🤣😠Allah yasa bazaku takura ba. )
     *ðŸ‡SOORAJ FANS GROUPðŸ‡*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/HFwwNXNTaW6HUbrbHjBHVM
*Idan kinsan Bazakina Comment ba kada kishiga, ONLY NOVELS kawai mukeso, bayan haka bamason kowani irin post.... Bamason Talla kona menene, idan kinyi zaki ganki a waje*
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
       *SOORAJ*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
*🌈Kainuwa Writers Association*
_{United we stand ans succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_
*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*
       *WATTPAD*
    @fatymasardauna
    *CHAPTER 6*
Tunda ya kwanta bacci bashi ya tashi ba sai da aka soma Æ™iraye Æ™irayen sallan Azahar. Toilet yashiga yayo wanka. Still riga da wando na jeans yasanya ajikinsa. Masallacin dake kusa da gidansa ya nufa donyin sallah.  Tun da yafita yin sallah baidawo ba sai Æ™arfe huÉ—u na yamma, wanka yasakeyi.  Combat jeans ne ajikinsa baÆ™i sai kuma wata farar riga mai É“aÆ™aÆ™en aninaye.  Yana tsaye agaban dressing mirror yana taje tulin sumar kansa, wanda yasha aski irin na zamani, screen É—in wayarsa ya soma kawo haske, É—an matsawa kusa da yawartasa yayi.  Sunan Mas'oud ne ke yawo akan screen É—in wayar, kasancewar ya sata a silent shiyasa batayi Æ™ara ba, É—an É“ata fuska yayi haÉ—e da É—aukan wayar yakara akan kunnensa.Â
 "Ina falo" Inji cewar Mas'oud.
 "Okay" kawai Sooraj yafaɗa akasalance tare da aje wayartasa,  bai fita falon ba yaci gaba da taje sumar kanshi, saida ya kammala duk wani abu dazaiyi kana ya ɗauki wayarsa dakuma car key ɗinsa yafita zuwa falo.
Cike da takaici Mas'oud ke kallonsa, duk da yasan cewa halin Sooraj ne shanya mutane, amma kuma abun da yayi masa yauÉ—in yayi masa ciwo. Â
"Inakuma zakaje?" Mas'oud yatambayesa yana me ƙare masa kallo.
"Asibiti"
SOORAJ yabashi amsa ataƙaice.
"Abiti kuma? Baka da lafiya ne?" Mas'oud yajero masa duk waÆ´annan tambayoyin alokaci guda.
ÆŠan ya mutsa fuska yayi haÉ—e da sanya hanu ya shafi kwantaccen sajen dake shumfuÉ—e akan fuskarsa. Â
 "Accident mukayi, zanje na duba yarinyar dana bugene kota farfaɗo" ya faɗi haka yana me nufar hanyar fita daga falon, kai kawai Mas'oud ya girgiza haɗe da miƙewa tsaye yabi bayan SOORAJ ɗin.  SOORAJ ne ke tuƙa motar yayinda Mas'oud ke zaune agefen mai zaman banza. Tafiya suke babu wani wanda yace da  ɗan uwansa wani abu, ahaka har suka kawo asibitin,  sam Mas'oud baiwani damu da shirun da SOORAJ ɗin yayi ba, because yasan hakan halinsa ne, bakoda yaushe yacika yawan magana ba, amma idan kafahimcesa yana da daɗin zama, dan bayashiga abun da babu ruwansa...
Atare suka jera suka shiga cikin asibitin.  Office ɗin Dr.Salees suka nufa, shiyayi musu jagora zuwa ɗakin... dama yana shirin zuwa dubata kenan suka shigo.
Tananan har yanzu bata farfaɗo ba, wasu allurai Dr.Salees yayi mata, juyawa yayi ya kalli SOORAJ dake zaune akan wata plastic chair.... "Zata iya farfaɗowa akowani lokaci da yardan Allah, Yana da kyau katsaya atare da ita." Inji cewar Dr.Salees.
Kai kawai ya iya jinjina wa Dr.Salees alaman yaji, fita Dr.Salees yayi daga cikin É—akin.Â
Kallon Mas'oud daya kafe yarinyar da idanu SOORAJ yayi, tsayawa yayi yana kallon yanda idanun Mas'oud ke yawo ajikin yarinyar ko ƙyaftawa ba yayi, takaicin Mas'oud ɗinne yakamashi, sam shi kam baiga wata mace aduniya dazai tsaya ɓata lokacinsa wajen kallonta ba, yaga manyan mata da suka amsa sunansu mata baiji komai gamedasu ba balle wannan ta tsitsiyar yarinyar, inbanda ƙaddara ma maizai haɗashi da ita, sam shi baya shiga sha'anin mata, saboda yasan menene matsalarsa, wannan ma don dolene kawai, amma dazaran ta farfaɗo zaisa amaidata inda ya ɗaukota.
"Tunda kana nan ni inaga kawai zantafi yau nakeso nakoma Abuja, please kakula da ita, idan tafarfaɗo tagayama garinsu saika maida ita!" SOORAJ yafaɗi haka yana me miƙewa tsaye.
Da sauri Mas'oud ya kallesa cikin mamaki yace "Zaka koma Abuja kuma?"
Kai SOORAJ ya jinjina masa alamar "Eh"
"Hmmm lallai SOORAJ baka da imani, kabuge yarinya kuma katafi kabarta? wato nine marainin wayonka shine kakeso katafi kabarni da ita ko?"
Murmushin gefen baki SOORAJ yayi wanda yayi masifar Æ™arawa fuskarsa kyau.Â
Â
"Mene matsalarka Mas'oud idan kakula da ita? Kasan inada abubuwan yi da yawa, banjin kuma zan iya ɓata lokacina akan mace" SOORAJ yafaɗi haka yana me kai dubansa ga agogon dake ɗaure a tsintsiyar hanunsa.
"Nima ai bazaman banza ne sana'ata ba, kai kabugeta kuma kai kake da alhakin tsayawa akanta kakuma bata kulawa harsai ta warke, saboda haka ni kaga tafiyata" Mas'oud yafaɗi haka aƙufule, don ya lura tsagwaran iskanci ne ke damun SOORAJ ɗin.
Still murmushin gefen baki yayi haɗe da bin Mas'oud ɗin da kallo harya fice daga cikin ɗakin.   Kan kujera yakoma ya zauna, yayinda ya juyawa gadonnata baya, wayarsa yaciro ya soma latsawa..
Ahankali take ware manya manyan oily eyes ɗinta masu kyau da burgewa, dishi dishi tasoma gani, kafun daga bisani idanun nata suka soma washewa,  ɗakin tasoma ƙarewa kallo, yayinda ƙwaƙwalwarta ke tunano mata abubuwan da suka faru, amatuƙar razane ta ƙwalla ƙara..   "Wayyo Allah Nashiga Uku dan Allah karku cutar dani!!"
Azabure yajuyo jin ihunta abayansa,  yunƙurin tashi zaune tasomayi amma ina jin kanta take yayi mata wani irin nauyi, ga wani raɗaɗin azaba dake ratsata...
Tsuka yayi ƙasa ƙasa tare da maida kansa ga wayarsa yacigaba da latsawa, yatsani mutumin da baida nutsuwa.
Babu yanda ta iya haka takoma ta kwanta tana gunjin kuka, saboda kotafi kowa Æ™oÆ™ari ayanzu bazata iya tashiba.  Idanunta ne suka sauÆ™a akan bayansa, domin dama yabata baya.  Ganin namiji na zaune ya bata baya yasa taÆ™ara volume É—in kukanta, jikinta na rawa tace "Dan Allah kuyi haÆ™uri ku Æ™yaleni, nakoma inda nafito, wallahi nayarda ma ni Zan auri tsoho É—an dashe'n, nidai kada ku cutar dani, wallahi ni marainiya ce, dan Allah ku Æ™yaleni natafi!" kuka take tsakaninta da Allah tana zabga magiya da roÆ™o, amma ko motsi baiyiba balle tasaran zai juyo gareta, duk atunaninta shiÉ—in É—aya daga cikin mazan da suka ka mata É—azu ne.Â
Ganin baijuyo gareta ba yasa tacigaba da kukanta,  yana zaunene kawai amma jiyake kamar ana hautsina Æ™waÆ™walwarsa, kuka yana É—aya daga cikin abun daya tsana,  wata tsuka yaja me Æ™arfi haÉ—e da juyowa ya watsa mata wani irin kallo, idanunsu ne suka sarÆ™e acikin na juna, wani irin shock Ziyada taji acikin jikinta, lokaci guda ta haÉ—iye kukanta, ɗauke idanunsa yayi daga cikin nata yaci gaba da latsa wayarsa. Â
Ajiyar zuciya tashiga sauÆ™ewa akai akai, neman kukannata tayi ta rasa, sai jikinta daya É—auki wani irin zazzaÉ“i mai zafi.  Idanunta na kallon bayansa, cikin wata irin murya mai sanyi tace....Â
"Kamaidani gidanmu kaji!"
Tsayawa yayi daga latsa wayar da yake yayi shiru... Bugun zuciyarsa ne ke ƙara tsananta, lumshe kyawawan idanunsa yayi, tare da sauƙe wata irin ajiyar zuciya.  Tashi yayi ya fice daga cikin ɗakin batare daya kalli koda ɓangaren da take ba.
Ganin yafita daga cikin É—akin yasa Ziyada fashewa da kuka.Â
"Shikenan na mutu yatafi ƙiran sauran ƴan uwannasa, shikenan zasu zo su lalatamin rayuwa!" Cikin gunjin kuka take maganar.
Jin anbuɗe ƙofar ɗakinne yasa, tayi saurin kallon bakin ƙofar, murmushi Dr.Salees yasakar mata haɗe da cewa
"Yauwa Patient kintashi ko? sannu, yanzu inane ke miki ciwo ?"
Kasa amsa masa tayi saima kafesa da idanunta dake ɗigan ruwan hawaye da tayi, kamar yasan tunanin da take acikin ranta, murmushi yakumayi akaro nabiyu haɗe da cewa "Ki kwantar da hankalinki nan asibiti ne, ba wai wajen da za'a cutar dake ba."