Sashe 32
Sooraj Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani murmushin gefen baki wanda yafi kuka ciwo Sooraj yayi, shikaɗai yasan wani irin zafi zuciyarsa keyi masa awannan lokacin, karɓan takardan kawai yayi tare da sake bawa Dr. Yunus hanu sukayi musabaha, daganan yafice daga cikin office ɗin, wani irin kallon tausayi Dr.Yunus keyiwa Sooraj, sosai matsalan Sooraj ɗin ke ɗaure masa kai, iya binciken duniya sunyi shida abokan aikinsa amma sam su basu iya gano matsalan Sooraj ba, hasalima komai nasa lafiya lau yake bashi da wata tawaya a halittar jikinsa. .
Tunda yafito daga cikin office ɗin Dr.Yunus yake ganin duhu a idanuwansa, cikin cijewa ya ƙarasa wajen da motarsa take, yana shiga ya kifa kansa ajikin steering motar tare da fesar da wani breath me ɗumi, aƙalla yaɗauki kusan mintuna 9 ahaka batare dako motsi yayi ba, gaba ɗaya tunaninsa ya tsaya cak.
Da Æ™yar ya iya É—ago kansa, idanuwansa tamkar jan garwashin wuta haka suka koma, Envelope É—in da Dr.Yunus ya basa ya buÉ—e, tare da zaro wata Æ´ar farar takarda dake ciki, ahankali ya warwareta tare da sauÆ™e idanunsa akan rubutun dake cikin takardan . Yana gama karanta abun dake cikinta ya duÆ™unÆ™uneta tare da rumtse idanunsa da Æ™arfi. Laɓɓan bakinsa yaÉ—an ciza tare da ɗauko wata lighter ya kunna, takardan yakawo jikin lighter'n take ta kama da wuta, sauÆ™e glass É—in motar yayi Æ™asa tare da cilla takardan waje, take takardan ta Æ™one Æ™urmus, key yayiwa motarshi tare da cillata kan titi yabar wajen....Â
Ziyada kuwa tana kammala wanke wankenta, ta shige É—aki bata kuma sake fitowa ba, duk da cewa zaman É—akin bawani daÉ—i yakeyi mata ba amma kasancewar bata da abunyi yasanya ta gwammacewa kanta zama waje É—aya. Â
***
After 3 days.
Tunda Abba yayiwa Sooraj maganan aure sai ya zamana Sooraj baya zaman gida kwata kwata, idan yafita tun safe bazai dawoba sai after Sallan Isha, kafunnan Abba yajima da dawowa suna tare da Ummu, sam bayason Abba yasake É—ago masa da wannan maganan domin magana ta gaskiya aure agareshi bamaiyiwuwa bane.Â
Itakuwa Ziyada adaddafe haka take rayuwar cikin gidan duk dama Ummu na sake mata amma bawai wani sabawa sukayiba shiasa takejin kanta atakure, kallone kaÉ—ai abun dake É—ebe mata kewa ayanzu, daga gefe guda kuwa tana lissafin hutunsu wanda yanzu saura musu 1 week sukoma makaranta, har Allah Allah take lokacin yazo, duk da batasan menene makomarta a wajensu ba, batasaniba ko zasu koreta ko zasu barta...
5:15 pm.
Kwance yake akan makeken bed ɗinsa wanda yaji bedsheet na alfarma, dagashi sai long pencil jeans yayinda earpiece ke saƙale a kunnuwansa, gaba ɗaya hankalinsa nakan laptop ɗinsa, Samsung Galaxy S20 ɗinsa ne tasoma ƙara alaman shigowan ƙira. Saida wayar takusa katsewa sannan ya zare earpiece ɗin dake kunnensa, ganin sunan Abba nayawo akan screen ɗin wayar yasanyashi ɗaga wayar da gaggawa, yana kara wayar akan kunnensa. Abba dake tsaye cikin falonsa jin Sooraj ɗin ya ɗaga wayan yasanyashi cewa.
"Kazo kasameni yanzu afalona!" ƙit yakashe wayan batare dayaji me Sooraj ɗin zaice ba.
Ahankali Sooraj yasauƙe wayan daga kunnensa tare da sauƙe ajiyar zuciya, rufe laptop ɗin yayi tare da zuro ƙafafunsa ƙasa, wata bruberry button shirt fara ya ɗauka ya sanya ajikinsa, bedroom slippers yasanya aƙafansa kana yafice daga cikin ɗakin. Tun da ya doshi falon Abban yaji zuciyarsa na bugawa, sam baison sakejin wani abu dazai ɗaga hankalinsa.
Zaune yasamu Abba akan kujera yana duba jaridan daily trust dake riƙe ahanunsa, zama yayi akan sofa tare da tanƙwashe ƙafafunsa. "Sannu da hutawa" yace da Abba cikin nutsuwa.
Gyara zama Abba yayi tare da aje jaridan dake hanunsa. Kallon Sooraj É—in yayi sosai tare da É—anyin gyaran murya. "Ina ka ajiye maganan da mukayi dakai? Shin kasamo wacce kakeso É—in kokuwa?"Â Abba yatambaya babu alaman wasa akan fuskarsa.
Ɗan shiru Sooraj yayi tare da haɗiye wani yawu me ɗaci da lokaci guda ya tsaya masa amaƙoshi. "Kayi haƙuri Abba, amma Bansamuba!" yafaɗi haka cikin raunanniyar murya.
"Shikenan babu ma buÆ™atar kasamo da kanka, Na auramaka Æ´aÆ´an abokaina basau É—aya ba basau biyu ba kana sakosu babu wani babban dalili, to ayanzuma zan sake É—aurama aure da Æ´ar abokina Alhaji Naseer, ina tabbatarmaka da cewa wannan shine naÆ™arshe, sannan kuma koda wasa idan ka sake kayi gigin sakinta wallahi! wallahi!! babuni babu kai, zan janye hanuna daga duk wani lamarinka, ai kai ba Æ™aramin yaro bane kasan daidai kakumasan ba daidai ba, wannan umarni nake baka saika shirya inaso acikin satinnan kaje ka ganta, sannan kuma tana shekaran Æ™arshe na kammala degree É—inta, saboda haka da zaran tagama za a É—aura muku aure, tashi kabani waje!!!" Abba yaÆ™are maganar murya akausashe.Â
Sooraj dake zaune wani irin jiri ne ke É—ibansa, tamkar sauÆ™an garwashi ajiki haka yaji sauÆ™an maganganun abba acikin kunnuwansa, take idanunsa suka sauya kala daga farare zuwa jajaye, wani irin É—aci yakeji amaÆ™oshinsa, da Æ™yar ya iya tashi yanufi hanyar fita daga falon, da kallo Abba yabisa har ya É“acewa ganinsa, shikam har acikin ransa yasoma zargin ko aljana ce ta shafi Sooraj ko kuma asiri aka mishi, saidai koma menene shidai yana kan ra'ayinsa na dole Sooraj sai yayi aure, domin aganinsa idan da akwai mace akusa dashi to ko bakomai zata rage masa kaÉ—aici.Â
Sooraj kuwa koda yabar part ɗin Abba kai tsaye garden yanufa, wani irin ƙunci yakeji azuciyarsa, jiyake kamar yaita tsala ihu kozai samu relief, zama yayi akan wata beautiful chair tare da lumshe idanunsa, wani irin zafi zuciyarsa keyi masa ahankali yake ambaton sunan Allah acikin ransa lokaci guda yaɗanji zuciyarsa tayi sanyi, sake lafewa acikin kujeran yayi tare da maida idanunsa ya kulle tamkar wanda yake bacci.
Ziyada ce ta fito daga part ɗinsu, hanunta ɗauke yake da wani bowl me kyau, sanye take cikin riga da wando na Indian mai kama da pakistan, dayake kalan kayan blue ne shiyasa suka mata kyau sun karɓi white skin ɗinta sosai, ɗan kwalin kayan ta yafa daga kanta zuwa ƙirjinta. Kai tsaye take tafiya zuwa Inda Ummu tace taje ta ciro mata mango, zatayi mango juice. Tana jefa ƙafanta acikin garden ɗin wani Irin sassanyan ƙamshi yadaki hancinta, wani irin ni'ima ne ke tashi acikin garden ɗin, sanyine me daɗi yake ratsa ko ina najikinta, baki buɗe haka take kallon komai dake cikin garden ɗin sosai wajen ya ƙawatu, ƙamshin kayan itatuwane kawai ke tashi.  Cikin nutsuwa take tsinkan jajayen mango ɗin. Ahankali ya ware idanunsa ya sauƙesu akanta, lumshe idanunsa yayi tare da sake buɗewa, duk da cewa bayanta kawai yake iya gani amma yanayin yanda take motsa jikinta yasanyashi kasa ɗauke idanunsa akanta, tana kammala tsinkan mango'n tajuya daniyan barin wajen, batare data kulaba tayi tuntuɓe da wani ɗan itace take bowl ɗin dake hanunta ya faɗi mangon ya watse. Bisa tsautsayi itama ta faɗi akan guiwowinta, rumtse idanunta tayi cike dajin zafi, ɗan cije laɓɓanta tayi tare da miƙewa tsaye bowl ɗin ta ɗauka tashiga bin Mangon da ya watse tana ɗauka da ɗaɗɗaya, tana maidawa cikin bowl,  kanta aƙasa yake hakan yasa sam bata lura da akwai mutum awajen ba. Batare data luraba taji tataka wani abu tamkar ƙafan mutum, tana ɗagowa sukayi ido huɗu dashi, wani irin faɗuwa gabanta yayi take ƙirjinta yashiga dukan uku uku, ɗago idanunta dake ƙasa tayi take suka faɗa acikin nasa idanun, wani irin abu taji, wanda yataso tundaga ɗan yatsan ƙafarta har zuwa kanta da jijiyoyin jikinta. Pink lips ɗintane suka soma rawa da'alama magana takesonyi amma ya maƙale, ahankali yayi ƙasa da rikitattun idanunsa, sauƙesu yayi akan small lips ɗinta wanda suketa ɓari sukaɗai.
(Note editingðŸ™ðŸ»kuyi haÆ™uri yau nashiga busy shiasa banyi muku update da wuri ba please kuyi manage!)
30/May/2020
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡Â    Â
  *SOORAJ!!!*
   *Written By*
phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
*🌈Kainuwa Writers Association*
       *WATTPAD*
    @fatymasardauna
#romance
(🌺I'm really proud of you my Wattpad fans, i felt happy with the way you are commenting and voting my work therefore I dedicate this page to you🌺)
      *Chapter 27*
Kauda idanunsa gefe yayi tare da ɗauke duk wata annurin dake kan fuskarsa. Ziyada dake tsaye tsaye still akansa cikin wata sarƙaƙƙiyar murya tace.
"Kayi haÆ™uri....ban...kula bane!"Â
Bai juyo ya kalleta bama bare tasa ran zai tanka mata, saboda haka ta ɗanja da baya tare da nufar hanyar fita da ga garden ɗin, gaba ɗaya jikinta yayi sanyi wasu ruwan hawayene suka cika idanunta, itakam batasan me yasa tazama wawiya har haka ba, sam batasan meyasa dazaran abu yashiga tsakaninta dashi take saurin kuka ba, da wannan tunanin ta isa ga babban ƙofan da zai sadata da falon Ummu, hannayenta tasanya ta share hawayen dake kan fuskarta, sannan ta buɗe ƙofar tashiga.
Shikuwa Sooraj tunda yakawar da kansa gefe baisake koda Æ™waƙƙwaran motsi ba, lumshe beautiful eyes É—insa yayi tare da maida kansa jikin kujeran, daddaÉ—an iskan dake hurawa acikin garden dinne ke ratsa ko ina na jikinsa, hakan yasa yaji zuciyarsa ta Æ™arayin sanyi.Â
Zieyada kuwa atare da Ummu suka haɗa Mango juice, babban jug ɗin da mango juice ɗin ke ciki Ummu ta bata tace tasanya a fridge, koda tasanya mango juice ɗin acikin fridge kaitsaye ɗakinta ta wuce, faɗawa kan gado tayi tare da lumshe manya manyan idanunta,   da sauri ta ware idanunta tare da tashi zaune, hannayenta tasanya duka biyu ta murza eyes ɗinta, wani irin ƙaton ajiyar zuciya ta sauƙe alokacin da ta fuskanci cewa gizo ne idanunta ke mata, bawai shiɗin bane, wani irin yaar taji ajikinta sakamakon tunowa da cikin kyawawan idanuwansa da tayi, tabbas idanunsa kaɗai sun isa rikita duk wata ƴa mace, matuƙar zata kallesu, wani irin sirrin kyau ne ke ƙunshe acikin idanunnasa, aduk randa tsautsayi yasanyata kallon cikin idanunsa ji take kamar zata suma, wasu abubuwane ke yawo ajikinta yayinda takejin kanta kamar wata wawiya, eye balls ɗinsa tamkar magnet ne acikin nata idanun dake matuƙar zautar da ita, wani irin murmushine ya bayyana akan fuskarta wanda bata san ma tayi ba, sakamakon tunawa da kyakkyawar fuskarsa da tayi.
 "Yana da kyau sosai!!"Â