Sashe 30
Sooraj Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙarfe 5 daidai suka fito daga cikin asibitin tuni Abba da Ummu sun shige mota, Mas'oud ne ke gefen Sooraj wanda yake takawa ahankali sanye yake da farar button shirt marar nauyi, harma ana iya hango surar jikinshi, Ziyada ce ke biye dasu abaya hannunta ɗauke da food flask.   Wata baƙar Benz suka nufa, da kansa ya buɗe gidan baya yashiga ya zauna. Ganin haka yasa Ziyada ta sulale ta nufi motarsu Abba, dayake driver ne zai tuƙasu sai kawai ta buɗe murfin gefen mai zaman banza ta zauna.
Saida suka ɗau Hanya kafun Mas'oud ya saisaita gudun motar batare da ya juyo ba yace. "Ankama waƴanda suka kaimaka hari, amma kuma taurin kai yasanya sunƙi faɗan wanda ya sasu"
Sooraj da ke lafe jikin kujeran motar ya lumshe idanunsa, batare daya É—ago da kansa ba yace "Babu amfanin faÉ—ansu ae"
Mamakine yakama Mas'oud harsai daya ɗan juyo ya kalli Sooraj ɗin.  "Meyasa?" yatambaya da mamaki.
"Saboda nasan kowa ya sasu!" yafaɗa ataƙaice domin bayason maganan tayi tsawo.
Shiru Mas'oud yayi tare da ɗan cije laɓɓansa, shikam har acikin ransa ya tsani wannan halin Na Sooraj daga anfara magana sai ya nuna ya gaji.  Saida suka ɗanyi nisa kaɗan kafun Mas'oud yace. "Har yanzu bansan mekake nufi da Ziyada ba, menene ma'anar zamanta atare dakai? mekake tunanin su Ummu zasuji aransu idan suka san gaskian lamarin?"
Sai alokacin Sooraj ya ware idanunsa, shikansa saida yayi tunanin haka, amma duk yanda suka É—auka zai bari ahakanne kawai.
Shirun da Yaji Sooraj É—in yayi yasanya shima Mas'oud baisake cewa komai ba harsuka iso gaban tamfatsetsen gidan.  Suna shiga ko gama daidaita parking Mas'oud baiyiba Sooraj yasoma yunÆ™urin fita daga cikin motan.Â
Atare dukansu suka nufi babban falon gidan.  Direct Sooraj wajen wata ƙofa dake cikin falon ya nufa, koda yashiga samun kansa yayi acikin wani ɗan corridor, daga corridor'n straight wata ƙoface take facing mai tahowa. tun daga corridorn har zuwa gaban ƙofar, ƙawace yake da farin haske da kuma wasu green and white flowers masu kyau. Ahankali ya buɗe ƙofan ya tura kansa ciki, ganin komai dake cikin ɗakin nead yasanyashi maida ƙofar ya rufe. Simple royal bed golding colour ne acikin ɗakin, sai kuma wani tangamemen drawer me ɗauke da mabuɗai 10, gaba ɗaya jikin murafen drawern glass ne, ɗakin babu wasu tarkace aciki amma duk da haka yayi kyau sosai, kayansa ya cire tare da buɗe drawer'n ya zaro wani light yellow towel sabo ƙal ya ɗaura ajikinsa, kai tsaye ya wuce bathroom.  Aƙallla yaɗauki sama da 1 hour yana wanke jikinsa da kansa, harsai da yasoma jiwo ƙiraye ƙirayen sallan Magriba, kafun ya ɗauro alwala.  Koda yafito daga cikin bathroom ɗin gaba ɗaya jikinsa ajiƙe yake da ruwa, ɗan ƙaramin brown towel ne riƙe ahanunsa yana goge kansa, ƙarasawa gaban dressing mirror yayi tare da jawo wani lotion ɗinsa mai ƙamshi yasoma shafawa, saida ya kammala kafun ya dubi kanshi amadubi, duk da irin ciwon da yayi amma hakan baisanya jikinsa ya sauyaba, kallonsa yamayar kan murɗaɗɗun muscles ɗin hanunsa na dama, wasu irin murɗaɗɗun jijiyoyine suka fito raɗa raɗa ajikinsa, numfashi mai zafi ya fesar daga bakinsa tare da ɗan lumshe idanunsa, jiyayi wasu abubuwa na yawo acikin brain ɗinsa, take jijiyoyin jikinsa suka sake fitowa gashin jikinsa kuwa lokaci guda suka soma miƙewa, tamkar mai wani irin ciwo haka jikinsa ya soma rawa, cikin wani irin yanayi yasanya hanunsa ya daki mirror'n take ya tarwatse yayinda hanunsa kuwa take yasoma fidda jini domin mirrorn ya yankesa sosai. Dai dai lokacin Ziyada taturo ƙofar ɗakin tashigo hanunta ɗauke da tray. Shigowansa yayi daidai da juyowa yafuskanci bakin ƙofan, idanunsune yasarƙe acikin na juna amatuƙar tsorace tasaki tray ɗin dake hanunta tare da sulalewa awajen tana kallon cikin idanunsa da suka zama tamkar garwashin wuta.
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
       *SOORAJ!!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
*🌈Kainuwa Writers Association*
_{United we stand and succeed Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_
*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*
       *Wattpad*
    fatymasardauna
#romance
*This Page Is Dedicated To You My Habibtie Niesher Jay. Love yhu Habibtie💘ðŸ”*
     *Chapter 25*
Cikin sauri tasoma tattara glass bowl É—in daya tarwatse akan tiles É—in, gaba É—aya jikinta É“ari yake. Baiko kalli inda take ba ya juya ya koma toilet. Jiki asanyaye haka ta tattare wajen. Moper taÉ—auko tazo tasoma Æ™oÆ™arin goge wajen da fruit salad É—in ya É“ata, gashi gaba É—aya glass bowl É—in da fruit salad É—in ke ciki ya tarwatse awajen. Â
Wanke hanunsa yayi acikin sink tare da ɗaukan wani ɗan ƙaramin towel ya goge gumin dake fesowa ta goshinsa, atunaninsa zuwa yanzu bata cikin ɗakin don haka ya murɗa handle ɗin ƙofar toilet ɗin ya fito, ganinta a durƙushe tana tattare fasassun glasses yasan yashi saurin ɗauke kansa daga gareta, direct gaban closet ɗinsa ya nufa, wani Pencil Combat jeans black ya ciro sai kuma wata white button shirt, kallon agogo yayi yaga har lokacin sallan Magriba yaɗan gota, tsuka yaja ahankali tare da ɗan cizan laɓɓansa.
Gaba É—aya jikinta É“ari yake, tsoro takeji kada yayi mata faÉ—a ko yace zaiyi mata wani abun. Jin takunsa na isowa gareta yasanya batare data kulaba ta sauÆ™e hanunta akan wani fashasshen kwalba, yana cakanta kuwa saiga jini, wani Æ™ara ta sake cike da É—an tsoro, dubanta takai ga hanunta wanda har yaÉ—an fara fitarda jini, take tasoma jin wani irin raÉ—aÉ—i.  Sooraj dake tsaye agaban dressing mirror yana dressing hanunsa daya yanke, baiko waiwayo ya kalleta ba, yi yayima tamkar baiji Æ™aran nata ba, yana kammala dressing É—in, ya É—auki kayansa ya wuce toilet.Â
Haka tacigaba da gyara wajen, duk da cewa hanunta nayi mata zogi amma haka ta daure.
Yana fitowa daga cikin toilet ɗin sassanyan ƙamshin turaren dake fita ajikin kayansa ya daki hancinta, cikin takunsa na isa yaƙaraso ta bayanta ya raɓa yafice daga cikin ɗakin batare da ko kallonta yayi ba. Tanajin rufewar ƙofarsa, tasaki wata ƙatuwar ajiyar zuciya, sai alokacin ruwan hawayen da suka cika idanunta suka samu daman gangarowa. Cikin mintuna ƙalilan ta gama gyara wajen, tattara fasassun glasses ɗin tayi tazubar a durstbin, daganan ta wuce ɗakinta duk raɗaɗi ya isheta.
Yana fita kaitsaye babban masallacin dake gefe da gidannasu kaɗan ya nufa, anan yayi sallan Magriba, haka ya zauna har aka ƙira sallan Isha. Koda ya idar da sallan bai ko motsaba, istigfari yashiga yi acikin zuciyarsa, duk ƙoƙarinsa nason kawar da tunanin dake neman addabar zuciyarsa abun yaci tura, kansa ya jingina ajikin bango tare da lumshe idanunsa, numfashi yake fitarwa ahankali yayinda yake furta kalman "Astagfirullah!" daga bakinsa ahankali. Ahankali nutsuwa ke sauƙa ajikinsa, yayinda yaji damuwarsa na gushewa, sosai yaɗanji sanyi acikin zuciyarsa.  Ƙarfe 9 daidai yabaro cikin masallacin ya nufo gida.
Ziyada
Gaba ɗaya ɗan yankewan da tayi ya ɗaga mata hankali, sosai yake mata zafi da zogi, fitowarta daga toilet kenan tana ta faman hura iskan bakinta adaidai saitin wajen data yanke,  zama tayi akan gado, tare da jawo school bag ɗinta, gaba ɗaya zaman kaɗaici ya isheta sam batajin daɗin zaman da take yanzu burinta shine akoma makaranta.  Tajima tana dudduba littatafanta kafun daga bisani bacci ɓarawo yayi awun gaba da ita.
_SOORAJ_
Yana dawowa daga masallaci direct ɗakinsa ya wuce, gaban Computer ɗinsa ya ƙarasa tare da soma lallatsata, koda ya kunna wayarsa kuwa saƙon gaisuwane da kuma na jaje waƴanda abokai da ƴan uwa suka tara masa suka dinga shigowa, bai tsaya wani duba saƙon ba yamaida wayar ya ajiye, har ƙarfe 11 yana kan computer.  Aɗan gajiye yaƙarasa gaban fridge, bottle water ya ɗauko tare da ɓalle murfin, magungunan dake hanunsa ya watsa abakinsa tare da bin kansu da ruwa, long jeans ɗin jikinsa ya cire yasanya wani 3 guater, hanunsa yakai kan makunnin wutan ɗakin ya kashe take duhu ya mamaye gaba ɗaya ɗakin. Kan lafiyayyen gadonsa ya hau tare da danna makunnin bedside lamp, take wani ɗan haske dark blue yabayyana acikin ɗakin. Lumshe idanunsa yayi tare dajawo pillow yaɗaura kansa akai, wata ajiyar zuciya ya sauƙe tare da sanya hanu ya shafi ƙasan maranshi, wanda yakejinsa aɗan kumbure, duk yanda zuciyarsa taso sanyashi dogon nazari yaƙi aminta da hakan, haka kuma yaƙi bawa brain ɗinsa daman yin tunani kamar yanda yasaba akoda yaushe, dayake acikin magungunan dayasha akwai maganin dayakesa bacci sosai, hakan yasa acikin mintuna kaɗan bacci ya ɗaukesa.
Washe Gari.
Tuni tatashi tayi sallan asuba, ɗan madaidaicin ƙur'aninta ta ɗauka tashiga tilawan aƙur'ani, dayake ana koya musu amakaranta shiyasa tamai da hankalinta sosai, tana kammalawa ta wuce toilet donyin wanka.
Ahankali ta buɗe ƙofar bathroom ɗin tare da sako kanta, duk dacewa tasan ita kaɗaice acikin ɗakin, amma hakanan take jin kunyan fitowa da towel ajikinta, kamar wata marar gaskia haka ta rakuɓo ta fito, zama tayi akan stull ɗin mirror tare da ɗaukan body lotion ɗinta tashiga shafawa, tana gamawa ta murza powder akan fuskarta, wani peach colour oil lipstick ta goga akan lips ɗinta wanda yaƙara bayyana asalin kalan lips ɗinnata, wata simple maroon colour Straight gown ta sanya ajikinta, duk da kasancewar rigan tana da ɗan faɗi amma hakan baihana hips ɗinta bayyana ba, ɗan kwalin rigan da yakasance tamkar gyale shita ɗauka ta yafa ajikinta, daidai lokacin aka turo ƙofar ɗakin aka shigo, da sauri ta waiga zuwa bakin ƙofan, idanunta ne ya sauƙa acikin na Ummu da sauri tayi ƙasa da kanta, tare daɗan durƙusawa, cike da ladabi tace da Ummu. "Ina kwana!" Fuska asake Ummu ta amsa mata da "Lafiya lau kin tashi kenan?"
Kanta ta kaÉ—a alamar "Eh"
"To biyoni mushiga kitchine saboda yau mu zamuyi aiki kafun masu aiki su Æ™araso"Â