← Book details Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 47

Sashe 6

Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

Ayeesha Abdulkareem INDO
*Mikiya Writer's Association
"Sunana Karimatu sana'ata sayarda Abinci, tafiyayya na yo domin na ha
u da kai,
ana ne bai fi shekaru 17 ba amma sai na ajiye ku
i ya zo ya
auke ya je su sayi kayan maye shi da oganninsa manya da su amma ba su bashi ko sisi ba sai na sha wahala na nema ya zo ya sace ya kai musu, ya
i zuwa Boko ya
i Islamiyya aikinsa kenan yawo cikin
an shaye-shaye, shi ne sai ka ganshi da sigari ya na sha ba aikin fari ba na ba
i sai wannan, na yi fa
a na yi duka na yi nasiha amma duk ya
i ji, shine na samu labarinka,
annan na yarda da kai
ari bisa
ari shi yasa na kawo maka shi ko da zai yi iskancin ma idan ya na
ashin kulawarka zan fi samun kwanciyar hankali."
sai a lokacin ya juyo ya
an kalleta cike da kulawa ya ce "Gobe ki zo min da shi."
murmushi ta yi sabida jin da
in samun kar
uwa da ta yi, cikin sauri ta ce "Ai ba zai zo ba gardama gareshi."
Maida kallonsa ya yi kan
an Bakwai gami da cewa "A ha
ata da Zabira ita za ta iya zuwa da shi."
an Bakwai ya ce "An gama Uban gayya"
Godiya sosai matar ta yiwa Risslan har ta fice duk da bai ce komai ba ita kuwa ba ta fasa ba.
gaba
Misalin
arfe 10:37Pm
Garin Kwanar
an Gora babban Titin shigowa KANO..
Ba wani dare ne ya yi ba amma da yake lokacin damuna ne tuni sahun bil'adam ya
auke sai
arar iska da ke ka
awa ba ji ba gani, jefi-jefi motoci sukan wuce su
in ma in wata ta wuce wata takan jima ba ta zo ba.
Dirowa ya yi daga kan Dokinsa ya fara haske-haske da dalleliyar Fitilarsa ya na
arewa yanayin wurin kallo, ya
auki lokaci ya na haske-haske sannan ya kashe fitilar, dubensa ya kai ga Dokinsa gami da
an shafa shi, cikin dadda
ar muryarsa ya ce "Prince! calm down, ba da
ewa za mu yi ba yanzu zan gama mu koma."
Prince dai da yake baya magana bai ce komai ba sai sunkuyar da kai da ya yi.
Daidai lokacin wata
aramar mota
irar Taxi ta shararo da mugun gudu kamar wadda jiya ta wuce take shirin kamo gobe.
Dalleliyar fitilarsa ya kunna ya haska motar sannan ya kashe ya nufi kan titin, a tsakiya ya coge gami da ri
ugunsa.
a cikin motar kuwa Direban ne ya kalli na kusa da shi gami da cewa "Ka na ganin abinda nake gani kuwa?"
an zaman banza ya ce "Menene?" "Ba ka ga wata fitila da aka hasko mu ba? kuma ka ga mutum fa a tsakiyar titi duk irin wannan gudun da nake yi ko
ar bai yi ba."
Mutum
aya da ke a gidan baya ne ya ce "Kuma ba dai ace
an fashi ba, in su ne ma da sauki Oga zai iya da su."
"Kutumar Uba Sahun Keke ne!!!!!" Direban ya fa
a cikin firgici da razani, wani mugun burki ya ja wanda ya yi daidai da harbe tayar motar da Akhiee ya yi, tayar ta bada dammm!!!! ta tarwatse, motar ta yi dara ta yi tsalle ta hantsila sau biyu kana ta tsaya wuri
aya ta na juyawa samanta ya koma
asa.
cikin
asaitaccen takunsa ya gangara gefen titin inda motar ta ke, le
awa ya yi ta glass ya cewa direban "Ba ni wayarka"
Direba da ke numfashi da kyar da kyar ya zaro wayar a aljihunsa na gaba, fizgeta Akhiee ya yi kana ya yi baya-baya ya saita wurin man motar da bindigarsa, bai damu da kuka da magiyar da Mutanen ciki ke yi ba ya bata
asss, nan take ta kama da wuta ba
autawa.
an danne-danne ya yi a wayar ba
ata lokaci ya cire key
inta tamkar ta shi, kira ya tura gami da kara wayar a kunne, bugu biyu aka
auka, JD cikin farin ciki ya ce "Direba Dangin kura, ina fatan kun isa, na kasa rintsawa har sai na ji kyakkyawan Albishir."
"Ba kyakkyawan Albishir a wannan karon sai dai a tarawa gaba, na kamaka kuma na mamayeka!!!" Akhiee ya yi maganar cike da zarra.
Zumbur JD ya mi
e daga kan luntsumemiyar kujerarsa ta alfarma, a take guguwar tashin hankali da firgici ta tashi a cikin cikinsa, ido a burbu
e ya ce "Sahun Keke!!! What do you mean!!???"
"Ohh! Nothing, i mean, your car had an accident, ka ga yanzu saura kai kenan.
Safa da marwa JD ya fara yi a tamfatsetsen falon nasa, ya kai tsayin minti
aya bai iya cewa komai ba sannan ya ce "Wallahi! Tallahi! ni ne maganin iskancinka, ni za ka yiwa wannan yankan
aunar? ka jira abinda zai biyo baya, billahillazi sai na jefaka a bala'in da za ka gwammace ba ka zo duniya ba."
"Ina jira idan har kai hafaffen cikin tsohuwarka ne kar ka barni na
ara kwanan duniya, ina jiran duk abinda za ka yi.
daga haka ya katse wayar gami da jefata kan motar da take ci da wuta, juyawa ya yi ya haye kan dokinsa su ka
au hanya.
Kwantsam!!! JD ya maka wayarsa da
asa ya na huci, yatsansa manuniya yasa ya na nuna
irjinsa gami da cewa "Ni??? ni za ka yiwa haka? wallahi ko me ka ke ta
ama da shi sai na azabtar da rayuwarka."
Dukan dafkeken kansa da ke juyawa ya fara yi hannu bibbiyu kamar sabon mahaukaci, sai da ya gaji da zagaye sannan ya ja
e kan kujera gami da dafe kai ya fashe da wani azababben kuka wanda shi kansa ma bai san dalilin yinsa ba.
washegari
Fitowarsa daga
akin baccinsa kenan ya tarar da matan gidansu a tsakar gida sun kafa dandalin hirarsa kowacce ta na tofa albarkacin bakinta, bai kula su ba ya wuce hanyar fita, da gudu Zara ta
arasa inda yake ta na cewa "Akhiee Abhi na kiranka."
Bai yi magana ba ya juyo zuwa cikin gidan,
akinsa ya koma ya canja kaya ya sanya jallabiya da hula sannan ya nufi turakar mahaifin nasu.
Hamza na zaune kusa da Abhi ya na bashi labari Akhiee ya yi sallama, tsohon dake zaune kan kujerarsa ta marasa lafiya ya amsa fuskarsa
auke da yalwataccen murmushi,
arasawa ya yi ya dur
usa a gabansa gami da cewa "Good Morning Daddy!" Abhi ya amsa da cewa "Morning Dattijo! ka manta da ni ne kwana biyu? dama abinda ya sa na kiraka na ji a gidan ba zancen da ake yi sai naka, ba kwanciyar hankali a
an kwanakin nan naji sai cari su ke yi ba matan ba mazan, me ka yi ne Dattijo??"
Da sauri ya
ago kai ya na kallon Mahaifin nasa cike da rashin sanin abin fa
Murmushin gefen baki Hamza ya yi a ransa ya ce "Ai yau taka ta
are fa
en gaskiya ya zama dole."
kamar yadda Risslan ya ce a zo masa da yaron da ke yiwa ummansa sata hakan ce ta faru, tare su ka shigo da Zabira da
an Bakwai da Salansa sai kuma Mama Karimatu mahaifiyar yaron sai yaron da ke ta famar rarraba idanu kamar an
aure zakara ana shirin yankawa.
Akhiee na zaune kan benci ya na aikin shan wiwi su ka shigo da sallama, duk su ka ja su ka tsaya su na jiran cewarsa.
Miyagun idanunsa ya zubawa yaron har na
an lokaci kafin ya ce "Mama fa
a masa laifinsa." da sauri ta ce "To" sannan ta
ara maimaita abinda ta fa
a jiya.
Cike da tsageranci yaron ya ce "Ni ba na
aukar mata ku
i, ai idan na yi musu aike ne su ke bani."
Mama Karimatu ta ce "Wallahi
arya yake Muhammad ba sile
ayan da suke ba shi sai dai shi ya kwashi nawa ya kai musu."
A fusace yaron ya ce "Ni fa gaskiya ba na sata ni ba
arawo bane, akan me za ki ce ina
aukar miki ku
i bayan ban ma san inda ki ke ajiyewa ba?"
Mama Karimatu ta ri
e ha
a ta na mamakin irin tsaurin ido na
an nata.
Cikin takunsa irin na toron giwa ya
araso gabansa ya na binsa da wani irin kallo me sanya nutsuwa ko ba'a so, "Ya sunanka?" "Rabi'u" ya fa
a a
agauce, jinjina kai ya yi sannan ya ce "Me yasa mahaifiyarka ta na fa
e ka na fa
e? ka na nufin
aryata take maka??"
ara haurowa ya yi kamar zai doki Akhiee ya na cewa "Ni ban ce
arya take ba, amma ni ban ta
aukar mata ku
i ba!!!!"
Akhiee ya kalli Mama Karima gami da cewa "Mama janye
anki don in na saka masa hannu za ki iya rasa shi."
Da sauri ta ri
o hannunsa ta na cewa "Matso nan" fizgewa ya yi ya ce "Ni rabu da ni."
Za ta yi magana Akhiee ya ce "
yale shi" matsawa ta yi gefe ta zubawa sarautar Allah ido, Akhiee ya dube shi a tsanake ya ce "Yanayin tsaurin idonka ya burgeni, a kayan caji da me kake amfani??"
asa ya yi da ido ya ce "Sigari kawai nake sha"
a masa Tabar hannunsa ya yi gami da cewa "Na san kana so, to gwada mana!" kar
a ya yi ba tare da ya ji ko
arr ba shi a dole
an zafin kai.
aya ya yi mata ya wurgar da sauran gami da dafe
irjinsa da hannu
aya
ayan kuma ya dafe kai ya na wani azababben tari, nan take idanunsa su ka canja launi su ka
ara yin ja sosai su ka firfito sabi da azaba.
tari yake ba
autawa
afafunsa ma sun gaza
aukarsa har sai da ya dur
ushe a
asa, Ummansa ce ta matso kusa da shi cikin tausayawa ta na yi masa sannu sai dai ba halin amsawa.
Salansa ya ce "Da ka ce kai shege ne, ai a zafin kan ma aji aji ne dan ubanka."
Akhiee ne ya dur
usa a gabansa cikin nutsuwa ya ce "Za ka
ara ne??" da sauri ya girgiza kai alamar aa, Akhiee ya dubi Salansa gami da cewa "Ku ha
a shi da Laita."
ya na fa
en haka Salansa ya kama shi ya fice da shi daga gurin.
Ummansa ta raka su da ido har su ka fice.
"Ki na ba shi ku
in makaranta?" girgiza kai ta yi alamar a'a ya ce "To ki dinga ba shi amma ba da yawa ba, rashin sakarwa yaro hannu yakansa shi fara
auke-
auke amma idan abin ya yi yawa ya na kawo lalacewa, In sha Allah zai shiryu, zan sa shi a Islamiyya nan da kwana biyu ko uku."
Mama Karima ta goge
walla ka na ta ce "To Allah i sa, na gode sosai."
Kai kawai ya gya
a mata alamar ya amsa.
Kwance yake kan makeken Gado wanda zai iya kai girman wani
akin, gadon ya sha shimfi
a da tafkeken bargo wanda ake kira duniyar kuliya, ko ina na gadon ado ne ya yi kyau gwanin sha'awa.
Baccinsa yake cikin kwanciyar hankali ba tare da wata damuwa ba.
Wani sam
alelen Maciji golden collor ya salalla
o ya hau kan gadon, can tsakiya inda Akhiee yake ya nufa sai da ya hau kansa ya zagaya kana ya sauka gefe ya tsaya ya nanna
e gami da
ago kansa sama.
Sanyin Macijin da ya ji ne ya sa shi bu
e idanunsa cikin nutsuwa ya zubawa Macijin su kafin ya lumshe ido, a hankali ya ce "My Mother!!!"
SHARE FISABILILLAH
Na ku
i ne....
09079885632
INDO*
[8/12, 4:56 PM] INDO: *
SAHUN KEKE
Ep 7
Chapter 6 · 0% Book details