Sashe 23
Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yi ta ara zaro su wai ko gane-gane ta fara yi, cikin sauri ta kora sunansa "Akhiee!!!" cakk!! ya tsaya shi bai yi gaba ba shi bai yi baya. Yanzu ta tabbatar shine ba gizo idanunta ke yi mata ba, sa af-sa af ta arasa kusa da shi cikin san a, har lokacin ya na tsaye sai dai ko kallon inda take bai ba, a gabansa ta tsaya ta na fuskantarsa idanunta na kanshi ta na binsa da kallon yaushe gamo, murmushin farin ciki tuni ya gama mamaye fuskarta, cikin sanyin murya ta ce "Akhiee ciwonka duk sun warke, na ji da Sai a lokacin ya kalleta sai kuma ya auke kai, a miskilance ya ce "Na zata ba zan ara ganinki ba? me yasa ba za ki girmama maganata ba? shin ba na ce kar ki ara bari na ga fuskarki ba?" Murmushi me tafe da hawaye ta yi gami da cewa "Hmm!!! Risslan kenan, ka yi tunanin don ka yi mini wannan kurarin zan iya rabuwa da kai kenan? abin da kamar wuya in iya are kaina daga gareka, ba yin kaina bane haka kawai na wayi gari cikin mugun hali dominka, da alama Ruhina ya na bu ayar kasancewa tare da naka domin samun salama; Akhiee ko da Mutuwa zan yi ina so in mutu dominka ko kuma in ce ma tare da kai, ba zan iya bin umarninka ba domin na riga na yi nisa ba zan ji kira ba." "Idan kuwa haka ne ki na cikin wahala, kuma ki sani ba za ki yi tsawon rai ba indai har ba ki nisance ni ba, na fi samun kwanciyar hankali da ba na ganinki, ina so Ki ara aukar hutu kamar yadda ki ka yi a wannan lokacin." ya yi maganar cikin acin rai, Ya na kaiwa nan ya ra a kusa da ita ya na arin wucewa ya barta. "Akhee!!!!" rinannun idanunsa ya aga ya zuba mata alamar ya amsa, rintse idanunta ta yi zuciyarta na dukan sha-lugude kamar ana shirin yin ya in duniya na uku a cikinta, cike da jarumta ta ce "Akhee! Ina sonka" "What!!!! are you serious???" ya furta gami da ara tsareta da tsibbabbun idanunsa. a hankali ta bu e idanunta da su ka canja launi sabida tsananin fargabar da take ciki, murya na rawa ta ce ''Yes, I'm Serious, I Love You Akhiee!! ba zan i gaya maka ba ko da hakan zai sa ka kashe ni" cikin tsananin zafin rai Akhiee ya yi taku uku zuwa gabanta, idanunsa masu bala'in kwarjini ya ara warewa akanta fuskar nan a murtuke kamar hadarin ya ha o yake rugugi ya na shirin zubda ruwa, "Kin fara hauka kenan Asma'u?? ko kuma dama ke mahaukaciyar ce ban sani ba????" cikin hargowa ya watso mata tambayoyin. cike da arfin hali irin nata ta jefa idanunta cikin nasa tana cije gefen le enta, cikin tsananin rurin azabar da zuciyarta ke yi ta ce "Yes!! ni mahaukaciya ce amma akanka na hau kace, idan ba ka fahimta ba zan maimaita ina son.....!!" tassss!!!!!! ya wanke ta da wani fitinannen mari kafin ta arasa furta kalmar da take son furtawa, cikin hanzari ta dafe kumatunta gami da sunkuyar da kai ta runtse ido kanta ya na wani irin juyi kamar an buga mata ba arfe, a hankali muryarsa mai cike da barazana ta yi nasarar dawo da ita duniyar mutane sa anin wadda ta fa a "Shin mahaifiyarki a ruwan koko ta ha iyi cikinki ta haifeki a lokcin?? ko ki na tsammanin iyayenki ba sa aunarki?? ashe ke mahaukaciya ce ba ki san ciwon kanki ba?? ni a rayuwata babu mace domin mace ta riga ta mutu, sa aninta kuma kowace macen Duniya rauni ce!! ina me umartarki ki fita hurumina'' murmushin arfin hali ta yi wanda ya yi daidai da zubowar zafafan hawayen da suka cika kwarmin idanunta, sassauta murya ta yi sannan ta fara cewa "Akhiee!!!!!! kenan sonka kuskure ne da har ka fara tunanin ba haifata aka yi ba?? shin wane laifi mace ta yi maka da kake yi mata wannan kallon? wadda ta mutu ta yaudareka ne??" shiru ya yi na kusan 5 second sannan ya girgiza kai gami da cewa "No!!, She's my mother, and my confidence!! Tin daga kanta aka gama mace.." za ta yi magana ya katseta da cewa "Relax Asma'u, Listen to me! a gidanmu har guba ana zuba min a abinci sabida in mutu don ba a son ala a da ni, meyesa ke za ki kawo kanki ga hallaka?? za ki mutu indai ki ka shigo rayuwata, kuma ba zan iya baki farin ciki ba, ni ba ni da shaukin So ko na wani abu ni ba namiji ne kamar kowanne ba aukar rai kawai na sani bayan shi bansan komai ba, ba na so iyayenki su rasa ki shiyasa ba zan yarda ki shigo rayuwata ba, idan kika matsa kuma, madadin na bari wasu su kashe ki da hannuna zan kashe ki, kafin ayi da kai ka yi da kanka!!" murmusawa ta yi gami da gyara tsayuwarta. hallau cikin tausasawa ta ce "I'm very happy that it was you who will kill me. I'm listened to you, it's good to listen to me!" Wani mugun tsaki ya doka cikin matu acin rai ya ce "I Don't have time for that!!" ya na fa en haka ko kallonta bai ara yi ba ya juya ya nufi get in tafkekiyar makarantar, cikin aga murya Asma'u ta ce "Why Akhiee??" ko gezau bai yi ba bare ta san ya jita ya ci gaba da tafiyarsa. har ya fice idanunta da ke faman zubar da hawaye tamkar an kwance dam na kansa. "Me ki ke yi a nan??" muryar Sheikh Auwal ce ta kara e kunnuwanta, sai da nunfashinta ya auke na wucin gadi sabi da tsananin tsoro da razani. Rai a aca ya ce "Ba magana na ke yi miki ba??" Sai da kyar ta iya girgiza kai gami da magantuwa cikin muryar kuka, "Ba komai Ya Sheikh" "Don me za ki ce ba komai bayan gashi na ga ki na kuka?? wai ba na ta a garga inki akan shiga hurumin Akhiee ba? lokacin da ki ka zo makarantar nan me hankali da ke amma yanzi ya lalata ki kin zamo mara jin magana, to tinda ba ki ji fa an da na yi miki ba zan samu iyayenki sai in sanar musu halin da ki ke ciki, ba za mu lamunce wannan lalata a cikin Islamiyya ba" sake fashewa ta yi da kuka ta na cewa "Don Allah Don Annabi Ya Sheikh ka ji aina kar ka gayawa iyayena, wallahi ina son makarantar nan ina so na yi karatu sosai nima na zama malama idan ka fa a musu cireni za su yi don Allah ka temaka mini" Tabbas kalamanta sun ratsa zuciyarsa nan take tausayinta ya kama shi, shiru ya yi ya na an nazare-nazare kafin ya ce ''Na ha ura amma ki sani indai ba ki fita shirginsa ba da kaina zan koreki ba sai na memi shawarar iyayenki ba, kuma idan na koreki ba dawowa kin ji ko?" da sauri ta gya a kai ta na sauke oyayyar ajiyar Zuciya har cikin ranta ta ji da Ci gaba ya yi da cewa "Ki na so ki zamo Malama amma ki ka mayar da hankalinki akan wanda ko fatiha ba lallai in ya iya ba? ki san da cewa Akhiee tin ya na yaro bai ta a furta kalma ko gu aya daga cikin Al ur'ani ko Hadith ba; duk zuwan da yake yi makaranta ba ya ta a yin karatu komai yawan dukan da za mu yi masa, gashi yanzu har mun gaji kafin mu dake shi ma ana da ewa sabida ya riga ya kangare ba ya jin dukan don ko kuka bai ta a yi mana ba, ina fa gaya miki ne ba don ki yi koyi da shi ba sai don ki gane shi ba aboki na warai bane, ki barshi ya yi rayuwarsa kema ki je ki yi taki." gya a kai ta yi jiki a sanyaye ta ce "To zan kiyaye in sha Allah" a zuciyarta kuwa abinda ta fa a a zahiri ba shi bane don kuwa ba ta jin duk wanman zai sa ta iya auracewa Akhiee. Yau ta na shirin fitowa zuwa makaranta Zaheer ya yi sallama a gidansu, tin da ta gaishe shi take son silalewa ta gudu amma Mommy ta hanata a cewarta don ita ya zo bai kamata ta tafi ta barshi ba, dole ta zauna ba don ta so ba sai zum ure zum ure ta ke yi a zuciyarta kuwa ta sauke masa zagi yafi Cikin carbi dubu, sai yanzu ma ta ke jin gabaki aya ta tsane shi, a hakan kuma har an riga an ba shi ita, tunani ta ke ma da ta yarda ta Aureshi gwara ma ta gudu ta bar gidan kowa ya rasata. Akhiee ne dur ushe a gaban Abhi bayan sun gaisa Abhi ya ce ''Kai na ke ta nema Dattijo, Saudi Arabia nake son a kaini amma tare da kai na ke son mu tafi." zaro ido ya yi gami da cewa "What? Abhi ni zan je Makkah yanzu? impossible Abhi a dai ara dubawa don Allah" cikin matu ar mamaki Abhie ya ce "What Happened Muhammad? na ga ka sauya lokaci aya, ka tuna fa sau aya ka ta a zuwa Makkah ya na da kyau ka ara zuwa, a wannan karon ni dai ina son tafiya tare da kai." Gyara zama ya yi ya koma dafa'an murar kwa i kafin ya fara da cewa "Abhi...................... (Sai Gobe SHARE FISABILILLAH Na Ku i ne.... Nomarl Grp 300 Posting ba kullum ba. VIP 500 Posting Kullum. domin arin bayani 09079885632 AN FARA PAYMENT INDO* [8/22, 3:44 PM] INDO: * SAHUN KEKE Ep 16