← Book details Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 47

Sashe 46

Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

samo wa annan gwala-gwalai da kayan ba, dama indai shan jini ne ai ya saba, ila in ya kashe mutum tsafi yake yi da shi." a fusace Zara ta ce "Tashi ki bar akin nan Ru ayya!! ba na son ara ganinki anan don Allah ki yalemu!!, abinda ya shafemu ne ba bu atar ki ara sa baki a ciki, kuma Manzon Allah Sallallahu Alaihi wasallam ya ce ka fa i Alkairi ko ka yi shiru." "To Alawadaran naka ya lalace, jakin dawa ya ga na gida." ta fa a tare da tashi jikinta har ari yake tsabar za uwa da son ta je ta bada labari. Tana komawa angaren nasu ta fara walla kira, "Innajo! Umma! Inna Kulu! Inna Huwaila! Umma Azima! Yaya! Yaya Lantana! duk wadda ta ji ni in bata tsakar gida ta fito." Inna Huwaila dama itace ta aikata don ta gano abinda Zara da kuma Husnee in suke yi kuma ta yi sa'ar shiga, da yake abin boni na iya ne tamkar kiran Allah haka suka gaggauta bayyanowa, Innajo da Umma Azima da sauran yara dama suna tsakar gida. Nan fa suka yi rukuni Ru ayya ta zayyana musu abinda ta gani, har da ara zuzutawa abinda yake arami ta kumbura shi ya zamo babba. Nan fa suka fara magana kowacce ta na gwa o tata soba anar, haka suka dinga luliya zancen har wasu daga cikin mazan gidan suka dinga shigowa suna iskar labarin su ma sai a zauna a Zana musu abinda ya faru. Duk wannan abin da ake yi Inna Huwaila ba ta iya cewa komai ba sabida wani miki da ya ma ale a cikin Zuciyarta, ba komai take tunawa ba sai Kisan da Rislan ya yiwa anta, da ya bar shi a raye da tuni ya na nan yana rayuwa amma shi ya kashe shi sannan ya zo ya na tashi rayuwar ba abinda ya sha masa kai. Da wannan tunanin ta gama uluwa ta fara mugayen sa e-sa e a ranta. angaren Yaya Fiddausi Matar Yaya Aminu, abin ya fi arfin ta yi magana don kuwa wani mugun kishi ta ji ya tokare mata ma ogoro, ji take ina ma itace ta samu irin wannan hamsha an kayan daga mijinta?, Da a kaf gidan Mijinta ya fi kowa bajinta, ta fi duk sauran mata sanya tufafi masu kyau da aukar ado, duk itace tauraruwa, amma yanzu gashi wata Yarinya arama kuma Matar wani Banza mara galihu ta zarceta, sai ta ji kamar ta sokawa Zuciyarta wu a kawai ta mutu, "Ta yaya ma zan bari wata Faccala ta fini komai? ya zama dole in san abin yi domin duk gidan nan ni ce Tauraruwa domin Iyayena ma masu ku i ne, bai kamata wata kucaka ta zo ta nuna mini iyakata ba, gwara ko kasheta ne na yi na kwashi abinda zan kwasa a cikin kayan nata." Wannan tunanin kawai take maimaitawa a cikin Zuciyarta wadda take aci da ra i. Fuuuu!! ta tashi ta koma akinta don ta gaji da jin maimaicin labarin kayan. Inna Huwaila ta na ankare da ita, duk ta lura da yanayinta don haka ta saki wani shu'umun murmushi don kuwa alamu sun nuna mata ta samu makamin da za ta ya i Rislan ta hanyar Cutar da Matarsa, Kakka e zaninta ta yi ta mi e ta na cewa "Uhm!! mun dai godewa Allah da muka samu haihuwa me rana ba mu haifi annoba ba, Ita dai Hadiza ba ta yi sa'ar zuwanta Duniya ba." angaren Zara da Husnee kuwa har yanzu Husnee kuka kawai take yi ko motsawa daga inda take a zaune ta kasa yi, Zara ce ta yi arfin halin mayar da kayan ta na yi ta na sharce walla don kuwa ita ma abin ya ta a Zuciyarta matu a gaya, kowane an-adam idan ya ga wa annan kaya kuma a ce sun samu ne daga wurin Akhiee sai ya dasa alamar tambayoyi ba ma tambaya ba. Bayan ta kammala Mayarwa ta koma kusada Husnee ta zauna, kafin ta yi magana a sanyaye "Anti Husnee ki yi ha uri don Allah ki dena kukan nan, shi dama Akhiee haka yake, ko a karan kansa idan ya saka kaya sau aya ba ya ara saka su, idan aka lissafa kayan da yake sawa yau da gobe kinga wa annan ma ba komai ba ne, Ba sata yake yi ba don ban ga alamar shi arawo ba ne, kuma ya na da sana'a sai dai sana'ar ta shi ba me kyau ba ce tinda Dilan Wiwi ne, yanzu ki kwantar da hankalinki idan ya dawo ki ce masa ya rage kayan ko ajiyewa ne ya yi a wani wurin in ya so in wasu suka tsufa sai ya kawo miki sauran kin ji?" ta arasa maganar cikin sigar rarrashi, gya a kai Husnee ta yi alamar ta gamsu da hakan, Zara ta ara da cewa ''Yawan kukan nan zai kawo miki wata larurar, don Allah ki rangwanta, kuma kar ki ce ba za ki yi amfani da kayanki ba don ransa zai iya aci, kuma sai kin dinga lura don za a iya a dinga aukar miki abubuwanki, Ni yanzu zan tafi in kwanta sai Allah ya kaimu" ta arasa maganar tare da tashi ta nufi hanyar fita. e kai da gwiwa ta yi ta na sauke Ajiyar Zuciya akai-akai, a haka wani yamutsatstsen bacci ya yi tafiyar ruwa da ita. Ya na shigowa akin ta yi firgigit ta bu e ido sabida jin motsi da ta yi, ba ta yi zaton shi ne ba kawai sai ganinsa ta yi tsaye a kanta, ta zazzaro masa idanu ta na binsa da kallon tuhuma, ya bu i baki zai yi magana ta katse ahi da cewa "Kai an fashi ne Rislan??" sai da idanunsa suka ara girma sabida jin tambayar tata don kuwa ta zo masa a bazata, cikin nutsuwa ya zauna a gefenta daga kan gado sannan ya ce "Ni ban ta a sata ba Asma'u, ina da sana'o'i daban-daban, kuma bayan haka ina da masu yi mini komai ko da ba ko sisina a ciki." Cikin disashshiyar muryarta ta ce "To amma ba ka ganin wannan kayan da ka kawo mini zai jawo matsala? har da Diamonds da Golds fa? kuma ba ka an ba, ba ka ganin ma arayi za su dinga shigowa gidan??" hannunsa ya ora a kanta ya na binta da wani sihirtaccen kallo, cikin murya irin ta ra a ya ce "Ba wanda zai iya ta a miki kayanki ko da a gidan yake in sha Allah." ta no e kafa a a shagwa e ta ce "Don Allah ni dai ka kwashe wasu sun yi yawa, nan gaba sai ka kawo mini sauran." "Kalleni!" ya fa a a ta aice, ago kai ta yi ta na kallonsa hakan ya bashi damar sanya idanunsa cikin nata "Zara ce ta fa a miki hakan ko??" saurin girgiza kai ta yi gami da cewa "A'a, dama ko ba ta fa a ba zan ce hakan, ni dai don Alla....." katseta ya yi da cewa "Ba na bu atar jayayya! da ba ni da shi da ba zan yi miki ba, kuma kin fi arfin hakan a wajena, idan kika yi mini haka ba zan ji da i ba, Please ki yarda da ni." kasancewar ya na da matu ar tasiri akanta tuni jikinta ya yi sanyi alau, ba ta iya cewa komai ba sai dai ta gya a kai, sassanyar ajiyar Zuciya ya sauke sannan ya tashi ya nufi toilet domin watsa ruwa. Tankar Ya i!! aki ne shantalele babba amma ba kaya a cikinsa sai wata ar yaloluwar Katifa, a gefe aya manyan jakunkuna ne wanda ake kira ganamazgo, duba da yadda suke a oshe da alamu kaya ne a cikinsu. Ko fenti babu a akin, Silin insa ma wani wurin ya ure har idon rana ya le o ta ulolin Kwanon saman silin Ta na kwance akan wannan ar katifa magashiyan tamkar babu rai a jikinta, sai ka ura mata ido za ka an cikinta me kama da bawon wanka sabida yadda ya rufta ya na motsawa alamar tana numfashi. Wata Matashiyar budurwa ce ta shigo akin wadda da ka an Tankar Ya i za ta fita shekaru, hannunta ri e da Robobi guda biyu irin na masu sayar da abinci, wajen Katifar ta nufa ta na magana cikin muryarta irin ta an maye "Yaya ga Abinci nan na sayo in za ki ci, don ni yunwa nake ji, kuma ni ba Budurwar manya ba bare nace aai Shawarma ko Pizza." Sai a lokacin ta yi da gaske wajen juyo da fuskarta don ta kalli anwartata. Ina ruwan ran wal..... Cikin an kwanakin da ta yi a kwance ba lafiya ta yi wata muguwar ramewa tamkar wadda ta shekara goma a kwance, ba komai ne ya jawo cutar ba face Aure da Rislan ya yi kuma ta rasa ta inda za ta shanyo kan lamarin har ranta ya yi sanyi, uwa uba jin Kotu ta amince da auren sa anin tunaninta da take yi akan Kotu za ta raba, tana jin haka ciwo ya ara aimi ya ce salama alekum. Cikin murya irin ta mara lafiya ta ce "Ki duba cikin ba ar jakata akwai ku i ki auka ki sayo Taliya ki dafa mana, ki sayo kifi daga nan." arasa maganar a matu ar wahalce, Siddi a ta ce "Sannu Yaya gaskiya kina shan wahala, gashi an yi maganin an yi Allurai kuma duk a banza." wasu zafafan hawaye ne suka shiga tsiyaya ta gefen idanunta, cike da sarewa da yanke tsammani da rayuwa ta ce "Ni ciwona ba me jin magani ba ne, Mallakar Rislan itace maganin idan ban sameshi ba ba lallai na tashi ba" Siddi a ta ja numfashi tamkar za ta yi kuka ta ce "Ai wuya ba ta kisa Yaya; ; amma gani nake tinda Dodon Lungu ya na sonki sosai gwara kawai ki manta da Rislan ki Aureshi, na san zai kula da ke sosai, Ummanmu kuma ni zan ci gaba da kula da ita ni ba sai na yi Aure ba ma." Tankar Ya i ta numfasa cike da tausayin kansu ta ce "Ba yin kaina ba ne
Chapter 46 · 0% Book details