← Book details Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 47

Sashe 47

Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Siddi a! da zan iya da tuni na yayewa kaina, domin a koda yaushe ara yi mini nisa yake yi, gashi ya fi arfina ba ni da wani arfin da zan iya juyo da hankalinsa gareni, gwara kawai na yi ta cutar har Allah ya auki raina na huta, Ni dai fatana ko ba na raye ki kula da Umma, kuma kar ki fasa nema mata lafiya domin shi magani dace ne." Siddi a ta share walla gami da gya a kai, ba tare da ta ce komai ba ta auki ku i ta tafi sayo taliya kamar yadda Tankar Ya i ta fa Yazeed, ana sallamo shi daga Asibiti ya aiwatar da abinda ya ce zai yi duk da cewar Haj Laure ba ta yarda ba, amma da yake ya fita tasiri a cikin Dukiyar dolen hakan aka yi. Da aka bincika an samu wa anda suke bin Alhaji Salisu bashi sosai kuma duk an biya su, sannan aka kasafta Dukiya kowa ya ja angarensa. Yazeed dai ba jira ana sallamar shi ya tarkata ya watsar duk abokanansa na banza ya shiga temakawa marasa arfi tare da duk abinda ya kamata. Ma'u na tsugunne a bayan gidan ta buga tagumi da duk hannayenta, zaman cikin gidan jinsa take tamkar akan aya don haka ta kewayo nan ko za ta samu sau i, ta na cikin tunani ta ji muryar Yazeed kamar daga sama "Ke ka ai anan Ma'u?" sai da ta an zabura don kuwa ba ta yi tsammanin ganin kowa ba, ta kalleshi kafin ta kauda kai gami da doka tsaki wanda ya sa shi ya fara raina kansa. Can gefe da ita ya tsugunna cikin sanyin jiki, hallau murya a raunane ya ce "Me yasa kike son auracewa idanuna Ma'u? shin ban cancanci ki yafe mini ba? na san ni me laifi ne amma na dena wallahi, na dena shan giya kuma na dena neman mata har abokaina wanda ba na warai ba na rabu da su, Ma'u ki tallafawa rayuwa, ni maraya ne Ba ni da galihu, ki temaka min ki zamo silar tsayawar hawayena! ta sanadinki na fara tsaftatacciyar rayuwa idan kika kasance da tare da ni har abada Allah ne ka ai ya san Alkairin da zan yi ta dalilinki, ki temaka min Ma'u" ya arasa maganar ya na share hawayen da suka kasa jure zama a cikin idanunsa suka fara saukowa. Tin da ya fara magana idanunta na kansa, yau ne karon farko da kalamansa suka samu tasiri a Zuciyarta, haka kawai ta tsinci kanta da farin cikin shiryuwarsa, ba tare da ta sani ba murmushi ya su uce mata wanda ya yi daidai da zubowar hawayenta. Cikin raunin murya tace "Na ji da i da ka zamo mutumin kirki, amma hakan kai ka ai zai amfana domin ni ba zan iya soyayya da kai ba bare Aure, in na yarda na aureka na cutar da kai domin bansan iya najasar da ke tare da ni ba, kuma ban dace da zamowa Sirika a wajen Mahaifiyarka ba don ba za ta ta aunata ba, ni ma ba zan aunaceta ba, ka yaleni kawai na je can na yi rayuwata inda ma ba wanda ya san ni." da sauri Yazeed ya matso kusa da ita ya na cewa "An zo wajen! yau dai ki yi ha uri ki ba ni labarin abinda ya faru da ke da har ya ke jefaki cikin irin wa annan tunane-tunanen, shin ba kya da iyaye ne? me ya faru da rayuwarki? me yasa kika tsaneni? shin menene abinda mahaifiyata ta yi miki?" Girgiza kai ta shiga yi yayinda kukanta yake ara arfi, cikin shashshekar kukan ta ce "Ba zan iya ba! ba zan iya gaya maka ba, da zarar na bu e baki da nufin gayawa wani sai kaina ya fara ciwo, ba na iyawa, don Allah ka yale ni" (Ba ni da lafiya INDO* SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office Normal Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ ba8cc34cf6e9493fa975605bc6cbfb19
Chapter 47 · 0% Book details