← Book details Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 47

Sashe 13

Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Laure da ta yi tunanin abinda su ka zo shukawa ne ya fara tsiro ta kansu, ashe haka salon yake. "Boka Barore ya bada damar a zaunahhhhh!!" boka barore ya fa a ya na dariya. Zama su ka yi a an nesa da shi cikin rawar baki Hajiya Laure ta ce "Sannu da aik..." kafin ta arasa ya katseta da cewa "Ba a zama nesa da mu, a dawo gabanmu a zauna" da sauri su ka arasa can gabansa sannan su ka zauna su na fuskantat juna, are musu kallo ya yi kafin ya ace da wata mahaukaciyar dariya da ta sanya su ka tsargu da kansu. "Kin zo akan batun wani yaro me suna Muhammadu wanda ya kashe miki miji, wannan Yaro ba zai ta u ba sam! hhhhh" ya ara kecewa da dariyar mugunta. Kallon kallo Hajiya Laure da awarta su ka yi kafin Hajiya Saudah ta ari baki ta ce "Boka Barore, ka na nufin mun zo a banza kenan ba yadda za ayi mu ci galaba akansa?" cikin tsawa ya ce "Keh!! wa ya gaya miki ana zuwa tsibirinmu a tafi ba biyan bu ata, dole ne sai mun yi masa illa, za mu ta a shi ta hanyar waninsa, wanda in aka ta a shi zai ji ciwon." Hajiya Laure ta ce "To ai inaga ma ba shi da mata bare "Ya na da a da yawa, ya na da an uwa da yawa, ya na da mutane da yawa, nasara ta sameku!!!! Dole ne sai mun cutar da shi,,, za mu zami inda ya kamata mu tura ullinmu, ku ajiye ku i ku tashi nan da kwana uku ku dawo mini da kyakkyawan labari jiki na rawa Hajiya Laure ta zaro ta dire masa ta mi e ta na cewa "To mun gode Boka!" "Tsaya!!! a fita da tsalle!!!! wannan dokar ba in Aljanin da zai muku aiki ce" yar su ka iya kai kansu bakin ofa da tsallen sabida nauyin jikinsu dukkansu akwai iba ba siririya. Sai da suka fita su ka yi ta maida numfashi, musamman Hajiya Laure ta fi shan wahala don ta fi Haj Saudah iba. Haka su ka dawo gida cike da murnar yin nasara da su ka yi. Wuni da kwana Boka Barore ya yi yana fafata aiki har ya samu nasarar ha a mugun tsafinsa kuma ya tura. Akhiee haka kawai ya tsinci kansa da son zuwa makaranta, ba tare da wani ya sa shi ba ya shirya ya je sai dai ko aji ya i shiga, har aka tashi Husnee ta zo ta same shi nan a tsaye, tinda ta fara yi masa surutu bai ce ko kanzil ba har ta gaji ta yi shiru. Sun auki lokaci a tsaye ba me yin magana sannan Husnee ta katse shirun da cewa "Za ka ci Ayaba?." Akhiee ya na tsaye a bakin wata orama ya zubawa farin ruwan da ke gudana a cikinta ido, zuciyarsa kawai una da ra i take yi, tunanin me tsaurin idon da ke arin turo masa tsafi yake sai dai a iya nazarinsa ya kasa gane kowaye. Ya na cikin tunanin ya ji gurnanin Zaki a bayansa, juyawa ya yi ya na kallon Zakin wanda shima shi yake kallo, nan fa su ka shiga yiwa juna kallon-kallo kowa na ara fusata, Zakin ya yi wani huci gami da gurnani ya girgiza ya yo kan Akhiee da wani mugun gudu. Tsintsiyar hannunsa duka biyun ya sa ya kare fuskarsa tare da tsayawa kyam ya mi a wuya ya saduda don kuwa bai san yadda zai yi ba sai dai abinda Allah ya yi. Wata muguqar kwasa ya yi masa ya bangaje shi su ka fa a cikin ruwan tare, ko shurawa Akhiee bai ara yi ba tuni ya nutse a cikin ruwan ko alamunsa babu, Zakin ya yi wata girgiza gami da yin sufa ya yi gefe......... SHARE FISABILILLAH Na Ku i ne.... Nomarl Grp 300 Posting ba kullum ba. VIP 500 Posting Kullum. domin arin bayani 09079885632 *An fara Payment ku arta ku mallaki naku* INDO* [8/17, 11:44 AM] INDO: * SAHUN KEKE Ep 11
Chapter 13 · 0% Book details