← Book details Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 47

Sashe 41

Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fushi ba, kema Fa imatu ki bar zancen kar na ara ji" ta arasa maganar ta na kallon inda Laita take tsaye tamkar shuka. Nasihohi sosai su Inna da su Aunty Rahma su ka yi wa Husnee sannan su ka yi mata sallama suka tafi. akin ya rage daga ita sai Zara sun yi jungum-jungum ba me tashin wani a tsakaninsu. Tare suka zauna har dare ya yi sannan Zara ta yi mata sallama ta koma sashinsu. zuwa yanzu ta ci kukan har ya yi mata karo ba za ta iya yinsa a yanzu ba, don haka ta yi shiru ta na sauraren arar ka awar ganyen bishiyun da ke bayan akin wanda iska take ka a su, tunane-tunane kala-kala suka sakota gaba, Jefi-jefi takan sauke ajiyar Zuciya don har yanzu ba ta gama dawowa daidai ba. Cikin tsananin acin rai Muneeb ya ce "Ai in ya san wata bai san wata ba, wallahi sai mun aukaka Shari'ar nan in ya so a dinga yinta har Duniya ta tashi, shima an iskan Al alin ai siye shi suka yi shi yasa ko bin Shari'ar akan a'ida bai yi ba, ba wani bincike da ya yi tinda kawai ya yiwa mutane ar burum-burum ne." Muneer ya ce "Ni babban ba in cikina ma ka ga Yanzu Mommy ba ta da lafiya sabida ba in cikin wannan abu, ka ga Daddy ma duk ya shiga damuwa, dole ne ma mu san abin yi." Daddy ya yi gyaran murya kafin ya ce "Ni ba wanda ya ban mamaki irin Husna, ban ta a zaton za ta iya ri e hannun wani a ta tsallake ta barmu ba." Muneeb ya yi zaram ya ce "Kuma sai gashi ta yi ba?, ai dama wani ba a gane halinsa har sai ya aikata tukunna, in banda iskanci irin nata uban me za ta ci da wannan tantirin?, ba ku ga yadda jama'a suka taru suna aukar labarai ba? inda za ku san ba aramin an iska ba ne, wai ni abinda yake ban mamaki ma duk hannun hukumar da ya shiga sala-sa'ilin sa alula haka za ku ga sun sake shi ba tare da an auki mataki akansa ba, yanzu ka ga Shari'ar nan ai duk me hankali in ya duba ya san ba Shari'a aka yi ba kawai an ara tabbatar da Aure ne." Ahmad da ya zuba tagumi sai yanzu ya yi magana kamar zai yi kuka "To wai duk meye amfanin maimaita zancen? ta riga ta faru ta are an yiwa me dami aya sata, tinda har Allah ya sa kun gane cewa hukuma ba ta iya aiki akansa meye naku na wahalar da kanku? kun san ko kun aukaka ara sai dai ku ara tozartamu a banza." a fusace Muneeb yace "Yi mana shiru dan ubanka, kai ai mahaukacu ne ba ka san ciwon kanka." Muddassir ne ya kalleshi cikin acin rai ya ce "To kai da ka san ciwon kan naka kar na ara ji ka aga maganar in ba haka ba ranka zai aci, haba!! Yarinya ta na da ancin da za ta za i wanda take so kuma ta rayu da shi, ina ruwanku da halayensa? ko ku za ku zauna mata da shi?" Muneeb ya buntsire baki kafin ya ce "Amma ai ana duba kyakkyawan iri kafin a ha a ala a, yanzu ina da i a ce anwarka ce take auren wannan ta adari....." katse shi ya yi da cewa "To sai ka yi duk abinda za ka iya, Daddy na ro eka don Allah kai kuma ka ce ba ruwanka, ka ma dena sa damuwa a ranka kar kaima ka kama rashin lafiya, ita ma Mommy na an lokaci ne za ta mi Daddy ya rausayar da kai gami da cewa "Toh!! Muddassir idan ban kwantar da hankalina ba ya zan yi?, ai ba kowane ya jawo min ba face ar cikina, na barta ta je ta yi rayuwarta Allah ya sa albarka, amma abu aya nake so ku ri e shine ba ruwana da ita ta yi rayuwarta in yi tawa, sannan ku ma ban yarda wani ya ara zumunci da ita ba, tinda ga wanda ta za a ai sai mu barta da shi, kar ku ara aga zancen tinda an riga an fi arfinmu." Muneer zai yi magana Muddassir ya hana shi, sai ma ya bisu da wasu an nasihohi kamar gaske. Wayarsa da take ruri ya auka gami da karawa a kunne ba tare da ya yi magana ba. aya angaren me kiran ya ce "Sunana Abdulkadir Yahya Sumaila, ina fatan komai lafiya?" Da sauri Akhiee ya ce "Respect ya Mai Shari'a, na gode da temakonka." Mai Shari'a ya murmusa kafin ya ce "Ai ka wuce hakan a wurina, ai da ka sanar da ni abinda yake faruwa tin kafin ayi zaman farko da ba za a yi zama na biyun ba, sai da Abokina CP Abubakar Ado Gezawa ya sanar da ni komai sannan na gane." "Yanayi ne ya zo da haka Yalla ai!!, amma tinda komai ya yi daidai ina godiya." Mai Shari'a ya ce "Ina yi maka fatan Alkairi tare da fatan Allah ya ida nufinka." ''Na gode" kawai ya ce ya katse kiran. Yasayyadi Usman, Babban Yaya, Yasayyadi Jameel, Habu, Jaafar, Habibu, da sauransu zaune suke sun yi rukuni suna ta i akan abinda ya faru a Kotu, Habibu ya ce "Ai na san dama haka za ta faru wallahi, ai wannan Yaro ya buwayi Duniya ya fi arfin kowa." Yasayyadi Usman ya ce "Ai kuwa in ya san wata bai san wata ba, ai ta yaro kyau take ba ta arko, in ya saye Al ali ai mu ba za mu sayu ba, abinda nake so mu yi yanzu shine mu kama afa da Baba Sa'idu mu samu mu zizziga Abhie ya ce bai yarda da Auren ba." Babban Yaya ya ce "Ni fa har yanzu na kasa yarda an gidan nan ne Yaron nan, burina kullum bai wuce na ji ranar da Abhie zai bu i baki ya ce ba ansa ba ne." Jaafar ya yi saurin cewa "Wallahi nima haka, ni har Addu'a ma nake yi Allah ya nuna min wannan ranar." Yasayyadi Jameel ya ce "Ai kuwa ba za ku ganta ba don wallahi Abhie ya ma fi son shi, kuma ban ga dalilin da zai sa ya ce ba ansa ba ne." "Yanzu duk ba wannan ba, ya za ayi mu samu Abiee ya raba Auren?" ya jefa musu tambayar gami da yi musu zuru da ido don jin ta bakunansu, nan fa su ka fara tattaunawa kowa na kawo ta shi Idea. Wayar Inspector Khalil ce ke ta famar ara yayin da yake ban aki ya na watsa ruwa, Zulaihat ce ta auka ta na cewa "Ana kiranka ko in auka ne??" Rass gabansa ya yanke ya fa i, da sauri ya ce "Kar ki auka ina zuwa." e baki ta yi sannan ta mayar ta ajiye masa, ba tare da ya shirya ba ya gangan a ya fito, ya na fitowa ya aiketa kawo shayi don kar ta ji abinda zai ce, ta na fita ya yi sauri ya auki wayar ya maida kiran ta na shiga aka auka, muryar DCP Khashim Bello ce ta ratsa kunnuwansa..... "Shi farin ciki yake yi abinsa arshe ma har da Aure ya yi, kai kuma ka na kwance ka na bacci ko??" "A'a yalla ai, ai naga JD ya shiga lamarin ne shi yasa na janye jikina." "Don JD ya shiga ai ba ya na nufin kai ka fita ba, hakan dama ce ta samu wadda za mu dinga rarraba masa hankali; a memakon ka hanashi sakewa a matsayinka na Jami'i amma ka bar shi sai abinda yake so yake yi, idan ba za ka iya ba za mu tu eka mu kawo wani; mu na bu atar shigo da kaya amma ka i yin komai a kai." IP Khalil ya ce "Sorry sir, zan ci gaba da ari, na auka an bani hutu ne shi yasa." DCP Khashim Bello ya rafka tsaki kafin ya ce "Last warning, kar ka kuma yin sake kamar yadda ka yi." "Yes sir!" ya fa a cikin girmamawa. Zulaihart da ke tsaye a bayansa ta na saurarensa ta kalleshi cikin acin rai ta ce "Ni dama na san ba banza ba, na san ba tsakani ga Allah kake aikinka ba, yanzu meye ribarka don ka na yiwa an ta'adda aiki suna biyanka ku i? da kai da su fa ba ku da wata maraba." "Ni haka na ce miki aiki nake yiwa wasu? da DCP nake magana fa ba da wani ba kuma akan matsalar tsaro ne" ya fa a cikin borin kunya da rashin sanin abin yi, murmushin takaici ta yi gami da cewa "Hmm! idan da gaske ne ai da CP ya kamata ka yi magana ba da DCP ba tukunna, kuma naga ya na yawan kiranka har da ma wani JD ko?, ko za ka shiga kogin rantsuwa ba zan yarda ba, kuma sai na gaya maka gaskiya, ka dena sabgar nan ka koma Jami'in warai tin kafin lokaci ya ure maka." "Don Allah ni ki yaleni, duk abinda na yi ai umarni na kar a ko?, kar ki sa min ido akan aikina ki barni ni na san abinda zan yi " "Au haka ne? to Allah ya temaka, amma ina yi maka fatan shiriya, kuma na san wata mana isar kuke shiryawa. Banza ya yi mata itama sai ta bashi wuri. Tin ta na sa ran ganin Akhiee har ta dena bacci me cike da mafarkai daban-daban ya yi awon gaba da ita.......... INDO* [9/8, 12:07 PM] INDO: * Ep 24 Misalin arfe 03:00 na dare ya shigo akin cikin tafiyarsa me kama da san a, wajen Drower ya wuce ya ajiye duk wasu tarkacen makamai na jikinsa sannan ya bu e sif insa, kamar kullum sabuwar riga fil ya akko don kuwa ba ya saka kaya kuma ya maimaita su, da ya yi sawa aya sai dai ya bayar ko ya jefar, sai dai in ya na son irinsu ma ya kuma yi. Doguwa ce har asa ma allanta guda uku ne a jiki kacal a iya tsakiyarta, sama da asanta a
Chapter 41 · 0% Book details