← Book details Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 47

Sashe 30

Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

rufe kamar dama ofar tinda aka rufeta ba wanda ya ara ta ata. Kawai sakin Prince ya yi ya tafi makwancinsa da kansa shi ma ya nufi na shi makwancin, ta bayan gidan ya bi inda ya fi kusa da akinsa ba sai ya ratsa sassan gidan ba, ita ma ofar bayan kulleta ake yi amma ya na ora hannunsa akanta ta bu e ya shige sannan ya rufeta, kwata-kwata a wannan daren bai yi bacci ba tunane -tunane sun yi masa katutu. Husnee ta na gama waya da Akhiee ta ji wani irin sanyi na ratsa dukkan sassan jikinta har cikin Zuciya da on ranta, nan take farin ciki ya ziyarce ta fara manta dukkan Damuwarta, ba ta da e cikin wannan yanayin ba Bacci me nauyi ya yi awon gaba da ita. Cikin Baccin kamar yadda Akhiee ya fa a mafarkansa ta dinga yi, har abinda ya faru tsakaninsa da wa anda su ka farmake shi sai da ta gani, wani angaren kuma soyayya su ka zuba a mafarkin kamar ba za a mutu ba, haka ta dinga yinsu kala-kala har Allah ya wayi gari. Jiki a muce ta tashi yau hakan ya sa ba ta yi yun urin fita makaranta ba, sai da yamma ta shirya tsaf sannan ta fito, Amadu da me Gadi su na zaune su na hira ta fito ogal- ogal wai ita makaranta za ta je. Baki a sake Amadu ke kallonta har ta araso inda suke, cikin siririyar muryarta ta ce "Malam Amadu Makaranta zan je fa" jinjina kai ya yi gami da cewa "Tir ashi!!!! ai kuwa ban amince ki fita ba har sai kin tambayi mijinki." Kamar za ta yi kuka ta ce "Makaranta fa zan je". "Ko nan da ofar gida za ki je indai ni zan kai ki sai kin tambayi Mijinki bare makaranta, sai in ke ka ai za ki fita to wannan alhakin bai shafe ni ba ko a wurin Allah ba ni da laifi, ai ya baki waya, ki kira shi ki tambaye shi." Magiya ta shiga yiwa Amadu amma ya ce shifa bai ji ya gani ba, dole ta auko wayar ta tura masa kira don kuwa ta na son fitar. Ta kira ya kai sau goma su na gaya mata waya yake yi............ ************************** A nashi angaren kuwa wayar ta na ma ale a kunnensa ya zubawa wuri aya idanunsa wanda kallo aya za ka yi masa ka gane ya na cikin matsanancin hali, duba da yadda suka rikice su ka koma tamkar ba na an-adam ba, a memakon su yi ja sai ma farin ya ara wani irin haske wanda har ya wuce na muhammadiyya, ba wayar kuwa ta ara yin ba i si ik sai yalli take yi tamkar ba an Maciji har wani irin abu take yi tamkar tiriri, aramar wayar ciki kuwa ta koma Golden collor me duhu hakan ya arawa idanun nasa wani irin haske da kwarjini har ma da abubuwan Al'ajabi, fuskarsa kuwa ta yi jajir tamkar irin jariran da ake haifarsu kamar ana latsa fatarsu jini zai yi tsartuwa, duk da jan da fuskarsa ta yi hakan bai hana inda Alburushin jiya ya sauka a duk jikinsa nuna kansa ba, duk inda Alburushin ya sauka a jikinsa ya yi wani irin jajir har a fuskarsa ya yi tabbai; cikakken bil'adam kuma me lafiya ba zai iya ha a ido da shi a wannan lokacin ba. aya gefen kuwa Surayya ce ke yi masa kuka akan irin cin zarafin da aka yiwa an Uwanta Zakiyya da Farhana, ya kasa ce mata komai don kuwa ba za ta iya fahimta ba sai dai su yi cacar baki don haka ya yi mata banza har ta gama ta katse kiran. Kafin Kiran Husnee ya shigo kiran Firdous ya shigo, ya na auka ya kara a kunnensa ta fashe da kuka wanda ya sa tsigar jikinsa ta mimmi e a lokaci guda, Cikin shashshekar kuka ta ce "Daddy!! na gaji da zama a asar nan ina ganin tashin hankali iri-iri, ka na kallon abinda aka yiwa an uwana, an yi musu fya e ba sau aya ba ba sau Biyu ba, sannan an Kashe Zakiyya an ule mata idanu!! Farhana ma bayan keta mata haddi an yi mata izaya kala daban-daban yanzu ta fa a godon suma ba tabbacin ma za ta rayu, kuma sun ce abin bai are ba yanzu ma su ka fara, Nan gaba Allah ne ka ai ya san abinda Za su yi Baba!!!! ni dai ka fitar da ni asar waje in arasa karatuna a can ba zan iya zaman nan ba!!!!!!" ta arasa maganar cikin kuka me natu ar rikita tunanin me saurarensa. yar ya iya aga harshensa ya magantu "Ki Za asar da ki ke son zuwa ki tafi tare da Raihana, ki kula da ita sosai, in kin za a ki yi magana zan shirya miki komai." Daga haka bai bata damar sake yin magana ba ya katse wayar, wani kiran ne ya ara shigowa ba tare da ya duba kowaye ba ya kara a kunnensa gami da yin shiru. Cikin rawar murya ta magantu "Akhiee ina son zuwa makaranta n..." kafin ta arasa fa e ya katse ta da cewa "Ban yarda ki fita ko'ina ba indai ba tare da ni ba, idan kuma kin i ji har ki ka yi mini asarar ranki ki sani sai na auki Fansa akan Danginki!!!!!." daga haka ya katse wayar, daidai lokacin wani sabon kiran ya shigo, bai yi asa a guiwa ba ya auka, Zulaihat ce, itama kuka take yi wurjajan, cikin jin zafi da ciwon abinda ya faru ta ce "Baba don Allah ko waye ya aikata hakan ga su Zakiyya kar ka barshi da rai shima ki yi masa abinda ya yi musu don Allah Daddy!!." Lumshe ido ya yi kafin ya ce "I Promise you Zulaihat!" Ya na fa en haka ya katse wayar domin amsa wani kiran da yake shigowa a aya wayar ta shi. "Mukhtar!!" shine abinda ya fa a cikin wata irin murya me unshe da yanayi kala-kala, Mukhtar ya an yi gyara murya sabida dashewar da ta yi, kamar zautacce haka ya fara magana "Daddy! yanzu shi kenan ba zan ara ganin Zakiyya ba? me ta yi musu da za su yi mata wannan anyen aikin? Ji nake kamar zanyi hauka wallahi don Allah Daddy ka dakatar da wannan abin tin kafin ya yi nisa" ya arasa maganar gami da sakin wani marayan kuka......... SHARE FISABILILLAH Na Ku i ne.... Nomarl Grp 300 Posting ba kullum ba. VIP 500 Posting Kullum. domin arin bayani 09079885632 INDO* [8/27, 11:19 AM] INDO: https://chat.whatsapp.com/FuB2OR4qBx189IdAM0hXbG SAHUN KEKE Ep 19
Chapter 30 · 0% Book details