Sashe 3
Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ayeesha Abdulkareem INDO
*Mikiya Writer's Association
Matashi ne wanda bai wuce shekara Ashirin da Biyu kacal a duniya ba, Fari ne tas tamkar da an ta
a fatarsa wurin zai yi tabo, Allah ya yi masa baiwar kyawu irin na musamman
innan, ya na da dogon hanci siriri kamar ya yi magana, sai idanunsa dara-dara fararen cikinsu karr suke sai kwarjini kamar na Namijin Zaki, bakinsa
an madaidaici ne a tsuke tamkar bai ta
a bu
e shi ba ma bare ya yi magana ko cin abinci, fuskarsa a
aure tamau kamar wanda aka yiwa Albishir da wuta.
Sanye yake cikin Farar Jallabiya tass wadda ta yi matu
ar kar
arsa kyawunsa ya
ara fitowa tamkar balarabe. a memakon aski sai wani tumemen kitso ne
walli
aya tal kamar rai akan nasa, zanen hannu biyu ne an
auke shi tin daga gabannin goshinsa har sai da ya sauka a bayansa, ya sa
u ya yi kyau sai
yalli da wal
iya yake, dukkan yatsun hannunsa biyar idan aka ha
a da na
aya hannun goma sanye suke da wasu arnakun zobuka wanda su ke wani irin she
i da wal
iya gami da
aukar idon me kallonsu, wasu sirara wasu kuma manya.
in yatsun kuwa jajir suke da jan lalle sun yi kyau kamar a sace a gudu, ko na wata macen Albarka.
an nesa da shi ta tsaya cikin muryar kuka ta ce "Akhiee! Sheikh Auwal na kiranka"
Ko gezau bai yi ba wai da sunan anyi masa magana, ta san ba zai ce uffan ba don haka ta ci gaba da tafiya.
Wata
ar hula wadda ake kira ta
ani ka ji hadisi ya zaro a Aljihunsa ya kife kansa kana ya fara takawa sa
af-sa
af kamar me tsoron
asa.
Lokacin da ya gama
alelejinsa ya je kiran tuni dukkan malaman da aka kira sun halarta saura shi ka
ai ake jira.
Ba tare da shakka ba ya ratsa tsakaninsu ya wuce ya dangana da Sheikh Auwal sannan ya dur
usa ba tare da ya ce cikal ba.
Girman kansa na
aya daga cikin abubuwan da ke fusata kowa da shi, ganin yadda ya zo ya dur
usa ba tare ya ko kallesu ba ya
ara dugunzuma Sheikh Auwal.
"Ba ka iya gaida manyanka ba?!!" Sheikh Auwal ya fa
a cikin tsawa.
tamkar dutse aka yiwa magana haka Akhiee ya yi.
Yasayyadi Jameel ya dubi Sheikh Auwal gami da cewa "Alagafarta Malam me ya faru ne?"
"Gashi nan ku tuhume shi, kisan kai ya aikata"
Sheikh Auwal ya fa
a bakinsa har rawa yake sabida tsabar
acin rai kamar ya fashe da kuka.
Akhiee kuwa jin wannan furucin ya sa shi saurin
ago gwarazan idanunsa ya zubawa Sheikh Auwal ba tare da ko
iftawa ba, Murtukekiyar Dorinar bulalarsa ya zara cikin rufewar ido na
acin rai ya shiga zabga masa ta ko ina ya na fa
in ''Dena kallona mara kunya!!!, har sai yaushe na za ka shiryu ka dena abinda ka ke yi??" ya zuba masa kyawawa a
alla goma shabiyar a jere sannan ya tsagaita ya na huci tamkar an watsawa garwashi ruwa.
Ko uffan Akhiee bai furta ba haka kuma baiyi ko motsin kirki ba, sai dai ya yi
asa da idanunsa sa
anin da da ya yi wa Sheikh Auwal
iri-
iri da su.
Sheikh Auwal ya na ja baya, Sayyadi Muhsin ya
ara ararsa, dukansa yake ba ji ba gani tamkar ba
an mutum ba, sai da daka iyayinsa ya gaji kana ya yi gefe, Shima Yasayyadi Jameel ya zabareshi.
Duk yawan malaman ba wanda bai dake shi ba sai dai wani ya fi wani yi da yawa.
Duka suka yi masa wanda in wani aka yiwa ba zai iya mi
ewa daga gurin ba sai dai a
ebe shi, in an
ebeshin sai Asibiti don sai ya yi jinya.
Ba don sun huce takaicinsu ba dole su ka
yale shi don in su ka ci gaba da dukansa ma su za su ci gaba da shan wahala.
Akhiee kam ya na dur
ushe a inda yake bai yi yun
urin guduwa ko ramawa ba haka bai bu
i baki ba bare ya ce su yi ha
uri, ba za a ce dukan baya shigarsa ba duba da yadda fuskarsa ta yi wani irin jaa, idanunsa kuwa sun riki
e sun canja kala sunyi murtuk, farar Jallabiyar jikinsa ta sirka da jan jini sabida farfasa masa fata da su ka yi.
Mutanen aji kuwa tamkar ba a ta
a halittarsu ba, sun yi tsitt wasu na kuka wasu hawaye wasu kuwa da yake sun saba gani ba su yi kukan ba sai dai jiki ya mutu li
Cike da kyara Sheikh Auwal ya ce "Tashi ka fice min daga aji ba na son ganinka!!!"
ewa ya yi tangargar kamar ba shi aka yiwa wannan mugun lahanin ba, bai ce kanzil ba ya fice daga ajin, inda ya ke tsaya da ya koma ya tsaya idanunsa a
asa, zuciyarsa na wani irin tu
i da ruri tamkar za ta tarwatse, hannu ya sa cikin aljihunsa ya zaro ha
iyar Wiwinsa tare da leta, ya bata wuta ya fara zu
ar abarsa ya na fesarwa cikin salo da
warewa.
Sheikh Auwal ya ma rasa abin yi don haka ya yi wa ajinsa addu'a cikin gaggawa ya tashe su.
Husnee wadda take kuka kamar an sanar mata mahaifinta ya mutu ta mi
e da
yar ta na jan
afafunta da su ka yi sanyi su ka ma
ale ta nufi hanyar fita, a tsawace Sheikh Auwal ya ce "Keh!!! kukan me kike wa mutane??"
Kasancewar tsoronsa ya gama kafa sansani a zuciyarta ba ta san lokacin da ta tsayar da kukan ba, cikin sauri ta ce "ba komai"
"Dawo ki zauna dokar makarantar nan ba a fita ana yi mana kuka, ko kuma ki tafi ajin sama a ci gaba da karatu da ke."
baki na rawa ta ce "Zan je saman" a cewarta da ta zauna tare da wannan azzalumin gwara ta je ajin saman ta ci gaba da karatu.
afafunta na karkarwa ta hau sama, ta zo giftawa kenan haya
i gami da warin wiwi su ka ziyarceta, cakkk ta tsaya ta zuba masa ido cikin tsananin tausayinsa, ta yi zurfi a tunani ba ta san lokacin da ta fara cewa "Bawan Allah me yasa ka ke yi musu laifin da za su yi maka irin wannan dukan?? meyesa su na gama yi maka fa
a ka ke
ara maimaita wani kuskuren? nan fa Islamiyya ce ka ke shaye-shaye a cikinta" ta yi maganar cikin sigar nasiha da lallami.
idanunsa masu barazanar kauda ganin duk wanda ya kallesu ya zuba mata har na wani lokaci sannan ya kauda kai ba tare da ya ce kanzil ba.
Rausayar da kai ta yi za ta ci gaba da magana ya yarfa hannunsa gami da yin taku biyu ya matsa gefe.
Tsillll!! ta ji wani abu tamkar kibiya ya soki
wayar idonta
aya, ta yi saurin dafe idon tare da yin
aramar
ara, Akhiee ya sake kallonta ya kauda kai ya ci gaba da busa haya
insa.
Murza idon ta fara yi sai ta ji zafin ya
auke kamar cirar
aya sai da wani irin hawaye sharr!!! sharrr!!! da ya fara zuba daga iyakacin ido
ayan kamar almara.
Ta kuma
aga ido za ta kalleshi ta ji an finciketa, wani aji da babu mutane Zara ta ja ta, sai da ta
an sarata kana ta ce "Kar ki kuma zuwa kusa da wancan, kin ga ya lahanta miki ido
aya idan ki ka
ara kallonsa zai lahanta
ayan, ke kinyi sa'a ma wata ana kiranta Husaina Isah wallahi makantata ya yi dulum, sanadin dena zuwanta makarantar nan kenan, amma daga baya ta warke, ki yiwa kanki arziki kar ki
ara yi masa magana kar ya cutar da ke a banza."
Husneee ba ta
auki batun Zara da gasken gaske ba a cewarta ta ya daga kallonsa zai makanta mutum? kuma tayaya ma za a ce shine ya lahanta mata ido bayan ko kusa da ita bai zo ba hasalima sai
ara matsawa can ya yi.
a halin yanzu tausayin Akhiee shine a gabanta don haka ta ce "Ni ba na son
arya, haba don kun tsane shi sai ku yi ta yi masa abinda kuka ga dama? wai shin shi ba shi da
an uwa da iyaye ne da malamai ke yi masa wannan dabban dukan??"
Murmushi me tafe da hawaye Zara ta yi sannan ta ce "Sheikh Auwal, Yasayyadi Jameel, Yasayyadi Usman, da kuma ni kaina da ki ke tunanin
azafi na yi masa, duk
an uwansa ne, ni
anwar Akhiee ce su kuma yayyensa ne, dalilin da ya sa ma muke ce masa Akhiee sunan Babanmu ya ci, amma wasu za ki ji suna kiransa Muhammad Muhammad, wallahi ina son
an uwana ba zan iya yi masa sharri ba da gaske nake shine ya makanta Husaina, ina gaya miki ne ba don komai ba sai don kar ki kai kanki inda za ki illata, Akhiee ha
ari gare shi fiye da zaton masu zato."
Cikin takaici Husnee ta ce "Amma kun ji jiki wallahi, ashe ku ne
an uwansa amma kuke masa wannan abin?? to ni ba zan ta
a yarda shi ya makantata ko kuma shi ya tsokane min ido ba har sai na gani da idona ko kuma ya fa
a min da bakinsa."
Rausayar da kai Zara ta yi ta na shirin yin magana su ka ji jiniyar
an sanda, durummm!!! zuciyarsu ta buga a tare, Husnee ta yo waje cikin sauri, ta na fitowa ta tarar Akhiee...
INDO
[8/12, 4:55 PM] INDO: *
SAHUN KEKE
Ep 4