Sashe 22
Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ayeesha Abdulkareem INDO *M.W.A angaren su Russlan kuwa ya na yin sama da Razia bai zame ko ina ba sai gaban Uban Dawa, ya na zaune kan ha iyar kujerarsa ta zinare ya na jiran dawowarsu. Russlan ya dur usa a gabansa gami da cewa "Ga ta nan Father" cikin acin rai Father ya ce "Razia! waye ya antaki daga aurin da aka yi miki har ki ka fita?" Cikin shashshekar kuka ta ce "Risslan fa......" dakatar da ita ya yi ta hanyar aga mata hannu, shiru ta yi ta na ci gaba da arza kuka kamar za ra mutu don yinsa. ba tare da damuwa da hakan ba ya ce "Maza a ara aureta ba na bu atar ara ganinta." Russlan ya ce "To" kana ya dam eta ya mayar da ita ke antaccen akin da aka aureta a wancan lokacin, ta na kuka ta na komai amma haka ya yi mata banza ya aiwatar da umarnin da aka ba shi don kuwa shi ma ta gama kaishi ma urar acin rai. Akhiee abin duniya duk ya ishe shi, koda Russlan ya ba shi labarin abinda ya faru ya kasa ma bambance tsakanin Husnee da Razia waccece ta fi hauka, a gefe guda kuwa ya ji da in zuwan Razia kan Husnee don kuwa ta zo a kan lokaci tinda har ta yi silar fa uwar tsafin da aka turo mata asa. Bayan kwana uku Hajiya Laure da Hajiya Saudah an koma wajen boka ana ta murna don duk a tunaninsu ha ar su ta cimma ruwa, sai dai kashh yau ma kamar waccan ranar sai da ya tilli i dariya ya oshi sannan ya fara da cewa "Aikin ku ya tarwatse!! hhhhhh!!!" Hajiya Laure ta zaburo ta na kallonsa sabida jin abinda ya fa a, ganin ya na aka mata dariyar mugunta ya sa ta jefa masa harara ta bayan ido a ranta ta na cewa "Azzalumin banza" shan kunu ya yi kana ya ce "Wata shai aniyar Aljana ce ta zo ta ce-ceta, hhhhhhh Barore ba ya ta a karaya ba ya ta a sarewa, dole ne sai mun cimma abinda mu ka sa gaba, hhhhh, ku ajiye ku i ku tashi, zan ta buga aiki har sai na yi nasara, da kaina zan kira ku indai bu atarku ta taso, a duk lokacin da ku ka yi mafarkina to ku tawo ina nemanku!!!" su ka amsa kana su ka zube ku i su ka tashi. Kamar yadda Hajiya Laure ta saba mita kullum yau ma ta yi akan ta gaji da ajiye masa ku i kuma ba nasara, Hajiya Saudah ta lalla ata ta kwantar mata da hankali. Ana kwana ana tashi gashi yau duk da faruwa abubuwan baya watanni biyu kenan. Risslan ya samu lafiya tangaras har tabbai ma sun fara acewa don shi jikinsa ba ya ajiye tabo da zarar ciwo ya warke tabo ma zai warke tamkar bai ta a jin ciwo ba, tini har ya fara ba in zuwa duk inda ya so kuma ya koma ruwa harkarsa ta da sai ma abinda ya ci gaba. Razia dai ta na can a aure an ma manta da ita don in ba masu kula da ita ba ba wanda ya san ma inda take. Husnee ma da sau i ta samu lafiya, ba yawan zazza i da ciwon jiki irin na da sai dai har yau ba ta koma makaranta ba, sai kuma tunane-tunane ba dare ba rana kwata-kwata ba ta walwala kamar dai ba ita ba. Tankar Ya i da me gidanta kuwa har yau suna tare da yake ya san hannunsa sam bai nuna mata ta yi kuskure ba akan abinda ta yiwa yaransa har aya a ciki ya mutu, sai ma ha urtar da ita da yake yi ya na kwantar mata da hankali, a gefe guda kuwa abinda ya ke nuna mata a zahiri ba shine a zuciyarsa ba, ya riga da ya udurce aukar fansa akan Risslan kuma ba zai iya fasawa ba, burin da ya ke son cimmawa shine kashe Risslan in ita kuma ya mallaketa. angaren Iyalin Risslan kuwa sun ci gaba da gudanar da lamuransu cikin kwanciyar hankali, su na aiwatar da duk abinda ya umarcesu kuma su na barin wanda ba ya so, shigo da Wiwi da sayar da ita kuwa ba kama hannun yaro ba abinda ya ragu sai ma ci gaba, ga arna kamar eraye. Rabi'u tuni ya koma wajen Ummansa ya na tayata aiyuka kuma ya na zuwa makaranta ya bar iskancin da yake yi da. Su Hajiya Laure dai har yau ba a amsa kiran Boka ba, kuma gashi dai Risslan ya na ta yawatawa abinsa, da alamu har yau ba wannan nasara da su ke ta fata. JD ne zaune kan hakimar kujerarsa ta alfarma ya babbaje afafu ya turo uban tumbi gaba ya na waya da DCP Khashim, wani irin shauki ne ke ibarsa har wani slow yake yi a maganar don ba ya so ta are "Na gama tsara komai, a gobe Kano za ta yi ba o, kuma a cikin satin nan al'amura za su fara gudana, kai dai ka zuba idanu za ka ga yadda zan auki fansata ta hanyar da sai an gwammace fito na fito aka yi da ni." DCP ya murmusa cike da jin da i ya ce "Wannan ai kyakkyawan Albishir ne JD ni kaina ina bu atar hakan don na gaji da ji da ganin labarinsa, idan mu ka kawo arshensha hukuma za ta zauna lafiya ba ciwon kai, haka kuma za mu dinga har allolinmu cikin kwanciyar hankali." JD ya yi dariya irin ta an duniya kafin ya ce "To kai DCP Banda abinka idan wannan ya na raye a duniya ai hawan jinina ba zai sauka ba, kwantar da hankalinka kawai ni na dafe kan." Tattaunawa su ka ci gaba da yi sannan su ka yi sallama kowannensu ya na ta farin cikin sun samo mafita. Daren yau kwana ta yi ta na mafarkin Akhiee da kuma Makaranta don haka duk ta tashi hankalinta akan sai ta je ko za ta ganshi, Mommy dai ba ta hanata ba. cikin riga da siket na atamfa tsadaddiya ta shirya sannan ta zura hijab inta light blue ta futo. Shi kansa Amadu ya yi mamakin jin cewar za ta je makaranta amma ko ka an bai nuna mata ba don ya lura ta zama Sar a me rikicin gangan, yanzu ya na yin magana za ta iya are masa baki daga haka sai zazza i da ciwon kai su hau. Risslan ya na tsaye Hannunsa aya ri e da Wiwi ayan kuma ya ri e kwankwaso, cikin salonsa me matu ar burgewa da jan hankali ya ke zu arta ya na busarwa ba tare da wata damuwa ba. Acibalbal da Zare su ka shigo Tafkeken akin tare, bakinsu auke da sallama, ba su jira ya amsa ba su ka ci gaba da zabgo masa kirarinsa kamar yadda su ka saba. a hankali ya fara takawa ya juyo ya na fuskantarsu kafin ya matsa gefen gadonsa ya sa hannu ya ebi wasu ha un IV wato Katin aurin Aure. Cikin asaitaccen takunsa irin na namijin Zaki ya isa gaban Zare ya na Zuba masa rikitattun idanunsa. Ganin irin kallo me tafe da sa onni da ya ke aika masa ya sa zuciyarsa ta fara tsalle tin kafin ya ce abinda zai furta. a masa IV in ya yi gami da cewa "Duba wannan" ya yi maganar cikin sassanyar muryarsa me da i kamar busar sarewa. Idanu a waje Zare ya kar a ya shiga dubawa cike da fargaba da tashin hankali. Kafin ya gama karantawa zuffa tuni ta fara yanko masa ta ko ina, Bai yu asa a guiwa ba ya zame ya dire guiwoyinsa a asa, kamar zai yi kuka ya ce "Sar a Wallahi tallahi ba laifina ba ne ba ni na sa su buga ba, ga Acibalbal nan nasan zai shaideni, Allah aya kenan ba ni na sa su ba." Akhiee ya ja wiwi ta tsarga masa kana ya furzo da haya inta ta baki da kuma hanci, a asaice yace "Ba kai ne da Alhakin buga IV ba ai, ni ne don kuwa ka na ashin kulawata, soyayya ka fara ni kuma ba na bu atar shiririta shi yasa na buga Iv a wannan Jumu'ar na ke so a aura auren" "Innalillahi wa inna ilaihirraji'un!!!" shine abinda Zare ya shiga maimaitawa cikin ka uwa da tashin hankali. Shiru wurin ya auka kafin Zare ya samu warin guiwar cewa "A yafe min Ya Babba, Wallahi Tallahi ban tashi yin aure ba yanzu, ni da ko kaina ba na iya ri ewa ta ya zan iya ri on iyali? a bari sai nan gaba ba yanzu ba don Allah" tassss!!!!! Risslan ya kwasa masa wani azababben mari wanda ya sa taurarin azaba su ka shiga gilma masa na wucin gadi. Sai da ya juya musu baya kana ya ce "Ba na son yaudara kuma ba na son shiririta, ka san ba aurenta za ka yi ba ina ruwanka da ita? meye ha inka da soyayya?? Ba na so ko na lokaci aya ku bari Mata su shigo rayuwarku, Mace ba komai ba ce face Rauni, itace Lagon kowane Namiji, Mace ha ari ce ga Mutane irinmu zamanmu babu su ya fi mana Alkairi akan tarayya da su, daga yau sai yau kar wanda ya ara saurarar duk wata Mace, duk wanda ya yi hakan kuma zan sallameshi sannan zan zare hannuna daga huruminsa bayan na aurar da shi na yi masa duk abinda yake bu ata." Jiki na tsuma Zare ya ce "An gama Sar a me rikicin gangan!!, Ba za a kuma ba, ba ni ba mace daga yau, umarninka shine abin dubawata Oga, Na tuba ba zan kuma ba." Jinjina kai ya yi kafin ya ce "A onasu, a kawo mini Prince!" ha a baki su ka yi wajen amsawa kana su ka bar fadar ta shi. Su na kawo Dokin ya hau ya fice kai tsaye ya nufi makaranta. Husnee na tsaye wajen famfo ita ka ai tamkar Aljana ta yi zugum ta na tunaninsa kawai ta ganshi kamar an jefo shi daga sama, murza idanunta ta