Sashe 24
Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ayeesha Abdulkareem INDO *M.W.A "Abhi Don Allah ka yi ha uri ku tafi tare da wani, yanzu ina yanayin da ba zan iya zuwa ko'ina ba, ga ka Kaka ta kusa ina bu atat duk noman da na yi ayi aikinsa a gabana, ga Hamza ko Adamu ko Jaafar sai su rakaka, ni na yarda zam yi komai kawai sai ky tafi, ayi mimi afwa Abhi." Abhi ya jinjina kai ba don ransa ya so ba sai don jin an ambaci Gona, "Lallai ya na da kyau ka zauna a gida sannan ya na da kyau ka ara ziyartar Makkah, amma a wannan lokacin ka yi zamanka kawai sai mu tafi tare da Jaafar." Ya na jin haka ya yi zaram ya ce "Yauwa Abhina ai na san akwai fahimta a tsakaninmu, ni yanzu bari in tafi zan je Gezawa ne." Abhi ya yi murmushi irin nasu na manya cike da aunar an nasa ya ce "Allah i tsare mini kai Dattijo, lallai a gaishe mini da Mutanen Gezawa." "Za su ji" ya na gama fa en haka ya mi e bai ara yin magaa ba ya fice cikin sauri don kar Abhi ya ara taso wata maganar. Ma'u na harabar gidan Hajiya Laure ma ale a jikin bango sai arza kuka take yi me cin rai da cin Zuciya, gabaki aya ta rasa inda za ta tsoma rayuwarta ta ji sanyin, tin lokacin da su Hajiya Laure su ka lalata mata rayuwa duk ta rasa farin cikinta, gashi dai ta na son gayawa wani abinda ke damunta da ma abinda su ka yi mata amma ta kasa, a duk lokacin da ta yi yun urin hakan sai ta ji kanta ya hau juyi ya fara wani bala'in ciwo hakan ya sa dole ta ha ura. da wannan sassafiyar Yazeed ya dawo daga gantalinsa don jiya bai kwana a gida ba. Har ya wuce da nufin shiga ciki ya fasa don jin sautin kuka da ya yi, sa af-sa af ya yo baya cikin san a don har cikin ransa ya yi tunanin Aljanu ne domin kuwa sassafiya ce sosai. Juye-juye ya fara yi don ganewa indonsa me kukan, can gefe da shi ka an ya hangota ta rufe ido sai kukanta ta ke yi ba ji ba gani. Ganin Ma'u ce ya sa hankalinsa ya kwanta tsoro ya gushe, idanu ya zuba mata har na an lokaci kafin y matsa kusa da ita, cikin muryarsa da maye bai gama sakinta ba har yanzu ya ce "Me kike yiwa kuka anan da sassafe kamar Aljana?" zumbur ta matsa gefe ta na zaro masa idanu domin kuwa har ga Allah tsoronsu ta ke ji daga shi har Mominsa, tuni ta fara kiciniyar tsayar da kukan don kar ta ata masa rai har tarihi ya ara maimaita kansa don ta san shima tamkar bunsuru haka yake don neman mata. Ga mamakinta sai ta ji ya karya murya ilai ya na ara cewa "Me aka yi miki? ko kin gaji da aikin ne?" Girgiza kai ta yi alamar a'a gami da cewa "Ba komai." Jinjina kai ya yi kafin ya ce "Hmm! to maganar gaskiya kin iya arya, dama ina lure da ke kin da e ba kya walwala kamar da, kuma kina yawan kuka daga ganin idanunki ma ai amsan kin yi, yanzu ma Allah ne ka ai ya san adadin lokacin da lika auka ki na kukan." asa ta yi da kai ba tare da ta ce komai ba don kuwa ba ta da bakin magana, ba arya ya yi ba gaskiya ya fa a sai dai ba za ta iya gaya masa abinda ke damunta ba. sun ebi lokaci a tsaitsaye kamar Dangin soja kowa da abinda yake tunani a ransa, shi kuwa Yazeed sai zubawa kyakkyawar fuskarta ido ya ke yi, shi tuni a ya manta akan me suke magana ya tafi wani tunanin. Ta na shirin zamewa ta koma ciki ya dakatar da ita da cewa "Kin yi ba i da yawa ya kamata ki fara Bleaching." ido ta zaro masa kamar za su fa asa cike da mamakin jim furucinsa. Wani sassanyan murmushi ya sakar mata wanda shi kansa bai san lokacim da ga kufce masa ba, cikin wata kasalalliyar murya ya ara da cewa "Ki na kyau sosai musamman wayar idanunku, shi yasa na ke son kallonki a koda yaushe, hakan ne ya ba ni damar gane ki na cikin damuwa tin ba yau ba, amma kinsan wani abu? sam ba na son ganin mace Ba a na fi son Fara shi yasa ma na ce ki fara Bleaching sabida za ki fi kyau." Zuwa yanzu Zuciyar Ma'u ta koma tamkar ganga sabida yadda take bugawa da arfi kuma akai akai, Cikin rawar baki ta ce "Ka yi ha uri ba zan iya ba, ni gwara na zauna a yadda Allah ya bar ni, Rayuwata ma sam ba ta da amfani, ni yanzu jiran mutuwa kawai nake yi za ta fi mini sau i akan rayuwa." Ta arasa maganar gami da fashewa da wani sabon kukan. "Oh! Ashsha ai ban san abin ya yi zafin haka ba, Mutuwa ki ke son yi Ma'u? to mutu mana? ni zan kawo miki guba ma ki sha ala raka tali gona, da wata ba ar fuskarki" ya fa a ya na gyatsine fuska, daga haka ya wuce ciki ya barta nan, da harara ta raka shi har ya acewa ganinta kafin ta zame a wajen ta na cewa "Allah ya isar mini abin da ku ka yi mini, ai idan kun fi arfina ba ku fi arfin Allah ba." Nan ta zame ta kwanta ta na ci gaba da kuka ka an-ka an har bacci ya yi nasarar sunkutarta. Yau ta kasance Ranar Asabar hakan ya sa Husnee ta shirya tsaf domin zuwa Islamiyya da safe. ta na jefa afarta a harabar makadanta ta hangi Akhiee a sunkuye ya na gyara takalminsa, ba ta san lokacin da murmushi ya zu uce mata ba, har cikin rai ta yi matu ar farin cikin ganinsa, da sauri ta arasa kusa da shi cikin taku wanda ba zai ji motsin tawowarta ba, har lokacin ya na sunkuye don haka ta dun ule hannunta tamau ta aga za ta irka masa dundu ta gudu don ta tsokane shi, sai dai kash!!! ta na kai hannun kansa ta ji ya ma ale a take wata azaba ta ratsata wadda ta ji tamkar hannun ya karye. ara ta sako gami fa walla masa kira, ya ago ya na kallonta cike da mamaki. Har lokacin hannun nata azaba yake yi sai aramar ara take saki idanunta tuni sun kawo ruwa, a ta aocr ya ce "Ya akai?" kamar za ta yi kuka ta ce "Tsokamarka zan yi na zo dukanka kawai na ji kamar hannuna ya karye, sai zafi yake yi mini tamkar ashushuwana sun rugurguje." Lokacin da ya ta kai arshen maganar iris ya hana ba ta fashe da kuka ba amma sai ta maze ta cuje bakinta da arfi. Hannun nata ya zubawa ido kafin ya ce "Ba ki nemi izimin dukana ba, ta baya ki ka zo shi yasa?" baki ta saki ta na kallonsa cike da mamakin abinda ya fa a "Me kake nufi da hakan?" an matsowa ya yi kusa da ita kana ya ce "Allah ne ya yi ba za ki ci zalina ba, nan gaba sai ki kula kar ki jawowa kanki babbar jinya." Daga haka ya ratse zai ci gaba da tafiya ta yi saurin shan gabansa ta na murmushi ta ce "Akhiee jiya Yayana ya zo daga Kaduna, in ce ya zo ku gaisa?" zuba mata idanu ya yi yana ara yaba girman wautarta ta wurga shi Duniyar tunani sai da ya ji ta ara cewa "Ka yarda?" sannan ya ja numfashi ya sauke, a ta aice ya ce "A matsayinsa na wa? meye ala ata da shi da zai zo mu gaisa? ni ba na bu atar hakan ya sha zamansa, ke in ma ba na fatan ara ganinki." Turo baki ta yi zuciyarta sam ba da i, ba ta ara ce masa kanzil ba ta wuce cikin aji cike da tausayin kanta. Jikin bango ya koma ya ma ale sannan ya zaro Wiwi insa ya bata wuta, sai da ya yi ja uku sannan ya ciro wata ar Keypad ya yi latse-latse a cikinta sannan ya kara a kunne. Shiru na kusan sakanni bakwai kafin ya bu e baki ya ce "Yau Dodon Lungu zai shigo Fagge sabida bikin Abokinsa, a wannan wasan da za su yi nake so ku ana masa ku arsa, Yaransa Uku kawai na ke so a kashe bayan su kar a ara mini, sannan ina so duk su ji a jikinsu musamman shi in da yake jin ya kai." aya angaren Wuta ya ce "An gama Ya me Jama'a, jiya wasu an- sanda su ka kawo mana hari yankin nan wai sai sun kama Wiwi nace ai Ogana ya fi arfin wannan." Risslan ya ce "Yanzu ba wannan ba ina so ku aiwatar da abinda na ce kuma cikin salo yadda zai ayatar da ni." Wuta ya ce "Kamat an gama da yardar Rabbi." bai ara cewa komai ba ya katse wayar gami da soketa a Aljihu. ya na arin shiga Aji wata wayar ta shi ta fara ara, zarota ya yi ya aga kiran ya kara a kunnensa tare da yin shiru. aya angaren cikin Muryar kuka ta ce "Zakiyya da Farhana ba a gansu ba Muhammad tin jiya mu ke nemansu amma har yanzu shiru, wai sai yaushe ne wannan abin zai zo arshe? na san an ebe su ne domin a ci galaba akanka wai me yasa ba za ka watsar da harkar nan ba Muhammad?" Shiru ne ya ratsa tsakani na an lokaci kafin ya ce "Me yasa ba ku gaya mini da wuri ba?" "A tunaninmu abin bai kai haka ba, ashe har ya wuce nan, mun i gaya maka ne don kar hankalinka ya tashi amma yanzu ya zama dole ka sani domin kai ne Babansu." "Relax Rahma! in sha Allah za a gansu, ki dena kuka Please" numfashu ta ja ta na arin tsayar da kukan, cikin sanyin murya ta ce "Shi kenan,