Sashe 5
Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Ayeesha Abdulkareem INDO
*Mikiya Writer's Association
Washe baki ya yi kamar gonar Auduga, cike da farin cikin ganin ba
on nasa ya ce "Na ji da
i da ka amsa gayyatata don ban zata za ka yarda ka zo cikin sau
i haka ba, me za ka sha in kawo maka?"
Ba tare da ya kalle shi ba ya ce "Ba ka da abinda zan sha a gidanka, je maganarka kai tsaye."
Gyara zama Alhaji Salisu ya yi kafin ya yi gyaran murya, duk ya rasa ma ta inda zai fara fa
e, sai da ya tattaro duk nutsuwarsa sannan ya fara da cewa "Kai sananne ne ta fannin kisan kai na san da haka, to ina so a kashe min wani ne don haka na nemeka, na san kai ka
ai za ka iya kashe shi ba tare da kowa ya sani ba, sunansa Alhaji Habibu mai Kwalli, ya addaba min a kasuwa wallahi shi ne ya ke hanani arziki da yanzu na fi haka, ka temaka min ka kashe shi, ko dubunnai nawa ka ke so zan biyaka indai har zai mutu."
Tin da ya fara maganar Risslaan ya zuba masa juyayyun idanunsa ko
iftawa babu har ya kai
arshem maganar, lumshe ido ya yi sannan ya ce "Ina kashe duk wanda na so amma abinda ya kamata ka sani ni ba'a sa ni na yi abinda ban yi niyya ba, inda na yi niyyar kasheka to fa a yanzu zan kashe ka amma ban yi niyyar hakan ba, ni ba matsiyaci bane ka sani ba ka da arzikin da za ka iya siyan ra'ayina"
an tsagaitawa ya yi kafin ya ci gaba da cewa "Ka na ta naka haukan ba ka sani ba ma kai ne gawar fari, I mean, you will die today"
Rasss!! zuciyar Alhaji Salisu ta buga a razane ya ce "will you kill me??"
"It's not me, shi wanda ka ke son kashewa shima ya na son kasheka kuma ya rigaka shiryawa a yau za ka mutu, do you understand?"
duk da irin sanyin Ac da ke yawo a falon amma sai da zuffar wahala ta fara keto masa, kamar Zai yi kuka ya ce "Na fahimta, ashe shima irin tunanin da nake akansa ya ke yi? Muhammad Muhammad! ka temaka min ka ceci rayuwata kar ka bari ya kashe ni, wallahi ba na son mutuwa yanzu ina son ganin jikokina,
ana guda
aya ne kar ka bari a maida shi maraya, don Allah kar ka bari ya kashe ni, na san kai me arziki ne ba zan iya biyanka ba amma nayi maka Al
awarin ko me ka ce inyi zan yi."
Akhiee ya kalle shi sama da
asa kana ya ce "Barin irinka
alu-bale ne wa duniya, ba zan ceceka ba, amma ka kwantar da hankalinka bayan ka mutu shi ma zai mutu, ka godewa Allah kai ba ni zan kashe ka ba da sai ka gwammace ba ka zo duniyar ba ma, ba ni da lokacin zaman saurarenka ni zan wuce, idan ka na da wasiyya ko fatan
arshe sai ka gayawa iyalinka amma kai kam ba za a kai gobe da kai ba."
Jiki na tsuma ya ce "To wai ta ya akai ka san zai kashe ni??"
"Idon Mikiyana na kansa" daga haka bai
ara cewa kanzil ba ya mi
e ya nufi hanyar fita.
Zamewa ya yi daga kan kujerar zuwa
asa, duk duniyar ta tsaya masa cakk gabaki
aya ma ya rasa tunanin me zai yi, nan ya zauna ya buga tagumi sai zuffa yake kamar wanda aka sanya a tukunyar dambu, ya rasa abin yi kuma tinda ya ji Risslaan ya fa
a ya yarda dole ne sai ya mutu don haka ya susuce.
Wannan tashin hankalin ne yasa ya kasa komawa wajen Hajiya Laure kuma ya hana ta zuwa bare ma ta san halin da yake ciki.
Duk tsawon daren ya kasa rintsawa sai sukuwa yake a falon shi ka
ai, kansa duk ya gama kwarkwancewa.
a kowane minti jiran shigowar me kashe shi ya ke sai dai ya ji shiru har ruwa ya
alle, zama ya
ara yi ya buga tagumi ya na jiran ya ga abinda Allah zai yi.
Ya na nan zaune ya ji motsin
ofa ya yi saurin mi
ewa jikinsa na karkarwa idanunsa zuru-zuru ya na tsaye suka lalata key
ofar su ka shigo, mutum uku ne fuskarsu duk a lullu
e hannunsu
auke da manyan wu
e masu bala'in kaifi, ya kasa ko da motsa
afafunsa da ke karkarwa bare ya gudu har su ka
araso su ka sanya shi a tsakiya.
aya daga cikinsu ne ya ce "Mu yi abinda za mu yi kar a kama mu."
Ya na fa
en haka
ayan ya kafta masa sara a kafa
ayan ya ce "Alhaji Habibu me kwalli ne ya aiko mu, kar ka mutu ba ka san laifinka ba." bai iya cewa komai ba sai ma dur
ushewa da ya yi a gabansu hannunsa dafe da inda su ka sare shi.
Cikin sauri su ka hau kansa da sare-sare da soke soke su na gamawa su ka fice don kar a kama su.
Gaba
daidai lokacin da aka tashi Sallar La'asar Akhiee ya shigo makaranta, sanye yake cikin
ananun kaya riga da wando farare tarr! har
aukar ido su ke yi, ya kifa hula P-cap itama fara takalminsa ma fari tass.
a harabar makarantar
alibai su na ta hudimomin gabansu masu yin alwala na yi masu surutu na yi, duk wanda ya ankara da shi sai ya yi gefe ya bashi hanya don kuwa hanya ma ba wanda ya ke
aunar ha
awa da shi.
Sama ya hau inda ya saba tsayawa ya coge ya na kallon mutanen da ke sabgoginsu
aya bayan
aya.
Zahra ce ta yafito Husnee ta na murmushi ta ce "Kin damu da son ganin Akhiee ta kin ganshi ya dawo."
Kamar anyi mata albishir da kujerar hajji haka ta washe baki ta na cewa "Da gaske??"
Zahra ta ce "Da gaske mana duba sama ki gani."
Husnee ta sa hankicif ta danne idonta
aya da ke zubar hawaye sannan ta
yallara
ayan ai kuwa ta na ganinsa kafin Zahra ta yi magana ta bar gurin ta nufi sama da gudu.
Zahrah ta zazzaro ido ta saki baki ta na kallon Husnee wadda tuni har ta fara hawa steps, rausayar da kai ta yi ta ce "Allah i tsare ki to."
Daga haka ta ci gaba da alwalarta.
Husnee na haki sabida gudun da ta yi ta isa wajen Akhiee cike da farin cikin ganinsa ta ce "Ya akai ka zo makaranta?
an-sandan sun sake ka?"
Kallonta ya yi ya kauda kai a ransa ya na
issima irin buyawar yarinyar gabaki
aya nema take ta sanya masa damuwa.
Jin bai ce komai ba ya sa ta matsa kusa da shi ta na cewa "Wai ciwon da aka ji maka
azu har ya warke??"
"Ikon Allah, ita kuma wannan kowa ya na guduna sai
ara cuso kanta take ko ina ruwanta da ciwona??" aransa yake wannan surutun a zahiri kuwa bai ko motsa ba bare ta san ma ya ji ta.
Kasancewar Husnee akwai rawar kai ba ta damu da shirunsa ba ta ci gaba da zubo masa surutu, ba ta yi shiru ba sai da ta ji idonta
ayan ya harbu kamar yadda ta ji
ayan ya yi da safe nan take duka biyun su ka fara shararar da hawaye, idanun nata ta zuba masa zuciyarta na tsalle, tunanin kalaman Zahra ta fara yi nan take ta fara yarda don kuwa abin akwai ban mamaki ba gaira ba sabar idanu su kama zubar ruwa.
Ba ta
ara cewa uffan ba ta ja dogayen
afafunta ta koma
asa jiki a sanyaye.
Zahra ce ta kalleta cikin tausayawa ta ce "Ba ki ji ba, ba ki gani ba za ki sa ayi miki abinda za ki bar iyayenki da jinya, kinga dai yanzu
aya idon ya kamu sai ki kula don nan gaba za ki iya rasa su"
Goge hawayen ta yi sannan ta ce "Ai yanzu na fara yarda don wallahi ni ban ta
a yin irin wannan ciwon ba; wai Zara shi
in kurma ne?"
Zara ta murmusa sannan ta ce "Ko
aya, ya na jinki kuma ya na magana idan kin ji bai yi ba to niyya ce bai yi ba."
Husnee ta ce "Anya kuwa? duk abinda na ce ai ya kamata ya ce wani abu ko ba yawa" Zara ta yi murmushi me sauti gami da rausayar da kai ta ce "Husnee kenan! ki na da rashin yarda sosai, amma yanayi zai nuna wataran za ki ga ya yi magana." Husnee ba ta ce komai ba ta zum
uri baki don gani take ko me Zara ta fa
a akansa kawai don ba sa
aunarsa ne.
Bayan an idar da sallah aka koma karatu, kowa na
arin yi amma Husnee ta kasa aikinta
aya goge
wallarta da ke zuba wata kan wata.
01:00AM
duk wannan daren IP Khalil ya kasa rintsawa sai bincike-bincike da nazarce-nazarce yake yi.
Wayarsa ce ta fara tsuwwa ya janyota tare da duba screen
in DCP shine sunan da ke yawo akai, da sauri ya
aga gami da karawa a kunnensa, DCP Khashim Bello ya ce "IP Ka na saurarena?" da sauri IP Khalil ya ce "Ina saurare"
"Na ji abinda ya faru tsakaninka da Sar
a to ba na so hakan ya dameka, amma ina me garga
inka akan iya takunka idan ka bari Wancan CP
in ya ganeka shi kenan mun ka
e, ka samu ka kawo
arshen duk tsagerancinsa kafin ya fi haka, zan turo maka ku
i ka duba sannan kuma na yo aike ka kula min da komai.
"Yes sir!!" daga haka DCP ya katse wayar.
Zazzafar ajiyar Zuciya Inspector Khalil ya sauke sannan ya mi
e ya nufi makwancinsa.
Yau da yake Litinin ce
Husnee Ba ta zo Islamiyya da safe ba sai yamma, tin da ta zo take sa ran ganin Akhiee har ta fitar da rai gashi Zara ta ce mata bai zo da safe ba, haka kawai duk hankalinta ya tashi sai ta ke ganin kamar wani abin ne ya faru da shi, sai dai abinda ba ta sani ba sai ya bushi iska ya ke zuwa makarantar.
Haka aka tashi ta koma gida ba tare da ta sanya shi a idanunta ba.
Ta na zaune a Parlor ita da Mommy da Khausar su na kallo Yayanta Ahmad ya shigo, bayan ya zauna ya ce "Wai ke me hawaye ba kuka ba za ki ha
ura da kallon ba sai idon ya
arasa mutuwa?"
Goge hawayen ta yi ta na murgu
a baki sannan ta ce "Kar ka takura min ai dai idon nawa ba ciwo yake ba." da
an mamaki Ahmad ya ce "Ba ciwo yake ba to uban me ya sa shi hawaye?" "Akh....." saurin rufe bakin ta yi ta na zazzare ido, jin irin kato
arar da take shirin yi, Mommy da Ahmad su ka zuba mata ido cike da son jin abinda za ta ce "Gyara zama ta yi sannan ta ce "
ila tsakuwa ce ta fa
"Wato
ila tsakuwa ko? ki fa
a mana gaskiya idan ma tsokana ki ka yi aka rushe miki shi." Mommy ta fa
a ta na tsareta da ido, cikin sauri ta ce "Wallahi ban tsokani kowa ba Mommy, kawai dai ikon Allah ne " Ahmad ya ce "Ba ta da gaskiya fa, amma ki
yaleta idan ta ga uwar bari da tsefaffen gashi ai za ta fa
Turo baki ta yi ba tare da ta mayar masa da martani ba, aranta kuwa cewa ta yi "Ba zan fa
a muku ba ku hana ni zuwa makaranta"
ya na tsaye hannunsa
aya ri
e da
ugunsa
ayan kuma wiwi ce bango yake kalla ya na nazari ya na yi yana zu
an Bakwai ne ya shigo tare da sallama daga
an nesa da shi ya tsaya ya rissina ya ce "Ubana Ubansu! Wata gyatima ce ta zo nemanka munyi munyi ta fa
i abinda ke tafe da ita ta
i wai sai ta ganka."
Hannu ya
aga ya yi masa alamar ta shigo, da sauri
an Bakwai ya juya ba da
ewa su ka dawo tare da wata dattijuwar mata, rissinawa ta yi gami da cewa "Ina kwana!" shiru bai ce komai ba jin haka ya sa ta kalli
an Bakwai kamar za ta yi kuka ta ce "Ka ro
a min alfarma ya saurare ni don Allah."
an Bakwai ya ce "Ai ya ji ki, ki je maganarki kai tsaye."
Gefen hijab
inta ta sa ta goge gumin da ya tsatstsafo a fuskarta sannan tace.....
INDO*
[8/12, 4:56 PM] INDO: https://chat.whatsapp.com/FuB2OR4qBx189IdAM0hXbG
SAHUN KEKE
Ep 6