Sashe 35
Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
nan guda Biyu ya ta a Zuciyarsa sosai." Muddassir ya ja wani dogon numfashi ya sauke shi tare da wata zazzafat iska me tiriri, murmusawa ya yi cikin jin da in kalaman Ogan nasa, shi da duk bai yi wannan tunanin ba, amma kuwa tinda abin ya zama haka ba shakka shi me goyon bayan auren ne ba zai so a raba su ba. da wannan tunanin ya ce "Gaskya kanka ya na kawo wuta Oga!!" Ya fa a cikin sigar yabawa da ko awa. Dazginabu ya yi wata shu'umar dariya. Muddassir ya ce "Ai nake gaya maka ba aramin tashin hankali ya shiga ba, har yanzu ban ara jin ko uriyarsa ba, da haka za mu sabauta shi har sai ya haukace sannan mu kashe shi, lokacin anwata kuma za ta dawo hannunmu." Dazginabu ya yata dariya cike da farin ciki ya ce "Yau duk wa anda su ka ba ni aiki akansa za su sha kyakkyawan labari, ka ci gaba da Fito masa a matsayin Yayan Matarsa kuma kar ka bari aiki ya bu Muddassir ya ce "Kamar an gama ne Oga." Da haka su ka yi sallama kowa cike da farin ciki da jin da i samun babbar dama a hannunsa. Hajiya Laurenku da Hajiya Saudarku ana zaune gaban Boka Barore wanda ya ke ta tuntsira dariya da zarar ya kallesu. Hajiya Laure sai Zare ido ta ke yi kamar an ji a Kuliya sannan aka zaneta, jikinta sai wata masharshara ya ke yi, cikinta sabida yamutsin tsoro da ya ke yi har ta fara jin gudawa. Cakk!!! ya tsaya da dariyar sannan ya ce "Ya riga ya auretaaahhhhh!!" ya arasa maganar ya na wata sabuwar dariya har da nuna Hajiya Laure da yatsa, hakan ya bawa gudawar da ta fara matsota damar zillowa, ta na so ta yi magana amma tsoro ya hana don ba ta san abinda bakinta zai furta ba, sai ido take zazzarewa da ka gani ka ga mara gaskiya. Hajiya Saudah ce ta yi ta maza ta ce "Boka mun yi munanan mafarkai yau, sannan gashi mun zo mun ji ka ce ya aureta ba mu fahimci me ke shirin faruwa da mu ba" "Ita Yarinyar da mu ke bibiya ya riga ya aureta kuma ya na bata kariya da iyakar arfinsa, yanzu dama aya ce garemu, iyayenta sun shigar da ararsa Kotu don haka za mu yi duk wani ulli wanda zai sa Kotu ta raba Auren, da haka ne za mu fi jin da in azabtar da shi mun san zai ji una idan wani abun ya sameta Hahhhhh!!" ya ci gaba da dariyarsa ta rashin hankali gami da mugunta. Hajiya Saudah ta ce "Mun shiga tara, To Boka wai dole sai ita ba wasu da za'a bibiya a ciki ko an uwansa haka?" "Babansu fa Malamin Muslimci ne sun ri e ayoyin Allah ba za mu iya nasara akansu ba, ta hanyar wannan yarinyar ka ai za mu yi galaba akansa, kuma dole sai mun yi nasara, dole ne auren nan zai rabuuu!!" cikin rawar baki Hajiya Laure wadda take jin tamkar ta fashe da kuka ta ce "A yi mana duba a ga auren zai rabu in?" Wata muguwar kururuwa ya yi tare da baza hannayensa, Su Hajiya Laure su ka toshe kunnuwansu sabida amon muryar ta shi da ta kara e kunnuwansu har tsakiyar walwarsu. Wani Haske ne ya bayyana a tsakaninsu wanda ya kashe musu idanu dole su ka uya a cikin gyalensu, mu it hasken ya ace sai Boka Barore zaune a mazauninsa, bai jira sun yi magana ba ya fara cewa " Mun samu Tabbacin dole sai sun rabu don haka za mu ci gaba da ari, Kotu za ta raba su da temakonmu!!! sannan shi in Ba Mutum bane zai ma iya kasheta da kansa, kuma shi in ya na da mata!! kuma matar ta shi muguwa ce, zan tashi Aljana Tsigai daga bacci zan aikata wajen Razia za su zamo abokai ta yadda za ta ara zugata akan ta cutar da Kishiyarta, wa annan matakan su ne ma urar Manuniyata, ku ajiye ku in sadaukarwa ga Aljanu ku tashi ku tafiiiiiiii!!!" Hajiya Laure dai abin Duniya ya gama tsumata, ba ta iya akko ku in ba ma sai Haj Saudah ce ta janyo jakartata ta zube masa ku in da ta gani a ciki sannan ta mi yar da numfarfashi Haj Laure ta tashi sabida afarta da ta yi wani mugun sanyi tamkar ba a jikinta take ba, ga gudawar da ta yi ta fara ata mata jiki, da yar da yar take takawa tamkar ar shayi har su ka fito. Sai a lokacim Hajiya Saudah ta lura da abinda ta yi ta sanya sallallami ta na tambaya, Da yar Haj Laure ta ulo muryarta da ta ma ale ta ce "Tsoro ne ya sa ni sakin gudawa Saudah yanzu ina zan samu ruwa in gyara jikina?" Haj Saudah ta ce "Wannan ai abin kunya ne Laure! haba don Allah, Daga kin tsorata sai gudawa?" "Tashin hankali fa ba a sa masa rana, ina na yi zaton haka? na riga na tsorata tin a mafarkin da na yi bayan haka ga shi yau da wasu alamu na firgirtarwa Boka ya zo mana, ga ku ina da nake ta zuba masa, Allah ya sa dai a samu nasara a wannan karon" ta arasa maganar kamar za ta yi kuka. Hajiya Saudah ta ce "Sannu to, mu yi gaba ko za mu samu ruwa." Haj Laure ba ta ce kanzil ba ta ci gaba da jan afa. Su na cikin tafiya su ka yi arba da wata wawakekiyar Rijiya, Hajiya Saudah ta ce "ga ruwa ya samu, ri e min jakata." Haj Laure ta kar a ta na mutsiltsila idanu, ba ta hana Haj Saudah zuwa wajen ba don kuwa ita tsoro ba zai barta ta je ba. Haj Saudah na isa wajen ta kai hannu za ta ta a Gugan da ke ajiye a gefen Rijiyar ta ji an doka mata tsawa da wata irin murya me rarrabewa, sun kai sakanni biyar su na jin muryar na yawo a dukkan kusurwoyin wajen. Ai Hajiya Laure ba ta san lokacin da ta fashe da wani mashahurin kuka ba, Haj Saudah kuwa garin gudu har da tuntu e da shirin fa uwa, a memakon ta tsaya wajen Haj Laure sai ta wuce ta nufi hanyar da za ta sadata da mota, Ganin haka ya sa Haj Laure ta bita bayan ta tattaro an sauran arfin da ya rage mata ta fara gudu jagwab-jagwab. Sai da su ka isa wajen Mota sannan Hajiya Laure ta samu confidence in bajewa a asa ta na ara sakin wani kukann gami da cewa "Na shiga uku na lalace yau zan biyoka Alhaji Salisu, shi kenan tawa ta are nima yau mutuwar zan yiiiihihihiii" ta ja arshen maganar gami da gaurayata cikin kukanta. Hajiya Sauda kuwa haki ta ke famar yi kamar Zuciyarta za ta yi tsalle ta fito ta baki, Sautin kukan Hajiya Laure ne ya ara fa a ta rintse ido kawai fa i take "Ga su nan sun biyomu Na mutu na lalace, Salisu gani nan gareka, na shiga ukuuuuuuhh!!!!!" Haj Saudah kuwa ta zama tamkar bishiyar da ta yi shekara da shekaru a wajen, hatta idanunta sun ame ta zubawa abinda ta ke gani ido da haka ta tafi shuuuu!!!! jikake yiffff!!! ta fa asa a sume.................. (Su Hajiya Laure yau an ta owa kai Oo! Ni INDO Madarasatul-Nurool-Islam Sheikh Auwal na zaune kan kujerarsa da ke a Office in Malamai, ya zuba tagumi, gashi dai a zaune amma hankalinsa ya yi balaguro, tunanin Akhiee wanda ya kwana biyu bai gani ba yake yi, ko ranar da yazo makaranta zuwan arshe sai dai labarin ya zo ya samu amma bai ganshi da idanunsa ba. Sallama ake rafkawa a bakin Office in amma sam bai ji ba har sai da aka buga ofa sannan ya yi zaram ya na rarraba idanu. Wani Matashi ne da ke a aya daga cikin gidajen Layin yake ta walla sallama, sai da ya kuma yin wata sannan Sheikh Auwal ya amsa, gaishe shi ya yi cikin girmamawa sannan ya sanar masa cewar wasu bayin Allah ne su ka zo neman shugaban makaranta wato dai Sheikh Auwal uwar gaba asarar Namiji......... Sheikh Auwal na jin haka ba tare da ya san dalili ba gabansa ya fa i kwantsam!!! amma da yake akwai taurin Zuciya sai ya daddafe ya ce "A sanar musu gani nan fitowa." Saurayin ya ce "To shi kenan!" sannan ya juyawa zuwa waje, bayan ya sanar wa Daddy da wanda suke tare ya wuce nashi wuri. cikin tantama da shakku Sheikh Auwal ya fito, ganin Daddy ne ya sa Zuciyarsa ta ara tsinkewa. Bayan sun Gaisa Mutumin ya ce "Ko za mu iya ganin Muhammad Muhammad?" Sheikh Auwal ya ce "A'a Kwana biyu ma bai zo Makaranta ba yau ma bai zo ba, Lafiya kuwa?" mi a masa wani an envelope ya yi gami da cewa "Daga Kotu, Iyayen Yarinya sun shigar da ararsa akan Auren arsu da ya yi ba tare da sun sani ba, in ya dawo gida sai a bashi." cikin ka uwa Sheikh Auwal ya ce "Aure?? kuma Akhiee in??" Daddy ne ya yi saurin shiga zancen da cewar "Shi kuwa, na kawo ata don ta yi Karatu amma an uge ga Aureta, maganar gaskiya ba zan auka ba dole ne ya saketa." "Wai Husna?" Sheikh Auwal ya ara tambaya don tabbatarwa, Daddy ya ce "Ita in fa" Sheikh Auwal kamar ya fashe da kuka, a sanyaye ya shiga basu ha uri gami da rarrashi, Shi dai Daddy kawai jinsa ya ke yi don kuwa gani ya ke yi duk da laifinsu don haka ya ke jin haushinsu. Har su ka yi sallama su ka tafi ya na ara jaddada musu ban ha uri, bayan sun tafi ya koma Office ya zauna. duk ya rasa abin yi, ji ya ke inama asa za ta tsage ya shige sabida tsabar kunya da takaici da ba in ciki. Husnee: kwana biyu da ba ta fita ba sai ta ji tamkar ta shekara da yake akwaita da son yawo. Yau dai ta rantse sai ta fita don haka