← Book details Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 47

Sashe 17

Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

taka awon ayabarki mu ka fa asa duka, sa anin fahimta ne sun yi zaton wani abu ne ya faru bayan haka, Asma'u ke a macece kuma me daraja, ki na da hankali, tarayya da ni duk zai tarwatsa miki wannan, duniya za ta kalleki a matsayin mara kamun kai, iyayenki ma kansu ba za su so ki dinga kusantar inda nake ba, bayan haka ni kaina ba na so domin kasancewar ki a kusa da ni ha ari ne, every time wani abu zai iya faruwa da ke, takan iya bayuwa har ki rasa ranki ko kuma ki samu nakasar da ba za ki iya morar kanki ba ma, don Allah ki fita daga rayuwata." shiru ta yi ta na tunani kamar ta auki abinda ya ce, jim ka an kuma sai ta murmusa sannan ta ce "Indai akan haka ne Akhiee ba ni da matsala, kowa ya zageni ko ya fa i mummunar kalma a kaina, Allah shine me hukunci akan kowa kuma ya san me gaskiya ba zai hukuntani akan abinda ban aikata ba don mutane sun fa a, zan yi farin ciki idan na zamo abokiyarka, ka yarda da ni Akhiee ban damu da rasa rai ba, don Allah ka barni na yi farin ciki." Girgiza kai ya yi cikin murya me kama da ta ra a ya ce "Asma'u ki fahimce ni don Allah. ...." ba don ya gama fa en abinda zai fa a ba ta dakatar da shi ta hanyar aga masa hannun, ara matsowa ta yi kusa da shi ta na zuba masa zaratan idanunta fuskarta auke da murmushi me matu ar kyau da aukar hankali, cikin muryarta me za i da da in saurara ta ce "Akhiee yau aya ina son ganin dariyarka ina so na ga ka na yin abu kamar kowane mutum ." Rausayar da kai ya yi kafin ya ce "Ni ba mutum ba ne kamar kowa, kar ki sa ni dariya please" tatta e fuska ta yi a shagwa e ta ce "Ni fa ban yarda da hakan ba, ni dai yau ko ka yi dariya ko kuma in dinga kuka ba zan yi shiru ba kuma." "Akan wannan sai ki yi kuka? ko za ki jarraba in gani?" ya fa a ya na kasheta da kaifafan idanunsa. Dire-dire ta fara yi tana gungunin kuka ta na ce "Ni wallahi ka bar tsokanata da gaske nake ba da wasa ba, in ba haka ba wallahi za ka ga abinda zan yi sai na kwana ina kuka kuma ko abinci ba zan ci ba." "Hmm!!" kawai ya ce ba tare da ya yi magana ba, ai kuwa ta ta are ta rushe da kuka har da dafe kai kamar an sanar mata iyayenta sun mutu. har ga Allah ma tsorata shi ta so yi don kuwa har hankalinsa ya gusa ya tafi wani tunanin, ganin yadda take arzar kuka akan shiririta ya ara bashi damar gane lallai ba hankali ta cika ba, bai san ma lokacin da dariyar ta kufce masa ba, ya na dariyar ya ce "Na ce uruciya na damunki amma kin i yarda." Tsam!!!! kukan nata ya tsaya tamkar ba ta ta a yinsa ba sai hawaye yare-yare akan fuskarta, idanunta kuwa su na kan kyakkyawar fuskarsa wadda ainahin kyawunta ya ara baiyana fiye da ko yaushe, wani irin haske gami da kyawu tsananin kyawu ta ga ya ara yi kamar an aljanu. dariyar ta fara yi a take farin ciki ya lulle eta ta ko ina, cikin wata kasalalliyar murya ta ce "Akhiee! ashe zan iya sa ka dariya? hakan na nufin ina da muhimmanci a rayuwarka? amma a hakan ka ke tunanin zan iya juya maka baya?" Kallon kallo su ka shiga yiwa juna kowa da abinda yake tunani, shi sai yanzu ma ya tuna wai ashe dariya ta sa shi yau kenan ba lafiya gareshi, ya cika da zullumin ta inda iftila'i zai afko masa amma bai nuna mata alama ba. hankicif ya zare cikin Aljihunsa ya mi a mata cikin tattausar muryarsa ya ce "Goge hawayen fuskarki, na san yau kin yi farin ciki, zan so ki ore da haka amma na san ba lallai ne ba, Asma'u in da hali ki tafi gida yanzu don Allah ba don ni ba." Ba don komai yake son ta tafi in ba sabida ko ma me zai sameshi kar ya same shi ta na nan, don ya san sai ta tayar da hankalinta shi kuwa zai so farin cikin da take yi na yin dariyarsa ya ore har wani dogon zango. ar hankicif in ta yi ta goge fuskarta sannan ta mi o masa ta na cewa "Ba zan tafi ba har sai an tashi, idan ba ka son ganina ne ba komi ba za ka ara ganina ba sai gobe, ka yarda?" gya a kai yayi alamar "eh" a zuciyarsa ya yanke shawarar fita ya bar mata makarantar. Zara ce ta iso wurin ta na cewa "Sai kin daku a wurin Yasayyadi Muhsin, ba ki da labarin har an idar da sallah ko?" ido warwaje ta ce "Na shiga tara ni Asma'u! shi kenan na ka e wallahi ba na so a ta a lafiyata." jan hannunta Zara ta yi murya asa- asa ta ce "Ai kuwa sai kin daku don kinsan haushinki su ke ji dama sabida ki na kula Akhiee" tsaki ta doka kafin ta ce "Ni wannan tijara Allah i kawo mini arshenta, kawai don Allah ya jarabci mutum sai a auki karen tsana a ora masa, ba kusan cewa tsangwamar mutum na sa shi ya fa a wani mugun halin ba? ila ma ba ar masifar an gidanku ce ta sa shi ya zama haka don kun cika jaraba." sam Zara ba ta ji da in furucin Husnee akan an gidansu ba amma ba yadda za ta yi don su su ka jawowa kansu, ita ma kanta abin ya na ci mata rai irin iayya ta zahiri da suke nuna masa, ko dan wasu daga ciki ba Uwa aya suke ba?.. Su na sauka shima ya sauka ya bar makarantar, kasancewar yau ba a kan dokinsa ya ke ba a afa ya ke tafiya cikin nutsuwa ya na yi ya na nazarta duk wani motsi da yake jin ya gilma. Mursali ya na ganin fitarsa daga makaranta ya tambayi malamin cikin ajin cewar zai je famfo ya sha ruwa, cikin sa'a ba tare da dogon bincike ba ya barshi ya fita duk da cewar ba a da e da komawa karatu ba. Ya na fita daga makarantar ya bi sahun Akhiee har ya gane hanyar da zai bi sannan ya tsaya, wayarsa ya zaro keypad ar kamfanin Airtel ya turawa an Kurada kira, ya na agawa ya ce "Ya ne Idon Mikiyar Oga!" "Sai da kai an Kurada Gatarin saran nama ba! Sahun Keke ya fito daga makaranta yanzu, kuma ya yi hanyar Lungun Shege, ina fatan kun gama shirinku" "Hhhh!! Wihuhu!!!! ina yinka yaron nan, wallahi kai an iska ne, Allah i kamaka an Mursali!!! yau Sahun Keke dole ne mu gane gaban sa da uwassa!!! wihuhu!!! Dodon Lunguwa uban an sarari me nasara an nasarawa!!!" an Kurada ne ke maganar cike da tsananin farin ciki. Ya na katse wayar ya dubi sauran ri an daban da suke tare ya ce "Ku shirya mu shiga Lungun Shege Sahun Keke ya tawo." Dukkansu ba wanda bai yi murna ba kuma su ka sa a ransu sai sun yi nasara akansa ko dan su ara samun shiga a wajen ogan nasu. Ba zato ba tsammani ya na cikin tafiya su ka yi masa da'ira sun kai su goma sha biyar kowa sai muzurai yake yi a dole jan wuya. aya bayan aya ya are musu kallo kafin ya ci gaba da tafiyarsa. an Kurada ya ce ''Kai aramin Tsako duk ka tattaro an yangu-yangun naka ku taru duk sai mun ga bayanku, Mun ara samun horo daga Oganmu kuma yanzu za'a fara wasan dolen doliya sai mun tureka mun gaje karagarka mun gaje duk wani iskanci naka, ka yi sake an zaki ya girma, da ka ke nasara akan Dodon oye amma yanzu shine zai binneka!!" cikin kurari da cika baki an Kurada ke maganar, Akhiee dai bai ce musu komai ba, an Kurada ya ce ""Yara ku hau min kansa." Mutum biyar ne su ka nufe shi. wani an buda ne a hannunsa, mutum biyu wu a kamu uku me azababben kaifi, aya kuma dogon arfe ne wanda aka yi masa wasu kibiyu cako-cako a jiki, ayan kuma Wu a ce me zarto sam aleliya. Wata aramar wu a wadda ba ta wuci tsayin an yatsan tsakiya ba Akhiee ya zare gami da yin cikinsu. ta ko ina hari su ke kawo masa ya na kaucewa cikin zafim nama, duk idanunsu ya rufe kowa alla alla ya ke yi a ce shine zakara, ba su ankara ba Akhiee ya zame ya tsugunna da ar wu arsa, ba su ankare ba sai jini su ka ji ya fara tsiyaya daga afafunsu ga azaba na ratsa su tin daga sama har asa, kowa ya saki makamin hannunsa ya ri e wurin ya na ihu. mugun yanka ya yi musu wanda indai ajalin mutum ya yi zai iya mutuwa nan take don kuwa kan jijiyar agara ne. Ganin haka ya sa hankalin an Kurada ya tashi nan fa suka afka masa su duka. a ne ya kaca me a tsakaninsu wasu ya yayyanke su wasu kuma in ya kai harin sai su kauce. an Kurada ne ya shammace shi ta baya ya kafta masa sara da wata atuwar wu a me kama da Adda sabida fa i da tsayinta, dandanan wurin ya dare jini ya fara zuba kamar an yanka bujimin sa SHARE FISABILILLAH Na Ku i ne.... Nomarl Grp 300 Posting ba kullum ba. VIP 500 Posting Kullum. domin arin bayani 09079885632 AN FARA PAYMENT INDO* [8/19, 11:04 AM] INDO: * SAHUN KEKE Ep 13
Chapter 17 · 0% Book details