Sashe 45
Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta wuce akinsu. Suna komawa ta haye gado don kuwa ba abinda take bu ata a yanzu sai bacci, Rislan kuwa sai bayan ta yi baccin ya haura kan gadon ya kwanta kusa da ita gami da janyota jikinsa, da haka shima baccin ya yi awon gaba da shi. Daidai lokacin da ya saba fita daga cikin gidan yau ma ya fice ba tare da Husnee ta sani ba hakan ya sa ta yi tunanin bai ma kwana a gidan ba. Da rana tsaka kawai sai jin Sallamar mace ta yi a gefen akinta, ta zumbu a hijab sannan ta le o a tsorace cike da shakkar wadda za ta gani. Matashiyar macece fuskarta auke da murmushi "Sunana Rahma Daddy ne ya aiko mu mu kawo miki kaya, da fatan ba damuwa, in kuma da damuwa sai mu koma sai kin shirya domin mun shigo miki gaba-ga i" duk da ba ta gane kowacece ba kuma ba ta gane inda zantukanta suka dosa ba sai ta washe baki ta na murmushi ta ce "A'a ba komai, amma ban gane wanda kike nufi Daddy ba , ko dai Daddyna? in haka ne kuma ai ban san ki ba." Rahma ta girgiza kai sannan ta ce "A'a ba Daddynki ba, Mijinki shine Daddy a wajenmu, Kayan lefenki ne da kuma kayan aki muka kawo, idan ba damuwa za mu shigo da su." Husnee ta cika da mamaki da jin furcin Rahma, cikin alamun mamakin ta ce "To ku shigo ba komai." Rahma ta yi godiya sannan ta koma zuwa waje. Suman tsaye Husnee ta yi lokacin da suka gama dire mata akwatinanta a gabanta, Saiti ne kala-kala masu shida-shida, shidan kuma sau Shida, in an ha a duka Akwati Dozin uku kenan, guda Talatin da shida. Banda dukan shalugude ba abinda Zuciyarta ke yi, ta matu ar girgiza da lamarin Akhiee, lokaci guda Zuciyarta tafara yi mata sa e-sa e kala daban-daban. Ta na nan tsaye wasu aratan Maza suka fara shigo da Sif, Ba a ce me yarfin fari irin me shidan nan wadda ta sha kyawun ira daga gani Naira ta yi kuka, Madubinsu ma kanshi abin a zo a gani ne, ya sha ado ta ko ina, sai kujeru guda uku Fallatsa-fallatsa masu numfashi, irin wanda ba dai a gidan Malam Shehu ba sai dai me hannu da shuni, ga wasu plowers na adon aki masu bala'in kyau da burgewa. A gefe guda kuwa kayan Kitchen ne aka tsibe su tari guda manya masu shegen kyau, ko makaho ya shafa zai gane an zuba miyagun ku i wajen mallakarsu. Husnee dai ta kasa cewa komai sai ido kawai take zarewa kamar an tarfa arauniya a Kasuwa, "Anya kuwa Akhiee ba an fashi ba ne?" tambayar da wani sashin na Zuciyarta ya wurgo mata kenan, yayin da wani angaren ya cafe kalmar kuma ta yi aram a Zuciyarta, don kuwa in ba fashi yake yi ba ta ya zai iya sayen wa annan ma udan kayan kuma a lokaci aya? sai dai da yake bai san darajar ku in ba tinda sata yake yi. wannan tunanin take ta yi tana daga jikin bango a ra e tamkar garafuni a jikin danga. iftawa da bismillah sashin ya cika da tarkacen Matan gida da Yaransu sun zo kashe kwarkwatar idonsa, dandanan wurin ya au cecekuce kowa na tofa albarkin bakinsa, sun kamu da tsananin mamaki da Al'ajabi na ganin irin wannan kirim a ta Rislan. Ko kunyar idon Husnee da su Rahma ba su ji ba suka dasa zancen cewa ai arawo ne dama har fashi da makami yake yi, wasu ma cewa su ka yi ila shagon masu sayar da kayan ya je ya yi musu fashin kayan ya ebo. Laita ta so ta tanka musu Rahma ta hanata don kuwa Inna ta jaddada musu kashedi akan kar su sake su biyewa matan gidan a yi da su. Zara da Ru ayya da Musa su ne suka temaka musu wajen yin jere da duk sauran aikace-aikacen. Kayan da ke cikin akin waje aka yo da su aka sanya sabbin, da yake akin da girmansa duk sai da ya cinye komai kuma dama sai da Rislan in ya kimanta shi kafin ya san irin kayan da zai zuba masa. Dandanan ya au kyau ko ina gwanin sha'awa. Duk hassadar su Inna Huwaila su Innajo duk wadda ta le a sai ta yaba sai dai ta ciki na ciki, musamman Matan Yayyen Akhiee da suka kasance faccaloli a wurin Husnee sai suka ji ba in ciki ya ara kama su don sun tabbatar ta yi musu fintinkau, da kuwa har sun fara tsegumi akan iyayenta ko tsinke ba su kawo mata ba. Kayan kitchen kuwa a aya aramin akin aka jera su tsaf, bayan an buga kanta doh kuwa da masu aikin suka tawo kafin su gama jeren aki an gama bugata. Komai ya ji banda tsiya in ji maro Tamkar Macijin da aka zarewa Dafi haka Husnee ta koma, sai ta ji duk gidan ya ara matseta ta ji tamkar a kurkuku take sabida abubuwa da dama da suka sha mata kai, tin daga kan kayan har zuwa maganganun da Faccalolinta suke jefar mata. ba ta ara shiga tashin hankali ba sai da ta ga har ma ota shigowa suke yi kallonta lokacin Zuciyarta ta yi karyewar da ba za ta iya jura ba dole ne ta yi kuka ko ta samu sassauci, bayan akin ta zagaya ta zauna a ashin aya daga cikin bishiyoyin wajen ta fara mazgo kuka. Sai bayan Magrib su Rahma su k yi mata sallama suka tafi, da za su tafin ne Laita ta ke cewa "Ranar nan Inna sai yi miki nasiha take yi akan ha uri da matan gidan nan, to wallahi kar ki sake ki yi ha uri da su, duk wadda ta yi miki ki yi mata mu za mu tare miki, irin wa annan indai za ka yi musu sau in kai to ka shiga uku." Husnee dai murmushin ya e ta yi kawai gami da yin asa da kai don kuwa ba ta da abin cewa. Zabira ma ta ara da nata nasihun na shiririta, ita dai Rahma aikinta dariya, da haka su ka yi sallama sannan suka tafi. Sai a lokacin ta gane ita cikakkiyar Marainiya ce a yanzu, a lokacin da take cikin tsananin damuwa da tashin hankali, yayin da sawu ya auke ya rage daga ita sai wannan tarin ka akin kaya nata wanda in ta kallesu take jin Zuciyarta ta yi wawan zillo tamkar za ta fito ta baki. zama ta yi ta buga tagumi ta na kallonsu, wata Zuciyar ta na zugata akan ta bu e Akwatinan ta ga meye a ciki wata kuwa ta na yi matsa tsawa akan kar ta bu e, tana cikin wannan halin ne Zara ta yi sallama a akin, fuskarta auke da fara'a ta ce "Ni fa Anti Husnee Allah ma ya sani na zo ganin kaya ne; Allah ya sa mu a danshinku ." ta arasa maganar tana dariya cikin sigar Zolaya. Husnee ba ta iya cewa komai ba sai ta yi asa da kai, hakan bai damu Zara ba ta arasa inda aka jere akwatinan wata kan wata ta fara saukesu ta yi musu ai a tsakar akin suka cika ko'ina sannan ta fara bu ewa bakinta auke da bismillah. Tin Husnee ta na kan gado sai da tashin hakali ya jefota asa, ashe a azu ba komai ta gani ba face shafar mai. dallatsa-dallatsan Atamfofi, Leshika, Shaddodi, Matarial, sun kai kala talatin-talatin, kuma dik cikinsu ba wanda ba a inka ba duk a inke suke, inki kala-kala masu bala'in kyawu irin na manyan mata. Sai jerin su Abaya, da dogayen riguna dangin an kanti, da kayan bacci iri daban-daban su ma kansu yawansu sun fi gaban irgawa. A gefe guda kuma wasu irin kaya ne na sa i Irin na da, wanda aka yi musu irar kayan Sarakunan Asali, dakakku masu kyau da burgewa. sai takalma da mayafai kowane kaya da nashi, sai hijabai, sai dangin sabulai turaruka kayan kwalliya da sauransu gasu nan barkatai kamar kayan banza. Wata ar madaidaiciyar Akwati Zara ta janyo ta bu eta, idanunta ne suka ara girma Zuciyarta ta yi wata muguwar buguwa wadda ta sa ta kusan shi ewa......... Husnee kuwa da ta yi tozali da abinda ke cikin Akwatin kawai sai ta fashe da wani mugun kuka tamkar an yi mata ba in albishir da Mutuwar iyayenta.............. INDO* [9/11, 8:40 PM] INDO: * Ep 26 Jiki na rawa Zara ta fara zaro kayan, dan ara-dan aran Ababen Ado ne dangin su Sar a, Awarwaro, an Kunne, Zobe. daga yanayin kyawunsu da aukar ido ko ba a fa a ba za ka gane na zallar Lu'u-lu'u da Zinare ne, wato Gold da Diamond, gasu nan kala-kala kowanne da nashi style Ita kanta Zara lokacin da ta kammala fito da su sai da ta kasa jurewa ba tare da ta shiryawa kuka bata fara yinsa. Daidai lokacin Ru ayya ta yi sallama a akin tare da shigowa gadan-gadan "Innalillahi wa inna ilaihirraji'un!!!!" ta fa a cikin ka uwa gami da firgici, cike da rashin sanin abun yi ta arasa kan kayan ta dur usa, har lokacin bakinta a bu e kamar ofar gari sai jinjina kai take yi ta ma rasa abin furtawa. Zara ce ta fara arin mayar da kayan cikin sauri don kuwa ba za ta so mutan gida su san irin abinda ke cikin Akwatinan ba, sai a lokacin Ru ayya ta ara samun warin guiwar cewa "Zara! anya kuwa Akhiee ba an Mafiya ba ne???" ta yi maganar cikin tsananin mamaki da fitar hayyaci. Cikin shashshekar kuka Zara ta ce "Haba Ru ayya! kamar ba an uwanki ba? ko a titi kika gamu da mutum bai dace ki dinga jifansa da irin wannan kalamin ba, Allah shi ya barwa kansa sanin inda ya same su, ban ga amfanin ku zauna kuna fa en mugayen kalamai akansa ba." ayya ta ta e baki gami da cewa "Tab!!! Allah ya sittiri bu ui in ji kishiyar me doro, gaskiya ce dai ba kwa so kuma dole a fa a, don in ba an mafiya ba banga a inda zai