Sashe 20
Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ayeesha Abdulkareem INDO *M.W.A Kamar daga sama aka jefota haka ta fa an madaidaicin Kangon da su an Kurada ke zaune su na idaya ku in da Dodon Lungu ya basu na aikinsu, sai murna su ke yi kamar an yi musu Albishir da Aljanna. Ba wanda ya ankara sai ganinta su ka yi akansu, fuskar nan ta-ta ba annuri, cikin tsananin acin tai ta ce "Wai har da kai za'a ci amanata a kar i ku i a kashe wanda na ke so, to wallahi duk sai kun gane kurenku!" an Kurada ya yi saurin mi ewa ya na tausa ku insa cikin wata ar lalita, cike da son kare kansa ya ce "Wallahi kin san dai ba yin kaina ba ne, Dodo ne ya samu kuma kinga aikinsa mu ke yi ba zai lamunce mu i yi don ki na son Sahun Keke ba, wannan ku in ma da ki ka gani ba nawa bane na wa annan ne" ya fa a ya na nuna abokan aikin nasa wanda su ke zazzare ido kamar na mazarin tsire a kasuwa, sun tsorata da ganinta don dukansu ba wanda bai san halinta ba, ana cewa mace akwai tausayi amma ita ta fi wani namijin rashin imani. wafa ta yi kafin ta ce " an Kurada ka je don kanka kai ba zan ta a ka ba amma tabbas sai na tauna tsakuwa don aya ta ji tsoro." Jin haka ya sa sauran mi e su na neman wajen tsira, a hankali ta taka ta doshi inda suke, baya-baya su ka fara yi su na bata ha uri gami da bata yadda aka yi amma ko saurarensu ta i yi, sai da su ka ure da bango sannan su ka dakata. Cikin dakakkiyar muryarta ta ce "Da ku da suwaye ku ka aikata??' Asabubu ya ce "Wallahi an Kurada ne babbanmu, sai wannan sai sauran yaran Oga, ni ba abinda na yi masa wallahi." ya arasa maganar ya na yi mata nuni da na kusa da shi. Wata lafiyayyar wu a ta zare a ugunta ta na zuba musu idanunta masu ban tsoro, sai da ta goge wu ar sannan ta ce "Ya zama dole ku ana!!" ta yi maganar tare da ketawa Asabubu wu ar akan cikinsa, ihu ya zunduma sabida azabar da ta ratsa shi har cikin on ransa, cike da rashin tausayi da imani ta ara kafta masa sara a kafa arsa hakan ya sa dole ya zube a wajen. Takawa ta yi da gudu ta bi ayan da tuni ya tsela a ta kare ya na neman ceto, kafin ya kai ga fita ta cimmasa, ta na dan o shi ta shata masa yanka a hannunsa kan jijiyar ga ar hannun ai kuwa jini ya ce salama alekum, ri e hannun ya yi ya na wulwula shi cike da azaba, ba ta saurara masa ba ta burma masa wu ar a ciki ta zareta gami da sa afa ta harbatsa shi can gefe. an Kurada da jikinsa ke ta tsuma ta kalla ta na huci kamar wadda aka danne za'a yanka, "Wallahi Tallahi indai ka ara ta a Sahun Keke sai na raba kanka da gangar jikinka, ka je ka gayawa Dodo na auki mataki akan yaransa, duk hukuncin da zai yi mini ina jira, don Uwar babassa ko me zai yi ya yi, kuma daga yau na bar aiki a ashinsa, nima ar kaina ce kuma ina da tawa dabar, ku iya takunku tin kafin na hallaka ku." an Kurada ya jinjina kai alamar ya fahimta, da kyar ya harha o magana ya ce "Amma bai kamata ki bar ashin Dodon Lungu ba, na san ma don kin yi haka ba zai ce komai ba." "Idan ma ya fa a ba ni da asara ka je ka gaya masa sa ona." ta na gama fa en haka ta fice fuuuuu kamar iska. Husnee Ko da Amadu ya kai ta makarantar cewa ta yi ba za ta shiga ba gwara ya kaita wani wurin idan lokacin tashi ya yi sai su koma gida. Cikin sanyin jiki ya ce "Innata ni yanzu ina zan kai ki don Allah?" "Mu je bakin titi kawai ka ajiye motar zan zauna a ciki" Amadu kamar ya fashe da kuka ya ce "Hakan fa bai da amfani ki yi ha uri mu koma gidan dai tinda ba kya son makarantar." "Ba na son gardama don Allah kawai ka yi mini abinda na ke so." rausayar da kai ya yi sannan ya kunna motar gami da fara tafiya. Sai da ta kimanta lokacin tashi sannan su ka nufi gida, Mommy na harabar gidan ta na duba shuke-shuke su ka shigo, baki a sake ta tsaya kallon Husnee wadda ta yi jemai-jemai da ka kalla za ka gane a bala'in wahale take. "Ikon Allah kwanan nan dai duk in ki ka fita ba kya dawowa alau, me yake faruwa ne??" Numfashi ta ja ta sauke shi tare da nannauyar ajiyar zuciya, cikin muryar da ke ara nuna tsantsar damuwar da take ciki ta ce "Ba zan ara zuwa makarantar nan ba har sai bayan wani lokaci." "Oo ni asu, to dalilin me?" "Mommy Ba ni da lafiya kuma shine su ka doke ni, don Allah Mommy kar ki matsa mini akan hakan ki barni duk ranar da na yi niyya zan koma." Mommy ta rausayar da kai kamar kazar da ke jin yunwa, a sanyaye ta ce "Shi kenan, Allah i ba ki lafiya, dama ke ki ka za i makarantar ai ba ni na za a miki ba, ranar da ki ka ga dama kya je, kuma idan yayyenki su ka tambayeki dalilin rashin zuwanki sai ki san abin gaya musu." a kai kawai ta yi alamar ta yarda da hakan, ba ta ara cewa kanzil ba ta wuce ciki, tinda ta zauna ta doka tagumi ba abinda take tunani sai irin tsatstsauran matakin da Akhiee ya auka akanta, a yanzu ba ta da za in da ya wuce ta aurace masa na wani lokaci, kuma ta dinga addu'ar Allah i yaye mata duk abinda ta ke ji akansa, tunane-tunanen da ta ke yi kenan gabaki aya hankalinta ya tafi akai. Hajiya Laure da Hajiya Saudah ne zaune a gaban Boka Barore sai tsitstsilla idanu su ke yi sabida tsoro da fargabar abinda zai fito daga bakinsa. shi kuwa Dariya kawai ya ke tilli awa kamar an yi masa wahayinta, ya kai a alla minti biyar ya na yi sannan ya ci mur kamar ba shi ba, kallonsu ya yi aya bayan aya kafin ya fara magana ya na yi ya na zare musu munanan idanunsa, "A kwana uku na ce ku dawo, shine ku ka i dawowa sai yanzu da ku ka yi niyya, to aikinku ya tarwatse, wadda mu ka turawa aikin a lokacin ta na tare da shi kuma ya temaketa ya hana aikin shiga jikinta, kuma ba ku dawo lokacin da mu ka ce ba kun tarwatsa komai, Shai anun Aljanu sun Fusataaa!!!!" ya kai arshen maganar tare da wani araji da gurnani tamkar mahaukacin zaki. Kallon Kallo Hajiya Saudah da Hajiya Laure su ka yi cikin tsoro da shakku kafin Hajiya Laure ta ce "Ranka ya da e Boka Barore me zamani, wallahi rashin lafiya ce ta kama ni ba zato ba tsammani kawai sai na tashi da cuta har ba na iya ko tashi zaune sai an temaka mini, amma yanzu na ji sau i shine fa na yi maza na garzayo, abin dai ya na raina amma tsautsayi ne ayi ha uri manyan mutane" ta are maganar cikin sigar rarrashi. "Hahahahahahaha! Ta baya ta wuce, za ayi aiki me wahala kuma za mu ara tura shi ne kan wannan yarinya, amma muddin ku na so aikinku ya yi kyau sai kun cike sharu ana" Hajiya Saudah ta ce "Meye shara in? ai tinda da akwai mafita komai me sau i ne Boka" ''Ina bu atar yarinya ar shekara asa da ashirin, za ku kawota gobe bayan ta yi kwana uku za ku zo ku auketa, muna bu atarta!!!!." Hajiya Laure cikinta ya bada wani ulululu!! ita duk irin wannan manyan asirce-asircen ba iya yinsu ta yi ba, abinda ta fi ganewa ar mallakar miji da an abinda ba a rasa ba shima mallakar ba irin ta muguntar nan ba. Ganin ta ru e ya sa Hajiya Saudah ta ce "Za mu kawo Boka, indai za mu yi nasara dole ne za mu nemo mu kawo." Boka ya yi dariya me isarsa sannan ya ce su zube ku i ya sallamesu. Suna fitowa Hajiya Laure ta ce "Haba Hajiya Saudah, yanzu ina zan bi in samo yarinyar mutane in kawowa boka? haba a dinga tunawa fa a duniyar muslimci muke ba ta kafirai ba." Hajiya Saudah ta yi wani Shu'umin murmushi kafin ta ce "Hmm!! kin auki duniya da wasa awata, ki na son aukar fansar mijinki, amma ki na tsayawa sanya, samun budurwa ba wani abu ba ne ba fa, kuma ba wai kasheta zai yi ba kawai ina tunanin zai an ci amarci da ita ne" ta arasa maganar ta na dariya, ita ko a asan silifas inta. Hajiya Laure dai har yanzu abin bai yi mata ba, cikin sanyin jiki ta ce "To yanzu wa zan samu in kawo masa a goben nan?" "Ba ki na da ar aiki ba? ila ma ba aya ba to a cikinsu za ki za a ki darje kawai ki ce ta zo ta raka ki, indai boka ne da ya gama abinda zai yi ya rufe bakin shegiya shi kenan." Hajiya Laure dai ba ta iya cewa komai ba sai tunane-tunane, wannan Damar Hajiya Saudah ta samu ta zizzigata ta kwantar mata da hankali har ta ji ta yi na'am da hakan. Washegari kamar yadda su ka shirya tin wuri Hajiya Laure ta ci ado ta gaiyaci Ma'u ar aikinta rakiya, su na zuwa su ka direwa boka ita su ka yi nasu wuri. anan fa Ma'u ta ga tashin hankali, tin ta na kuka da hawaye har su ka gaji su ka dena zubowa. Bayan kwana uku. a cikin ar bukkar Boka Barore su na zaune gabansa sai fara'a su ke yi da alamu dai duniyar