← Book details Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 47

Sashe 11

Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

gaya miki ba ya tsoron Allah ko ka an, kashe mutum a wurinsa aramin aiki ne, Wai baki ga yadda na yi damfareriya da ni ba na yi iba abina? ai wurinsa na je neman sa'a kuma na samu, wallahi in gaya miki Alhaji Bara'u yanzu ko an ciki na sai haka, ita kuwa kishiya tini ma Allah na tuba wa ke zancenta? tuni na sa ya saketa shegiya dangin mayu, yanzu da ga ni sai Alhajina sai ana kar ki ga yadda yake mini biyayya kamar ba shine me tsaurin ra'ayin nan ba." Hajiya Laure ta tatta e baki ta na matse walla gami da cew "Allah i ji an Alhaji Salisu bawan Allah, wallahi ya na yi min iya bakin arinsa ni tin wancan zuwan da mu ka yi gangare shikenan muke zaman lafiya da shi, amma nima ina mutunta shi kuma ina yi masa biyayya, shine wannan yaron tsinanne ya kashe shi, ba ma dole hankalina ya tashi ba fisabilillahi fa!!" Hajiya Saudah ta dafa arta cikin sigar rarrashi ta ce "Kwantar da hankalinki awata, indai Boka Barore ne sai ya kashe miki ko waye ki ke son ya kashe, ke dai ki shirya gobe mu je, sannan ki tanadi ku i kin san ni ba ni da matsala da Alhaji ko bai sani ba na fita ma ba zai ce komai ba, ai kina ari ke ni ai na fi so miji ya zama shine zai nemi Aljannah a ashin afata ba dai ni na nema a ta shi ba, kwantar da hankali bar zubda hawayenki a banza awata." Cike da farin ciki Hajiya Laure ta ce "Na gode sosai Hajiya Saudah, wallahi gobe za ki ji ni da wuri ma kuwa don ba a bori da sanyin jiki." "Yauwa ai gwara dai" Hajiya Saudah ta fa a sannan su ka ci gaba da hira. Tankar Ya farar budurwa ce kyakkyawa son kowa in wanda ya rasa, ta na da dogon hanci da manyan idanu masu kyawu, da an madaidaicin bakinta me auke da lips coffee collor me duhu. Sanye take cikin ananun kaya ba e, riga me dogon hannu sai matsatstsen jeans wanda ya kama jikinta sosai, P-cap ce akanta wadda ko gama rufe murtuka murtukan kitson doka da ke kan nata ba ta yi ba, idanunta sun ji kwalli rabajau tamkar da ta arya ta saka, ba ko siririn abu a jikinta da sunan lullu i bare batun mayafi ko hijab. Cikin nutsuwa take takawa cike da ta ama da izza gami da jin kanta, tura aramar ofar dake ma ale a jikin aton get in kangon ta yi a sannu ta sanya afarta ciki, mabiyanta na shirin bin bayanta ta aga musu hannu su ka dakata. Ciki ta arasa ta na tafiya agwas- agwas kamar wadda ake ce ta fito ayi za en sarauniyar kyau ta Duniya. Laita na kwance kan benci ta yi matashin kai da cinyar Zabira hannunta ri e da taba ta na zu a cikin salo da warewa, ita ma Zabira ta-ta na hannunta ta na ja ta na lumshe ido. Kamar daga sama su ka ga Tankar Ya i akansu sai wani binsu take da kallon tara ahu, Cikin hanzari Laita ta tashi daga kwance ta zauna gami da ora afarta aya bisa aya ta na zubawa Tankar Ya i mazajen idanunta. Zabira ce ta mi e kai tsaye ta tinkari inda Tankar Ya i ke tsaye ta karye ugu ta cilla afa aya gaba ta coge ta na kallonsu, "Ke kuma Kazar waye? rasa hanyar gidanku ki ka yi ne??" Zabira ta tambayeta gami da tsatstsareta da idanu. Cikin shan amshi da iyayi Tankar Ya i ta ce ''Babanku nake nema, Kazarsa ce ni!" Zabira ta juya ta kalli Laita kafin su sa dariya su na binta da kallon sokunta, Laita ta ce "Tambayeta ta rasa tunaninta ne? amma fara tambayarta waye take nufi Babanmu?" Zabira ta ce "Kin ji abinda ta ce ko??" Tankar Ya i ta ce "Sammin abar hannunki" ba musu ta mi a mata tabar, ta kar a ta oshana a nata bakin ta yi mata wani mugun ja ta busar kana ta shiga takawa aya bayan aya, sai da ta yi taku biyar cif sannan ta juyo ta na kallonsu, ba tare da tsoro ko shakka ba ta ce "Ina nufin SAHUN KEKE!!!!" "Sahun Keke!!!!!" Laita ta maimaita sunan cikin sigar tambaya. SHARE FISABILILLAH Na Ku i ne.... Nomarl Grp 300 Posting ba kullum ba. VIP 500 Posting Kullum. domin arin bayani 09079885632 INDO* [8/15, 2:32 PM] INDO: * SAHUN KEKE Ep 10
Chapter 11 · 0% Book details