Sashe 15
Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
kusa da ita ya zauna, cikin murya me cike da maye ya ce "Meke faruwa ne Ta gidan Oga? waye ya ta a mana ke mu ta a shi?" kallonsa ta yi ta kawar da kai sannan ta ce "Tunanin wanda na ke so na ke yi, Wai an Kurada akwai wani abun kushewa a jikina??, shin me yasa Risslan ba ya sona? me yake so a wurin mace wanda Allah bai ba ni ba?" an Kurada ya wul ita idanunsa da suke wani galmi-galmi kafin ya ce "Ba abinda ba ki da shi ta gidan Oga!!, amma fa ina ga zaren ne ba kalar yadin ba, kin san Oga na sonki fa amma ke kuma ki na son Abokin gabarsa, anya ki na ganin hakan zai yuwu?" shiru ta yi ta na an nazari na an lokaci sannan ta ce " an Karada!!! ni fa gaskiya zan iya rabuwa da Dodo akan Sahun Keke, kuma kai ma ka sani gabar da ke tsakaninsu ce ta sa na san shi ma har na ji na kamu da son shi, ko fa me za'ayi sai dai ayi amma ni ba zan bar abinda nake so ba, kuma wallahi indai ka ga bai aureni ba to ko shakka babu zai mutu ba aure don duk wadda ya so ko ta so shi sai na rabata da ranta." an Kurada ya yi dariya me isarsa sannan ya ce "Za ki aikata ta gidan Oga!! ni ina bayanki ki yi yadda ki ke so wallahi mun aure miki abin." Murmusawa ta yi a ranta ta ma issima abubuwa iri daban-daban. Jiki na ari- ari IP Khalil ya amsa kiran DCP Khashim Bello, don kuwa ya san kwanan zancen, shi kuwa abu ya fara fin arfinsa, da kyar ya ce "Hello!" a aya angaren DCP ya ce "Na kasa samun kyakkyawan labari daga gareka, in ce dai ba ka manta arnar da Muhammad Muhammad ya yi mana a kwanan nan ba, JD ya fusata iya matu a kuma ba abinda ba zai yi ba akan wannan dukiya ta shi da aka ona, bayan haka ma yanzu duk harkokinsa sun tsaya sabida takurawar wannan yaro, ya hana shi shigo da kaya ta kowace hanya sannan shi kuma ya na shigo da Wiwi insa ya na sayarwa, wai duk zaman me ka ke yi hakan ta ke faruwa?" ewa ya yi ya na takawa cikin sigar rarrashi ya ce "Ayi mini uzuri yalla ai, ba dare ba rana idanuna na kansa kuma ina nan zan yi maganinsa don Allah a ara bawa JD ha uri kwanan nan zan yi iya arina, zan kama shi a matsayinsa na Dilan Wiwi kuma dole doka za ta yi aiki akansa." "Hahahaha!" DCP ya yi dariya sannan ya ce "Wanda ba ya bin doka ai ba amfanin binsa a dokance, yanzu ba ta doka za mu bi shi ba, za mu yi masa zagon asa ne ta yadda sai ya ji zaman duniya ma ya ishe shi, JD ya riga ya fusata kuma ya zuba ku i ayi masa aiki akansa, cikin kwanakin nan za mu ji kyakkyawan labari, kwantar da hankali Inspector Ibrahim Musa Rano, sai ka ji ni" daga haka ya katse kiran, murmushin farin ciki ne ya buwaya a fuskar IP Khalil ba aramin da in albishir in ya ji ba, ko ba komai shi yanzu zai samu kyakkyawan bacci shi kuwa Risslan lokacin nasa baccin ya are. Tin ranar da su ka fa o daga sama Akhiee bai ara ziyarta makaranta ba har sai da ya yi kwana tara. Husnee kullum zuba ido ta ke yi ko za ta ganshi sai dai har rana ta fito ta koma ga ubangijinta ko me kama da shi ba ta gani, gashi idan ta tambayi Zara sai ta ce itama ta da e ba ta sanya shi a idanunta ba. duk ta shiga damuwa har wani an zazza i take yi, ta yi wata ar rama ta yi wu i-wu i da ita. Yau ta sa a ranta indai bai zo ba ita ma ta dena zuwa makarantar sai bayan wani lokaci. haka nan take zaune cikin aji sukuti, karatun ma ba wani yi take ba, sai da aka fita sallah ta an ji dama-dama, tare da Asiya su ka fito daga aji ta na ri e da hannunta sabida an jiri-jiri da yake ibarta sakamakon yawan tunanin da take yi, kamar ance kalli sama ta aga kai ta na kallon inda ta saba ganinsa ai kuwa ta yi tozali dashi, ya na sanye cikin manyan kaya shadda ruwan toka me haske da hular Zanna bukar ha iya me ratsin ruwan toka, kam ta ri e Asiya yayin da idanunta ke kan Akhiee mamakin yadda ya yi mugun kyau a cikin irin shigar ya kamata ga tambaya da take yiwa kanta "wai dama ya na sa manyan kaya irin wannan?" Asiya ce ta ankara da hankalinta ba a jikinta yake ba dalilin magana da take ta yi mata amma ta ji shiru, aga kai ta yi ta kalli inda ta ga ta na kallo itama idanunta su ka yi alaragab da Akhiee nan take zuciyarta ta bada wani urum!!!!!!!, cikin dubara ta zame jikinta ta ture Husnee wadda har lokacin kanta a sama yake, ba ta ce mata ala ba ta zame ta yi nata wuri. kamar wadda aka saukarwa ayar zuwa inda yake ba tare da ta sani ba ma ta fara tafiya ta na yi ta na kallonsa kamar ance in ta auke ido zai ace. Sai da ta dangana da shi sannan ta dakata ta na ara ware masa idanunta da su ka yi zuru-zuru ko kwalli babu. Ya na ankare da zuwanta amma ko kallonta bai yi ba. Cikin sassanyar murya me kama da shagwa a ta ce "Akhiee! me yasa ba ka zuwa makatanta, hankalina ya tashi da rashin ganinka gashi ban san halin da kake ciki ba, don Allah ka dena auracewa ganina, idanuna da zuciyata ba sa gajiyawa da kai, don Allah Akhiee ka dinga zuwa makaranta kullum" White Diamond Watch dake hannunsa ya kalla kafin ya yi magana cikin muryar da ba hayaniya ba tashin hankali "Asma'u! Please it's time for prayer, i'm going to the masque" "Please Akhiee Listen to me!" ta arasa maganar gami da fashewa da kuka........... SHARE FISABILILLAH Na Ku i ne.... Nomarl Grp 300 Posting ba kullum ba. VIP 500 Posting Kullum. domin arin bayani 09079885632 AN FARA PAYMENT INDO* [8/17, 1:12 PM] INDO: * SAHUN KEKE Ep 12